Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

AMAL CHAPTER 7 KARSHE

AMAL CHAPTER 7 KARSHE

- - Post a Comment
AMAL

CHAPTER 7 KARSHE*Muna da magani Kala Kala kaman su.... Sa kishiya tagumi, uku bala'i, ci da kifi, ci da nama, da sauransu, akwai tsumi Kala Kala, muna had'in tantabara Uwar alkawari...... Kai babu time din bayani Mai bukata gadai number nan*

Gaba d'aya yama Amal ri'kon da bazata iya kwatan kanta daga gareshi ba, domin ri'kon gaske ya mata, hannunshi daya yana toshe da bakinta, haka jikinshi yana kan nata, ga hannunshi daya daya ri'ke mata dayan hannunta

Gaba d'aya Amal bata da mafita, babu abunda take sai hawaye dake zuba a cikin idonta, tare dayin dana sanin yarda da fahad tun Farko

Bakinshi yasa akan nipple d'inta inda yayi mishi wani irin cafka tare da Fara sucking d'inta, yanda yake sucking nipple d'in duk Wanda ya gani zai gane yana mata hakan ne da mugunta

Amal kuka take Sosai Lokaci d'aya ya cire hannunshi daga bakinta inda tayi karfin halin gantsara mishi wani irin mahaukancin cizo a hannunshi, wani irin K'ara ya saki Mai sauti tare da tashi da sauri yana wurga hannun alaman azaba, gaba d'aya ta fasa mishi wajan da hakoranta

Idon fahad ne ya kad'e yayi ja alaman bacin rai....

Amal kam tashi tayi domin ta gudu, duk da ya yaga mata kaya amma ita bata shi take ba, burinta tabar gidan kawai

Ta Fara gudu ya bita da sauri ya tad'iyota ta fad'i k'asa ta baya tare da buge kanta akan wani table dake bedroom din, wani irin jiri taji yana dibanta, amma bata Bari jirin ya danneta ba, domin burinta tabar gidan kota halin yaya ne

K'okarin tashi take amma ta kasa

Fahad kam Jan hannuta yayi guda d'aya yana janta a k'asa keeeeey kaman kayan wanki...

Amal wani irin nishi take Mai zafi, Domin a halin yanzu kukan ma gaba d'aya ta kasa yinsa saboda tsoro tare da fargaba

Lokaci d'aya fahad ya saki hannunta tare da fad'in you are wrong da kika cijeni, Amal kina tunanin zaki iya gudawa daga gareni?? No way, yau tunda nayi niya sai Nayi sex dake koda zaki mutu, Am try to help you tunda wannan fool mijin naki ya kasa miki komai....

Usman yana office gaba d'aya yaji jikinsa a muce ga gabanshi dake ta faman fad'i wanda ya rasa dalili, ga tunanin Amal dake ta faman damunsa musamman a yanayin daya barta

Lokaci d'aya ya tashi domin bazai iya zama ba, domin yana bukatar ganin Amal

Motarshi ya nufa domin zuwa Gida koda ya isa baiga motar Amal d'inba, haka gidan a rufe inda ya tambayi Mai gadi yace ina Amal??

Story continues below


Yace ta fita d'azu

Kiranta USMAN ya farayi Amma bata d'aga ba, gaba d'aya ya kasa samun nutsuwa

Inda ya kuma kallon Mai gadin yace tun yaushe ta fita??

Mai gadin yace kana fita itama ta fita, sai dai kuma naga kaman tana cikin damuwa

USMAN shuru yayi lokaci d'aya kuma ya shiga cikin gidan, koda ya shiga kasa sukuni yayi sai sintiri yake cikin damuwa tare da tashin hankali, ina Amal ta tafi Ina taje??

Fahad kokarin Fara tube kayan jikinsa yayi wanda Amal ta fara k'okarin tashi aiko cikin ikon Allah ta tashi da sauri ta d'auko wani wuka k'arami dake kan wannan table din daya buge mata Kai dashi d'azu wanda akwai apple aka ajiye wukar akai

Fahad ganin haka yasa ya fara fad'in Amal keep that knife...

Tace stop, karka matso inda nake, domin muddin ka matso wlh saina kashe ka

Cak fahad ya tsaya ba tare daya kara matsawa daga inda take ba

Ganin haka yasa ta fita da gudu bayan ta d'auki jakarta, inda tayi motarta tasa Mai gadi ya bud'e Mata gate ta fita, tana tuk'i tana kuka tare dayin dana sanin amincewa da fahad tun Farko, gashi yana shirin keta mata haddi

Sakin motar take tana sharara gudu domin isa Gida, dan a yau take son fad'ama Usman irin son da take mishi, a yau zata bud'e mishi zuciyarta, domin ta gane shine mai sonta na gaskiya ba fahad ba wanda shi jikinta yake so...

Bayan fitan Amal daga gidan fahad saiga wani ya fito daga Bayan labule hannunsa d'auke da camera, daka duka alama ya d'auki duka abunda ya faru tsakanin Amal da fahad

Ganin ya fito yasa fahad Fara dariya tare da fad'in komai ya fito??

Mutumin yayi dariya tare da fad'in Sosai, gaskiya d'aukan ya d'auku inda Za'asa a YouTube daba k'aramin views za'a samu ba

Fahad yace show me 

Amsan camera din yayi yana kallo tare da sakin dariya, lallai d'aukan ya d'auku dakyau, komai da yayi ma Amal ya fito a ciki, wani irin shegen dariya ya saki Mai cike da jin dad'i tare da kallon abokin nashi ko ince Yaronshi wanda ya d'auki video din yace wannan kawai ya isa yasa in tarwatsa Usman wannan video din kawai ya isa yasa ya rabu da Amal because Amal is mine and she is always mine.. 

Yaron nashi daya d'auki video din yace but kace biyanka akayi Domin kayi aikin, and yanzu kana fad'in Amal taka ce?? 

Fahad yace yes tawa ce, koda ban sameta ba, bazan so usman ya sameta ba, domin bata dace dashi ba, dani ta dace sannan wannan aikin dana amsa tsuntsu Biyu na jefa da dutse daya but nan gaba zaka gane 

Ina son ka min screen shot din video din ya koma image ka turamin in turama USMAN Nasan by now taje gida 

Wanda ya d'auko video din yayi dariya tare da fad'in OK... 

Koda Amal ta isa gida Bayan ta shiga taga motar Usman Kai tsaye ta fita ko rufe kofar batayi ba inda ta nufi cikin gidan amma bata ganshi a falo ba, d'akinta ta nufa inda tayi sauri tasa wata rigan Tana shirin fita domin zuwa d'akinsa ta gansa yana shigowa 

Idonta nakan nashi Ta Fara nufansa, shima din ita yake kallo harta k'araso inda yake 

A hankali ta Fara magana kaman haka... Usman yau zan fad'a maka abunda kake son ji, yau zan fad'a maka abunda za kayi farin ciki, yau zan fad'a maka abunda zaisa kayi al...... K'aran wayarshi yasa tayi shuru tare da kawar da idonta daga nashi 

D'auka yayi ganin number yasa wayar a kunnenshi..... Muryan da yaji wacce bazai taba manta muryan Waye ba yasa ya kalli amal da sauri wacce itama akayi Sa'a shi din take kallo 

Fahad yace Usman Ina son ka tayani murna domin nayi love da Amal yau... 

Da sauri USMAN ya kalli Amal lokaci d'aya kuma yabar d'akin inda ya fita 

Bayan ya fita USMAN ya fara magana da fad'in funny. Amal bazata k'ara yarda dakai ba, balle har tazo inda kake, daga ranan dana auri Amal ta manta dakai Amal tawa ce babu kowa a ranta sai ni d... 

Dariya fahad ya saki tare da fad'in oh boy you are wrong Amal bata Sonka ni take so, domin kuwa.... 

Dai dai lokacin Amal tazo inda yake Tana kallonshi 

Fahad yaci gaba da fad'in ta fad'amin tunda ka aureta babu wani abu daya shiga tsakanin ku... Idon USMAN ne ya kad'a Inda ya fara canza launi domin maganan fahad ya bashi tsoro dan wannan sirrin sune shida ita babu wanda ya sani, to taya akai fahad din ya sani Inba ita ta fad'a ba??.... 

Katse Mai tunani yayi da fad'in Amal tace bata yarda dakai ba, domin bata Sonka, yau tazo har inda nake tace jikinta nawa ne wow she is so swt... 

Usman yace keep quiet I don't trust you... 

Fahad yace OK inada evidence shiga whatsapp, domin ita tace in fad'a maka wannan maganan sannan lokacin da muke love tasa a dauki hoto tace in tura maka in baka yarda ba maza Jeka whatsapp ka gani... 

Usman da sauri ya shiga whatsapp wanda Amal ta matso kusa dashi ganin yana yin daya shiga lokaci d'aya ta Fara tambaya usman maiya faru.... 

Danna wayar yake lokaci d'aya idonshi ya k'ara rinewa yayi ja, gaba d'aya har wani dishi dishi yakeyi saboda tsabagen ba'kin ciki , hotan Amal da fahad ya gani rungume da juna da wanda suke kwance akan gado inda fahad ya danneta 

A hankali ya fara fad'in Amal kin cuceni kinci amanar aurena Amal na tsaneki 

Cikin tashin hankali take fad'in Usman maiya faru maina maka.... 

Fuuuu yayi cikin motarshi inda ta bishi akan ya dawo amma ya rufe Mai gadi ya bud'e gate ya fita cikin wani irin mahaukacin gudu 

Ganin haka yasa itama ta shiga cikin motarta inda tabi bayanshi da gudu 

Hangoshi tayi can nesa inda taga irin mahaukacin gudun da yake shararawa akan titi gabanta sai faman fad'i yake k'ar yaje yayi hatsari 

Wata babban mota ce tazo inda za tayi gefe shi kuma yana k'okarin yin kwana domin ya juya Aiko tahau kan motar Usman din..... 

Amal wani irin taka burki tayi wanda itama ta bugi wata motar tayi tsalle kaman an jefota ta fita ta glass din gaba wanda ya fashe....... 

Gaba d'aya mutane ne suka taru a wajan, Usman kam motar shi cikin wani rami ta fad'a wanda ga duka alamu ana aiki ne domin ansa slow down men at work..... 

Amal kam tana can tsakiyar titi jiki duk jini......... 


Mutane ne makil a wajan wanda suka taru,  Amal kam dake kwance gaba daya jini ne ke zuba daga fuskanta hannunta wajan cikinta 

Shi kam usman yana rami dashi da motarshi, gaba daya mutane anata magana domin asan yanda za'ayi a ciro shi, jim kadan saiga motar asibiti da security nan aka fara kokarin ciro motar usman wanda wata mota tazo domin ciro motar, ita kam Amal daukanta akayi akayi aka sata a mota domin fara bata taimakon gaggawa 

Ansa karfen wanda ya kamo motar harya fara fita motar ta kara fadawa cikin ramin, nan mutane sukai ta salati tare dajin tsoran abunda zai faru 

Nan aka kara kamo motar cikin ikon Allah akayi nasaran ciro motar wanda usman ke zaune a baya gaba daya fuskanshi ya canza ya kumbura suntim kaman wanda ya kone, ga jikinshi jini keta faman zuba, sai dai abunda yaba mutanan wajan mamaki shine jin ance bai mutu ba yana da rai wannan yaba kowa mamaki, inda da yawa daga cikin mutanan suke fadin lallai yana da sauran lokaci amma duk wanda yayi wannan mummunan hatsarin toh tabbas ba'a mishi tunanin rayuwa 

Nan aka sashi a mota akai asibiti dasu inda ake ta musu taimakon gaggawa, yayin da yan sanda suka fara duba motarsu domin son gano shaidan ko su waye su 

An kaisu hspt inda akai emergency dasu domin ceto rayukansu, gaba daya usman ban tunanin ko numfashi yana yi 

Likitoci ne akansu inda ake basu taimakon gaggawa, sai dai abunda yaba kowa mamaki, har yanzu usman nada rai bai mutu ba 

Police kam Sun gano wayar Amal a cikin motarta sai sai babu wani shaida da zaisa su gane daga inda ta fito, dan haka sukai amfani da wayar domin duba contact dinta 

Shi kam usman babu abunda aka gano domin motarshi tayi rugu rugu 

Nan aka Fara duba number din Amal inda Suka ga mum kiran number din sukayi bayan hjy rabi ta dauka Suka fada mata tazo waje kaza 

Cikin tashin hankali take tambayan police din lafiya maiya faru?? Domin dai taga number din Amal ne kuma ba ita tayi magana ba, haka dai ta dauko hijab cikin tashin hankali inda ta fara tafiya domin zuwa inda aka ce mata 

Tun kafin ta karasa gabanta keta faman fadi domin hango wajan koba ta tambaya ba tasan anyi hatsari a wajan, gaba daya hankalinta a mugun tashe yake, haka dai ta karasa wajan 

Inda ta nufi wajan police din nan ta fara tambaya gadai motar Amal ta gani glass a fashe ta tabbatar hatsari tayi, nan police Suka mata bayani kuka ta Saki Suka nufi asibiti inda hankalinta ya kara tashi ganin harda usman shima 

Gaba daya anyi ma Usman daure daure a jikinsa kuma ana kanyi domin ya samu karaya a jikinsa 

Hjy Rabi kuka take Sosai inda ta kira mahaifiyar usman din ta shaida mata abunda ke faruwa 

Itama cikin tashin hankali tazo asibtin ganin halinda suke ciki yasa gaba daya Suka shiga cikin tashin hankali 

Nan dai sukai zugum suna jiran suji mai Dr zaice musu, an kira sadiya itama wacce ta tsorata da ganin abun 

Story continues below


Dr ya fito inda ya samesu ya musu bayanin abunda ke faruwa, inda ya fara da Amal ta samu buguwa a kanta sosai sai anyi mata aiki inko ba haka ba in aka Bari abun ya dauki wani lokaci zata iya manta komai na rayuwarta, domin jini yana shirin Shiga.... 

Hjy rabi ce ta katse Dr tare da fadin Dr ayi mata aikin dan Allah 

Dr yace bamayi a nan sai dai a waje 

Hjy Rabi tace toh Dr a shirya komai zamu biya 

Dr yace shikenan, Sannan shi kuma namijin ya samu karaya a kafa da hannu da wuyanshi amma anyi mishi dauri, sai dai ayi mishi fatan samun lafiya 

Kuka sadiya ta Saki cikin tashin hankali, gaba dayansu suna cikin tashin hankali inda hjy Rabi tace a shirya tafiyan Amal Bari taje ta hado kudi, amma kafin ta tafi saida taji kudin aikin wanda Dr ya kiyasta mata kudin masu uban yawa 

Hjy Rabi tayi wajan awa uku sannan ta dawo inda aka fara arranging fita da Amal wacce har yanzu bata farka ba 

A cikin daren ranan hjy Rabi da Amal da wani dr Suka fita zuwa kasar india inda za'ama Amal aikin 

Direct asibitin Suka nufa inda aka fara aikin 

Hjy Rabi ko abinci ta kasa ci saboda tsoro tare da fargaba akan abunda zai faru 

Anyi nasaran yi mata aikin inda aka share jinin dake kokarin shigar mata kwakwalwa, inda ya shiga shikenan data manta komai 

Koda Amal ta farka da sunan usman ta tashi, sai kuma ta fashe da kuka, inda hjy rabi tayi kanta cikin tashin hankali ta fara mata sannu da jiki 

Amal cikin kuka ta fara fadin mum ina usman ina usman 

Shigowar Dr ne yasa Amal Shiga rudani, domin ta ganshi India toh a ina take ne haka? 

Dr cikin harshen turanci ya fara mata magana tana bashi amsa, inda ya kara dubata yana fadin aikin yayi kyau, ita Amal dai bata san aikin mai aka mata ba, sai dai taji kanta yayi mata duum hannu tasa a kan Nata inda taji Ansa abu an daure kan nata dashi 

Hannun ta cire da sauri tana tambayan mum maiya faru da ita 

Mum ta bata labarin abunda ya faru, Amal tace usman fah? 

Nan mum ta fada mata yana Nigeria, amal cikin tashin hankali take fadin ita zata tafi wajenshi, kuka take Sosai domin tunawa da abunda ya faru 

Shi kam usman cikin dare ya farka, gaba daya jikinsa wani irin radadi yake ji, amma abun takaicin shine abunda Amal tayi yafi mishi radadi akan na ciwon da yakeji 

Wuyanshi dai a daure rayuwa ko mutuwa amma hakan bai dameshi ba kaman irin cin amanarshi da Amal din tayi, hawaye ne ke zuba a idonsa gaba daya yaji baya bukatar zaman duniya dan haka ya fara kokarin cire abunda ke wuyanshi da hannu daya tunda dayan hannun a daure yKe.... 

Kaman ance mama ta tashi taga usman na kokarin cire abu, AI tuni ta nufeshi tare da danna abunda Dr yace su danna inya tashi, jin maganan mama yasa sadiya tashi itama 

Mama tace kai usman ya zaka cire wannan abun?? 

Shigowan dr yasa mama ta matsa daga inda yake inda Dr ya fara magana akan mai zai cire abun, Inda Dr yace muddin ya cire toh mutuwa zaiyi domin yayi mummunan karaya a wuyan 

Usman yace Dr bana bukatar rayuwa mutuwa nake so 

Mama tace usman Kana cikin hankalinka kuwa??  Kasan abunda kake fada kuwa? Usman yace mama Amal taci amana na, na fara son Amal tun sanda na ganta amma ban gane ba sai daga baya, mama miye banda shi da Amal ta tsaneni haka a.... 

Sai kuma yayi shuru yana hawaye 

Zuciyar shi na tafarfasa lallai ya kamata ya rayu kodan ya kuntata ma Amal din itama, wannan tunanin da yayi yasa ya saduda tare da lumshe ido 

Story continues below


Sadiya kam gaba daya dadi ya kamata, cikin ranta take fadin Allah ya Kara 

Usman kwananshi biyar yace zai koma gida, kuma babu laifi jikinshi yana dakyau, domin likitocin sunce jikinshi ya fara hadewa, sai dai sun bashi shawara akan ya rage tunani.... 

Duk da yana kokarin sama ranshi tsanar Amal amma ya kasa domin yana mata son so, duk sanda yayi kokarin cire Amal din daga ranshi amma saiya kasa 

Sadiya tana kokarin kula dashi Sosai tare da bashi kulawa, mama tana zuwa dubashi, sai dai abunda mama ta lura kaman sadiya bata son zuwanta sai yasa mama yanzu koda tazo bata wani dadewa 

Satin usman biyu yana samun lafiya, sai dai yana dan lura da sadiya kwana biyu kaman tana cikin tashin hankali ana yawan kiranta a waya saita tashi tabar wajan, Kaman dai kullum yauma kiran ne ya shigo inda ta tashi tayi waje domin dauka 

Usman kaman ance ya tashi inda yabi bayanta a lokacin tana fadin fahad nifa banda kudi yanzu, kasan komai yanzu haka tana can India wannan hotan daka tura mishi nasan shine silan sasu accident, nasan tana dawowa zai saketa saika aureta....  Dariya ta Saki Mai sauti tare da fadin ai kai kafi kowa kaida kake Damfara ma balle siye zuciyarta, aini zan iya komai akan mijina domin ina kishinsa, a yanzu babu komai a cikin ransa sai tsananta a zuciyarshi. 

Ni yanzu abunda za'ayi ka turo account number dinka zan tura maka sako koda babu yawa, sannan tunda mun gama da Amal saura uwarsa domin na tsani matar wlh.... 

Wai gawan da zatayi taga usman sakin wayar tayi tare da zaro ido ta toshe baki alaman na shiga uku 

Usman baice mata komai ba ya juya yayi ciki 

Sadiya kuka ta Saki cikin damuwa 

Shiga cikin gidan tayi inda ta tarar da usman a falo zaune idonshi yayi ja, gaba daya sadiya ta zube a kasa Inda ta fara bashi hakuri akan ya yafe mata 

Usman kanshi na kasa cikin damuwa ba komai yake tunani ba sai tsanar Amal da yayi akan laifin da aka shirya mata kuma ta fada ba tare da saninta ba 

Kallon sadiya yayi tare da fadin mai Amal ta miki sadiya.... 

Cikin kuka ta fara fadin usman komai na aikata saboda sonka na aikata hakan sonka yaja hakan wlh ina mutuwar sonka da kishinka, ganin kafi son Amal yasa na hada baki da fahad domin kwanaki naji Kana waya akan baka son Amal tasan komai akan kudin mahaifinta da kake kokarin kwato mata daga mutanan da suka damfare shi, wannan ne yaban daman yin amfani da fahad inda yace kaine ka kashe babanta indai tana son hujja tazo ya bata, wannan shine yasa ta nufi gidan fahad din harya samu ya dauki hotan ya tura maka 

Usman shuru yayi amma ranshi na tafarfasa 

Tace dan Allah kayi hakuri wlh sonka yaja min.... 

Yace sadiya bakya sona inda kina sona bazaki tsani mamana data kawo ni duniya ba, nima ina lura dake ko zuwa mama tayi kullum fuskanki a daure bakya sakewa da ita.... 

Sadiya ki tafi bana bukatar ganinki ko kadan.... 

Sadiya hakuri taita bashi tana kuka, amma usman ranshi a jagule yake babu abunda yake son gani kaman Amal wacce tunda ta tafi bai kira ba duk da mum na kiran mamanshi bai taba cewa a bashi Amal ba, koya mata ya jiki ba 

Lallai yayi kuskure, kodan hallacin mahaifinta ya kamata ya Raga mata komai tayi mishi 

Tashi yayi yabar falon dan baya bukatar jin maganan sadiya 

Amal kam ta warke Sosai kaman ba ita ba, anata shirin tafiya gida sai dai ta rame tayi baki domin tunanin halinda usman yake, lallai ta yarda tana mutuwar son usman sosai yanzu, hmmmm rayuwa kenan yau Amal ana mutuwar son driver dinta, lallai duniya juyi juyi ce kuma tana canzawa koda yaushe 

Story continues below


Satinsu uku Suka dawo inda suka nufi gidanta, suna shiga taga usman a falo shida mamanshi domin mum ta kira mama zasu dawo 

Nan Amal ta nufi usman da sauri ta rungumeshi tana kuka tare da fadin usman ka yafe min wlh ina sonka bazan iya rayuwa ba tare dakai ba, dan Allah ka yafe min sonka zai kashe ni, ina cikin wani hali.... Amal daga duka alama ta manta basu kadai bane a falon 

Shima hugging din nata yayi tare da shafa mata baya yana fadin ina sonki nima Amal stop crying 

Amal kasa magana tayi sai matseshi da tayi tayi tana hawaye 

Mama tace ko mu fita ne mu baku waje 

Ai Amal da sauri ta Saki usman dukansu cikin jin kunya 

Mum tayi murmushi inda mama tace ga abinci can, Amal wanka tayi sannan ta fito inda ta fara cin abinci, idon usman yana kan na Amal 

Har Suka kammala cin abinci 

Nan dai mama ta musu nasiha domin usman ya fada mata komai kuma ta fadama mum itama Amal ce bata san komai ba sai yanzu inda usman yayi musu albishir da kudin mahaifinta ya dawo amma ba duka ba, a cikin kashi dari an samu kashi 80 a ciki inda usman yace lawyer din babanta yana hanya 

Mum harda kuka inda usman yace a ina aka samu kudin aikin Amal 

Mom tace takardan gidansu ta Bada aka bata aro, usman yace za'a maida kuma a cikin kudinsa domin responsibility dinshi ne 

Barrister koda yazo inda ya tabbatar da dukiyar ta dawo suna cikin account yanzu haka mutanan suna hannun Efcc yanzu haka 

Barrister ya fara magana kaman haka Alh Suleiman wata rana yazo inda nake inda yace Amal ba yarshi bace amma koda ya mutu yasan bata da gadonshi yana son inya mutu a bata kashi daya in an raba dukiyar uku, sannan kashi daya aba magada sannan kashi daya a bama gidan marayu. 

Kuka Amal ta Saki cikin tashin hankali, haka dai aka bama kowa kudin inda mum tace ita nata abama usman ya juya mata haka itama Amal tace usman da farko yaki amma ganin yanda suka dage yasa ya yarda 

Inda suka tafi aka Bar usman da Amal 

Usman ranan jinshi yake kaman wanda aka bama kujeran hajji, a ranan ango usman ya nuna ma Amal soyayya inda yayi farin cikin samunta a cikakkiyar Mace, yayi murna Sosai 

Amal an zama babbar mace inda wani irin son mijin nata yake kara shiganta Sosai 

Usman yana nuna mata so sosai tare da kulawa Sosai haka itama Amal 

Sadiya kam tunda ya mata Saki daya bai kara nemanta ba, saida Amal Taita roka inda usman ya amince dakyar wanda cikin masu rokan harda maman sadiya domin yanzu ta gane shidai usman dinne rufin asirin yarta din.... 

Usman arziki yaci uban nada ga karin girma yana samu inda komai Nasu abun sha'awa Amal ta haifi yan biyu duka mata usman yayi shagali Sosai inda iyayenta na Niger suka zo suma akai suna dasu 

Amal ta zama yar gata wata shekaran ta kara haiyuwan yan biyu maza, Amal ai ganin haka yasa tace ta tsaya da haiyuwa 

Inda usman yaita dariya yana fadin ai bata isa ba, usman yace my young millionaire ta zama maman 4 saura next year ki haifo min triple 

Amal kuka ta Saki inda usman yaita dariya ganin taki daina kukan yasa ya fara aikin rarrashi 

Sadiya dai haiyuwa shuru domin ta daina period ta saduda Sosai inda Suka koma katon gidan usman ita da Amal amma part din kowa Daban 

Haka dai Suka ci gaba da rayuwa cikin jin dadi gaba daya ba'a gane waye maman yaran tsakanin sadiya da Amal duk da usman yafi son Amal amma yana kokarin yi musu adalci sosai 

Fahad yayi accident ya mutu bayan yaje ya damfari wata yarinya kaman yanda yayi ma Amal, inda saidaga baya aka gano Ashe fake diamond ring yaba Amal, rayuwa kenan 

Amal an kara zama babban Mace inda ta koma skul ta kammala 

Bayan shekara biyar ta kara haifan yan biyu 

Usman yace kwaina na twins ne ina da karfi sosai 

Dariya tayi tare da rufe fuska cikin jin kunya 

Amal dai yanzu an gane miye rayuwa.... 

ALHAMDULILLAH 

A nan na kawo karshen wannan littafin

Post a Comment for "AMAL CHAPTER 7 KARSHE"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...