SAMU CHAPTER 4 - HAUSA NOVELS
Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Top Widget Posting

SAMU CHAPTER 4

SAMU CHAPTER 4

- - Post a Comment
SAMU

CHAPTER 4Zuwairah Ihu ta tsala tana yarfa hannu, wayoo Allah na ta sake kafa ta wangale tana ganin jinin na tsiyaya.. 3

A daddafe ta kamo wayar ta sai ta rasa waye guda daya zata kira gashi bata shiri da ko mutum daya daga dangin jabir...
Uwa uba mahaifiyar sa ummah..

Kuka ta fashe da shi, tana wayyo wayyo tuni ido ya raina fata tana nishi sama sama,

Chan da abun ya tsanan ta ta shiga rolling a kasa tana damke ciki data ga haza ta yanke hukuncim kiran maman abdu da suka hadu da ita wajen siyan kayan mata

Anguwan su na dan nisa amma haka ta daddafa ta zo,
ITa taimaka ta kai zuwaira asibiti akan zata biya ta kudin ta tunda yau jabir zai dawo.

Anan aka bata gado aka duba ta,
Da shike ma asibitin ba wani mai karfi bane
Ya sa aka musu komai yar sharp sharp..

Likitan ya sanar da zuwairah ciki ne ya zube acikin ta ،sannan tana bukatar proper medical check up..

Ita dai Bata damu na tunda tadan ji dama dama
Basu ma gama shan ruwan ba ta sa maman abdu ta dawo da'ita gida ana neman karfe hudu na yamma..

Mamaki ya gama lullube ta ita kam, don bata taba ganin kazantar irin na zuwairah ba ,

Yau da za'a dan duba mata cikin ma sai da aka mata shaving tsaban yadda yanayin wajen yake babu gyara nurses sai da sukayi gulma..

Amma mai yaci mata rai ai dama haduwan kan titi
So bata ko yi tunanim gaya mata ko tambayar ta meyasa take hakan ba, ita kanta amman abdu tasan tana son amfani da maganim mata bUt she just wonder wani maganin ne zaiyi aiki acikin wannan daudar kazantar zuwairah in ba ma ikon Allah ba...

Sai wajen shida suka rabu, ta koma gidan ta..

Jabir kuwa tunda yayi magana da ni ya soma tsintar kansa a wani yanayi, sai ya na ganin kamar sam bai min adalci ba da baiya kiran na yana tambayar lpyan mu har tsawon wata guda, but ya zaiyi? Gaba daya zuwairah ta gama rikita masa lissafi in har yana kano a hargitse yake baya ma cikin hankalin sa barw ya san ne yake yi..

Yanzu ne dai ba ya tare da ita kwana biyu yake jin
Shaukin samhan sa..

Ni kadai yake so ya tuna Ko kadan yaji baya kaunar ya kawo zuwairah aransa amma he's still confused about that...ya dau waya zai kira su umar ko da yayi dialing wani tunanin yayi sai ya fasa ya mayar ya ajiye

A washe garin da ya dawo daga uk anan abuja ya zauna
Kuma haka ya yanke hukuncin Zai na kiran na akai akai koma yaya ne is not too late, so dis night kafin yayi bacci sai ya kira ni ..

Still mumy na nan tare da ni ganim yanayin fuska na ya sa tace in shine ki dauka
Ai in baka iya kama barawo barawo sai ya kamaka kar ki sake ki nuna masa komai yadda kika fara haka zaki cigaba har sai ya zo nan gidan ya same ni tukun.

Na gyada kai nace to mumy ...tashi tayi ta fice a karo na biyu da ya sake kira sai na dauka
Muka soma magana wanda mafi akasari dhiru yafi yawa shikan sa guilty consience baya barin sa ya fito fili yace nayi hakuri nikuma na cigaba da nuna masa ban damu ba..

Ciwon ciki ke damun Zuwairah sosai saboda ga zuban jinin mahaifa ga yunwa don tea dama take hadawa sai dan cereals toh duk ta karar yanzu lipton ne da sugar da madara suka rage, gashi tana ta bare dede azuciyan ta tana jiran jabir ya shigo tun tuni har wajen karfe 12 shiru...
Kawai sai ta fashe da kuka...
A haka har tayi bacci ta wani irin bakin haushin sa.

Da safe dan dole ta sa ruwa ajikin ta ta tsame jinin da yake bin ta,

Sai dai sam ta kasa tattaer kayan jinin data bata a haka ta dungula su ta ajiye harta pants din da suka jike da jini ta tarkata su agefe tayi zaman ta..

STORY CONTINUES BELOW

Around 10 naga ya sake kira na,muka sake gaisawa
Anan yake gaya min yana aiki ne a abuja in 10 days zai gama ..na ce Allah ya bashi sa'a.

Yau ma da muka kashe wayar kudi ya sake tura min...dubu 30
Nasan duk dan nayi siyayyan kayan baby ne amma bakin sa ya kasa buduwa ya gaya min hakan saboda kunya...nima sai na biye ma move dinsa inyace kinga aika ko? sai kawai nace eh nagani na gode..

Yana katse wayar kiran zuwairah yake shigowa kawai sai ya fito daga sarari ya yadauka, tare da sauke ajiyan zuciya yace salam tace kutuman uban salam jabir Allah ya isa tsakani na da kai, 1

ya lumshe ido yayi shiru, yana maimaita subhallhi Astagfullhi, masifan take har tana sarkafewa cikin raini da gadara anan ba abunda bata gaya masa ba sai dai ko daya baijin ta don tuni ya soma fahimtar zuciyan sa ta sauya akwana biyun da baya tare da ita wani na daban yake jin kansa ba soko ba. he's probably tired of her,
masifan ta ya soma ishen sa ..

Yace zuwairah yanzu akan kudi ne kike wannan masifan ?

Toh Ki je daki na ki dauka ai kinsan inda nake ajiye su..
Yanzu aiki nake yi in nagama zan kira ki bata kara samun daman tankawa ba ya kashe wayar sa baki daya..

Wani irin ihun haushi ta sa tana ciza baki idanun ta sunyi ja jir ,
Tasani sarai babu ko sisi ta riga ta sha maganin mata da su.

Shikuwa tunda ya kashe wayar sa bai sake kunnawa ba,
Sai chan dare daya dawo
Anan ma yaga jerin sakon rashin mutinci cewar ta kudin ya kare, he just cant believe that kudin dake gidan sa har sun kare don yasan suna da yawa alokacim samha ma kwata kwata bai taba cewa ta dauki ko sisi ba sai dai in shi ya dauka ya bata da hannun sa..

Bai son fitina a daren ya tura mata 10k
Bai kuma sake kunna wayar sa ba sai washe gari..

Ranar ena kwance Bayan kwana uku da faruwar hakan,naguda ya turnuke ni,
Lokacin har su anty hanifa sun iso 
Anan babban asibitin kaduna aka kaini na haife santalelen da na namiji..

Kowa na murna,
Musamman dangin jabir don koma basuyi kasa agwiwa ba mumyn jabir ta aiko da mata har biyu niki niki da kaya irin na jego aka taho min da su
Anan waje ya rude da murna..

Elder sis  da sis zainab ke faman kiran sa amma switchh off sai ta turo masa sakon na haihu..

Shiru shiru bamu gan sa ba bare kiran sa,

Washe gari da sasaffe sai ji nayi su anty da mumy suna gaisawa da shi a falor ana masa sannu sa zuwa..

Na sha mamaki matuka.haka ma  mumy slamatu wanda tuni ta kasa boye maitan ta na fushi da shi..

Don koda ya zo duba ni  a dakin da muke ina lura gaisuwan sa ma da kyar ta amsa..

Ya ce min yaya jiki na amsa mishi ba yabo ba fallasa..ya kuma cewa.,ko da akwai abunda nake bukata nace amsa a'ah.
Dansa ne a hannun Sa tuntuni ya kasa sauke wa kasa yayi nan yayi nan da shi..
Kiran da suka shigo wayar sa sunfii akirga 
Su usman kaf sai da ya sa na amsa gaisuwan su
Ban taba kawowa ko dai dai na lokaci guda cewan jabir zai yi wannan rawar jiki Akan abunda na haifa ba..

Kwana biyu yayi anan kaduna tare da mu duk abubuwan dake kansa achan abujan,
Su mumy sai albarka suke sama sa ganin yadda take hidima 
  
Da zai koma bakin aikin sa abuja  wani sabon 50k ya ajiye min anan bayan uban kayan nama da kwamulashe da aka cika dakin da muke da mumy salamatu da shi,

Har ya tafi bai wani samu cikakken Sakin fuska waje na ba bare mumy salamatu, amman haka dai yake  daureqa da alkwarin zaizo sunan dansa kafin ya wuce kano.

Ana ta shagali gida ya cika da yan uwa..anan mumy salamatu ta fara kawo nata tarzoman wasu mumy na

She make sure ta jadda da musu cewan duk tsiya anan gidan mu zan yi wankan jego sai kuma nagama tas tas sannan asan nayi...

Anyi sa'in sa kam ba laifi, don mumy na tun asali takan dauka cewa mumy salamatu ita ke daure min gindi nayi rashin hankali na yadda nake so,
Acikin wannan chakwaiyar har anty hanifa ta soma gano cewa akwai wani abu kasa tsakani na da mumy salamatu amma bamu fito fili ba..

STORY CONTINUES BELOW

Itama kawai sai ta sa karfi suka taru magana har wajen baba ya kai, sannan aka samu  daga karshe aka ce eh na zauna na yi wankan jegon tun da  haihuwar fari ne
Abun yayi mim dadi sosai. 2

Amma Sam abun baiyi ma mumy na dadi ba son ranta na koma da jabir chan kano idan ya dawo shagalin suna nayi jego a daki na...

Dan dolen zuwairah ta soma fita,amma ba wajen zuwa sai ta shiga neman layin mamam abdu

tana isowa anan ta samu ta dan ci abinci mai kwabi shinkafa da miya suka danyi hira 
Tana bata hakurin cewa ai jabir bai dawo ba shiyasa bata biya ta kudin ta ba...

Matar tace babu damuwa ai anzama daya hajiya zuwairah...

Wasa wasa Tun da zuwaira ta samu sakin fuska shikenan ta nanike ma mata, yau ta jera kwana uku  in ta taso a bacci sai ta wanke kafafu  tazo ta bazu mata angida taci na rana dana dare sannan ta kada bujen ta tayi gidan ta. 1

Kullum dai Na ciki na ciki,

wannan karon kuma  mummunan kulli ta ajiye a ranta game da jabir
tayi fushi sosai da shi don yanzu baya ma daga wayar nata hidimomin sa sun sha masa kai sosai gashi ko labarin haihuwan ma bata ji bare sunan

Wannan ma bai dame ta ba, karime har yau ba labari bata san kuma inda zatayi ta same ta ba

Har aka zo ranan suna
Aka sha hidima sosai na bajinta don ranar ya zo dai dai da ranar da jabir ya samu wani babban karin girma a wajen aikin sa sakamakon wannam project din dayayi...

Sanadiyar hakan na samu alkhairi sosai, harda kyautar mota bmw yar dai dai kuma sabuwa kar,.
Banda akwatuna da aka sake yimin daga shi daga dangin sa daga nawa dangin na tashi da set kusan goma sha hudu
Kayan yaro kuma ba a magana

Anyin komai cikin wadatuwa da godiyar Allah yaro na yaci sunan sa saifudeen...

Jabir bai wani daga hankali ba da mumy ta kawo maganan zan zauna wankan gida,

Don sosai ya soma jin wani yanayi na daban daya samu kanshi acikin kwanciyar hankalin kasancewa acikin yan uwa da dangi.

Tun bana son maganan yana zurfafa tsakanina da shi har na sake dan dole ina amsa shi don yanzu so yake ya cire guilt din karfi da yaji ya dawo da martaban sa a ido na..

Ranar da zai tafi ma haka ya jawo ni , ya kawo ni gaban sis zainab
Don sosai ta dena kula shi tun wancan lokacin akan zuwairah kuma basu hadu ba..

Haka ya rinka roko na akan na bata hakuri..

Ba yadda na iya na sa baki sannam anty zaynab ta sauko suka dawo dai dai..

Har cikin zuciya bana son wannam yanayin da shi.
Amma yau abunda na lura shine kamar jabir yana cikin wani halin da shi kadai yasan meke masa zafi...

Kafin ya isa kano, ya kira ni ya kai sau hudu..
Da naga abun nashi na so ya zarce sai na kashe wayata nayi biris na kyale tunanin abun ma raina..

Yau ma zuwairah batayi wanka ba, da shike batayi tsammanin zai dawo din ba kwance take tana latsa wayar ta.

Shikam dakin sa ya nifa 
Duk dama Ko ena a wargaje yake ga dirty boxers dinsa anan daya tafi ya bari a sink ba a wanke ba,dama gaba daya shi baya kulawa sabida na sabar mai da wanke su sam bana tara kananan kaya irin haka,
Yau gashi yaje ya dawo ya same su anan inda ya bari karshe ma zubarwa kawai yayi, 1

Duk bata sani ba tana faman kokarin dube duben farjin ta, jini ya dauke kam tabbass amma wani orin ruwa mai wari yake fitarwa abun ya soma bata haushi 2

Tasan dai da chan tana tsami amma bai kai wannan ba..

Ko da suka hadu, haka ya sake dirar mata bazata duk dama da kyar da wahala ya shawo kanta, sai dai duk masifan da take yi bama ji yake ba,kuma bai amsa ba

STORY CONTINUES BELOW

Har ya kashe wutar gaban sa
Bata ko gaya masa cikin sa ajikin ta ya zube mata ba, damuwar ta ya ci ta yau ya dawo karban oders ,.. ai dama maman gayu tace maganin nan data siya na nan ajikin ta daram daram na tsawon lokaci.

Da safe ma With full confidence ta soma kawo masa romance..

Wani warin baki da ta huro masa ya sa yaki sam yayi kissing din ta
Haka dai ta daure ta biye masa
Ko da aka soma  harka,
Tana ta iyo tana hawa kansa amma sai taji yayi shiru nishi kawai yake saukewa. 2

Chan tana sauka ya mirgina ya kwanta bai sake komawa..

Ta kama shi cikin shagwaba tace" meyeh hakan ya bamu kai ko ina ba zaka wani juya min bata...

Da mamakin ta ya mike tsaye, yace ki tashi dan Allah ki ke ki tsaftace jikin ki,
Haba da Allah.
Ke bakijin warin da nake ji ne gaba daya ya hana ni sakewa..
Ya ja tsaki alaman bacin rai yayi waje.. 3

da Wani irin shock tabi bayan sa da kallo..tace tabb di jam

Ta mike tsaye ta biyo sa da uban gudu ba babu irin bugun da batayi ma kofar sa amma gam a rufe kuma bai bude ba sai da ya zo ficewa office.

A tsaye ta ke daram karfe 9 saura sai ga kiran maman abdu ,tace lpya kuwa zuwairah? Naga miscall dinki ..look  imma zuwa zakiyi wallhy yau kam bana nan a gidan surkuwa ta na kwana..

Tace ah a ni bazuwa zanyi ba malama, dama na gaya miki ne zan kawo miki kudin ki an jima miji na ya dawo

Tuni ta washe  tace ayyo, to ansha lagwda kenan amarya kike yau ashe zuwairah..

Ta dan yi tsaki tace , hmm barni da abun takaici, anan hira suka dan taba har zuwaira ta samo daman gaya ma matar matsalan warin da gabanta ya soma yi..

Matar tace mata ai wanka ne kawai bata samu ba.. Don dama chance take nema tuntumi ta gaya mata ta rika wanka akai akai ko wani kazantar zai ragu amma tana gudun rashin m
Tace kiyi wanka sosai ko durje kanki  ki gani

Zuwairah Ba yadda ta iya bayan sun kammala wayar ta shirya ta shiga wanka
Ba laifi taji kanta daban. 1

Ta kimtsa taaf, shikam har ya fice yayi take away ya dawo da su..
Anan dakin sa ya baje ya ci ya na sha 
Sam ransa bai masa dadi ba 
Don ya lura babu ko sisi a dakin masa..

Da bankaman ta ta shigo da niyyar masa masifa amma ganin yaci magani ya sa ta sha jinin jikin ta ta tsime tarw da bata rai..

Kan ma tace zata kawo masa wani magana ya dago ya dube ta rai a bace yace "waya ke shigo min dakin bayan bana nan?

Tace nine kawai a gidan nan ko akwai wance ka ajiye ne bayan ni..?

Yace inda nace ki debi kudin kin deba.to ena wanda na ajiye a wardrob dina?

Ta murkuda baki cikom salon kukkuni tace na nan din basu ishe ni ba ne shiyasa na hada da na ko ina ma na cinye....

ya mike tsaye ransa a bace yace kina hauka ne zuwairah?

I tot fitinan ki ya sa kike ce babu kudi agidan na ashe abunda kikayi min kenan..
To bari kiji daga yau sai yau kar na sake ganin ki anan dakin..yayi mata nuni da waje a fusace " my friend get out ya daka mata tsawa.. 1

Tace kutuman uba?jabirrrr mani kake gayan ma wayannan maganga nu 1

Yace kin fita ne ko sai na wanka miki mari.

Wani irin mamaki mai dauke da farhaba ya sa jikin ta rawa ta kasa cewa komai ta buga tsaki ta kada kai a zafafe alaman na san maganin ka..

Haka ta danne zuciyan ta ta koma daki tana sake sake duk ta sa  a ranta cewa Ai dare zaiyi zai ce zaizo kuma sai ta masa wulakncin kare in yace zai taba ta

STORY CONTINUES BELOW

Shikuwa ya na gama komai ya ajiye mata take way ya kara da gaba..

Har wajen 9.30 na dare bai dawo ba ta hakura ta koma daki.
Nityn ta sake sawa tana jiran sa har past 12
Ganin bazai zo baa Ta dada yin wanka kamar yadda maman abdu ta gaya mata gudun kar amaimaita irin na jiya..

Shikuwa yayi liff Tunani na me fall cikin ransa saboda  sam bana sake masa fuska ko awaya ne baijin dadin yanayin yadda anke nuna bana son na saurare shi kuma gashi sosai zuciyan sa take neman karkatuwa waje na yanzu 1

Daga kwance ta tarar da shi ,idonsa alumshe

Cikin salon ta na makirci ta hauro sama zata fada kansa ya mike ya zauna ya dan turo ta gaba baice uffan ba
Fuskan da ya sa ta dan yi slow ta kasa kawo kisinan tace yau kuma anan zamu kwanta ne desire..?
ko fushi dani kake har yanzu

Yace just shut up bana ce kar ki sake zuwa min Daki na ba..

Tace haba desire yanzu akan kudi ne kake wani bata rai

Pls stop it mana ta shiga narkewa tana zame hannun nityn ta,tana yuwowa kansa

Da haka ta ja hankalin sa yana yi yana basarwa duk dama ta so ta dan masa irin na wulakancin  data saba kamar da amma ganin ya kwayance ya sa ta dau matakin hakan.

Suga shiga romancin  juna 
Anan ma sam yaki ta sa masa bakin Ta ana shi..
Yaune ta soma gane wani abun da ya tayar mata da hankalin matuka 1

Jabir yi kawai yake amma hankalin sa baiya nan sai taga ma ihun datake yi baya amsawa sam ranshi babu dadi..

Yau Ta kasa ganin wannan zaucewa sa radadin kuwwan dadin da da chan yake yi har suka ci suka kare bata ga ne masa ba

A daren ta kasa bacci,.jifa jifa tana daga sa yayi wani bin tayi ta magana yayi shiru kamar baiji ba..

Qashe gari da safe ma hakan ne
Tun kam ya fice yake tashin ta sallah amma tayi burus da shi
Ya idar da sallah ya dawo ya kwanta cike da haushin ta.

Yana cikin fushin Ko wani minti 30 baiyi da runtsawa ba da ya shago wani gwamutsen warin baki baisan lokaci Daya yi zillo da ita daga kansa tayi kasa ba... 3

A hatsale yace bana ce ki je kiyi wanka ba? wannan wani irin bala'i

.. Zata yo magana Yace
Get out ki duba ko sallah bakiyi ba zaki fara neman fitina..ki fice min anan kar na tattaka ki

u disgust me ya fada kasan makoshin sa ,jabir haka kawai yake jin babu dadi aransa kamar wansa aka tunzira shi.

Tsananin mamaki da Tsoro ya sa ta razana ta wuce dakin ta da dan uban gudu bata ce komai ba..

Kuka ta sake ta fashe da shi ta dire kasa ta ce na shiga uku.. 2

Ko dai maganin nan ya warware ne ?

JaBir ne wannan
Ko sauya min shi akayi

Ta daura hannu akai tana kuka kamar aka mata tsinnanen duka

Har ya shiya ya fita basu hadu ba..

Haka suka ci satin gaba daya bata gane jabir ba
Zai kwana da ita suyi sex ishasshe kam amma in banda hantarar ta ba abunda ya koma yi yanzu.

bayan sati biyu tayi zugum tana tunanin meke faruwa da ita
Gashi matan nan ta  sake kira da kyar jabir ya biya bashin da taci.

kudin da ya aika mata 10k da chan sune kawai da ita aciki kuma saura dubu 6 da dari biyar

Ga shi yanzu ya dena sake mata ko sisin sa, as punishment na kwashe masa kudi a daki

Yanzu ma cewa yayi idan bazata koyi abinci ba shi ba ruwan sa,

Shi daii yanzu ya iya cin abinci awaje har ya soma sabawa

Da abun ya ishe ta Dan kudin datake dannwqar  Shi ta dauka ba wanka ba wanke ido
Tace maman abdu gata nan zuwa

Anan ma karya ta buga mata akan cewa mijin ta ya sake tafiya kauye cikin sati amma yau zai dawo

Yanzu ita dai araka ta gidan maman Gayu tana da tambaya...

ba tayi musu ba
Takai ta har gidan maman gayu..

A mutunce ta karbe ta don tasan tana caskar kudi wajen zuwairah bana wasa ba.

Anan zuwairah ke kawo kukan ta na cewa bata ga canji ba.. Sai ma sabanin haka

Har ta gwamma ce maganin da karime take kawo mata da cahn fiye da wannan

Manan gayu kam cewa tayi ai maganin ne bai karbe ta ta kawo wani dubu 100 za'a hada mata wani maganin mallaka mai karfi

Anan ma still ta samu yan sa baki suka dada zuga ta, wasu matan suka ce mata ai dama idan kayi jinin haihuwa yana karya karfin maganin mata saboda haka tamkar daga farko zata sake shiri ..

She was convinced,amma ai jabir yana jin dadin ta ,
Kawai halayan sa suka sauya tayi nazari aranta amma Sai kawai ta basar ,

Tace ko da bura uba zata karbo kudin aiki azo a sake hada ta da cahn ai shima yana bata kudin siyan kayan aiki why not now?.. Tafada tana tuno yadda tayi shagali a danyen amarcin ta 2

Da haka suka koma gidan tayi zaman diris tana jiran sa.
Dedicated  to every single person that read this,
Daga yau kana da daman ka rubuta ra'ayin ka.ko karin bayanin ka,,ko shawaran ka ko wa'azin/nasihan ka ko tunatar wan ka, its just 4 pages to go insha Allah,da haka nake roko dan Allah kuce wani abu daga yanayin zamantakewar samha da jabir da zuwairah, i belive i dont know it all,aure kowa da yadda yake fuskantar sa a rayuwa so, kowa zai iya contributing on coments section shima zamu karu da shi jazakallh khairan as we hear from u
so much love  my companions@wattpad1

Bayan kwana biyun hausawa😹
Yau jina ya soma dauke min,har na soma sallah amma haka fir mumy salamatu ta hanani nuna ma kowa hakan.

Tasan masifar mlmumy na shiyasa ta nace , sai ta gyara komai a hankali sannan za abada ni ma jabir..

Anty hanifa ma na sane 
Da komai, yau dama tace zata zo gida wekend dun tun bayan suna ta koma kano  aikin ta

Har cikim raina Dadi nake ji yanzu bani da wani matsala sosai don sosai na dan murmure ina samun kulawa da ni da baby boy dina saif wajen mumy salamatu.

Su mumy na ma yau suka je yola gaisuwan rasuwa sai muka samu dama ba kowa agidan

Yau tun safe mumy salamatu take min wa'azi kala kala game da zaman gidan aure  da halaye irin ma maza cikin hikima irin na su na manya.

Don ita Sosai ta fahimci meke damun jabir yanzu yake neman yayi rawar kafa, tace min ba shakka yanzu idon sa ne ya budu abunda yake rudin kansa akai ne yaga ba hakan ba ne yake so ya kama bakin zaren sa tun kan ta subuce masa.

Mumy tace amma bai isa ba, abunda jabir yayi ya bani mamaki ,ba zan yarda ki shiga hannun sa bai san darajar ki ba..

Dan yanzu in har akace ya kwantanta miki abu makamn cin haka bazai sake ba..ba shi ba har adda sai na nuna mata kuskuren ta ,wato mahaifiyata..

Ni dai ba abunda nake illah to, naji...sabida naga kamar ma mumy ta fi ni kai abun har ranta..

Dadin karawa jabir sam yaki dena kira a kullu yau min  sai ya kira ni sau 6 sau 8 baya damuwa da  silent jan Rai da wulakcin da nake masa..

Da yamma lis ta iso,yau A gidan mu anty hanifan ta sauka,

Bayan ta kimtsa an yi sallahr isha'i suka zaunar da ni dukan su a daki 
Ita da mmummy da zimman tattaunawa akan matsalan nawa.

Daga wajen zuwairah ta jira shiru, ya sa ta mirginawa bacci ne yayi awon gaba da ita tun kafin magarib..
Ana ma Har ya shigo yayi wanka ya ci abinci bata sani,
Har sai Wajen 9.05 ta ji an watso mata kaya a fuskan ta,warin jikin kaya yasa ta mike a firgice tana kakarin amai..

Yace "msww ke ma kenan kike jin amai bare ni da ba na nawa ba,
Zuwairah wannan wani irin kazanta ne dake haka.?
Wannan kayan fa?

Haki take amma ta gane sarai kullin kayan jinin da tayi using ne tun ranar a dunkule  ta mance su.
Yace"
No womder atmospher dakin gaba daya ya saba da na ventilation gidan nan..

Tana shiru daga bisanj A take ta ci magani ta mike,
Tace "Lallai ma tab, ta sa hannun ta a kugu,kai jabir!toh bari kaji kar ka sake ce min kazama,
da cahn baka san da kazantan ba ka auro ni ? Ina hankalin ka yake tsawon lokaci baka damuna da iyeyin banza sai yanzu...
wai tsaya ma jabir naga kana min wani gani gani kana wani bubbude min ido kwana biyu, to wallhy wallhy tun da abun naka hakane kar ka sake zuwa kusa da ni da sunan Zaka taba jiki na
Kaje chan ka nemi mai tsafta tana baka ruwan gindi kana sha....ta murguda baki
Sai tasss taji saukar mari a fuskan ta

..zata budi baki ya ce 1 more word from you yau sai naci ubanki anan wajen..
Ba shiri ta tsala ihu ta buga tsalle ta haukace masa.
Yanzu mani zaka ci ma mutunci jabir?
To wallhy sai ka sake ni marar imani kawai azzalumi...
Ko ajikin sa ya juya zai fita ta chakumo sa ya ture ta kasa tare da cewa bazan sake ki ba.. 17

STORY CONTINUES BELOW

Sannan kafin ma dawo kin tattatara wannan kazantar kayan kin wanke haba da Allah..wai mace ma sai an tsaya na koyaa mata ta tsaftace jikin ta, get up and get to work my friend
Ya juya a fusace ya bata wuri..

Gaba daya gidan ya dauka da fitinan ihu da zagi da gori da tsamin baki...bakin ciki ke cinta arai.

Jabir ya dena son ta ,ko ta dena masa dadi ne?
Har ya ke iya budan baki yana mata tsawa har da mari?uhm

Hakan nan kuwa Taki wanke kayan tana jiran ko zai dawo kwanciya da ita da daddare amma sai shiru ranar ma a zanne ta kwana tana nazariFannin su anty hanifa nasiha ta soma min mai shiga jiki,

Ta fara da bani hakuri akan abubuwan da suka faru cewar ta ai dama aure tamkar jihadi ne ma mata ,filin yaki ne wanda baka da tabbas ko kai ka kashe ko aka sheka,tace a haka dole ne wani bin bazaka taba cin nasara ba sai kaji mummunan rauni..

Mumy na shiru nima haka "anty tace , a duk abunda ya faru na zauna nayi nazari samha ,

Kema kina bukatan kisan wasu abubuwan game da zaman aure da kuma zama da namiji ako ina ne..
Ni bance bakiyi kokari ba sosai nake yabawa da nagartan ki amma ki nitsu kiji ni da kyau.

Tace" fannin tarbiya da iya abinci nasan banda matsala dake alhamdulh.
Toh amma ga wasu shawarwari ina so suma ki duba su da kyau

Tace"Farko A matsayin ki na mace 
Dole ki sake ranki ki bada kwanciyar hankali mafaka a zuciyan ki kafin kisan basirar zaman aure.don shi zama da namiji tamkar zaman koyon karatu ne dole ki bada hankali kisan abunda yake so da abunda baya so kafin ku tafi dai dai... 1

Sannnan Dole ne kici mai kyau ki sha mai kyau,don abincin mu suke bada gudumawar duk wani abunda zaije jikin mu baki daya musamman ma kasar ki, qamshin sa,niiman sa da lpyar sa, ki lamunci abinci masu armashi musamman yayan itacuwa kamar abarba,girfa, apples magoes,g lemo ganyen lettuce cabage da tawagar sa, tafarnuwa citta.. kanunfari ..aya kankana.. pear... kwakwa dabin... ibini..kwakwa.. gwanda... etc

Kar ki maida jikin ki kamar kasuwa aci wannan aci wannan cime cime barkatai suke sa wata rana mukasa enjoying mazajen mu suma hakan 1

Sai kiga Wasu matan suna son mijin su ya rinka dadewa wajen kwanciya da su ko kafin yayi release amma basu la'akari sa yanayin yadda suke shirya tsarin  abincin su.a matsayin ki na mace in har kina so miji ki ya gamsu har  kiyi ta jin ihun sa ma akanki dole ki magance masa saurin yin realese ta hanyar raba shi da maiko yawan loda maggi a miya ko loda kanwa, 
Ke dai Ya zamto kina masa juice din ginger, zobo,carrot, cocumber, sannnan kina sanya mai nescafe a shayin sa..banda bashi abinshi mai nauyi da da ddare akwai cabohydrtes wanda vasu da nauyi, ki yi kokari ki soke shan nonon fulani, youghurt da tea mai madara da da dadare banda soyayyen abubuwa as dinner atleast ko za'ayi a tabbata akwai dan haddaden salad din nan na ingantaccun ganyayyaki,
kuma sukan ce sune ma jigon abincin sa na daren,

sabanin shi maiko da wani madaran da zai kashe masa jiki, sai kiga baije ko ina ba ya soma sacewa jikin sa na mutuwa da kansa yana neman bacci

Hakazalika wanka da ruwan zafi kafin sex is not a good idea... 1

Tace abu na biyu  "ki tabbata da lpyar farjin kk ki rika medical check up kina sanin lpyar sa  da kyau don duk wani abunda za kiyi in har infection na tare da ke to duk abanza ne Sai dai ayi ta asara .

Tace min Tsafta ya zama miki agaba Ki tabbata kin kula da tsaftace gaban ki, bance kuma ki saka masa komi kokii cusa masa komai ba" shi wannan wajen baida wani sinadarin goge sa ko wanke sa da yafi  ruwan dumi medically and islamically effective, ruwan dumi shi kadai ne 100 parcent cleanser na vaginan ki  babu effect 1

STORY CONTINUES BELOW

dubi da waje ne wanda Allah ya halicce shi da wasu kananun kaninin bacterias wanda ake cewa normal flora su basu da illa, suma anan aikin su sukeyi na dai daita balance din harkokin mu anan wajen idan har kika fiye wanke sa da wasu tarkacen kayan mata ko sabulu nan da nan zaki illata su  ko ince ki illata kanki domin kuwa ba abunda zai hanaki kamuwa da cututtuka iri iri har cutar daji wato cancer.

Nasan kinsan wannan amma zan dada gaya miki ..
A kowani lokaci bayan kin gama jini na al'ada ko na haihuwa zaki daure ki diga ingantacen almiski ki goge wajen tass  da lalalusan auduga sannan ki wanke da ruwan dumin ki goge sa da clean towel dinki ,alwys be moisture free damshi ya kasance a ciki ba anan wajen sa da ko ina ba..

Wannan ma kawai ya ishe ki samun tsafta anan ba sai kin damu kanki da cusa cuse da tsugune tsugune ba altho some may appear effective amma side effect zaki fara dubawa domin ya wancin maganganun da ake bayarwa na tsaftace hq lokaci guda sai aji dadin su amma with time kuma sai kaga kai suke cutar wa

Sannan a kiyaye sa nylon pants a lokaci lokaci don shi yana kara wa wajen moisture sai kiga gaba daya kin yi zufa hakan sai ya bada infection wajen zama

In da hali ma pants dinki yaka sance zallan cotton 
Suma kar kice zaki zauna da shi idan kin sauya atleast 2 times a day Akallah, sai  Ki wanke su a ruwan dumi idan hakan bazai samu ba sai ki wanke da normal ruwan sanyi amma ki tabbata kin shanya su a wajen da iska isahhe zai same su  ya busar da su da kyau waau ma kan iya goge wa on normal temp .

A bangaren kayan mata kuma wannan ma ra'ayi ne,akwai wanda basu amfani da shi kwata kwata kuma suna jin dadin auren su fiye da misali, sai tace amma akwai masu yi, sai dai akwai hanyoyi da yawa wanda zakiyi ba sai kin dawwama akan su ba it oll depends on lokacin da aka dauka ana baki kulawa tun daga tasowar ki gaban iyayen ki, 
and then kayan bawai babu masu kyau bane akwai kuma suna taimakawa sosai musamman ma wanda suke cikin matsi ko gaggawan samun maslaha da sex life a auren su, 1

toh anan idan hakan ya same ki ki daure ki zabi mai inganci kar ki damu da kudin sa muddin mai kyau ne kuma kin tabbatar da ingancin sa kuma kinsha kinji  samun cikkaken biyan bukata, kar kiyi wasa, anfiso idan zaki sha maganin ki sha shi sosai thats in a quentify manner ba kadan kadan ba kamar abun rowa kisha shi yanda ke kanki zakiji ajikinki kinsha wani abu..

Idan na hadawa ne a gidan ki ,misali zuma zaki iya  shan sa bottle daya complete haka ma tsumi musamman na yayan qamshin nan citta albunanaj,kanunfari,minannas masoro mazawrkwaika da sauran su..ki rika shan su kamar ruwa sannan ka kiyi wasa da kwai sa madarar ruwa abarba da kankana, don aikin su a bayyane yake 1

Ki sani hadin karin niima na mata musamman itatuwan nan idan har bana cutarwa bane bayan kinsha dakamar awa daya ma zaki soma jin effects,sannan shi dakan sa zai ruruta muki sha'awar ki in kinzo harka da mai gidan ki..
Ina dai fatan kinsan kuma ba neman ni'ima batare da anci an koshi ba?

Na gyada kai a kunyace..tace tohm

Ki kara dagewa wajen kawatar da wajen, ya kasance soft babu gashi ko wani kwarji kwarji, ki rika mutsuka olive dan kadan ki shafe saman wajen bayan kowani aski domin yayi laushi da dadin tabawa, ba wasa.

tace" akwai mazan da suke son ke kanki ki barsu su fahimci kina son abun amma kuma suna son  kina yi cikin salon kina jan time din ki din hakan ma na daga musu hankali kuma na kara musu dogon karfin shaa'awr su

Sannan idan anzo kwanciya da miji kar kisa a ranki shi zai fara yin ihu da gurnani.. Kema zaki iya farawa  sai ki samu dai dai kunnen sa ki fara rada mashi,
Ohhhhh, ummm dear sugar anya kanjin me nake ji kuwa,...ohhh is soo sweet ..uhmm dadi...mmmm cigaba my sugar...
Idan yayi shiru sai ki dan yi kamar zaki janye jikin ki, zaice zai dawo dake sai ki shagwabe misali kije uhm uhm dear ni gaskiya ina ganin kamar baka jin dadin nan bari na je kawai na sake checking ai naga baka responding ni kadai nake jin dadin ka ,anan dole zai dage miki da cewa yana ji wani ma zai iya cewa fadan ne kawai bazai iya ba..to kar ki rusuna ki dada gaya mai ke gaskiya in yana fada miki zaki fi ganewa hakan zai kuma baki daman zagewa, daga nan ki cigaba ..ki dawo masa da kalamai idan ba maiyi din bane a hankali zai koya wata rana sai kiga an wuce wajen shi da kansa zai dame ki da surutun..

Wasu mazan dama sai sa hakuri don wani bai san amfanin yabon mace after sex ba,
Sannan idan kina so ki rikita mijin ki har ya kasa daurewa ya kamata kema ki dan ajiye jin dadin naki kadan kina taya shi sama da kasa sa kugun ki kina matse farji alokaci guda don wani yawan motsa jikin ne yake wahalar da shi  har ya kasa ihun sai kin rage masa wahala...in ma bazaki iya da kanki ba kya iya sa pillow akasan ki ki dan maso kusa kina kaiwa sama da kasa cikin sauri anan yawancin maza ke fara rikicewan su.

Tace "Kar kiji kunya samha
Dukan mazan suna son macen data waye a fannin sex amma basu iya fada sabida kowa yakan dauka a al'adance  anasan mace da kunya yes amma  mazan fa wasu pretending kawai suke basu so sam matan su suna nuna kunya agaban su musamman idan akan gado ne. 1

Sannan shi faranta ma miji rai wajen bukatun sa ba lallai sai da daddare ba a kowani lokaci zaki iya bashi
mafi akasari maza ma sufi kaunar matan da zata iya basu sex a ko ina like kitchen, bayi, mota falo..dinning  a tsaye a tsugune whtaeva...

Sai rausaya da shagwaba da kinibi da dan fari da ido ko lumshe ido, sai dai bana rashin aji ba, misali ko dan kyankayso ne ya wuce sai ki tuma ki shiga tsala ihu kamar wacce taga zaki sam wannan ba salo bane

Tace Ina fatan kin fahimce ni? Na ygada kai
Nayi shiru na sunkuyar da kai ban kuma sake dagowa ba....

Tace  maganan bushewar gaba bansan ko kina experincing ba sometimes shima rashin kwantar da hankali ke jawowa ba komai ba.

sabida haka ki sance mai sanya a zuciyan ki ruwan sanyi..
Ki sha ruwa ki ci abinci ki kula da lpyar farjin ki kawai shine magana

Tace..don idan ya baci ure useless pride dinki kenan a wannan lokaci.

Nan ta dan dagata sabida wayar ta dake ringing,

Tace ina zuwa tafita ta barni da mumy salamatu gaba daya kunya ne ya lullube ni sai nace toh,

Mumy ta ce ina fatan duk suna shiga kwawalwarki don bazamuyi gyara ki je kina shasshan ck ba , ki nitsu ki san me yake miki ciwo babu ruwan ki da wata kishiya da abun data zo da shi abunda ya kai ki dakin mijin ki shi zakiyi

Shine kuma Neman aljannar ki,wanda yafi miki duk wani kunci da jarabawan da zaki fuskan ta wajen kishiyar ki
Ki sani Allah baya daura ma bawa abunda yafi karfin sa sannan mai hakuri a duniyan nan shine ke da riba.

Nace hakane mumy nagode ..

Anan anty hanifa ta leko,
Tace toh nifa zan tafi nayi baki ne daga jos ..
Mumy na barki da ita sai nazo gobe kawai ta juya

Duka muka mata sallama muka raka ta har bakin mota r ta sannnan
Muka dawo

Mumy tace naje nayi sallah na ci abinci 
Ita zata ma yaro wanka..
Inya so anjima zamu karasa maganan da ita..

A ladabce na amsa mata na kama hanya na fice.
Post a Comment for "SAMU CHAPTER 4"

Please chat with our team Admin will respond in a few minutes
Hello, is there anything we can help you with?
Type message...