[Advertisements⬇️]

KANDALA CHAPTER 7 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

KANDALACHAPTER 7
Da safe cik’in ta k’e danyi mata ciwo bata gyara dak’in da huri ba….. +

” Tana fita mumy ta wanka mata mari…

” Cikin kuka zata koma dak’in ta haruna ya rikota…

” rungumesa tayi tana kuka Cikin kuka tace yaya bansan me nayi musu ba basa sona basa kuma kaunata ballantana suje tausayina wallahi koda da rana daya ban taba gajiyawa dayi musu aiki ba, cikina ciwo yakeyi shiyasa ban fito ba takara fashiwa da kuka…

” har cikin zuciyarsa yaje ciwo haruna cikin tattausar lafazin sa yace hakuri da jama’a mutunci ne, Duk abunda kayi masoyinka kawai kake burgewa , Har abada akwai zukatan da ke son ka ko da kana munana ma su, Akwai kuma ma su kin ka duk yadda ka kyautata ma su, Dan haka kiyi hakuri komai yakusan zuwa karshe inshaa Allahu, Ahankali ya dago fuskar ta yadda yaga idunta yayi ja yasa shi cewa kidaina kukan jeki huta kinje…

” batare da ta yi magana na ba ta zame daga jikinsa ta shige dak’inta…

” mumy da tayi sukuti abun duniya ya ‘isheta kar dai haruna son kande yakeyi tafi minti goma tana tunani Amma takasa bawa kanta Amsa sallamar farida ce ta katseta dama ku nake jira yau naga kudurar Allah..

    ” mum mai yafaru?

          ” wannan yar iskar yarinyar naga haruna na lallashi…

     ” farida tace ai sonta yakeyi!
  
      ” so fa kikace farida…

         ” wallahi mumy sonta yakeyi rannan agabana yafada…

      ” bantan uban nan ai wallahi bazai yihuba firdausi ce daidai dashi…

     ” hmm ai matar mutum kabarinsa ….

” Mumy tace dallah yimun shiru uban wa yace miki ba hakaba?

     ” farida tace ai haruna ba danki bani ballantana kuyi masa dole dan haka kubarsa ya zabe wacce yakeso…

      ” yimun shiru wawiya wacce bata kishin yar uwarta to bari kije auren firdausi da haruna babu fashi kande kuwa bazan taba barinta taje dadin rayuwa ba….

      ” hmmm Nidai babu ruwana..

     ” Dole kuwa yayi ruwanki mumy tashiga daki cike da takaici da bak’in ciki…

     ” kande dake zaune akan gadonta tarasa me yakeyi mata dadi ahankali tatashi ta’isa palour dantasan mumy ta raga mata ne dan taga haruna in banda ma yananan duka zatayi mata ahaka ta daddafa tashire ko’ina, ta dura girke amma ina cikin ta dai bai daina ciwo ba zama tayi tana sallati daidai lokacin haruna yashigo….

     ” meke damunki?
   
          ” cikina ne yake ciwo tun dazu da nazata zai lafa kaga kara azaba yakeyi…

      ” tashi muje nakaiki asubiti…

       ” yaya bangama abincin ba mumy zatayimin fada kuma naga kamar yunwa sukeji….

     ” ina zuwa sama yahau dakin mama farida tana zaune kan kujera alamar karatun alkur’ani takeyi sallama yayi mata…

     ” haruna kenan sai yau akaga damar shigowa dak’ina?

      ” mama kenan am always busy shiyasa please ina bukatar taimakon ki..

     ” name fa?

            ” Dan abinci zaki karasa kande bata jindadi ne zan kaita asubuti….


        ” Bakomai amma me isa bazaka saka su firdausi ba?

     ” kinfi kowa sanin babu abunda suka iya last 2days da suka huce nace ta dafan taliya i can’t even take it to my mouth….

     ” hakane bari nakarasa darajarka tace wallahi amma da itace tasan bazanyi ba…

     ” Nagode mama, Yana sauka yasanar da kande ta saka hijjabin ta…

     ” Tohm tace sannan tafita, shikuma haruna ya tsaya yana kallon yadda tagyara kitchen din yayi fes lallai dole aci kande *Ta Dabance*….

     ” A mota ta sameshi har ta bude gidan baya yace ne driver dinki ne?

     ” cikin yamutsa fuska tace kamar yaya?

     ” malama shigo gaba mu tafi, ko amsawa batayi ba ta huce ta shiga tunda suka fita babu wanda yayi juna magana sunkusa karasawa Asubutin haruna yace zafin yakeyi miki ne?

      ” ta daga masa kai tare da kauda kanta…

   ” Nan ya karbar musu number sannan ya huce suka zauna ahaka number tazo kansu ta miki zata shiga haruna ya huce gaba…

    ” Nan dr yayi mata yan tambayoyi yakuma sanar da’ita ta daina yawo babu takalmi ta kuma ta daina shan zaki, yace taje dak’in can ayi mata allura….Bayan fitar ta dr yace bawane abu bani tanayin aure zata daina… +

   ” haruna ya karbe takardar maganin ya siyamata su sannan suka huce gida..

   ” suna isa gida sukayi ido biyu da firdausi sau huce takeyi tana daddaure fuska…

     ” haruna yana fitowa kande ta fito ta kalleshi tace nagode yaya ta shige cikin gida..

     ” haruna da ya koma mota ko kallon firdausi baiyi ba ballanta na ya san halin da take ciki…

      ” gidan ta shiga aguje ta hayi step dinsu dak’in mumy tashiga tana zuwa ta rungeme ta please mumy ayi maganar auren mu da yaya wallahi ina sonsa i can’t life without him…

    ” Karki damu kinje aure kamar anyi angama ko yanaso ko bayaso…

     ” are you serious mum?

    ” Yes i am kice fa auta ta farincikin ku shine nawa…

      ” Nan ta rungema ta i love you mum…

     ” after kande tayi sallah ta dauki abuncin ta sannan ta sha magaba within 1hours cikin ya lafa Nan ta dauke book dinta ta huce makaranta…

   ” haruna ne yake cikin office juya kujera kawai yakeyi knock yaje yace come in…

     ” fatuhu ne yace mutumin 2daya baka shigowa office…

    ” kai dai bari fatuhu yarinyar nan ce tafara rudane wallahi am always thinking about her….

     ” wai u mean firdausi?

     ” Which firdausi ana maka maganar kande she have change her life style, her walking, talking even her body build kai bari ma kaje she’s so silent like never….

    ” wuff bantan uba dole ta rikirkita ka, yanzu what wrong what going on?…

    ” hmmm knows a days ko bacci banayi sosai kullum tunanin ta, da ban dauki sonta komai ba yanzu kuwa inna rasata i think nema sai an rasane…

     ” hahaha yaga yar budurwa ta chanja shi, gwara kayi auren haruna fa dubine nema da yaya 2 fa…

     ” kullum tunanin iya habu nayi aure amma yanzu lokacin yazo….

    ” hakane wallahi ai kamayi hakuri…

     ” haha over hakuri ma nayi wallahi jiya datayi hugging dina tana kuka wallahi i feel something har cikin kaina am so shock kai mutuwar tsaye nayi….

     ” hahaha Mutumin baka dakyau gwara dai karabu da magunguna kakama da’ir…

      ” Soonest ma inshaaAllahu but bata wane damuwa akaina fa it seems like bata sona….

     ” ai kai zaka koya mata son naka always show concern a kanta…

      ” hahaha okay i will makesure nayi trying…

     ” kai jibe ne fa tafiyar nan America…

    ” why not kuje ku kadai?

     ” aa haruna karfa kajawo nana asara fa zuwan mu zai kara habbaka kamfanin mu…

    ” hakane Allah ya kaimu…

    “Ameen..

   
  K’ande suna cikin aji suna bada hadda after tagama malam jabir yace Aisha ki tsaya kiyi karatu saboda kwakwalwar ki ta karatun ci kuma kina taimakon mutane a class dinnan baki da kyashi…

      ” cikin ladabi tace inshaaAllahu malam zanyi Allah dai yabamu masu Albarka…

       “Ameen, bayan fitarsa malamin fiqhu ya shigo malam hassan sanadiyar ya sanar dasi shima yau tambayoyi zaiyi…

     ” fatima tace Aisha nefa wannan tambayoyin Allah wahala sukeyi min…

     ” komai sai da nace fatima kidinga kokartawa please ahaka kima zaki dage…

Tohm Aisha nagode…malam hassan ne yafara sallama sannan yasanar dasu zamu fara tambayoyi zamu fara da fatima tambayar ki itace ayayin da mace take cikin Al’ada bata samu damar yin azumi ba me ya kamata tayi? +

” Sai Ta kasance cikin lazumi da karatun kur’ani da kuma yawan kabbara da sadaka farantawa bayin Allah kame bakin daga mugun zanci da tsare kai daga cin naman mutane da kuma zalunci…

    ” Mashaa Allah..

      Tambaya ta biyu Amina sageer inaso ki sanar damu menene yake wajabta wankan jababa?

    ” Assalamu alaikum abunda yake wajabta wankan janaba shine fitar maniyyi ta kowacce hanyan biyan bukata ta aure ko ta hanyar mafarki ko ta hanyar babbar sha’awar data jawo maniyyi yafita, iDan mace ta gama jinin Al’adarta da jinin haihuwa in har ya dauke wajibe ne da suyi wanka….

   ” Mashaa Allah..

  
     Tambayar mu takarshe Aisha zaki yimana bayane siffofin mace saliha guda uku…

    ” kande ce ta mike tare da sallama tace mace saliha itace mai addini tana karfafa mutane akan addini tana dura yayanta da mijinta saboda mace tanada tasiri akan mijinta in ta karfafashi zaiyi aiki inta jarya masa gwuiwa bazaici nasaraba Domin manzon Allah saw yace mumini bai taba samun fa’ida ba bayan tsoron Allah kamar mata saliha mai taimakawa mijinta akan Addini (shih muslim)..

  ” Mace saliha itace mace mai gaskiya son zuciya bai rufe mata ido ba kullum burinta ta fadi gaskiyi kamar yadda Allah yace yaku masu imani kuji tsoron Allah ku kasance tare da masu gaskiya(suratul tauba)manzon Allah yace gaskiya tana shiryarwa zuwa ga bin Allah bin Allah yana shiryarwa zuwa ga Aljannah(bukhari da muslim)…

    To jazakumullahu khair sai mun hadu wane satin…

A hanya kande na cikin tafiya kamar yadda tasaba Jin sallamar uncle ce ta katseta…

    ” ina yini uncle? Ai nayi tunanin bazaka zo ba yau..

     ” cikin rashin fara’a yace ai gani nazo dai ko?

     ” ba taji dadin yadda ya furta maganar ba sai tace wallahi nima ban jindadi shiyasa ban dubo result dina ba..

   ” ya kamata mudinga waya Aisha wallahi inason kasancewa dake sosai Amma ke gani kikeyo kamar bana sonki…

     ” cikin jindadi tace karka damu nakusa yin waya Nema…

     ” any way saura 3weeks aturo gidan ku…

     ” kirjenta taje yayi mugun bugawa can kuma sai ta rufe fuskarta…

    ” Na duba miki weac dinki tana gurina anjima da daddare zan kawo miki…

    ” serious? Na wadi ko?…

     ” hahaha uwar tsoro zakigane da idonki saina kawo…

    ” tohm inajera bye…

         ”  Shigarta cikin daki tayi wanka tayi sallah addua takeyi sosai Allah yazaba mata mafi Alheri….

Abuja

   ” hamza ne ya kalle abi cikin ban tausayi yace abi har kadawo?

     ” eh nadawo yanzu inajinka wacce yarinya ce ? Aina take? Yar wace?

     ” ummi tace nema dai na dago naje yarinyar nan ko hankali na zai kwanta duk ya damu kansa saboda soyayya…

     ” cikin raunin murya yace Abi batasona Amma ne inasonta…

    ” ya sunanta?

          ” bakowa bace face kande ‘yar gidan goggo….

     ” Aishatu wai kake nufi??

    ” eh itace..

          ” will you shoutup impossible wallahi how come’s karasa yar dakakeso sai ita yar talakawa….

     ” Abi yace kaga son daina hawaye fuskance ne dama baka son farida?

     ” wallahi bantaba son farida ba ko maganar soyayya bamu tabayi ba katambayi ta kaje…

       ” Wata sabuwar cewar Abi…

     ” ummi ta miki cikin masifa tana fadin nifa bazan amince da wannan kwamachalar ba sam bazata sabo ya auromin dangin tsiya ba….

     ” Abi yace dani kike wato tunda mahaifiyarta yaruwata ce ai…

     ” wallahi baka isa ba bazaka auro min wannan yarinyar ba….

    ” Abi yace kakwantar da hankalin ka hamza indai ina rayi zanyi iya bakin kokarina dan ka aureta….

    ” yauwa Abi nagode…

          ” Ai wallahi baku isa ba…

  Birni..

       ” gurin karfe 12 haruna yakasa bacci juye kawai yakeyi jikinsa babu karfe ya miki ya tura dak’in kande bacci takeyi…

    ” A hankali yace kande? Kande??

    ” cikin ya mutsa fuska tace lafiya da daddaren nan zaka shigo min daki? +

     ” Wallahi nakasa bacci kaunarku ita ke yawo acikin raina dan Allah ki yarda bikin nan kar yakai 1mouth…

    ” atsorace tace biki fa kace yaya wane biki koma?

     ” wallahi a matse nake nagaji…

      ” kace gaba da hakuri yaya komai lokacine…

         ” wane hakuri kuma kande? Bayan wanda nayi am almost to 35 fa? In banyi aure yanzu ba mata kikeso nabi? Ai da’ace ina bin mata gwara nayi auren cuz am in need…

     ” ita dai kallonsa kawai takeyi…

     ” Gobe zanje kauye domin maganar auren…

      ” Gaskiya ya..sai kuma tayi shiru…

        ” nasan kina sona kamar yadda nake sonki Dan Allah ke amince dani Aisha…

       ” bayan fitarsa ta mike ta shiga toilet ta gabatar da Alwala tafara yuwa Allah kirari….

     ” Da sassafe wayar mumy tafara ringing cikin barci ta dauka salamu alaikum…

       ” ba bacci zakiyi ba tashi zakiyi kinakasa kande domin hamza ya dage sonta yakeyi….

     ” a firgeci tatashi hamza kuma???…..Nasan k’ina sona k’amar yadda nak’e sonk’i Dan Allah k’e amince dani Aisha… +

       ” bayan fitarsa ta mik’e ta shiga toilet ta gabatar da Alwala tafara yuwa Allah k’irari….

     ” Da sassafe wayar mumy tafara ringing cik’in barci ta dauk’a salamu alaikum…

       ” ba bacci zakiyi ba tashi zakiyi k’i nakasa k’ande domin hamza ya dage sonta yak’eyi….

     ” a firgeci tatashi hamza kuma???…..

” ummi tace eh shimana tun jiya muke fada da mahaifinsa nace bazai aure ta ba ina dalili ak’awo min talaka kazama jahila gidana ai wannan bazata sabo ba sauro yayi fada da zaki….

      ” Ne wallahi Nama kasa magana anya yarinyar nan ba Asiri takeyi ba?

     ” zata aika ai bakiga kallarta ba ma…

       ” Ai kuwa zatasan ta tabo tsuliyar dodo wallahi sai tabar gidan nan…..

       ” Ai kafin ma ta bar gidan ki tabbatar kin nakasa ta….

    ” Angama…

K’ande dak’e zaune tana faman duba littafi wanne tunani ne yazo mata babu shiri ta mik’e tayi tunanin duk bacci suk’eyi sai ta fita da rigar dake jikinta saboda aikin zai fi yimata sauki sauri takeyi har tagama wanke wanke ta dura tea…

     ” haruna kuwa yana zaune a palour yana ciki wasu files…

          ” lokacin da kande ta fito bata kula dashi ba sharar ta kawai takeyi har sai da tazo gurin kafarsa sannan ta daga kai takalli shi…..

     ” k’allon ta yake tayi wane abu dayaji yana yimasa yawo har cikin kwa-kwal-warsa ahankali cikin murya mai taushi tace ina kwana yaya?

      ” cikin murmushi yace Amma wannan kayan bai kamata kina sawa acikin gidan nan ba!…

     ” cikin ladabi tace nayi tunanin babu kowa a palour ne shiyasa….

       ” okay jiki chanja su…

        ” tohm tace sannan ta saka hijjabin ta tafito ta karasa sannan tatafi kitchen domin fito da kayan tea….

        ” haruna dake faman juya bairo yama kasa cigaba da rubutun cikin zuciyar sa ke faman fadin lallai kande tayi kaunar ta har cikin jini na nakejinsa….

     ” lokacin da ta karasa wanka taje tayi ta rangada kwalliya don tasan uncle yau zaizo….

    ” mumy ke faman juya spoon takasa karyawa…

     ” Dady ne yace what wrong mumy naga kin kasa shan tea din….

     ” wallahi Da matsala dan wallahi bazan kyali yarinyar nan ba sai na salwanta ta….

    ” mama farida tace wannan magana mara dadi mtsewww….

     ” kande ce tafito ta gaida su!  mumy ce ta dallah mata harara, guri ta samu ta zauna…

      ” dady yace uwata wacce university din kikeso?

    ” ko kinason fita abroad ne?

      ” shiru tayi mumy tace abroad din lafiya ‘ya’yanka ma baka kaiba sai wata banza to wallahi bazai yihuba..

    ” kudin ki ne kokuma akace miki ita ba yata bace ba? To nafi sonta fiye dasu firdausi…

     ” haruna ne ya fito cikin shiri ya gaida dady yace dady is better asamar mata admission anan…

     ” ku bari ta zaba da kanta kokuma kinason Abuja?

     ” Cikin ladabi tace duk inda kukace dady…..

   ” Mama farida tace ohni ko tayaya k’are ya daina haushi?

    ” kande tasan da’ita take sai tayi murmushi tace ai abunda bazaiyihu ba ne sai dai ya lafa badai yadaina duka ba….

    ” haruna ne yace dady inada calling up a america by 3 zamu tashi 3 days kawai zanyi….

     ” haruna babu abunda zance maka sai dai Allah yakara budi nagani jiya a jarida….

     ” Amen dady..

        ” wane dady mumy tace domin haka zasuje dadin yiwa k’ande Abunda suka tsara mata….

     ”  mama farida tace oh ni haruna k’aki yin aure har yanzu ko mai hankali ake dubo mana ne?

     ” Dady yace ai an kusa….

      ” mumy tace nefa dady banje kana zancen na kande da isyaku ba….

     ” Allah sarki yaron kirki dazuma sai da muka gaisa a masallaci da Asuba…

     ” haruna da haushi ya turniki sa sai cewa yayi ai k’ande yarinya ce abari ta dan kara girma…

      ” ka jika haruna girman me? Ai nanda wata daya tana gidan sa….

     ” cikin murya mara sauti yace sai dai dak’ina…

    ” dady yace uwata ne zan fita mai zan tawo miki dashi?cikin murmushi tace dady agwaluma da kashu…..

      ” Tohm angama, wayancen iyayen sangartar suna chan suna bacci ko?

     ” mumy tace to baccin ma hanasu za adinga yi ne?

    ” mama farida tace yadai kamata….

      ” mumy tace ki bare ki haifa saiki yi magana…

     ” Dady yace aikuwa tana nan zata haifo…

” mama farida tace yauwa Alhaji na adawo lafiya katawo min da kankana….

     ” fruits za’asiyo miki anjima za’a kawo ma…

      ” yauwa mijina adawo lafiya…

     ” bayan fitar dady mumy tace ga kunan haka zaku kare kuna siyar soyayyar wasu da asiri….

      ” mama farida cikin dariya tace ai shi kansa asirin iyawa ne in baka iyaba sai dai ayita cimaka kudi…

      ” mumy ta nuna k’ande zakice ubanki ke k’ande zan nuna miki bambancin birni da kauye…

     ” Ta ba bakinta tayi ta huce dak’inta…

    ” haruna ne ya shigo kande?

    ” Naam yaya…

         ” ga waya nan nasiyo miki zamu dinga waya…

       ” cikin murna tace Da gaske?

      ” ya mika mata wayar to amma menene tukuici na?

      ” cikin murna tace Allah yabaka mace tagare…

” a’a aini nasamu…

         ” zaro ido tayi to wacece?

      ” kece mana..

” fuskarta ta rufe, Ai ne anyi min miji tuntuni…

       ” bata rai yayi yace banason irin zancen nan kece tawa ta har Abada…

STORY CONTINUES BELOW

     ” bakinta ta turo nifa nace maka akwai wanda nakeso….

      ” ke daina yimun shagwaba kar naji nayi Abunda bai dace ba…

      ” Cikin dariya tace menene abunda bai dace ba?

      ” wanne irin kallo yabita dashi kana kallonta kasan na soyayya ne…

     ” lokacin makaranta ya tawo bari naje na Shirya…

     ” To ne Natafi kiyimun addua ki kuma kara sona please….

     ” murmushi tayi sannan ta sake dariya sai kun dawo…

   Bayan k’ande ta Dora abincin Rana wayarta ta saka a charge sannan tayi sallah tana tunanin mai yahana uncle zuwa? Haka takarasa girken ta sannan tayi shirin makaranta…..

      “Lokacin data isa anyi mata duk’an makara malama hafsa ce a ajin bayan tafita malam umar ya shigo ajin….

    ” fatima ta kalli k’ande Nefa nagaji da tambayoyin nan da yakeyi mana….

     ” k’ande tace ai daga yau angama sai nan da 2weeks….

     ” Assalamu alaikum kamar yadda zamu cigaba acikin karatun mu na tambayoyi Tambaya ta farko zuwa ga Aisha me ake nufi da kyautata alwala?

  “K’ande ce ta miki Kyautata alwala abune mai mutukar mahimmanci acikin rayuwar mu domin in alwala bata inganta ba babu ta’inda sallah zatayi, kuma ma’abota kyautata Alwala zasu samu daraja da sakamako kamar yadda mukaje acikin hadisi manzon Allah (saw) yace wanda yayi alwala ya kyautata, laifukansa suna fita daga jikinsa har su fita ta qarqashin faratunsa…. [sahih muslim 245]

    ” Mashaa Allah… Tambaya ta biyu itace wacce Addu’a ce akeyi yayin farkawa daga bacci?

     ” k’ande tace malam yayin da mutum ya farka tsakar dare ko kuma yayin da mutum ya tashi daga bacci?

     ” yayin da mutum ya farka tsakar dare(cikin barci)..

    ” k’ande tace Yazo acikin hadisi mai number 1154 wanda bukari ya rawaito, An karbo daga Ubadatu bin Assamit: Allah ya qara yarda a gareshi daga Manzon Allah SAW yace: (( Wanda ya farka cikin dare sai yace: *LÃ’ILAHA ILLALLAHI WAHDAHU LÃ SHARIKA LAHU LAHUL MULKU WALAHUL HAMDU WAHUWA ALÃ KULLI SHAI’IN QADEER.*    *ALHAMDULILLAH SUB-HÃNALLAH WALLAHU AKBAR WALÃ HAULA WALÃ QUWWATA ILLÃ BILLÃH. SANNAN YACE: ALLÃHUMMA-GFIRLY* ko yayi addu’a to za’a amsa masa, in kuma ya tashi yayi sallah to za’a karbi sallarsa……..

  ” barakallahu fiyki..Wa jazakillahu fil jannah…

    ” Ameen…

      Anan zamu tsaya sai kunjimu Gobe…

   ” Fatima ta kalle k’ande lallai sannunki Aisha kina kokari fa, kuma ta yaya kike ruk’i wa yannan Addu’o’in?

   ” fatima kenan ai duk yawancin abunda malam umar yake tambayar mu abubuwa ne da kusan kullum yakamata ace munayi arayuwar mu ki duba kiga kamar tambayar yau akan Alwala aikinga kullum mukeyi, Da kuma tambayar addu’a yayin farkawa daga bacci wadda ya kamata aci dukkanin dukkanin musulmi ya haddace ta domin falalarta… +

    ” hakane kam tashi mu tafi….

    ” Tana shiga cikin gida kafarta dazata saka acikin falon taje an zuba mata bulala firdausi na faman dukanta hajiya kuwa ball takeyi da’ita…

     ” wayyoo Allah na menayi muku wayyo kada ku kasheni…

     ” ka tak’on da farida ta k’wala she yasa jini yafara zuba ajikin kande…

     ” Mumy tace ai saimun nakasa ki wallahi in muka koreki naga ta inda haruna ko hamza zaice yana sonki….

    ” firdausi tace munafuka tsinanniya riketa sukayi har gate suna zuba mata bulala cillata sukayi sannan suka rufe gate dinsu…

     ” baba mai gadi cikin tashin hankali yace me tayi muku….

    ” To munafiki cewar farida da firdausi saura muje kagayawa wane kaima haka zamuyi maka….

    Suna shiga palour suka rungume mumy wooo mumyn mu munje dadi wallahi kinga yanzu su hamza sun zama namu…

     ” kudai ku kwantar da hankalin ku indai ina rayi zaku auresu….

    ” kande dake tafiya dakyar idanu wan ta sai zubda hawaye sukeyi ga jini yana wanke mata fuska tsallakawar Da zatayi sai shuuuuuuuu kikeji wane mai mota ya bugeta….

    ” A guje mai motar yafito yana innalillahi wa inna…….Firdausi tace munafuka tsinanniya riketa sukayi har gate suna zuba mata bulala cillata sukayi sannan suka rufe gate dinsu… +

     ” baba mai gadi cikin tashin hankali yace me tayi muku….

    ” To munafiki cewar farida da firdausi saura muje kagayawa wane kaima haka zamuyi maka….

    Suna shiga palour suka rungume mumy wooo mumyn mu munje dadi wallahi kinga yanzu su hamza sun zama namu…

     ” kudai ku kwantar da hankalin ku indai ina rayi zaku auresu….

    ” kande dake tafiya dakyar idanu wan ta sai zubda hawaye sukeyi ga jini yana wanke mata fuska tsallakawar Da zatayi sai shuuuuuuuu kikeji wane mai mota ya bugeta….

    ” A guje mai motar yafito yana innalillahi wa inna Ilaihir raji’um, ku taimaki ne DanAllah ku taimaki ne jini jini….

    ” wata dattijuwa ce ta nufo gurin k’ande tana fadan subhanallahi bari na taimaka maka ka sakata a mota….

    ” yau Dan Allah hajiya i sauri kar ta mutu…

     ” cikin hanzari ta sata a gidan baya baisan lokacin da yaja motarsa ba sai jigawa directly ya nufi babban asibitin garin, Anan da nan likitoci su kayi kanta cikin tashin hankali yake fadin kuyi sauri karta mutu kuyi sauri….

      ” Dr usman ne yafito yace cool down dear bazata mutu ba sai time dinta yayi zamuyi iya kokarin mu….

     ” okay.. okay A lok’acin ya dan nawa hajiyarsa waya…hello mamee please k’izo babban Asubuti a k’wai matsala…

     ” Me kuma ya faru Abdul kaddai Nusaiba ce ba lafiya?

     ” A’a hajiya please kiyi sauri…

      ” Tak’e ta sak’a hijjabi, ta dauk’e key din motar ta ta nufi Asubitin, Nan ta tarar da Abdul yayi tagumi hawaye Na wanke fuskarsa….

      ” subhnallahi lafiya abdul? Me yafaru? Wa aka kawo nan? Dubi yadda fuskarka tayi ja saboda kuka sai kace yaro…

     ” Na tawo hanyar kano inata sauri sosai tsautsayi dai yasa Na buge wata yarinya…

    ” ya illahi ince dai da sauki?

       ” eh da sauki Amma kuma tana ta zubda jini….

    ” ka kira Nusaiba ka sanar da’ita…

     ” hajiya k’in manta nusaiban ne? Kinsan halinta Ne dai ki taimaka ki zauna kusa atare da’ita…

     ” Tohm Abdul Allah dai yabata lafiya Naji doctor ya fito shiga kaje mai zaice…

    ” Assalamu alaikum, ina fatan jikin dai da sauki?

    ” abunda muma muke fata kenan gashinan dai dr philips yana Nashi binciken, but actually kafin ka bugeta akwai alamun duka da wasu rauni ka ajikin ta harda inda aka buga mata wane Abun Akanta, ga kuma bugun da kayi mata ta k’arye akafa hannun ta kuma tasamu rauni ka….

   ” Na shiga uku dr yanzu yaya zanyi? Bansan taba? Ban kuma san dalilin…

      ” karka damu abdul we are trying our best kuma munyi mata Alurori a kallah 10 yanzu kuma ana yi mata treatment din injuries din, Nan da 2hours za’ayi mata aiki akafar Duk Abunda Nake lissafa maka 1.8million ake bukata….

     ” inada dr ayi mata koda sukenan kudina sai anyi mata….

     ” okay…!!!

    ” To ka tafi gida ka huta abdul ‘yark’a ba ta jindadi ma…” hajiya hutawa fa kikace? Yar mutabe fa na buge? Duk rashin imani na Ai natsaya naga ta farfado…. +

     ” hakane Abdul Amma Allah ne ya kaddaro hakan…

     ” yeah shine but i need to stay…

Mumy ke zaune tana Danna waya zuciyar ta ciki da murna sai murmushi kuma takeyi ringing wayarta takeyi cikin k’ankanin lokaci ta dauka hello ummi?….

     ” yaya momy ina fatan aiki ya cika…?

     ” Hahahaha Tun yaushe ai yadadi da cika kande sai dai wata munriga munyi mata illa?

     ” yauwa kawata har hankali na ya kwanta yarinya zata zamar mana annoba….

      ” Ai kande ta dabance…..

     ” To sai anjima yaruwa farida tasa ranta cikin ruwan sanyi hamza ya zama nata ….

    ” hahaga godiya muke ummi…

    ” Mama farida ce tashigo gidan ciki da Sallama mumy ince kande ta dura abinci?

     ” wane Abinci kuma ai tunda tafita bata dawo cikin gidan nan ba ballanta na adora girki….

    ” To Allah dai yasa lafiya dan bata yaba kaiwa dare ba inacan ina sauri dan Na taimaka mata mugama….

    ” hmm ni daman banfa yarda da yarinyar Nan ba ina tunanin maza take bi wallahi….

     ” ai wallahi bai kamata ashedi kande da wannan mugun abun ba domin kande ta dabance wallahi duk fitinarta bata bin maza….

     ” Dallah yimun shiru ai dangin ku daya kyafadi haka….

    ” Ai ita gaskiya daya ce Dan haka ko kinaso ko bakyaso kande tafi yayanki tarbiya….

      ” inji ubanwa?

            ” ai ba sai uban wani yafada ba a ma’amala ma ake gani mai tarbiya….

      ” kina jahilarki…

” hmm zakiga jahila ta hau samanta ta bar mumy nata zanbada masifa…

    Bayan sallar isha’i dady ya shigo yanata zam badawa kande kira shiru hakan yasa ya lika dak’inta bai ganta ba ya duba dinning babu ko abinci ke mumy ke farida kufito ina kande ta shiga???

     ” mama farida tace wallahi Nema ina daki hankali na atashi ahaka Nabarta tana shirin islamiyya har ta tambayi ne me za’a dafa nagaya mata Amma dana dawo gida Akace batanan…..

    ” mumy cikin taba baki tace hankalina duk atashi run 5 yarinya bata dawo ba kardai acemin ta bata….

     ” wannan ai shashanci ne ko gidan kawaye bata zuwa ballantana ta dade awane gurin kuma kuna zaune amanar mutane Na karba ke farida ke firdausi dallah ku fita ku nemota….

    ” To dady tafiya sukeyi suna dariya ko’ina zamu ganta oho masa…

    ” kyaleshi dallah zomuje musha ice cream…

     ” da dai yafi!!!…

           ” dady ke faman zagaye a palour ya kasa zama mama farida ce tace Alhaji kazo kace Abincin Nagama maka!

    ” wane abinci??

         ” Alhaji ka kwantar da hankalin ka babu inda tashiga ba wayasani ko tatafi kauye?

    ” ta ina hankalina zai kwanta uwata ta bata ke duba kiga girken ma kasa yi kukayi ita kuwa bata gajiya kunaso Nashiga cikin tension dayawa ne? Kuma bazata taba tafiya bata sanar dani ba ina zuwa….ohh ni yarnan ko ina kande tafada? +

      ” baba mai gadine ya tawo aguje Alhaji gani…

    ” nasan kaga fitar kande kuma kaga shigowarta bayan ta shigo takara fitane?

     ” a’a (sai kuma ya tuna zancen firdausi akan zata yan k’ashi indai ya sanar da wani) Alhaji bansan komai ba kayarda dani bansan komai ba…

    ” Ka ganta tafita dai ko? Kuma kaga dawowarta?

     ” eh nagani Amma daga nan bansan Abunda ya faruba…..

     ” bakomai koda wane yayimun karya kai bazakayi min ba shekarar mu 40 tare kasanni nasanka tsoron Allahn ka yasa muke zaune da gaskiyar ka, Amma katashi kaje bari natafi gurin yan sanda….

     ” haka dady ya dinga tambayar mutane Amma kowa ya tambaya sai ya sanar dashi bai ganta ba directly ya sanar da d.p.o Nan aka fara bincike….

    ” sannu Alhaji dama hakura kukayi yanzu su farida suka dawo da kuka basu ganta ba…

     ” Nasanar da hukuma kuma gobe zanje kauye….

     ” Sai kadawo…

” Sai k’i k’oma dak’ink’i ina buk’atar hutu….

   ” haba dady Akan wannan yar iskar yarinyar?

     ” zaki fita ko sainaci mutuncin ki?

     ” in banda babu aure tsakanin ka da kande da sai naci aurenta kakeso kayi…

        ” Allah ya shirye ki….

Jigawa

    Babu yarda mame batayi da abdul ba akan yatafi gidansa Amma yaki daga karshe ma dak’in da aka kwantar da kande ya shiga ya zauna a gaban gadon ta kallon fuskarta kawai yakeyi duk da rauni ya cika fuskarta Amma tayi masa kyau cikin sanyin murya yace mame kalleta da kyau yarinya ce ma…..

      ” Na ganta abdul kakwantar da hankalin ka zata tashi inshaa Allah…

     ” yanzu mamee in taga karayar kafarta yazatayi?

       ” haba Abdul Ai komai kaddara ne kai dai kasa hakuri….

    ” Nusaiba ke faman kiransa yana rejecting daga karshe ya kashe wayar …..

      ” yanzu abdul bazaka koma gun matarka ba? Kabarta cikin tunani da fargaba zan kula da yarinyar nan….

     ” please kikalleta koina ciwo ga karaya dan banida tausayi sai na tafi nabarta haba mamee….

     ” Toh ai shikenan…

     Abuja

Washe gari abi yana zaune kusa da hamza yace ko kaifa son har kafara kyau nace kasa aranka kasamu Aisha…

     ” ummi ce tayi dariya tace Ah haba su kande manya faridan fa?

    ” ke bari kije abunda d’ana yakeso shi zanyi masa kuma tunda yace kande yakeso i will makesure ta zama tasa…

    ” hamza ne yayi hugging din Abi budar bakinsa yace that’s my Dad kande ce kadai matar da rayuwata zata cigaba inna rasata kun rasani nasan nazama mahaukaci akan soyayya my new company will be Aishham….

      ” ummi dataje wane malolo acikin ranta sai cewa tayi wai kai baka kishin ka aure talaka wacce ba class dinka ba?

    ” haba ummita Ai class shine Addini talauci kuwa sanin yakamata ne ina sonta overrr…..

    ” Abi ya kalli ummi ke bakije dadi da kikaga son yana walwala ba? Dubi har wane haske yayi…

     ” Tayi tsake sai ayi Nagani….cikin mintuna abi ya kirawo dady Awaya bayan sun gaisa yace Ai magana nake da’ita dakai Akan kande ….. +

      ” kirjensa ne ya buga sannan yace zan kirawo ka yanzu ina aiki….

    ” Abi ne ya juya wayar hannunsa tare da fadin anya lafiya?

    ” me yafaru Abi?

          ” Hamza Akwai matsala agidan dady dan kowa har muryarsa ta chanja…

    ” Gobe zanje ai….


  Kauye..

    Dady ke driving cikin kauyen dakyar ya karasa cikin unguwar Nan ya fada gidan goggo maraba tayi masa sannan ta bashi guri…..

    ” Anya lafiya naganka abe jajan?

     ” tukunna ina kande goggo?

    ” kamar yaya ina kande ita tace maka zatazo nan?

    ” innalilahi yake fada sannan ya ajiye modar ruwan Abbas jika duba min gidan iya habu….

    ” goggo dake faman salallame wannan yarinya ina ta shiga taje tayi muku halin nata ko?

    ” ke kwantar da hankalinki goggo bakomai…

   ” iya habu ce tashigo tana fadin wane irin banzan zance ne wannan?

    ” goggo ce ta zaunar da’ita…

    ” Nan yabasu labarin duk abunda yasani har yan sanda da’aka sanar….

   ” iya habu tace jakar uban nan ai wallahi hassan baka isa ba,  ko tsoron amana bakwayi? Yarinyar nan batason rabuwa damu amma saboda tayi karatu tatafi, yanzu matanka sun batar da’ita shine zaka lallabo kanayi mana dadin baki?

    ” haba iya matanah fa kikace?

      ” ko bakasan nasan labarin gidan naka bani ta dafa muku tagyara muku ta kuma wanke muku ga bak’in wulakanci shine bai ishesu ba sai da takaisu da ta gayyarata….

   ” goggo ce tace to Allah ya bayyanata…

     ” iya tace yimun shiru malama tashi kaje kanemo min kande kafin na hadaku da hukuma….

    ” goggo tace haba iya menene nasa hukuma acikin harkar nan kuma??

     ” hassan zaka tashi kokuwa sai nayi maka na matan jiya?

    ” zan nemota inshaa Allah..

    ” Ai zama gidanka yakare ta dawo hannuna zanyi iya kar kokarina Nadinga biya mata karatun….

    ” Nan Ali yasa baki da fadin munanan halin kande tsaf zata iya guduwa….

    ” iya habu tace kai Aliyu kace gyatumarka ba ga uwar ba ba ga yayanba…

   ” Nan dady ya nufo hanyar kano jiki babu Dadi yadda yaga in kulawar mumy ya tabbatar akwai matsala fa mama farida kuwa duk rashin jitowarsu da kande yabonta takeyi tana fadin Allah ya jifata hannun nagare….

     ” dady yakance Amin har yaje dadin Addu’ar….

   Tunda firdausi taje yau haruna zai dawo tasa akayi masa lafiyayyun abinci taci kwalliya tasha turare…

   Jigawa

   A hankali cikin wane radadin azaba da kande takeji ta bude idonta da yayi jajir…

    ” Abdul ne yayi wata hamdala tare da fadin sannu sannu dr ta tashi kuzo ta tashi…

       ” kallon dak’in tayi tsaf sai kuma hawaye yafara wanke mata fuska…

    ” Abdul cikin tsoro yace kiyi hakuri DanAllah wallahi tsautsayi yasa na bugeki har kafarki ta karye….

      ” a lokacin ta kalle kafarta ta sai kuka bakomai take tunawa ba sai su momy sune sanadin faruwar haka gareta indai har tacika ‘ya bazata koma gidan ba kuma ta hakura da haruna har Abada….

     ” Nan dr yazo yakara yimata alurar bacci tare da fadin kabarta ta huta sosai tana bukatar hutu in ta tashi ka bata Tea Tasha…

    ” Okay dr mungode Allah…

      ” Nan ya sanar da Mamee ta farka mame tayi hamdala tace tana hanya zata karasa girke ne….

     ” tsayawa yayi yana kallon ta shikuma yaje har ta shiga cik’in ransa murmushi yayi sannan ya tuna da masifar da zai tarar a gidan sa Amma kuma bayason rabuwa da yarinyar nan kwata kwata….

     ” a yayin da mame ta karaso cikin murna da zumude taga kamde idonta biyu sai kallon dakin takeyi..

     ” ‘yata kiyi hakuri tsautsayi ne kinje?

     ” Daga kanta tayi Alamar bakomai Amma kana kallon fuskarta kasan da damuwa acikin ta?

     ” mamee bari naji nayi wanka na dawo…

      ” Tohm tace Mamew tasata Agaba tanata kallonta…

     karfe 5 Na yamma jirgen su haruna ya sauka a cikin garin kano yana cikin murna sosai domin yau zai hadu da masoyi yarsa ayayin da ya tuna bata daukar wayarsa nan kuma hankalin sa ya tashi ” firdausi dake palour cikin kwalliya da iyaye ta tafi da sauri tace welcome back yayana dubarta yayi lokaci daya ya kauda idonsa mumy da mama ya gaida ya shiga room nasa yayi wanka yafito suna gaisawa da dady aka fara hira yace wai ina kande ne? +

    ” cikin jan i’dun sa yace yau kusan kwana uku 3 ana nemanta…

    ” what??? Matar tawa ce ta ‘bata????

    ” Dady yace kande fa???

     ” Dady itace abokiyar rayuwa ta I can’t live without her?……K’arfe 5 Na yamma jirgen su haruna ya sauk’a a cikin garin kano yana cik’in murna sosai domin yau zai hadu da masoyi yarsa ayayin da ya tuna bata daukar wayarsa nan kuma hankalin sa ya tashi…. +

     ” firdausi dake palour cikin kwalliya da iyaye ta tafi da sauri tace welcome back yayana dubarta yayi lokaci daya ya kauda idonsa mumy da mama ya gaida ya shiga room nasa yayi wanka yafito suna gaisawa da dady aka fara hira yace wai ina kande ne?

    ” cikin jan i’dun sa yace yau kusan kwana uku 3 ana nemanta…

    ” what??? Matar tawa ce ta ‘bata????

    ” Dady yace kande fa???

     ” Dady itace abokiyar rayuwa ta I can’t live without her..

Mama farida ce ta katse maganar da yakeyi haruna kasan me kake fada ne? Kande fa kace?

    ” Dady yace aine kunkara har gitsane akace soyayya kukeyi da firdausi?

     ” which firdausi kuma bamma santa ba!…

    ” mumy tace to rasa kunya ‘yarmu firdausi ake nufi….

     ” cikin bacin rai haruna yace ke look at my eyes! Nataba cewa ina sonki? ko kuma mun taba hirar soyayya? Ke let me tell you bazan taba auren abunda zan cuto ba….

     ” Dama da kande kakeso?

     ” look dad she’s my  life..kuwa yasan da soyayyar mu since she was small, iya tasane, goggo duk family ma ansani har mahaifinta ma….

     ” mama farida da wane maluluwa ta tsaya mata dan bak’in ciki sai cewa tayi me isa tuntuni baka fada ba?

    ” see one talk, kinfi kowa sanin kande, kuma abunda yasa na jinkirta saboda karatun da takeso tayi known tayi kuma shine right time da zanyi maganar Auren mu….

     ” mumy cikin bakin ciki tace ko mutuwa tana kunyar idon mahaifa amma kai bakada kunya ko dan darajar mahaifinta ai bakace baka sonta ba….

     ” abubuwa dayawa na rayuwa anayi musu alkunya amma banda abunda zakayi rayuwa dashi banda abunda kakeso ka kasance dashi har abada….

     ” Shi dai dady shiru yayi yana kallonsu duk jikinsa wane iri…

        ” a take ya ciro wayarsa yafara sanar da manyan jami’an tsaro Gidan median da gidan jaridu Nan aka nemi hotonta atake yatura musu….

       ” Dady yace haruna nafa sanar da police!

     ” me police zasuyi dady kuma nasan na nan kano ka sanar, ya dawa a duniya shi zaisa Allah ya bayyana ta, ko ba ‘dan kaba bai kamata ace kun tsaya kuna dariya ba karku manta Allah sai ya tambayi mu abisa amanar da muka dauka….

    ” Cikin tausayi dady yace nema na sassanar wallahi yanzu haka in nafita police din zan koma…..

     ” a hanzarci haruna ya mik’i har yakai kofar palour…

      ” firdausi cikin kuka tace yaya bakace abincin ba?

      ” cikin takaici da jin haushin ta yace ta yaya zance abinci bayan masoyi yata tana chan cikin wane hali, yayi ficewarsa…..

     ” farida ta kalle firdausi tace Amma baki da zuciya wallahi…

     ” karkuga lefena! wallahi ina sonsa ….mama farida ce tace aheeeree ai in ma zaki hakura ki hakura kande ta samu goshe kuma kunsan halin haruna tunda har ya furta to zanci ya k’ankama…. +

     ” wallahi bazan hakura ba ina sonsa ta miki ta huce sama….

    ” mumy ce ta kalle dady dubi ‘yarka cikin wane hali na soyayya amma yace mana fuska ya futa….

     ” mik’ewa yayi shima ya kama hanyar fita …..

Duk wane guri daya kamata haruna yaje ya tambaya amma sunce su basu ganta ba directly makarantar ya huce Nan yasamu malaman makarantar yayi musu tambaya suka tabbatar da ai ta koma gida aranar, a gate ya tsaya yana mamakin batan kande cikin kuzari ya huce gurin baba maigadi ya zauna….

    ” a’a yaushe kadawo haruna?

     ” sai da yakusa mintuna goma sannan yace dawowa ta kukuma samun mugun zance wai kande ta bata innalillahi…

    ” baba mai gadi dayake a tsorace yace ta yaya kande zata bata gaskiya kuyi bincike sosai….

    ” Dole ne ayi duk wane planning dina ya rushe ya Allah…

     Abuja

Ummi Na tafi sai nadawo am in worry naje naga queen dita…

    ” wata muguwar dariya ummi tayi sannan tace ko ba queen kande ba?

    ” yeap ita ummi to ka gaisheta sosai…

     ” are you serious ummi?

    ” yes i am…

” thankyou ummita na huce sai k’unganne…

   ” ummi ce tace zama kadawo ne da k’anka..

    ” Maryam tace wai brox da class dinka kadage wai kande mtseww kome kagani ajikinta ohooo….

   ” see idiot ne sa’anki ne to respect ur self,  Wanda yaga bazai iya ganina da k’ande ba to sai nema ya hakura Dani….

    ” ummi cikin mamaki take kallonsa tare da wasu sak’ei sak’ei….

Jigawa

    Lok’acin da kande ta farka kuka ta saka, bakomai ke yawo acikin zuciyarta ba irin cin mutuncin da mumy da ‘ya’yanta sukayi min ba Akan D’A NAMIJI..

    ” mamee ce tace subhnallhi baiwar Allah menene na kuka haba ‘yata? Dan Allah kiyi shiru in kina kukan nan sai naga kamar baki yarda da kaddarar da Allah ya dura miki ba komai da sila…

     ” kallon ta ta k’arayi takara fashewa da kuka…

    ” haba ‘yata karki sani nema nayi kukan please kiyi hakuri kinje?

    ” Dr ne ya shigo ya chanja mata drip mame ga magungunan ta nan ke kokarta ke bata tasha…

    ” Tohm Dr inshaa Allahu….

      ” A lok’acin abdul ya shigo cikin bacin rai amma ayayin da ya lura kande na kuka mamee sai magiya taketayi mata amma tak’i shan tea din….

     ” mame bani kiga, a lok’acin da ya’ansa kujerar gaban gadon kande ya zauna kallon ta yake tayi  komai na rayuwa Allah ne yake kaddarawa kullum abunda muke fata mucinye kaddarar da Allah ya rubuta mana muyi hakuri da abunda ya gagaremu a sannu Allah zai cika mana burin mu, Kiyi hakuri nazama sanadiyar karye warki ki taimaka ki yafemin! Kukan nan da kikeyi babu abunda zai karamiki face tadadi da kuna kiyi hakuri DanAllah ki karbe shayin nan kisha badan komai ba kodan lafiyarki….

    ” ida nuwanta da sukayi jajir ta dago, ta mika hannu domin karbar shayin cikin mintuna biyu ta shanyi, Nan abdul ya roketa data sha maganin ta, haka ta karbe ta sha kanta ta kifa akanta akai..Cik’in jindadi abdul yace hajiya kinje har yanzu batayi magana ba…

    ” ka kyaleta ta huta abdul bafa tadadi da farkawa ba ne wallahi yarinyar ta shiga raina jira nakeyi kawai tagaya mana asalinta….

    ” kande dake sauraron maganarsu cikin ranta tace bazan taba gayamuku asalina ba….

    ” abdul ya kara kallon fuskar kande yace eh wallahi Nema haka…

    ” Abdul ya kukayi da nasiba?

    ” hmmm mamee halin nasiba sai ita am tired wallhi kullum da sabon fi’ili da cin mutunci, anyway dai nasanar da’ita komai tace in tasamu time zatazo…

    ” bakomai abdul ka cigaba da hakuri wataran sai labari…

     ” hakuri inayi mamee, but soonest zankara aure fa…

      ” Aure fa kace abdul?

     ” Inshaa Allahu mamee/ ” toh Allah yabaka tagare….

      ” abdul ne ya matso kusa da kande yace yar kanwata bazan daina baki hakuri ba, sunana abdul shekarata 38 inada yara biyu duk mata minal da minat sai matata guda daya wannan itace mahaifiyata muna ce mata mamee i love her so much ina aiki akanfanin tabarma na NAMS….

      ” kallonsa tayi hawaye yana bin fuskarta cikin zuciyar ta babu wanda take tunawa irin mahaifin ta….

     ” Ahankali abdul ya bata rai banaci kidaina kuka ba?

    ” kau da kanta tayi..

          ” mik’ewa yayi direct ya shiga gurin dr usman ina dai fatan babu wane matsala dangane da jinta ko maganarta??

     ” No babu wata matsala all what i want from you shine kadinga kwantar mata da hankali kaji?

     ” nema shine farin cikina ako yaushe kuma zanyi kokarin yin hakan….

     ” yauwa..

Abdul Yana shiga dak’in mamee tace bari naje nayi wanka Na dawo daga Nan sai nayi mata abinci…

     ” Tohm mamee..

” abdul ka kula da’ita fa, ‘yata ke daina kukan nan kinje…

     ” kanta tadaga kamar ya cire saboda ciwo tace to…

    ” bayan tafiyar mamee taji ana kiran sallah sai tafashi da kuka yanzu ta yaya zanyi alwala…

    ” maganar tata har cikin ransa a hankali yace bari na dakko roba koyi aciki….

    ” hannu na duk ciwo bazan iya taba ruwa ba kafata kuma akarye heeee….

     ” haba kamwata Dan Allah kidaina kuka kiyi taimama ajikin garu mana….

      ” cikin jindadin maganar sa tace toh dan ita tama manta da wata taimama sallar ma nune tayi domin ko’ina ajikin ta radadi yakeyi mata kamar huta bayan tagama taketa addu’ar Allah ya karamata ya hukuri yasa haka shi yafi alkhairi…

     ” Dan Allah kanwata yaya sunanki….

     ” Shiru tayi batare da kallonsa ba, zuciyarta tace mata kada kisanar dashi sunan gaskiyar kifade wane…..

       ” Sunana Aisha humaira…

     ” babban suna kenan my humaira zan dinga ci miki ai yayi ko?

     ” daga kanta tayi, A’ina nake?

        ” kina garin jigawa kina cikin babban asubutin su…

      ” innalillahi.. wayoo iya habu heeee heee…

     ” karki damu my humaira zan kula dake kamar yadda zankula da kaina kigayamin sunan gidanku sai naje nasanar dasu..

    ” cikin kuka mai taba zuciya tace bani dasu…

    ” Tohm bazan takura miki ba Amma kikwantar da hankakinki Nan da sati uku kin warke….

    ” acikin ranta tace Allah yasa….

    Kano

   Lokacin da hamza ya isa a gate yafara horn baba maigadi ne ya bude masa sannu da zuwa sannu da zuwa…

     ” cikin gida ya shiga sannan yayi sallama dukkan ninsu suna palour har kasa yace barka da yamma?

    ” A’a hamza sannu da zuwa..

     ” farida ce tace barka da zuwa? hamza yace barka kadai farida yagida? +

     ” lpylou yasu maryam da ummi..

     ” sunce agaidaku..

” mumy taje dadin kulawar da hamza yayiwa ‘yarta..

     ” Dady ina kande ta shiga ne banganta ba?

     ” haruna ne ya daka masa wane kallo shikansa hamzan sai da ya tsargu…

   ” dady cikin jin kunya da kamekamee yace ai kande yau kwana 5 ba’aganta ba!

    ” wane tareni ya tasowa hamza bashire ya jifa maganin sa baki sai kuma ya tsaya, haba dady me isa ba’asanar da jami’an tsaro ba?

    ” ansanar har gidan jarida..

    ” yakamata ayi addu’a ayi sadaka akuma tsananta bincike…

     ” mama farida tace oh hamza dubi yadda ka damu kanka sai kace farida ce ta bata…

     ” k’ande ce rayuwa ta, wallahi duniyar nan fankoce agurina indai babu ita am seriously in love with her….

     ” Haruna ne ya miki aikuwa kayi saki domin kande tawace ita kadai…

    ” banza hamza yayi masa sannan yacewa dady dama akan maganar auren mu Nazo….

      ” mumy ce tace innalillahi yau naga kudura to ku yanzu ina kanden take?

      ” hamza yace ai duk wanda kakeso yana tare dakai kuma zancen batan kande akwai alamomin tambaya akansu?

     ” mama farida tace kunyi saki duk tasiye su…

      ” farida ce ke faman kuka amma amma…..

      ” hamza yace Amma me? Ke ne bantaba soyayya dake ba let me tell you kima cirene acikin ranki….

     ” mumy ce ta miki tace ayi auren mugani ayi mugani…

      ” dady yace yanzu dai ku ajiye maganar nan sai Allah ya bayyana ta…

     ” Tohm sukace kowa ya tashi ya fita…

     ” mama farida ce tace toh Alhaji wa za’a bawa acikinsu?

      ” wallahi narasa wa zance dazu mahaifin isyaku yakeyi mun zancen kawo kudi amma nace su dan dakata In Allah ya bayyanata ta zabe wanda takeso…
  
     ” hakane alhaji…

     ” haruna ne ya miki directly ya huce gidan mukhtar!

    ” dazu nakejin wane labari a redio wai aishatu wacce akafi sane da kande ta bata yau kwana 5 kenan da kayan makaranta!

      ” wallahi kam sanarwar sai yi akeyi Amma shiru nefa nakasa gani al’amuran nan ko tayaya ta bata?

     ” Gaskiya akwai rudane kuwa aciki kakwantar da hankalin ki za’aganta…

     ” ina matar taka tayi ne?

    ” dazu ta tafi jigawa dan gidan mamee ne ya buge wata yarinya a mota!…

       ” subhanallahi abdul ne ko?

        ” Eh shine…

   ” Allah ya kiyaye gaba ita kuma yasa batayi wane rauni ba…

    ” ina ai har ta karyi akafa….

    ” Allah sarki Allah yabata lafiya wallahi cikin jikina najewa yarinyar nan….

    
   Kauye

    ” haba iya habu kiyi hakuri mana addu’a aketayi fa kuma tayaya matansa zasu batar da’ita….

    ” kai Aliyu yimun shiru kai bakasan makiyin ka ba indai baya sonka babu abunda bazaiyi akan ka ba, dan baccin da nayi dazu kuka naganta tanatayi….

    ” goggo tace Allah dai ya bayyanata….

     ” Ameen nan da kwana uku zanje birnin wallahi sai nayiwa hassan kaca kaca yar marainiyar Allah….

     ” abbas ne yace ke dai yi hakuri iya….

Birni

Baba maigadi ne ke zagayi a tsakar gidansa inna ce ta leko malam lafiya?

     “Me yafaru?

” Nan ya kwashe ya gayamata yadda sukayi da su firdausi dakuma kashedin da suka yimasa….

    ” amma malam kabadani wallahi Allah shi keyin abu ba mutum ba yaran banza da wofi kuma kace amanar Alhaji hassan yadda ya yarda dakai kayi masa karya karka manta yarinyar nan zata bayyana kuma zata sanar dasu gaskiya….

    ” yanzu kina nufin nagaya masa?

      ” Kwarai kuwa..

” To Allah ya bani ikon fada….

   ” Ameen…Hajiya saratu ce ta bugowa mumy waya ke naji ana sanar da cigiyar kande kawai ki shirya mu bazama gurin shedani….

      Boka kike nufi wai?

” eh shimana..

       ” tohm zanyi tunani tukunna…

    Jigawa

       Kande dake faman sake saki acikin zuciyarta gwara tayi rayuwa da wayannan mutanen data koma gidan kawu…

     ” My humaira banson kina yin tunani fa nagaya miki kicire komai a ranki ina tare dake….

     ” kuka tasaka sannan tace tayaya zan daina tunani…

    ” idan kina kukan nan sai naga kamar saboda na bugeki kike kuka?

     ” aa wallahi ba saboda kai baniba Nasan Allah ne ya kaddara kuma inshaa Allahu Alheri ne….

     ” To Allah yasa hakan my humaira yi murmushi sai na tabbatar da maganarki….

     ” yak’e tayi…

” tohm bari na karanta miki kur’ani cikin murya mai tausa zuciya yafara karantawa….

     ” kallonsa take tayi lallai akwai bayin Allah aduniya ahankali tace to bazakaje gurin aikin kaba?

    ” wallahi bazan iya zuwa ba ganina akusa dake shine kwannciyar hankali na ko da na tafi tunanin ki zan dinga yi…..

    ” toh cigaba dayimun karatun ahaka bacci ya kwasheta….

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]