[Advertisements⬇️]

KANDALA CHAPTER 4 - Bankinhausanovels
Tue. Mar 21st, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

KANDALA


CHAPTER 4
[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

k’amar yaya?

” bazak’a fahimta ba tunda kai kanada wacce kakeso!

” oya tell me wanda kikeso zan taimaka miki, ya riga yafada soyayyar wata…

” gayamin toh har ta bude bakin ta…

” firdausi tace uncle kazo inje dadi…

” okay yace..

Firdausi ta nuna kande da hannu!!

” kande a zuciyar ta tace indai akan haruna ne yanzu zamu fara (game) din, Sannan ta shiga dak’in ta littafin ta ta dauka tafara karatu…

” alhaji gani..

” yauwa zancen kudin Nan daka aramin natura account dink’a!

” okay ba matsala inason inyi tafiya ne gobe zanje kaduna anso takarduna!..

” mashaa Allah kaduna zakaje ko?

” eh Alhaji..

” ince firdausi kince zakije gidan anty ni’ima?

” cikin jindadi da murmushi tace eh dady…

” ko zaku tafi tare haruna?

” A’a banda time din tafiya da’ita i think driver yana nan zai iya kaita!…

” toh firdausi ki shirya driver ya kaiki…

” haba dady u have the right ka gayamasa magana yaji ne in ba dashi ba walhi ba inda zanje…

” yimun shiru malama kinsan halin haruna magana daya yakeyi….

    ” buga kafarta tayi toh ai shikenan ni nafasa zuwa….

   Mama Farida dace tayi wata muguwar dariya sannan tace yarinya ce Alhaji sai kana yimata uzuri…

    ” ke dai barni dasu duk sha shancine da rashin kwaba!…

    ” hmm Allah yasawak’e…

     ” Ameen!…

   Haruna yana tsaye agurin gate wayarsa tafara ringing da kamar bazai d’aga ba sanadiyar babu suna cahan kuma yace salamu alaikum?

    ” wa’alaikas salam ina yini?

    ” lpy …

” DanAllah Aishatu tana nan!..

     Cikin gida ya shigo dak’in k’ande ya huce tana karatu wayar ya kara mata akunne!…

     ” heĺlo nafisa ce kin dai fara karatun exam?

     ” murmushi k’ande tayi tace ai sai a hankali muna dai dan dudduba wa!…

    ” nafisa tasaka dariya ai ahaka kuke karatun manya..

   ” Toh sai anjima bye…

      ” bye!!! Sauke wayar dazatayi daga kunnen ta taga hoton amira akan screen tsayawa tayi tana kallonta… +

    “Haruna yace kyau tayi miki ne kike kallon ta haka?..

     ” cikin k’unar rai tace dadinta nima ina da kyauna amshi wayarka…

      ” ai ita gani akayi aka yaba ke anyaba miki ne?

     ” mtseww tace sannan ta mik’e ta huce palour hamza ne yake faman waya farida kuma tana zaune kusa dashi har kande zata zauna akan kujera hanza ya dak’a mata wata tsawa sai data girgiza….

STORY CONTINUES BELOW

     ” inda muke dora mazaunan mu kema anan zaki saka nake?

    ” shiru tayi masa ….

” haba uncle kadaina damun kanka akan wannan kucakar…

      ” my dear u can’t  understand how i hate her ne wallhi ga wane shigen hijjabi data mayanci masa sai kiganta kamar donkey shit…..

    ” farida tace ya sunanki kande ko kandala excuse us pls tunda ba palourn ubanki baniba….

     ” ok tace sannan ta mik’e dakin ta tashiga sannan tayi Alwala tayi sallah daga nan ta kwanta ciki da addu’ar bacci a bak’in ta….

Farida ce ta hau sama tana sister sister?

     ” me yafaru ne farida?

     ” gobe inada lecture i think lokaci daya zamu fita…..

   ” any way zan kokarta naje Amma am not okay fa!

   ” farida tayi murmushi ai naga take tak’en ki kin wada son uncle haruna!!!…

    ” fidausi tace kamar yadda kika wada son uncle hamza ba!..

    ” hmmm

       ” nashiga son uncle haruna so me tsanane idan bangan sa ba bana iya bacci fatana kawai yazama mijina!…

    ” kamar yadda nake fatan uncle hamza ba…

  ” sister ki k’alle nutsuwar sa kyansa ilimin sa uwa uba ga sana’oi gashi daman irin ustazan nan sunfi iya soyayya…

    ” farida tayi dariya kin dai wada soyayya…

     ” hmm ke dai bari sister….

   ” mumy ce ta sakko kasa dakin kande tarar da’ita tayi tafara bacci takalmi ta d’asa mata a cinyarta…

    ” a firgece ta tashi subhnlhi lpya mumy?

    ” lpyar uwarki? Tun yaushe nace ki wanke mun breziya ta?

   ” Amma ai naga kowa da kansa yake wanke tasa?

    ” tashi malama kafin jikinki yaji!

    ” tohm tace sannan ta tashi taje tafara wankewa bayan ta gama ta wanke toilet ta gyara dakin ta, kitchen taje ta wanke kwanu ka ta gyara, palour ma taga bakowa aciki ta dakko tsintsiya zata fara shara haruna ya shigo…

    ” k’ande menene haka 12 fa yanzu kike shara sai kinje kin kwaso wa kanki aljanu?

    ” to yaya yazanyi? Gobe inada jarabawa 7:30 mumy bazata barni in tafi ba sai na gyara gidan!…

     ” ajiye to ki bari bayan asuba kyayi…

    ” banza tayi masa tacigaba da karasawa!!!

    ” matsowa yayi ya fara kwachar tsintsiyar a hannun ta wane irin kallo yafara yimata itama shi tafara nan kande ta saki tsintsiya batasani ba….

     ” firdausi data liko tagansu sai ciwa tayi banta uba ta koma…haruna yace wa kande to tashi kije ki kwanta kinje? +

    ” tohm tace sannan ta fita daga palour….

Da asuba da wurwuri ta gama tea da chips K’ande da hankalin ta yayi skull taje dady na rangada mata kira sauri tayi ta shirya…

    ” dukan su suna zaune a dinning banda uncle haruna sallama tayi ta durkusa har kasa ta gaishe su…

    ” aa har kin shirya?

        ” eh dady Na shirya…

      ” yauwa yar Albarka antynki ce tace batason dankalin turawa sai doya kije ki soya mata…

    ” mamaki ne yacika kande farida da ko akauye tafi kowa son dankali shine zata hadan tuggu…

    ” mama farida tace alhaji tayi sauri yunwa nakeji fa….

    ” Au baki tafi ba k’ande….

     ” firdausi ta dallah mata wata muguwar harara tace nima adafa dani…

    ” to tace musu ta shiga kitchen da sauri gurin mintin ta ashirin…

    ” sauri tayi ta dau jakarta ta fito uncle hamza tagani a waje please uncle kadan ragimin hanya nayi late!!

   ” God forbid!!! Matsa ma daga gabana kafin naci ubanki……

    ” to tace sannan tafita takama hanya sauri sauri takayi kamar zata tashi tana isa ta ajiye bag dinta ta anshi paper ta zauna….

    ” Basu gama ba sai 2 ahanyar makaranta nafisa take cewa anya baki zaki dau ta daya ba kindage kina karatu fa!

    ” uhm nafisa kenan…

        ” gaskiya gidan dakike ciki Aisha akwai matsala ya kamata kisamu matsayi fa?

    ” kamarya ya?

   ” kamar yadda suke wulakanta ki kema kifara fa!

   ” ta yaya?

       ” cikin dabara, zan kawo miki wasu novels kikaranta kinje…

   ” okay thank you sai gobe!….

    ” tana shiga gate mai gadi yabata kaya sannan yace wayannan ki kaiwa haruna kinje?

     ” Tohm tana shiga tafara gwada kayan sunyi mata cifcif ajiki sak’on ya haruna ta tuna sannan ta tafi kaimasa sallama tayi taje shiru tana shiga ta gansa acikin bargo yayi luf…

   ” lafiya yaya mike damunka nan ta kidemi???

    ” Ahankali yace zazzabi sauri tayi tafita domin siyo magani, ta manta kanta ba dan kwale ga kaya sunyi mata cifcif ajiki da hamza sukayi karo ya kalleta up and down yace ina zakije haka?

    ” am srry sauri nakeyi..

  ”  wanka mata mari yayi baki kalle yadda kike bani?

    ” kuka tasaka sannan taja hijjabi da gudo taje chemist ta siyo tana dawowa ta huce kitchen ta dauki cup ta dau ruwa…

    ” firdausi duk mamaki ya kamata yadda taganta da hijjabin ta! Biyota tayi kofar dakin ta tsaya…

    ” yaya tashi kasha please sai kuka…

   ” banci abinci ba fa!

     ” plate din kusa dashi taja ta dauke doyar tafara basa abaki kadan ya ci tabashi maganin!

    ” ahankali ya lumshe ido kallon sa kawai takeyi har bacci yafara ibarsa tana fita ta rufe masa kofa dakin ta takarasa….

   ” kamar daga sama taje an hankada ta dan uwarki hijjabi na sa’anki ne, haruna nawa ne ni kadai nice mallakin sa wallahi nakara ganinki tare dashi sai naci ubanki…

   ” k’ande ce ta cire hijjabin ta cillamata ta hankada su kofar dakin ta rufe kuma indai yaya haruna ne kowa ya zuba nashi salon!

” firdausi wata azaba taje sannan tace wallhi zaki san kinyi min haka!….

   ” baba mai gadi ne yace Ana sallama da’ita…

   ” tana gurin mota taga uncle isyaku ne! Ina yini uncle?

   ” cikin murya mai sanyi yace lpya lou! Aisha ya maganar mu?

    ” maganar me fa?ta soyayya ta mana!

         ” kayi hakuri wane ya rigaka…

     ” murmushi yayi amma nema sai abari nagwada tawa damar mana!

    ” to shikenan ai…

    ” hamza ne ya fito gidan uban ki ne kokuma na uwarki ne ke fita daga gate din nan kafin na karya ki…

   ” uncle isyaku bye sai mun hadu gobe!

   ” jikinsa babu dadi dai yafita..

    ” farida tana daki tanajin waka firdausi ta shigo…

    ” feedy kinga kudin da dady yazo dasu yau kuwa?

    ” nop nawane!

” i think million biyu ne suna cikin wata black jak’a!

    ” firdausi cikin murna ta mik’i mumy ki kira kande ta gyara miki gadon ki mana!

    ” ai tana cikin toilet tana wanke min!!!

    ” wane dan tsalle firdausi tayi sannan taje ta dakko jakar kudin nan dakin k’ande ta shiga ta bude bakkon kande ta saka aciki ta zuge…..

     ” kowa yana zaune a palour kande tana ajiye abinci Alhaji ne ya fito mumy mumy ina kudin dana ajiye adakina?

    ” alhaji wacce irin magana ce wannan na taba yimaka sata ne???

    ”  mama farida kin gansu?

     ” ban ma san kashigo da kudi ba!!

    ” hamza yace to dady ka duba dakuna mana!

    ” dadi ya kusa kashe firdausi!

    ” haruna yace to kufara da dakunan kasa!

    ” Dak’in k’ande aka fara shiga dady ya duba ko’ina…

    ” K’ande har tace Alhamdlhi can kuma sai ga hawaye….

    ” bakk’on ta ya bude a hankali ya ciro jaka…

     ” kowa yace k’ande k’ande???

    ” wallahi bani na saka ba wallhi dady!!!

    ” shigeya barauniya cewar farida dasu mumy…

    ” hamza yace ai dama kana ganin…..K’ande har tace Alhamdlhi can kuma sai ga hawaye…. +

    ” bakk’on ta ya bude a hankali ya ciro jaka…

     ” kowa yace k’ande k’ande???

    ” wallahi bani na saka ba wallhi dady!!!

    ” shigeya barauniya cewar farida dasu mumy…

    ” hamza yace ai dama kana ganin….

   Wannan yarinyar kasan zuciyar ta bak’a ci babu tsoron Allah kamar yadda kayanta suk’e duk a muci…..

    ” cikin hawaye micike da ban tausayi k’ande tace wallahi dady bani na dauka ba!

    ” to munafuka cewar firdausi kina nufin mu muka dauka!

    ” matsiyaciya ba cewar hajiya kabarmu muci ubanta muyi mata duk’an tsiya….

    ” dady yace tunda anganta ai shikenan koma Dama ba kudina baniba na haruna ne karbe nan!….

    ” mama farida tayi shewa lallai ne k’amde ai ta huce sata har fashi zata iyah akauyen mufa addabar mu tayi….

    ” farida tace shiyasa dady yakawo mana tsiya dubi ta lesi, atampha, kanta ko kitso babu!…

    ” hamza yasaka dariya ga wata kiba dush babu kyan gani….

     ” haruna hankalin sa yana kan Amira Amma maganar dasuke fada mata yaji babu dadi…..

      ” K’ande idon ta duk ya k’ada tace ku yarda dani ni ba barauniya baci ba….

     ” haruna da yaga taji jiki sai cewa yayi firdausi dazu ba jakar nan nagani a hannun ki ba kin shigo d’akin nan misalin karfe 2!!!

    ” gabanta ne yace tiriss gashi bazata iya karya tashi ba, kwayar idonsa ta kalla taji tsoro….

    ” i hope kinje mai nace!…

       ” cikin k’inkina tace nice na saka mata a kayanta?

    ” dady yace Amma kirasa wacce zakiyiwa kazafi sai marainiya yabzu kun dauki alhakinta….

    ” kaje mahaukaci kanwar tawa zakayiwa karya???

    ” wanka mata mari yayi….

      ” kuka tasaka taja hannun kanwarta suka fita!….

     ” Hajiya da mama farida suka bita, hamza da yakasa magana shima yafita….

    ” Uwata kiyi hakuri kinje?

     ” bakomai dady…

       ” goge hawayenta tayi sannan ta godewa Allah….

    ” haruna ne zai fita…

     ” yaya?

           ” ya’akayi?
    
        ” Nagode sosai…

    ” haruna yace ke dai karki cuce wani indai baki cuce wani ba tofa Allah zai taimaki ki…

    ” Inshaa Allah, DanAllah tunda kaduna zakaje ga dubu biyu ta kasiyo min hijjabi….

     ” amsa yayi sannan yafita!!!….

K’ande da murna ta isheta yau zata fara zuwa makarantar islamiyya bayan tayi sallar la’asar ta shirya a palour ta tarar da dady durk’usa wa tayi har kasa tace…Dady yau zan fara zuwa islamiyyar!… +

    ” tohm mashaa Allah nawane kudin term din dana shiga!…

    ” Dubu biyar ne tohm hamza bata….

    ” mikewa tayi zata ansa ya watso mata!…

    ” kallon kudin tayi tace dady kabani in nadawo…

    ” hamza me isa kakeyiwa yarinyar nan haka ne?

    ” na tsaneta ne alhaji banson ganin fuskarta ma kwata kwata!….

    ” kadaiyi ahankali duniya ce….

   ” Tunda ta’isa makaranta ta gaida malamin aka kaita aji 7….

    ” karfe 5:30 antashi su tana cikin tafiya ita kadai taje ansha gabanta….

     ” subhnlhi uncle isyaku?

     ” naam masoyi yata how far?

    ” fine dama a unguwar nan kake?

    ” yes gaba kadan home din mu daga makaranta aka dawo ne?

    ” eh walhi

          ” to kawo na rik’e miki littafin mana…

     ” A’a kabarshi kawai…

     ” haba Aisha nema kiban nasamu lada mana!

    ” toh gashi…

” ko kefa sunata tafiya yace Aisha kinga yadda kike kyau in kika sha kunu gaskiya sirrin kyanki daban yake fa!…

    ” murmushi tayi tace kaidai kafiye tsokana!…

      ” Ameen tace ciki da mamaki tayaya kasan Abbana ya mutu???

     ” Aisha kenan ai abunda kakeso ko ina zaka iya zuwa domin kasamu labarin sa…

     ” hmm abun naka yafara huce gona da’iri….

    ” har shuka sai nayi indai Akanki ne….

    ” wahala ce bata isheka ba!!!

    ” Aisha i want you to know Duk wanda yace yana sonka tofa yana sonka, makiyinka kuwa kome zakayi masa bana tunanin zai sok’a DanAllah ki Amince da soyayya ta?

    ” murmushi tayi tace bye ta shige gida….

    ” juyawa yayi yace one day burina zai cika….

Tana shiga cikin gida suka gaisa da baba maigadi palour ta huce ko’ina kacha kacha ga rake ko’ina an zubar firdausi tana ganin k’ande ta shigo Sai ta kwarayar da shayin akasa!…

    ” k’ande kuwa banza tayi Kamar bata gansu ba….

    ” Farida tace in uwarki ce zaki huce ta?

    ” mama farida tace ai batasan darajar uwarta ba tunda tayiwa uwar wasu….

    ” Duk bata kulasu ba ta ajeyi littafinta tayi sallah sannan ta huce kitchen….

   ” palour tazo tashare ta gyara tasaka freshner ta koma don karasa girkin….

     ” hamza ne yazauna akam dinning yana jiran abinci…

    ” k’ande ce ta shigo ta ajiye ta juya!…

    ” ke yar matsiyata!!!

      ” banza tayi masa…

     ” Ke kande ba dake nake ba?

      ” ai naje kace yar matsiyata kuma naga ubana ba sunan ya rada min ba!!!..hahaha ai duk banza kandala kande aka rada miki, zubamim Abincin Amma karki matso kusa dani… +

    ” cikin bacin rai tace ko ance maka ne yar iska ce?

   ” to wa yasani abu aduhu…

   ” aikuwa afili yake tunda kana shan iska…

    ” barshi kawai na zuba…

    ” hakan zaifi maka ai….

    ” wanka tayi ta saka hijjabin ta sannan ta kwanta tare da addu’o inta….

A firgice yau tatashi sanadiyar ko asuba bata farka ba tana duba agogo tana 6 cikin sauri tayi Alwala tayi sallah wanka ta fada tayi sannan tayi azkar, ranta duk abace yanzu yazatayi da aikin gidan nan? Gashi yau bata samu raka’atul fajri ba!…

    ” sauri tayi ta soya chips sannan ta gyara dak’in hajiya dana su farida tagyara palour dubawar da zatayi taga karfe 8 sauri tayi ta tasaka uniform dinta har zata fita…

    ” dady yace har an shirya?..

    ” ina kwana dady! Maths mu keda kuma baya yimana uzuri..

    ” mama farida tace Alhaji hannuna tun asuba yake ciwo bazan iya gyara dakina ba DanAllah kasa K’ande ta gyara min…

    ” dady yace yar Albarka kinje abunda mamanki tace!!…

     ” in nadawo zangyara…

      ” hamza yace go  malama ana magana kina mayarwa!

   ” wane malulu taje ya tsaya mata awuya batasan lokacin data shiga bangarin mama farida ba kafin ta karasa sai kuka, wayyo Allah nah!

    ” tana karasawa ta sauko bata kula kowa ba ta fita haruna tagani yayi parking da motarsa kuka ta kara fashewa…

    ” meyi haka kande?

   ” maths muke dashi kuma na makara yanzu sun kusa gamawa!…

    ” to me za’ayi miki abeg kitafi kawai….

    ” kallonsa tayi da dira diran idonta tana tafiya har ta’isa makaranta…

     ” Aisha why are u late to day!..

     ” sir am sick, then she started crying…

       ” eyyah sorry dear knw collect you paper…

     ” cikin suprise ta ansa sannan tace thank you sir….

   Sai 11:30 suka gama…

    ” Aisha me yafaru baki zo da wuri ba?

    ” hmm kidai bari nafeesa such life, Narasa yadda zanyi da rayuwata…

     ” never mind aminiya komai time ne da zarar yazo zai wuce just keep praying….

    ” okay mu tafi ….

    ” suna tafi suna hirarsu yauwa nafeesa ina son na tambayiki please?

    ” ina jinki…

” Dan Allah bayan wanka da akeyi akwai kuma wane abun da zakayi ni akauyen mu in mukayi wanka muka saka kaya kaban daban shine haduwa anan kuma naga bahaka baniba?Aisha kenan Ai bambancin birni da kauyen kenan! Kiyi wanka ki dinga sallah kina saka kaya masu tsafta kiyi brush ki yanke gashin hammatarki inya fito kifisa turare shima tsafta ne! +

    ” wannan shiga dakike ba shiga baci ba kizo na rakaki kasuwa kiyi siyayya…

    ” tohm inshaa Allahu zan dingayi, ina cikin tarkon soyayya yazanyi kawata?

     ” Aisha kenan shifa namiji kamar tirela ce ahankali ake janshi, kidinga girmama shi kina ganin darajarsa duk abunda yakeso ki dinga yi masa, kuma ki dinga addu’a…

    ” Tohm nafisa nagode sosai…

       ” Ga littafan ki karanta!!!

    ” okay bye

      Bayan sallar isha’i tana  son tayi karatu takasa tananin ya haruna kawai takeyi wane kallo da takeyi Mai riketar da mace rungume filo tayi cike da murmushi….

    ” Sallamar mama farida ce ta katseta,ke kizo ki wanke mun bandaki…

    ” k’ande ta dallah mata harara sannan tace ki dauki ke din kije ta wanke miki bandaki…

    ” wai ke boko kin dage kina karatu ro indai ina gidan nan kinta haduwa da bala’i kenan….

     ” hahaha aikuwa zai kare miki akanki, malama matsa kaina karki hadani da ciwon kai….

    ” hmm zakisan nazo gidan nan…

      ” kamar yadda kikasan ina zaune a gidan nan ba….

    Washe gari ta saka sabuwar atampharta tayi mata kyau koina yayi din din…

      ” firdausi ce ta kalleta lallai tanada kyau kande, farida kinga mutuniyar ki anzo birni…

    ” haha nema naga kaya sunyi mata kyau sosai…

     ” k’ande tana gama dafa waken ta Nufi dak’in ya haruna ina kwana yaya?

    ” lpylou, me kika dafa wakene!

    ” Na koshi…

” haba yaya fita zakayi kuma bakaci komai ba gaskiya ne dai sai kace…

     ” Tohm bani na dan taba…

   ” ko kaifa?

      ” yaya haruna na hadamaka zobon yana kan dinning cewar firdausi…

    ” okay gani nan zuwa!

      ” harara suka dak’awa juna!

      ” k’ande ce ta mik’i zata shiga part din baba Duk bakin cikin firdausi ya cikata karo sukayi da hamza riko hannunta yayi…

    ”  malam cikane mana!!!

    ” wane mugun kallo yayi mata k’ande ce?

     ” hannun ta ta kwace tace indo ce ba k’ande ba…..Harara suk’a dak’awa juna! +

      ” k’ande ce ta mik’i zata shiga part din baba Duk bakin cikin firdausi ya cikata karo sukayi da hamza riko hannunta yayi…

    ”  malam cikane mana!!!

    ” wane mugun kallo yayi mata k’ande ce?

     ” hannun ta ta kwace tace indo ce ba k’ande ba…..

” lokaci daya yaje jikinsa ya mutu sannan ya wayance!….

     ” jikin Isa k’ande tace hope lpya malam ka kuramin idonu fa?

     ” sauri yayi ya wayance na kalli ki na kalli me? Kina village girl? Mtseww….

    ” hucewa tayi bata saurare shiba Assalamu alaikum baba na shigo?

    ” shigo mana k’ande!

     ” Dan Allah dady inason akaini kauye…

    ” tohm ai babu matsala dama iya habu bata da lafiya sai ki shirya driver ya k’aiki…

     ” Tohm Allah yakara arzuki, tana tafi cikin murnar ta taga haruna yafito dauke da jaka, yaya haruna harka fito?

     ” yes nafito hijjabin ki yana mota ki daina yawo haka?

    ” kamar yaya? su firdausi ai kananan kaya suke sakawa saini zakace nadaina yawo haka?

    ” kallon ta yakarayi sannan ya kauda k’ansa that’s good for you sai kiyita yawo hakan…

    ” wane kallo tayi masa ta shige!!!….

     K’ande! K’ande!!

     ” Naam mumy gani nan…

      ” ba kiranki nakeyi ba haka zaka barmin palour sai kace na mahaukaci ya? Menene amfanin ki agidan nan kice ki sha kiyi kashi kokuwa? Wayannan ‘ya’yan dakika gani gidan ubansu ne ke kuwa ba na uban ki baniba dan haka duk abunda sukeso shi zakiyi musu….

    ” farida tace kyale yar iska momy batasan mutuncin mu ba akasari ma bata gyara mana daki…

    ” k’ande cikin wane yanayi tace kuyi hakuri zan gyara!….

      ” firdausi tace karma ki gyara din yar matsiyata….

    ” shiru tayi ita dai bataci uffan ba ta shige dak’in hijjabin makarantar ta tasa tazo tagyara gidan kitchen ta shiga nan ta dorah…

     ” mama farida ce ke waya a dak’inta, fa’iza yakke?

     ” yaya kinsamu daula kin manta damu ko?

    ” ke ina na manta daku kinga yadda nayi kiba arzuki kayan dadi….

     ” ina shigeyar yarinyar nan?

    ” ko ba k’ande ba?

        ” ita ince kina hada mata tiggu?

    ” tukunna dai kwanan zanfara ai sai ta gwammace ta zauna a kauye…

    ” yauwa inba haka ba raina ki zatayi…

     ” sosaima bari naji naje alhaji na kirana zan kiraki anjima…

    ” farida farida?

      ” Naam Alhaji ya akayi?

     ” Ki dakko min hulata da jakata zan fita office, gobe nacewa driver ya kai kande kauye…cikin makirci tace driver Alhaji? Hmm ne wallhi ban yarda da kande ba kasa hamza yakaita… +

    ” kamar yaya farida?

     ” Alhaji bazaka gani ba sai nan gaba kawai kasa hamza ya kaita…

     ” Tohm shikenan kisaka wannan kayan da nasiyo miki…

     ” kad’a ido tayi tace Alhaji wannan kananan kayan?

    ” Dariya yasa yace eh su nake nufi nafita…

     ” okay bye please ka kula da k’anka?

    ” okay…

        ” dariya tasaka ne farida sai kowa yagani kuransa agidan nan bari dai Alhaji yazo hannu na….

K’ande ce ta zauna tana bawa malam jabir hadda har ta gama…

     ” kur’anin ta ya karba yayi mata Alama!..

    ” malam jabir naji bakayi mun gyaraba kardai kace babu gyara….

    ” akwai gyara Amma kuma kina kyautata karatun ki kuma kina fadar harufan yadda yakamata Al mahimma tajweed dinki!

    ” Tohm nagode…

       ” fatima idress zoki bada taki..

     ” tsayawa tayi tafara karatu shaaaaa…

      ” haba fatima garda’u style zakiyi mana babu basmala babu istu’aza? Ko kinmanta manzon Allah (saw) yace:-wanda baya kyautata karatun alqur’ani (baya tare dami)…

      ” astagfirrullah ko ba hadisin bukari ba 7527? namanta malam ayimun afuwa…

    ” kwarai shi, fara muje..

    ” tunda aka tashi k’ande ta mik’a hanyar gida tafiya takeyi ita kadai cikin mamaki taje Asallamu Alaikum?

   ” wa’alaikas salam..

      ” kinyi mamakin gani na ko? Hmm ai kowacce hanya zaki bi zan ganeta…

    ” lah uncle i’syaku bahaka bani ba gani nayi wannan hanyar tafi sauki, ina yini?

    ” fine yakokari kin dage dai sai zuwa makaranta kikeyi?

   ” hmm ai ilimin shine komai?

    ” Tabbas shiyasa nake fatan kizama matata wallhi am in love with you…

    ” ita dai kande bata saba jin irin kalaman nan ba tayi shiru!

    ” me isa akullum kike kyamata ta idan halina ne baiyi miki ba sai kigayamin na gyara?

    ” aa nidai bance ba!

        ” yakamata ace kinsaki dani mai sonka shine naka makiyin ka kuwa bazai taba zama naka ba!

    ” hakane, ni bari nashiga gida sai anjima…

    ” okay sweetheart bye….Shigarta gida babu wuya taga ya haruna da firdausi sai hira sukeyi yana nuna mata Abu awayarsa… +

      ” cikin bak’in ciki lallai yau ta tabbatar tana son yaya haruna acikin zuciyar ta tayi sallama ta shige…

    ” firdausi kuwa dadi ya cikata sai kara za kalkale wa takeyi..

    ” haruna ne yace ke baki iya sallama ba!

     ” batasan lokacin data fashi da kuka ba ai nayi ta shiga dak’in ta wane zazzabi zazzabi takeji alwala tayi, sannan tayi sallah anan bacci ya kwashi ta…

STORY CONTINUES BELOW

    ” mama farida ce tasaka English wear sunyi mata kyau, sakko wa tayi palour Anan taga hajiya da firdausi da farida….

     ” kowannen su sak’in baki yayi me zasu gani haka?

     ” sas sannun ku!!!

     ” farida tace haba Amaryar dad wannan shigar Ai ba ta mutanen kirki bace?

    ” inje ubanwa nan fa gidan miji nane kuma shiyake son shigar in zaki hanani sai ki hanane!!!

    ” aa farida daga fadin gaskiya cewar hajiya?

     ” ina gaskiya Anan in bazaku iya ganina ku kauda k’anku ba to kada wacce takara shiga harka ta…

    ” hayaniyar suce tasa k’ande ta fito sai zare ido takeyi…

    ” farida tace kaje mata kinzo daga kauye kinga daula shine zaki fara yimana iskance…

    ” ince dana tawo daga kauyen gidan mijina nazo?

    ” oho miki…

     ” mama farida ce ta wankawa farida mari….

    ” kutmar uban nan kika mari ne wallhi sai na rama!…

    ” dady ne ya shigo A lokacin dagudu mama farida tatafi gurin Alhaji nafara gajiya da gidanka har takai farida ta mari ne??

    ” firdausi dake zaune tace kutmar au ita ta mari ki?

    ” Dady yace yimun shiru yan iska marasa tarbiya daga hannun sa ke da wuya ya sharara wa farida mari, duk ranar dakika kara dukar min mata wallhi sai kun bar gidana!…

    ” mumy tace haba Alhaji katsaya kaje ba’ase mana…

    ” ba’asin me zanje duk wanda yakara bata mata rai wallhi barin gidan nan zaiyi kuma duk Abunda takeso shi za’adinga yi….

    ” mumy tace harni Alhaji?

    ” harke d’in, muje my wife…

    K’ande da tasake baki tana ganin ikon Allah juyawa tayi takoma dak’inta Lallai akwai buderi akaba…

Washe Gari da safe suna karyawa a dinning  k’ande tace dady na shirya…

    ” to ga wannan kibawa goggo da iya!…

    ” tohm Angode hajiya natafi…

     ” me ruwa na da tafiyar ki in kinje karki dawo!…

     ” k’ande tace toh tana shiga mota taga yaya hamza gidan baya ta bude!..

   ” Ne driver dinki ne abeg come front…

   ” cikin sanyi jiki ta koma gaba ahankali suna tafiya yana satar kallon ta…

    ” suna isa batasan lokacin data bude motar ba…

    ” Ahankali hamza yace Aisha!

    ” sunan taje yayi nata dadi Batasan lokacin datace Naam ba..

    ” yi ahankali karki buge bari na gyara parking din motar awa nawa zakiye?

   ” lokaci daya ta marairaici Dan Allah kabarni na kwana!

    ” murmushi yayi tohm shikenan…

   ” ya hamza yanada kyau especially in yayi murmushi…

    ” aguje ta shega goggo uwata mahaifiyata ummita inakike…

    ” maraba ma raba sannun ki da zuwa sannun ki rungumeta tayi goggo nayo missing dinki!

    ” yaya abbas ne da kabiru suka fito ohh k’ande ke ta dabance ko sallama?

    ” kai dai mao ruwanka zaka fara tsokanar tane?

   ” sadiya ce tafito ta rungumeta kanwata nayi missing nake!

   ” hahaha nema haka..

      ” sun dadi suna hira goggo tace wanene ya kawoki haruna ne?” A’a Hamza ne ai..

       ” goggo dai bataji wane dadi ba tace ina harunan da sauran yan gidan?

   ” suna lafiya…

       ” me isa kikeson yaya haruna cewar sadiya?

    ” Ai babu mai gane halin haruna sai wanda yazauna dashi ina kwadayin ya aure kande…

   ” kima daina fadin haka dan yaya haruna yana da wanda yakeso…

    ” To Allah yabada nagare…

     ” Ameen dai, wannan nakeni inje Alhaji, wannan lemo nani da aka bani natara nakawo muku, Atamfar nan kuma sadiya nabawa…

    ” To Allah yayi miki Albarka…

   ” bari naje gidan iya habu nadawo…

     Ina yar tsohuwar nanne?

   ” lahhh kande?

        ” rungumeta tayi Naam iya ina yini kina lpya ya gida yakomai da komai…

    ” ke za’a tambaya wannan…

     ” kinje matsalarki…

      ” nayi kyewarki har zazzabi nayi…

    ” ina chan anacen ubana hahaha kinga Aikin danakiyi?

    ” ai Damam nasam za’a runa hakuri zakiyi, mai hakuri shi keda riba…

   ” hakame iya, ga wannan inje Alhaji wannan dubu biyarne kudin makaranta nake tara wa ki rike kyayi amfani dashi…

    ” aa sunyi min yawa fa…

     ” haba iya habu aikinfi karfin haka Agurina!…

    ” haka suka sha hira har dare…

    ” Da asussuba aka tura driver ya dakko K’ande saboda aikace aikace cikin rashin jin dadi ta tawo tana dawowa taga gidan kamarna kaje haka tafara gyarawa…

    ” A’a harkin dawo?

     ” eh yaya nadawo…

   ” hamza ne yave pleace ki soyan chips…

     ” ajiye kije ki huta malama…

    ” Tohm tace dama tagaje kwanciyar datayi ba dadiwa taje an cillo mata tsintsiya…

    ” mama farida lpya?

       ” kifito ki dura break fast ki gyara gida, shiyasa nasa aka dakko ki da hurhuri…….

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]