WANI AURE CHAPTER 13

WANI AURE 

CHAPTER 13

lya dauriya zeenat tana yi da jarabar deeni Amman shi sam baya Ganin kokarinta.

saboda tana nuna gajiyawarta akan bukatarsa dan haka kullun yake aikin kiranta da
raguwa.
Ummi tasake yi musu zance zuwa asibiti Amman zeenat ta fitittike taki zuwa ta maida
zance shiririta.
, idan ma akaci sa’a DEENI yayi mata zance zuwa asibitin Sai tasa masa kuka tace ita
akalleta fa bbu abinda ke damunta km bbu inda ke mata ciwo.dan haka deeni ya tattarata
ya watsar.
Abu daya zuwa biyu ke damunta km yake ci mata tuwo akwarya bai wuce yadda deeni
yakanainayeta a gidansa ba, sam baya kaunar abinda zai fitar daita yau tsawon watanta
bakwai kennan da kawota gidansa.
Amman ko sau daya deeni bai taba kuskuren barinta ta fita daidai kofar gidansu ba.
say dai kullun tana gida yana faman aikin susukarta ,ba dare ba rana.
Three month later
kwance take akan gadonta yayinda tayi zurfi cikin tunanin budadden halin irin na mijin ta.
Wanda shi sam tamkar hawainiya yake may yawon canza yanayi a duk sanda taso.
idan har bashi yake son abu ba bata isa tasashi yin abu dole ba.
Km muddin tana son zaman lfyrta dashi Sai day duk abinda yake so shi zatayi km duk
lokacin dayazo da bukatarsa,a saurareshi km abashi hadin kai .
hakan kadai zaisa taga walwalatsa da fara’arsa Amman sabanin haka ,tashin hankali ne
gareta
Ya dawo daga aiki ya iske kwance yake gaya mata shemah ta haihu.mikewa zaune tayi tana
murna tare da tmyrshi yaushe ta haihu yana murna shima tamkar shi aka haifawa Yace
dazu ne da rana nima Allah ka nuna min nawa haka dan yanzu bbu abinda nake da buri
kmr naganni da dan cikina ya fada yana kallon fuskarta.
batace komai ba say ma tabe baki datayi ,dan ganinta baida buri may ma,ana.
Jikinta a sanyaye tace tana gida ne ko asibiti tana asibiti ance ma tasha wahala sosai dan
har yanzu bata farfado ba tukun take gabanta yashiga dukan uku uku a ranta tace kunji
irinta ko ba daukar cikin ba. wahalar dake ciki. haihuwar.
yana dan murmushi har dimple dinsa ya lotsa sannan yacigaba fk Yace a gasheki tace
gidan kaje a zafafe Yace Aa a bakin get muka hadu, dazaki min wata irin bmy.
tace Allah sarki to Allah yabaka hakuri.
tace gobe kuwa inshaallahu zani na dubota.
Washegari gari dazai fita byn sun gama karyawa taji bai ce mata komai ba har tarakasa
parking lot yana niyyar shiga motarsa.
tace Yaya bakamin magana ba ,batare daya juyo ba Yace ta me fa?
Game da zuwa barkan shemah.
Yace eh naso kije yau din say day sauri nakeyi ana jirana a office.
Amman idan na samu lokaci maje tare
take tasakar masa kuka shagwaba tana, didira karfata kasa tare da cewa shemah ta
haihuwa shine zaka hanani zuwa ga baki ga hanci
gashi Ina son naje naga Ummi ,ya hade rai tamkar baita dariya ba ,yakoma mata asalin
deeni din datasani.
Ai kinsa sakarai ne ni da zanbarki kifita ke kadai.
ke.. naga jiya ne akayi haihuwar shine kike rawar jikin zuwa ,banason nasake jin komai
daga bakinki byn a dawo lfy tarigada tasan halinsa Tunda Yace bazata ba to kuwa bazai
barta ba.
,dan haka tace masa a dawo Ify Allah ya tsare ya dan saki fuska tare da kamo hannuta
yana murzawa acikin nashi jin zai sata taji wani yanayi yasa tayi saurin zamewa tayi cikin
gida.
Washegari tana zaune da misalin karfe uku rana hannuta rike da waya tana yin what’s app
yakirata byn ta dauka yakece mata takira number shemah ance ta farfado tun jiya
cike da murna tace to…layin shemah din tashiga nema byn sun gaisa ta tmbyi bby tace da
wa yake kama tace da Yaya faruk mana.
Zeenat tace da wahala ko ?
Shemah tace idan ma da wahalar nan gaskiya zuwa yanzu na kusan mantawa ,Tunda ina
ganin yarona yana cikin koshin lafiya.
to masu ya’ya mara kunya ga bakin nan radau kmr bakisha ruwan zafi ba, shemah tace
tuni Ummi tamin zeenat tace shiyasa naji bakinki radau Tunda kika ce Ummi ai nasan
bazata matsa miki ba.
say yadda kikayi to bamu yarda ba wlh zanyiwa aunty waya da kaina akawo miki umma ta
zauna dake ta gasa mana ke da kyau.
shemah tace muguwa kawai so kike umma takassarani bbu damuwa zan miki tanadin naki
Tunda ance kema kin kusa, haka dai kuke cewa amman ni banwani kusa ba, har yanzu
kuna shakawatawa kennan?
kinga ni ko yanzu na mutu Ina da may mun addu’a km baza a yi saurin mantawa dani ba
saboda nabar baya.
Zeenat tace muma inshallahu zamu haifi namu amman ba yanzu ba tukun say nungama
shanawa.
suka kwashe da dariya shemah tace kai zeenat baki da kyau,ki dai tsaya shanawa,kiji
ayiririii an shigo miki da wata.
take zeenat tayi mata dip zuciyarta ta aushine,gavanta yashiga faduwa,hello hello..
zeenat kina jina kuwa uhm injiki inji cewar zeenat.
, bangane uhmmm ba daga maganar za’a karo miki wata har kin canza murya, Allah
yarabaki da wannan maseefaffen kishin naki ,kar wata rana yakaiki yabaro ,ni da wasa nake.
Ajiya zuciya ta sauke tare da cewa Ai ke ce kike son hawan jini ya kamani.
shemah tasa dariya har kinsa na tuna da shakar dakika min Sai daga baya fa nagane ashe
akan Yaya DEENI kika so kai lahira ,banshirya ba dariya suka sake yi hira suka yi sosai
sannan sukayi sallama.
Da zai wuce akwaibon yaso tabishi amman taki ,dan dai yavarta taje gida gurin Ummi .
haka ya tafi tamkar ,zai lasheta yayinda ita km ke matukar jin dadin yadda yake kula daita
say day matsalar shi daya jarabar son jimai.

,kwata kwata baya gajiya dayin sexy ,gashi ita km bata kaunar kishiya.ballantana
tace yaje yakara aure ko itama ta huta da jarabarsa.
,amman ita sam bata kaunar kishiya dan bazata iya zama daita ba.
Suna zaune lfy da mijinta km duk sanda yazo da bukatar sa tana iya kokarinta wajen
gamsar dashi ,wata irin soyayya yake nuna mata da tsantsar kulawa duk awa Sai yakirata a
waya yaji lafiyarta.
Kwance take akan thrre site tana tunanin mijinta wanda ya zame mata jiki .
taji karar bell ta bada izinin shigowa dan oready bata sawa kofar key ba.
su sumy da rukky ne suka rungume juna dan farinciki wuni sukayi suna shewa gashi km
Allah ya taimaketa deeni bai dawo gidan ba, kmr yadda yasaba.
rukky tace Amman zeenat kema ciki ne dake ko?
jifa yadda kirjinki ya cicciko tace ke ni rabani da wani ciki ,ni ko cikin gareni Ai Sai day nayi
flashing dinshi Ina zan iya wani wahalar haihuwa.
sumy tace Allah zeenat ciki ne dake.
dan Allah kai ki dameni ke kika min cikin zaki ce cikine dani rukky tace kin canza dayawa
shiyasa kinga kuwa yadda kika sauya kin kara wani kyau kmr bake ba.
Wai me ma sojan nan naki yake baki ne ?
Rukky tace Ai ni bakiga Sai kallonta nake ba. murmushi tayi baza ku taba gane abinda yake
bani ba ko sanar muku.
,ku dai kuyi aure kawai suka sa ihu bbu damuwa lokaci ne.
,da zasu tafi bataji dadi ba tace su tsaya zuwa anjima suka zaro idanun waje ki rufamana
asiri da wannan zakin mijin naki,may frigita mutane.
,ta tabe baki to yanzu say yaushe km.
Say munzo sunnan shemah .sukayiwa juna sallama.
Kwanan shemah hudu da haihuwa Amman sam deeni ya hanata zuwa ta zuba masa idanu
kawai dan tarasa yadda ,zatayi.
tanason ta botsare masa Amman tasan halinsa sarai zai iya haikace mata.
dan haka ta make Sai dai ta dan canza masa.
to shima haka yaga canjin a idanunta.
Dan daya dawo aiki sannu da zuwa kawai tayi mishi takarbi jakar hannushi takai dakinsa.
ta wuce bata tsaya tayashi wanka ba haka daya zauna cin abinci ma bata kulashi ba
asalima Sai tashigewarta daki ta kwanta.
koda yashigo ma rufe idanunta tayi tare da juya masa baya kwanciya yayi akan gadon tare
janyota jikinsa abinda yafi so shi yashiga sarrafawa yana mammatsa mata jiki janye jikinta
tayi anashi.
amman shi say dada manneta yake da jikinsa ya manne bakinshi danata Yace badai fushi
kikayi ba ?
Tayi masa banza kinsa fa banason kyaliya.
ko kiyi fushi idan kika bani haushi say nace bazaki ba gabadaya naga abinda zai faru.
tace Amman dai ka aureni bawai katsiye ni bane ,asalima bbu ko sisin aljihunka acikin
kudin aurena.
Gani na kawai kayi .
Yes yes alamun ni din dan gata ne” ko kin taba ganin wanda ba dan gata ba amishi haka?
Tasa kukan shagwaba ni dai bbu wani nan kawai shiyasa kake min wulakanci da duk
yadda kagadama
ya kai bakinsa ya sumbaci wuyanta ok zo ki gaya min may na miki na wulakanci.
Bakisan dan nasan darajarki da yadda nake kishinki yasa banason ana gane min ke ba .
Banason kina yawo cikin estate din nan Amman dayake ke sakaryace shine kike fushi dan
na hanaki fita.
km dan ni sauna ne Sai navari anata kalle min mata ni kadai nake son nayi ta kallonki ya
fadi haka tare da shafo fuskarta .
lip’s dinta ya kamo yana dan tsotsa.
matseta yayi yana ta kokarin balle maballi gaban rigarta kin yarda da maganata?
ta tabe baki Amman kasan ko Ummi yaushe rabon dana ganta ban taba tunanin zan dau
lokaci may tsawo haka banje gida ba.
kana dai son ganin bacin rai nane to kishirya gobe inshaallahu da kaina zan kaiki ya
rungumeta tsam tsam ajikinsa tare da cewa Ina bukatar natsuwa a tare da ke hannuta takai
saman fadadden kirjinsa tana shashafawa tare da zubawa gashin kirjinsa ido masu
tsananin taushi da tsantsi ta dinga may tafiyar tsutsa bata dire hannuta ba say akan
jijiyarsa ta kamo tasoma shashafawa ahankali ahankali.
tare da lailaya kan jijiyar sannu sannu.
nishi kawai yake fitarwa yana sake ware mata kafafunsa.
wani irin dadi ya dinga ji tundaga tsintsiyar kafafunsa yana ratsa gangar ikinsa sake
kamota jikinsa yake hannushi yasa ya damko dukiyar fulaninta yana musu wani irin murza
ahankali yana zagaye hannushi akan brest dinta.
duk yadda taso yayi sambatu kiyawa yayi Sai itace ma ta dinga yi wayo uhm…
shii..yana jin tana kiran sunanshi ya de..e…n..
hakan yasa ya dinga jin tsigar jikinsa na mikewa gabadaya sun gama fita haiyacinsu Sai
wajen uku saura ya barta shima badan yagaji ba.
Sai dan ganin yadda Ta narke.
jawota yayi jikinsa ya rungume yana kai mata kiss a wuyanta raguwa banza kawai , tana
ajikinsa tana jin wani iri kasala da bacci bacci iska bskinsa yake hura mata a fuska har ta
dan bude idanunta ta zuba cikin nasa sun dau lokaci suna kallon juna har bata sanda
kalmar a l love you ta subuce daga bakinta ba.
Ya hade bakinsu batare da ya maida mata martani ba.
kiss dinta yacigaba dayi . Ahankali ya saki bakinta sakamakon wani testing din dayaji yayi
yatsun hannuta yakamo farcenta ya zuba musu ido sosai tsawon lokaci dauka yana
kallons.cikin sanyi murya Yace zeenat kmr kina da ciki.?
A frigice ta wastsake Sosai tace uhmmmm ni bani da wani ciki ,kina da ciki man tace Allah
ni Banda ciki ya girgiza kai kawai ya sakar mata hannu ya Mike yashige bathroom.
Washegari Sai kusan sha biyu suka tashi kasancewar weekend ce , zeenat ce ta fara
shiryawa,ta hada musu breakfast deeni baici komai ba Sai coffee.
doguwar riga baka ta saka har kasa mai ratsin dowatsu green ajikinta.
tayi kyau sosai, rigar tabi da surar jikinta.
tafiya take sannu ahankali har ta iso dakinsa ganin shr bai fito ba ,yasa tabiyo shi.
kallo daya tayi masa ta gane daga wanka ya fito ,yana goge jikinsa da wani karamin towel
ta dan kwanta akan bed dinshi .
tana kallon yadda yake shiryawa cikin yadi fari qal may taushi da sharashara ,wanda har
farar singlet din jikinsa ana hangowa.
“.kana ganin yadi basai angaya maka ba kasan yasa kudi ,Sai wani kamsh na maseefa ke
tashi ajikinsa.
ga gashin kan nan nasa kwance wanda yake samu gyara akai akai.
,duk da gashin bawani jima yake akansa ba sbd yanayin aiki.
amman hakan bai hana shi samu gyara ba kafin aske.
Zeenat ta zubawa kyakkyawan mijinta ido tamkar ta cinyeshi ta sbd wani irin kyawun da
yayi mata .
tabarakallah kawai take iya fada a ranta.
duk kyawunta da ake fada idan ta tsaya kusa dashi Sai ta raina kanta deeni first class ne km
quality man ,kwararren dan gayu ne daya iya tsara kwalliya.
da iya sa kaya may tsari komai nashi a tsare yake dole ne idan kaganshi kaji ya birgeka tare
da shiga rai.
Tana can tana tunaninsa ashe har yagama yazo kusa daita ya busa mata iska ya kamo,
hannuwanta yana wasa dasu Yace banson tunanin nan fa.
ki fada min idan kina da damuwa zan miki maganinta muddin bata fi karfina ba.
dan kinsa tunanin yana jawo matsala.
mema yasaki tunani ,na roke kada ki boye min damuwarki kisanar dani kinsa amanarki
Ummi tabani.
Tayi murmushi tana sake jin kaunar mijin nata har cikin zuciyarta
ta sumbuci hannushi tana cewa karka damu Allah bbu abinda ke damuna.
kawai Ina tunaninka ne yayi murmushi kin tabbatar?
ta daga masa girarta daya ..
to ya tsaya iya tunanina kadai yana jan hancinta
ya mikar daita tsaye tashi mutafi Yar umminta yau zaki kiga umminki shikennan hankali
Sai ya kwanta,can km yayi shr yana kallonta amman fa kmr kwaliyarki tayi yawa fa.
Gsky kayarn ma kmr sunyi shara shara dayawa.
Ta dan bata fuska dan tasan halinsa.
Yace,muje ki canza wasu kayan.
taja ta tsaya tana dubansa dan Allah ni kabar min kayana
ya hade fuska Ina wasa dake ne dazaki tsaya kina min mutsu ?
Yaja hannuta kawai ta sake turjewa Yace wallahil azim bada wasa nake ba say kin canza
kayan.
haka ya tasata gaba har gaban wardrobe dinta
Ya dauko mata riga tasa say yaga tafi ta farko yi mata kyau.
ya km dauko mata wani shima the same Duk wanda tasa say Yace yayi shara shara ta canza
haka ya dinga sata canza kaya daga karshe da kyar yasamu wata mai kwari ya zira mata,
bata mata ba amman ba yadda Ta iya da maseefar sa.
dan Allah Allah take tabar gidan kar Yace anfasa zuwa dan zai aika
Kwaliyar fuskarka yasoma goge tare da kai, bakinsa kan lip’s dinta ya tsotse lip’s din tas
..say dayaga bbu komai.
tukun hankalinsa ya kwanta.
ya sake zuba mata ido say ma yaga kmr ma kyau takara Yace anya kuwa tafiyar nan bazamu fasa ba kuwa.
Mubari da daddare maje yana jawota cikin jikinsa bakinsa yakai saitin kunneta Ina da
tsananin kishi zeenat bazan iya barinki kiyi yadda so ba .
Tayi narai narai da idanu zatayi kuka Yace kinsa Allah muddin kika kuskura kika bari
hawayen nan suka zubo daga idanuki ki tabbatar bake ba fita koina.
da sauri tasoma kokarin mayar da kwallar tana sakin numfashi.
Yace yauwa Yar umminta zo muta tafi.
“ko a mota ma hirarsu suke tayi irin ta masoya.
,can km duk suka yi shr hannushi ya daura a saman nata yana ,dumin hannuta dayaji ne
yasa shi saurin juyowa ya kalleta.
Ahankali ya riko hannun sosai cikin nashi yana murza tafin hannuta.
ahankali ta dubeshi tare da cewa ya’akayi ?
ya dan yi murmushi nifa Ina son naganni da bby.
dip tayi shr..na wani lokacin takasa cewa komai kafin daga tace zan haihu Amman ba
yanzu ba,da saura.
,lip’s dinshi na kasa yake cizawa da karfi dan jin dacin abinda tace.
Wani irin radadi yake ji aranshi.
“wani irin magana ce haka ,zan haihu Amman ba yanzu ba da saura ,ya sake maimaita
abinda tace.
to me hakan yake nufi maganar ta tsaya masa a rai.
Dan haka,yana tsayawa harabar gidan yashige yabarta a nan sbd takaicinta .
tayi sallama shiga cikin dakin mai jego yayinda DEENI ke zaune a parlour gidan.
zainab tace koma muyi fushi wlh kiyi bby guda Amman Kiki zuwa Sai yau ana gobe suna
zaki kwaso kafafunki kizo.
Zeenat tayi murmushi dan Allah ayi min afuwa wlh ba laifina bane Allah yasani laifin
babanta ne.
Deeni da Yaya faruk ne suka shigo dakin zeenat ta gaisa da Yaya faruk ta dauki yaron “kai
shemah gsky kin iya” haihuwa Amman kiyin kokarin irin wannan jibgegen bbyn ,kallon da
deeni ya watsa mata yasa tayi saurin cewa Mashaallah.
, shemah dan Allah kibarmuna shi ,say ki sake haifo wani.
Yaya faruk Yace anki abarmuku,kuje kuma ku haifi naku idan kuna so.
“ayya ya faruk saurin me kake yi,idan nataashi yan hudu zan haifa ma gabadaya ba kmr
matarka data haifi daya ba.
mikawa DEENI yaron tayi ya amsa fuskarsa dauke da murmushi ba kmr shigowarsa ba.
,wani dadi yake ji tamkar ace dan sa ne na cikinsa yau yake rike dashi.
ya zubawa bbyn ido kawai yana kallonsa tabbas yaron kama yake da ubansa.
, addu’a ya dinga yi akasan ranshi shima Allah ya azurta tashi da samun bby irin haka.
, ahankali yaron yasoma mutsmutsun kuka alamun yana son nono zeenat ta karbo shi ta
mikawa uwarsa.
Zeena ta zubawa shemah ido ,yadda take kokarin rarrashin ,domin kunya take tabashi
nono agaban deeni.
Zeenat tace uhmmmm Sai fa kinyi hakuri da kukan bby .
to yazanyi,da haka kowa ya saba.
Amman daganin alamun yana kukan dare ne ko?
Shemah tace Yana dan tabawa ba yawa.
zeenat ta tabe baki tana girgiza kai kmr ance ta juyo inda deeni ke zaune hararata yayi
alamun tayi shr ta damu mutane,
Ya faruk ya dubi gefen da deeni ke zaune yace zeenat fa kmr ciki ne daita ko?
Deeni ya dago kansa yana kallonta itama shi take kallo ,danjin me zaice, DEENI yace nima
kallon dana ke mata kennan.
Amman ita Sai karyatawa take.
Faruk yace To kuje hospital mana,can za’afi tabbatar maka da gasky .
,eh shirin da nake yi kennan Monday inshallahu daita zan wuce.
Zeenat ta dubi ya faruk da kyau ” tace ni ba ni da komai fa ,kawai ku kuje min kallon haka
,deeni ya sake zabga mata harara kiwa mutane shr duk kin damun mutane da surutun
banza.
Da zasu tafi deeni Yace faruk kmr nafi da bby nan wlh to ka tsaya a hado masa kayasa.
suka dariya.
Gidan Ummi suka nufa.
a guje zeenat tashiga part din Ummi tayi sa’a tana parlour.
ta fada jikinta tare da murna tayi matashi da cinyarta. Wayo Ummi Nayi kewarki.
Ummi tana murmushi tace Ai ba’a maganar kewa, irin wannan jajur din da kikayi .
kmr baza’a mutu ba?
Ai dole ki manta dani ,gashi ni kullun cikin kewarki nake.
,deeni Yace haba dai first lov taya zata manta dake byn kullun Sai tayi kewarki,.
Ummi tayi murmushi tace ok tare mata ma kakeyi kennan? Ummi ta sake duban diyarta
tace kinyi kyau sai kin rame ,da dago idanunta tana kallon inda deeni yake zaune, wai
wannan ramartata ta mecece data kici taki karewa?
DEENI ya tabe baki sannan yace wayasan abinda ke Cinta take ramewa ,ayi maganar zuwa
asibiti tace ga zance ga magana.
Su samiha da sukake shigowa suka gaishe da ya deeni ya amsa yana kokarin mikewa.
Tare da cewa To madam ni zan dan fita say na dawo.
Zeenat dake kwance kan cinyar Ummi tace ok Yaya ni dai say zuwa jibi zan dawo.
uhm kiyi zamanki,inkin iya ma karki dawo.
,Ummi ta harareshi tace wani irin magana ce haka ?
, first lov baki ji abinda tace min bane tsabar ta rainani.
,to yi hakuri sarkin zuciya jeka say kadawo Allah ya tsare.
ita dai zeenat tsit tayi da bakin ganin yadda ya dau zafi, kyacci yayi tare da jan tsaki
sannan Yasa kai ya fice abinsa
Hirar yaushe gamo ta barke tsakaninsu.
,Ummi ta dubi zeenat me zaki ci a dafa miki ta dan langwabar da kanta tana tunanin
abinda zatace Amin soyayyiyar doya ,Ummi ta sake kallonta da kyau dan sanin data mata
bata cin doya ,shr kawai tayi ta nufi kitchen.
Har dare suna tare dasu shemah sunki tafiya.
,to oga da kanta ce yau tazo gida, dan zeenat ce lidarsau gabadaya komai za’a yi sai tabada
Command sannan za’a yi.
” dan haka gabadayasu suka taro anan part din Ummi suna ta hira har sanda Ummi
tagama soya doyar tace Maryam tazo ta daukar musu.
tare suka ci suka sha ,sai zeena bata wani ci may yawa ba.
say faman murna take ganinta cikin yan’uwanta.
ta gefe daya km ga Ummi murna tamkar ta kasheta dan dadi .
har mantawa tayi da wani deeni ,dama wayarta gabadaya.
, deeni yayita kiranta a waya yaji shr taba dauka ba.
,har say data kaishi ga kiran Ummi ta miko mata wayar .
ta karba tare da bmyr Ummi da hannuta waye ,mijinki abinda Ummi ta fada kennan.
Ai da sauri Ta manne wayar a kunneta tare da sallama ,ko amsa sallamar bai yi ba .
Yana jin muryarta yace ke.. dan iskan Ina kika shiga kika bar wayarki tun daxo Ina faman
kira?
,mikewa tayi tsam tayi ciki dakin Ummi tare da marairaice murya wayyo dan Allah Yaya kayi
hakuri wlh abinci nake ci .
km wayar tana cikin hand bag dina.
Cin abinci ne har tsawon awa hudu?
Kifa kiyaye zeenat .
naga kmr kanki na rawa rawa fa.
Say hakuri take faman bashi ,shi km yana sake botsarewa ,ki cigaba zan gyara miki ,zama
ne bar ganin kina kusa da Ummi ,km kishirya ganin nan zuwa ,mu wuce,gida.
Batasan sanda ta sakar masa kuka ba.
tana sake bashi hakuri ok kuka ma zaki yi wa mutane tsabar kin raina min hankali ko
, ita dai batace masa komai ba say ma hakuri data tacigaba bashi.
, dan Allah Yaya kar kamin haka kabarni zuwa byn suna na koma.
gobe ne sunan fa.
,anki abar ki’ idan ma kika sa wasa ,sunan ma ba zakizo ba gabadaya naga abinda zai
faru.
,kawai ya kashe wayarsa batare da tsaya jin abinda zatace ba .
Sosai take kuka har takaraso ta mikawa Ummi wayar duk da ta dan goge hawayen fuskarta
hakan bai hana Ummi ganewa ba.
ta tambayeta tace bbu komai ,haka dai zakice bbu komai kiyi ta zama da abu acikin har
yazo yamiki illa.
,ta zauna tare dayin shr sure Maryam ma sudan ga sauyi a tare daita Amman bbu wanda ya
damu da tmbyrta ,suka cigaba da hirar su sama sama
Shr kawai tayi zaune a gurin yayinda ta dinga jin wani abu nataso mata a kahon zuciya,
tasa hannu ta dafe kirjinta tare da runtse idanunta gam cigaba abin yayi da taso mata.
gabadaya cikinta ya aushine ,bakinta yacika da miya ,wani irin amai taji yana taso mata ,da
gudu tayi bathroom din dake manne a main parlour.
Ako ta dinga Kwara amai ba kaukautawa tare da rike cikinta.
Aman ta dinga kwarawa tamkar zata amayo da kayan cikinta. gabadayansu suka gigice
sukayo karnta sunata mata sannu.
Maryam ce tayi dakin Ummi dan ta sanar mata.
Wani yunkurin amai ta sake yi ,dai dai lokacin da deeni ya sawo kanshi cikin gidan
,da sauri ya karasa shigowa duk da bai san takamaiman wakeyin amain ba.
,suna ganinsa suka dare gabadaya ,ga mamakinsa zeenat ya hangota durkushe Sai amai
take Kwara gabadaya ta galaibaita jikinta yayi week ,atare suka yo kanta shi da Ummi
kusan ma yariga Ummi karasowa bakin kofar bayin yana kallonta har lokacin amai take
say dai ga, dukkanin ,alamun bbu wani wadataccen abinci acikinta.
Ahankali ya durkusa a gabanta ya dafa kafadarta yana mata sannu.
,zaman dirshan tayi a bakin kofar tana mayar da numfashi.
Ta fashe da kuka da ,tare da jingina jikin bangon .ruwa ya dibo ya wanke mata bakinta da
fuskarta.
ganin haka yasa Ummi juyawa takoma dakinta tare yin addu’ar Allah ya inganta musu,
daman ita tun wancen zuwan nata datayi gidan nasu take ma zeenat din kallon may ciki.
Zeenat duk tarasa inda zatasa kanta taji dadi.
km har lokacin su samiha na sunki tafiya, ahankali deeni ya juyo inda suke tsaye cirko
cirko suna kallon shi da zeenat din .
,muryarsa zafafe Yace tsayuwar uban me kukewa mutane yan iskan banza kawai yarinya
tana mai anrasa wanda zai taimaka mata ,duk kunzo kun rufeta kuna kokarin kasheta.
Ai tunin suka gigice suka soma tattara inasu Ina su ,subar gidan .
Yaja tsaki ya km maida kansa kan matarsa
Juye juye kaiwa take tana kuka tare da kiran sunan Ummi.
ya fizgota tare da daka mata tsawa kina hauka ne?
ko kallonsa batayi batayi ahankali tasoma rarrafawa tafito daga bathroom din ta zauna kan
kujera ta jingina kanta tacigaba da kuka tana mayar da numfashi.
ya Mike ya dawo kusa daita yana kallonta yasa hannushi zai dafata ta Mike da sauri Ta km
shige bathroom ta durkusa tashiga kwara wani amai .jikinta har wani rawa yake.
lokaci daya jikinta ya dauki zafi ya riketa yana mata sannu ta langwabe masa tasoma
kokarin mikewa ya rikota.
Yace Ina zaki? gurin Ummi zani.
,say km ta fada kansa wayyo kwanciya zanyi na gaji yaya..
Ya dagota ya wanke mata baki da jikinta,ya dauke cak yayi dakin Ummi ,daita.
Ummi,ta dinga jero mata sannu ..
mikowa Ummi hannuta take alamun tazo gareta.
,Ummi takarasa ta zauna kusa daita ta kamo hannuta cikin nata.
,sannu zeenat .ya jiki
Ahankali zeenat ta lumshe idanunta ,cikin sanyi murya yadda deeni bazai ji abinda zata
fadawa ummin ba.
Tace ,ummin dan Allah karki bari Yaya deeni ya tafi dani gida ,take gaban Ummi yashiga
dukan uku uku.
,itama ummi cikin muryata kasa kasa tace wani abun yake miki agidan ta girgiza kai.
wlh baya min komai sbd sunan shemah ne.
say lokacin gaban Ummi yabar faduwa dayake.
tace shikennan ta Mike tabar dakin ,shi km deeni ya dawo inda Ummi ta tashi.
daukarta yayi ya zaunar daita akan cinyarsa ,ya hada fuskarshi da tata waje daya ido cikin
ido suke kallon juna , zeenat…yakira sunan da wata irin murya ta wacce tayi nasarar
kashe mata jiki ,ta amsa da Na..am…my hrt.
sunan data kirashi dashi yayi mishi dadi Sosai har yasa shi yi murmushi wanda har dimple
dinsa ya lotsa
Idanunsa ya zuba mata yana sake kallon kwayar idanunta.
Yace Me kika sanarwa first lov wanda ni kika kasa sanar min after ol ma
meke damunki kika dinga kwara irin wannan amai?
Ta girgiza masa kai kawai alamun bbu komai .
Yace yanzu yakike jin jikin naki.
da kyar ta iya bude bakinta tace daidai nake jina.
say abunda ba’a rasa ba.
yace kinci abinci ma kuwa?
,tayi murmushin karfin hali ,tareda cewa naci doya dazu itace ma ta dinga tasomin.
Amman Tunda na amayar daita naji,daidai.
, Yace ok ki shirya mu wuce gidanmu ko.
ba mutsu tace masa to tasoma kokarin mikewa yace bi ahankali fa.
Tsab ta shirya abunta kmr bbu abinda ta shuka.
parlour’n kasa, Suka tadda Ummi a zaune tana kallon labarai a CNN.
‘ahankali Ummi ta dago tana kallonsu ,Ina zuwa haka km.
,sukayi suru suru dukkansu suna duban Ummi dake zaune.
say ma deeni ne yayi karfin hali cewa gida zamu.
gidan Ify zaku byn kana kallon yarinta badata da lfy shine ,zaka wani ce gida.
Ba gida ba tukun runbu zaku dan Allah ni kyalle min yarinta takara samun natsuwa.
Yaya da naci haka idan zaka iya kadawo jibi ka tafi daita.
DEENI yaji tamkar kasa ta tsage yashige cikin Dan tsabar kunya da takaici abinda Ummi
tamasa
Take ‘ya Gane setup, ne kawai aka masa dan kar zeenat din tabishi.
dan haka ya dinga kallon zeenat din tare da hararar ta.
Da sauri tace Allah Yaya ni bbu ruwa acikin ,mu wuce kawai abunmu.
da hannushi ya katseta,karki dama kiyi zamanki kawai basai kin bini ba ya juya.
tabi bayansa da hanzari zata bishi.
Ummi takira sunnanta ke zeenat dawo nan ahankali tasoma girgizawa Ummi kai tamkar
wata kadangaruwa.
Wai ,bada ke nake ba inji cewar Ummi,jikinta a sabule ta dawo kusa da Ummi.
ta zauna,duk jikinta yayi mata sanyi.
Ummi tace kima saki jikinki ki manta dashi ,ki daina wani dar dar.
,ke wai har yanzu baki barjin tsoransa ? Zeenat Ta zubawa Ummi ido kawai tana kallonta
,Ummi tace kin tsareni da idanu.
, zeenat tace Ai kece Ummi da wani abu.
Aa ba haka yakama kiyi masa ba.
.ni dana so ki lallabaminshi ya Amince da kanshi Shi kika tunzarashi.
Ummi ta saki baki Aa ba tunzarashi nayi ba kashe shi nayi.
wawiya kawai kicigaba da jin tsoronsa say ya kwashe miki hanjin ciki tare da manna miki
hauka.
Dan haka Zeenat din tayi shr ,dan gsky bataji dadin abinda tayi masa ba.
ahankali ummi ta dinga janta da hira har dai zeenat din ta saki jikinta sosai suka shiga
hirarsu.
Har shadayan dare, zeenat tasoma gyangyadi Ummi tace suje su kwanta.
Kwance take akan gadon Ummi .hankalinta kwance take sharar bacci ba matsi ba takurar
oga deeni,yau daya taji salama , har taso ta makara tashin asuba sai da Ummi tayi da gaske
tukun ta mkie.
Washegari ranar suna yaro yaci sunan mahaifin deeni ,wato aliyu.
Deeni yaji dadin sosai da karar da faruk yayi masa .dan haka takardar gida sukutun deeni
yabawa bby kusan shi yayi komai na suna har raguna sunan yaron da kaya akwati goma
sha biyu, ,hatta Holl din da,akayi taron suna shi yakama Amman ita kwata kwata batasani
ba dan ko kiranta baiyi ba.
Har Washegari suna deeni bai nemeta ba irin shariyar dayayi mata, ya dameta, yaushe
rabon ,daya shareta irin haka .datasani tasoma yi gashi angama suna mijinta na fushi daita.
Tayi zugun har Ummi taso ta harbo jirginta.
Dan sai data tmbyrta alahan tunanin wannan mijin naki kike ? zeenat tayi murmushi tare
da wauancewa haba dai Ummi,tunani kuma
Tap jikina ne kawai nake jin yana min nauyi.
Ummi tace ya day kamata kuga likita.
Daren ranar sam takasa runtsawa zeenat tayi abin mamaki gabadaya ,kewar mijinta ce ta
addabi ruhi da gangar jikinta.
ta dinga jin alamun hannushi yana yawo aka dukiyar fulaninta, hatta kashim turarensa
tana jinshi tsam ajikinta
takoina ta juya ,mijinta take Gani ,idan ta runtse idanunta km shi take Gani yana make
love daita.
A zubara ta Mike zaune,tana kankame da jikinta.
tamkar may jin rawar sanyi.
Ummi data ji motsenta yaki karewa ,ta dan juya tana dubanta tare da cewa tace Ifyrki
kuwa .
a sanyaye zeenat Yace Ify lau Ummi ? Ummi tace to me ya hanaki bacci?
Tace mafarki nayi ummi
Ummi ta tabe baki to kiyi addu’a ki komai.
tace to tayi addu’ar kmr yadda Ummi tace ahalin ita tasan ba wani marfarki tayi ba.
tsabar jarabar DEENI ya saba mata daita kedamunta.
haka ta koma ta kwanta ta dinga juyi da mutsmutsun, Amman bacci sam ya gagara
daukarta har asuba bata samu ta runsa ba.
km bata daina jin hannushi na kai kawo. jikinta ba.
Da kyar zeenat tasamu ta tashi tayi sallah takoma ta kwanta cike da kewar mijinta.
ta kudindine jikinta cikin bargo sakamakon sanyi sanyi data keji.
kamkame jikinta tayi waje daya,tana jin dama sukasance tare wani irin feling dinsa take
jin yana tasoma mata.
“har wani rawa rawa jikinta yake.
Ummi dake zaune akan pray mat tana lazimi tana hankalce da duk wani motsinta Amman
tashareta
Fargaba cike tsoro suka cika zuciyar zeenat.
kardai fushi Yaya deeni yayi daita wanda yasa yakasa zuwa gareta.
dako duniya tayi mata warbar kunu.
kwanki biyu din dabasa tare jinsu tamkar shekara biyu ne.
hawaye masu dumi taji suna silalo mata a kuncinta tasa tafin hannuta tana dauke su
ahankali.
tana jin zafi da radadin abinda Ummi tayi mashi dan tasan, haushin haka yasa ya hanashi
zuwa gidan gabadaya.
Ahankali Ummi ta Mike tana nade abin sallarta byn tayi addu’a.
Ahankali takaraso inda zeenat din ke kwance lomo tamkar may baccin gaske.
, ta zuba mata ido kawai duk cikin bargo take hakan bai hanawa ummi na nazarinta ba.
Ta dan dade tsaye akanta kafin daga baya takira sunanta Cikin sanyi murya mamana 2 shr
Kina jina fa dan nasan idonki biyu .
Say lokacin zeenat ta yaye bargon da dake luluba aijikinta tasoma murmurza idannuta
tamkar wace ta dade tana sharar bacci.
Make damunki mamana ko gidanki kike da bukatar komawa inji Ummi?
,da sauri zeenat ta girgizawa ummi kanta.alamun A’a
Tace To naga duk kinki sakin jikinki kinyi wani laushi dake ko wani abu ke damunki na
lura jiya bawani bacci kikayi ba?
da kyar zeenat din ta Mike zaune tare da bude bakinta tace bbu komai, to mezaki ci yanzu
? Ummi ta sake tmbyrta.
muryata a sanyaye tare da yatsuna fuskarta tace komai mayye.
ta fadi hakan ne darasa abinda kema dadi.
Ummi ta juya ta fice daga dakin, tabar zeenat da juyayin rashin jin duriyar mijinta.
Some minti back
Ummi ta dawo dakin hannuta rike plate da jug ta jawo karami stood dake gefen gado ta
daura plate din indomi data dafo mata akai.
,sannan tace ki tashi ga indomi nan na dafa miki.
, zeenat ta sake komawa ta kwanta ta Mike ahankali ta ziro kafafuwanta kasa.
kmr kar Ummi ta ambaci sunan indomi.
shikennan taji kirjinta ya rike gam ,aiko ummi na bude plate din take taji kanta yasoma
jujuyawa zuciyarta ta ausine a guje tayi hanyar bathroom din dake dakin Ummi ta dinga
kwara amai ba kaukautawa.
Da sauri Ummi takaraso gareta tana yima mata sannu, sai kakarin amai take amman bbu abinda yacigaba da fitowa sbd rashin abincin da bbu acikinta.
ta galabaita matuka gurin yin Aman.
Ummi ta dinga ji tsautsayi na ratsata tana girgiza hakan ya dinga tunowa ummi da
yar,uwarta farida.
hakika laulayin farida kika dauko zeenat, Allah ya day inganta ya bada masu albarka.
ummi na tsaye har say dataga tadaina yunkurin amai sannan tashiga cikin bathroom din
sosai ta dibo ruwa ta wanke mata baki da fuskarta sannan tace tayi wanka.
Koda tafito ma kwanciya ta sake koma wunin ranar xurr akwance zeenat tayi shi.
Amman duk da wannan halin datake ciki hakan bai sa ta daina jin mijinta agangar ajikinta.
Jin shr shr ba deeni ba kiransa a waya yasa hankalin Ummi tashi danhaka ta yanke
shawarar ta name shi a waya.
Byn ya dauki waya ,tun kafin yace wani abu Ummi ta rufeshi da fada rashin zuwansa ta
inda take shiga bata nan take fita ba.
, tace ga matakar nan kwance bbu lfy amman dan tsabar wulakanci yau kwananka biyu
rabonka da gidan nan.
Shr yayi sai daya bari umminsa ta sauka. sannan yasoma bata hakuri.
Dan girman Allah first lov kiyi hakuri wlh nima yarinyar nan tana cikin raina wasu abubuwa
ne suka sha kaina shiyasa kwata-kwata baki ganni Amman inshallahu da zarar na dawo
aiki zanzo. Karma kazoTayi hanging din wayar.
Misalin karfe takwas na dare daidai deeni yashigo gidan.
sanye yake cikin wasu hadaddun kanan kaya blueblack din wandon jeans da black top
anyi rubutu white MM sport a gaba da baya rigar.
, kamshi turaren Hamilton ke tashi ajkinsa, ahankali cikin wata irin murya may ciki da
kwarjini da haiba yayi sallama tare da murda handle din kofar umminsa ya sanyo kanshi
cikin dakin ido suka hada da umminsa ya sakar mata murmushi.
ita km ta watsa masa hararar wasa. Kamshi turarensa ya sake baibaiye dakin ummi.
tun bai kai ga karasa shigowa ba.
Ita kanta zeenat lefe tamkar bacci gaske. Batashirya kallon kofar ba amman kamshin
turaremsa ya hankaltar da ita mamallakin zuciyarta ne yaiso.
Dan haka ahankali ta ta da saci kallonsa sannan ta maida idanunta ta runtse tsabar
murna may gwaraye farinciki dan tasan yau bbu makawa gidanta ,zata kwana.
Cikin muryasa mafi soyuwa a gurinta taji yace First lov nashigo ko na koma ?
ummi tayi murmushi wanda ya kawatar da fuskarta.
taya zance ka koma nida nake cike da daukin ganinka.
Bismillah attajirina. Tabashi amsa tana kallon kofar.
Ahankali ya tura kofar ya rufe ya sako farar kafarsa may dauke da Zara zaran yatsu masu
kunshe da gashi a saman kowanne su fuskarsa gunshe da murmushi yakarasa har inda
umminsa ke zaune ,ya gaisheta tare cewa Allah nayi zaton kina fushi dani ne har yanzu.
Uhmmmm Ai fushina baya wani tasiri akanka ahankali ya juya ya dan kali inda zeenat ke
kwance
,sannan ya juyo yana fuskantar umminsa yace ita wannan har yanzu jikin nata ne ?
ummi tace eh jikin da sauki Aman ne dai yaki tsayawa har yanzu komai taci say ta dawo
dashi.
ni km Ina jin tsoron bata magani.
Gatan nan dai ka dauke kawuce daita.
hannushi yakai ya taba saman wunya yaji jikin nata da dan zafi kadan.
Hira suka shiga shida umminsa.
zeenat dake kwance idanunta biyu.
tamkar ta suma jin lafiyayen hanunshi ajikinta.
Take tsigar jikinta suka shiga mimikewa ta dinga jin wani zirrrrr ajikinta Ga wani tsanyi
dake zariya a kasanta.
Ahankali ta sake lumshe idanunta.
Ummi tace katasheta ku wuce tun dare bai yi ba.
, DEENI ya dan langwabar da kai haba ummi korar mu kike ,kmr mun gundirekuli.
Ina zan koreko ,kaima kasan duk duniya nan Banda kmr ku.
Km inda akwai abinda nafi so da kauna a duniya yana bayan kai da mamana.
ku kadai gareni ko cikin bacin rai nake da zarar na ganinku shikennan zuciyata zatayi min
tsanyi.
Deeni yayi murmushi yana tashin zeenat ,ke…ke.. .ke.
ta dan motsa yace tashi mana tasoma mutsutsuke idanun karya sannan ta Mike tana Mika
hade dayin sallati.
yace tashi wuce zamuyi.
,ta narke kmr batason zuwa ya daka mata tsawa dan Allah malama ki Mike karki bata min
lokaci.
,ummi tace haba kabita ahankali kasan baita kadai ba.
Ahankali takarasa mikewa tsaye.
daman jikinta da kaya dan haka mayafi kawai tayafa sukawa ummi sallama suka fice har
waje ummi tarakasu.
Tun a mota deeni jin jarabarsa natasomasa sakamakon jin hannun zee cikin nashi
Ita kuwa, zeenat sai wani narkewa take ajikin ogo DEENI hannuta sarkafe cikin nashi tana
yamutsawa a dadafe suka kawo gida .
Yana parking din motar sa ya sunkuceta cak sai tsakiyar bed dinsu.
ahargitse yasoma cicire mata kayan jikinta.
say daya rabata da komai na jikinta ,a zabure yake kallon bobbs dinta yana jin wani irin
feeling na sake kawowa jikinsa farmaki.
ahankali yakai hannushi yana mamatsa dukiyar fulaninta.
atare suka dinga jin wani yrrrrrrrr.
cikin sanyi yakai hannushi kasan mararta ya dan yaji yayi karfi ya kara matsawa yaji tasa
kara har tana kokarin mikewa zaune ya maidaita tare zuba mata rikitattun idanunsa.
muryasa a sanyaye tamkar ta mashaya yace kika ce baki da komai ta girgiza masa kai
alamun haka
Yace wannan kullin dake kwance a mararki fa ?
Tace nima bansan komeye ba.
,zaki sani ne yarinyar gobe goben nan zan kaiki inda za’a tabbatar min da ajiyar dana yi.
ahankali yasoma shashafata yana aika mata da sakwanninsa masu wuyar mantawa.
mimikewa yasoma yi yayinda taji yakamo boob dinta yana murzawa tare da kife hannushi
akan nipply dinta yana musu wani irin murza
yakai dayan nipply cikin bakinsa yashiga tsotsa daya km yana murza mata tuni ta fita
haiyacinnta saboda wani irin salo yake mata wanda yake sake siye zuciyarta.
“Sosai ya dinga murzata yadda yake so kusan daren basu samu rintsawa ba ,suna jiyar
dakansu dadi
Washegari ma yana dawo daga masjid daita yayi breakfast ya daura daga inda ya tsaya.
to ba laifi zeenat tayi matukar taka rawar Gani a gurin deeni dan sam bata nuna masa
kasawarta ballanantana gajiyawarta hakan bukatarsa km hakan bakaramin dadi yayi
masa ya dinga kwasar gara yadda ranshi keso.
Wani private hospital yakaita may zankasa,nan kusa dasu bakaita nasu na sojoji ba.
Zaune suke a gaban doctor saira jack deeni ke mata bayanin abinda ke tafe dasu.
Doctor ta hada zeenat da wata nurse zuwa lap inda ake awon jinin aka dibi jinta,nurse din
tace tana iya wuce.
Jikinta a sanyaye ta dawo inda deeni ke jiranta.
Some minti back
Nurse din data kai zeenat wajen gwajin jinin ce tayi nocking aka bata izinin shigowa.
Tashigo ta ajiye wasu file envelop a sama doctor saira ta dau envelop din tare da manna
medical glass dinta tana duba sakamako.
tashin farko ta Gane zeenat na dauke da cikin har na tswon wata uku da wasu yan kwanaki
atakaice dai yashiga wata hudu.
haka kawai zeenat ta tsincin kanta da jin wata irin mumunar faduwar gaba innalillahi wa
inna ilaihi rajiun kawai take maimaitawa a zuciyarta.addua taje Allah yasa ba abinda ake
mata zato bane ajikinta.zuciyarta har rawa take dan fargaba .
Doctor ta cire medical din tare da nike farar takarda ta tura cikin envelop ,tana mikawa
deeni hannu fuskarta dauke da murmushi congrat your wife is now 4 Month preg..
ai DEENI bai tsaya jin karashen zance ba yasan kwallon yasamu fadawa raga.
Ya mikowa doctor hannushi yana amsar result.
ya salam abinda zeenat take iya furtawa kennan akasan zuciyarta hankalinta ya sake
mugun tashi ganin irin murnar deeni keyi yasa ta dan kalato murmushin dole.
Amman gabadaya bata km jin komai byn pregnant din data ji na farko duk wani kuzari da
karfin jiki bbu shi a tare da ita.
Deeni yayiwa doctor saira bayaninin game da yawan Aman datake.
tace wannan normal thing ne wanda kusan kowace mace tanayi km kowace da irin laulayin
cikinta, zuwa wani lokacin komai zai daidaita yayi mata godiya tare damko hannnu zeenat
Kai tsaye gida suka nufa wani irin murna yake mai kunshe da farincikin dan gabadaya
yasaka tsaye yakasa zaune.
Da kansa yaje ya sanarwa ummi zeenat ciki gareta.
sannan ya dinga bugawa en,uwa zeenat ciki ne daita .Ta dinga kallonsa tamkar wani
tababbe tana mamaki irin murna dayake akan cikin da bai gama fita daga jinin ba .
Ahankali ta dinga bakinciki da bacin rai ,ita fa gaskiya taba shirya yin wani haihuwa yanzu
ba.
Asalima haihuwa baya cikin budget dinta.
,haka kawai taje ta mutu gurin haihuwa kmr yadda tasamu labarin sanadiyar mutuwar
mahafiyarta kennan dan haka ita da haihuwa say nan da shekara goma koma zatayi
Bayan wasu kwanaki tana zaune a parlour ta janyo wayarta dake kusa daita number sumy
tashiga nema.
byn ta dauka sumy tace mara zumunci kwata kwata ba Kya neman mutane wannan sojan
ya hanaki zumunci da jama’a.
Zeenat kiyi hakuri Gani zuwa gidan ku yau .
kina gida summy tayi shewa tace yes.ooo… Ina nan yanzu inzaki zo.
dan amjima kadan ,zani agege kamun khadeey, zeenat tace aure khadeey zatayi amman
shine say yanzu zaki sanar min ok ganin nan dai zuwa.
Cikin sauri Ta shirya dan tana son tayi sauri taje ta dawo kafin yamma tayi duk DEENI bai
gari amman atsorace take.
Cikin minti da bai wuce 20 sai gata a one thousand four cike da tsantsar murna suka
rungume juna da sumy
Sumy ta sake kiran rukky byn kiran datayi mata ta sanar mata da zuwan zeenat din
Atare suka zaune a dakin sumy din yaushe rabonsu da haduwa irin haka.
Zeenat Tayi shr ta zuba musu idanu tace kunsa wani abu?
Atare suka girgiza mata taja numfashi ta sauke sannan tace ciki ne dani
Suka hada baki wajen fadi.
Meyyyyyyyyy.
Tace ciki ne dani har na tsawon wata 4 ni kaina bansani ba, say shekaranjiya.
Keko mayye kaiki wannan sakacin da kuruciyarki da komai zaki fara tara ya’ya inji cewar
sumy.
Uhmmmm abinda nima ke damuna kennan shiyasa nace bari naxo gurin ku kawayena
kubani shawara.
Rukky ta kwashe da dariya wani shawara km zamu baki Ai is too late yarinya lokacin
dayake open legs yake sexy dake kina jin dadi ke bakinsa zai zama ciki ba .Sai yanzu zaki
kina marairaice murya.
Sumy tace uhmmmm rukky ba abinda ke gaban mu ba kennan yanzu solution yaka mata
anemo .Tunda cikin ma bai wani girma ba ai da sauki.
Ke yanzu zeenat yaki keson ayi da cikin tace ni kawai so nake a zubar batare da sanin kowa
gud idea inji sumy.
Akwai wata doctor dana sani zan hada ki daita.
aikinta kennan zubda ciki yanzu akwai enough Money a gurinki zeenat ta girgiza kmr nawa
sumy tace kmr 50k zeenat tace gaskiya kudin hannu bazasu kai haka ba.
Rukky datayi shr tana sauraronsu tun dazu bata ce dasu uffan ba say yanzu da taji zance
zubda ciki tayi saurin kallo inda zeenat din ke zaune a raunane takira sunan zeenat…amsa
mata tare maida hankankalinta kan rukky.
tace ni day gaskiya shawarar da zan baki bai wuce kiyi hakuri kibar cikin nan ba.
baki sani ba ko shikennan kwanki a duniya.
Na rokeki Karki biyewa sumy wlh zata kai ki tabaro ne kawai
Sumy ta katseta tace kinji jakanci nata ba.
A haka kmr wayis.
Kina ganinta muguwar cukus ce.
karki wani saurareta keday kije jibi kizo da enough money muyi abinda zamuyi.
Rukky tace Duk abinda zakuyi kuje kuyi amman duk abinda tabiyo baya bbu hannu cikita
Mike ta fice a binta .
Summy data bi banyan rukky da kallo tana zaginta ta juyo tana kallon zeenat da jikinta
gabadaya yasoma tsanyi.
Tace tashi muje naraki tun yamma batayi miki ba,ke day kizo jibi kawai da shrinki..

About Ismail

Check Also

WANI AURE CHAPTER 32

WANI AURE  CHAPTER 32 A matukar haukace ummi tayi kan zeeent Tana jijjigata tana kuka …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *