[Advertisements⬇️]

SOYAYYAH CHAPTER 3 - Bankinhausanovels
Tue. Mar 21st, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

 • SOYAYYAH


 • CHAPTER 3
 • Kanta a sunkuye ta shigo class d’in, ganin ta ba tare da Haidar ba yasa Suwayd da Sayyid mik’ewa su fita. Yana zaune shi kad’ai yana mamakin hali na d’an uwansa suka k’araso. A hankali Suwayd ya kai hannun sa shoulder’n Haidar dan yasan yau ya tab’o zuciyar ‘yan maza. A fusace Haidarya ture hannun shi dan k0 ba’a fad’a ba yasan Suwayd ne, sannan cike da b’acin rai ya fara magana ” how dare you put this your filthy hand on my shoulder, you are heartless Suwayd, ban tab’a sanin aggressiveness naka yakai haka ba, at least ko bazaka so yarinyar nan ba respect the love she has for you …….. ” kasa k’arasa maganar sa yayi dan tuno moment d’in da abun ya faru da yayi.
 • Cikin sanyi da nutsuwa Sayyid ya dafa shi yana calming nasa, with cool yet sweet voice nasa yace ” calm down please bro let’s talk “. Dirty glares yama Suwayd sending sannan ya koma ya zauna, in teasing tone Suwayd yace ” haba my soulful bro ai sekajawo mana raini “.
 • Murmushi Sayyid yayi yace “ to waima ahakan zan baka Kuwaysah tayi laifi d’aya ka mata karaya 8 ” suka kyalkyale da dariya shi da Suwayd. Da dai wannan bak’in mugun kace toda da sauki danni har abada Insha Allah bazan tab’a d’aura hannu na akanta ba ” ya fad’a yana kallon Suwayd. Dallah malami ka saki ranka ko kuwa yau idan mun koma gida na kama Kuwaysah mai kwatan ta sai Allah ” Said Suwayd teasingly. Tsaki Haidar yaja yace ” idan ka tashi ka kashe ta kaga idan za’a kyale ka idiot kawai “. “ Hey wait ma lemme me asked first, daka fitO da ita daga class uban me ka fad’a mata? You know what is mine is mine I don’t share, and she is my girl not yours ” Said Suwayd arrogantly kallo d’aya zakai masa ka hango tsantsar kishin ta a kwayar idon sa
 • Anzo gurin daman abinda Haidar kejira kenan, kyalkyale wa yayi da dariyar kyeta sannan ya Iafa dakyar yace ” bansani ba “.
 • Sayyid ne ya katse su ” guys let’s keep that aside, let’s go by now there most be a teacher in our class “. Mik’ewa sukayi dukan su inda Sayyid ya nufi government lesson class d’in su, su kuma suka nufi class. Lokacin da suka shiga class d’in chemistry teacher’n su na ciki, ” Out of my class ” teacher‘n ya fad’a with burning face
 • Ko kallon teacher’n Suwayd baiyi ba yayi wucewar sa ” heyss are you deaf? Don’t you hear a single word? I said out of my class and don’t let me repeat my self ” the teacher yelled at Suwayd. “ Seat d’in sa ya nema ya zauna as if bai ma san dashi teacher’n yake ba, ganin bashi da niyyar mik’ewa saima gyara zama da yayi teacher’n yace ” I will leave the class since you ashole you are not leaving ” packing books d’insa yayi sannan ya kalli Suwayd yace ” follow me with your note books ” sannan ya fice yana wani irin huci. Yana fita ‘yan class aka hau ihu, dan majority ‘yan class d’in ba son teacher’n suke ba, dan bai iya teaching ba all he knows is to deal with the crazy bastards among the students. Nan da nan ‘yan class aka farayiwa Suwayd submitting books, jiki a sanyaye Zee ta taso ita da friend d’inta, Hafsat ce ta fara ajiye nata tanawa Suwayd wani irin kallo mai cike da raini, dan

  kwata_kwata Allah bai had’ajinin su ba. D‘agowa yayi ya watsa mata dirty looks masu meaning da yawa, tsaki taja tayi wucewarta and that is what Suwayd hate the most in life. Yaji zafi amma ya danne ya saki murmushi mugunta dan shi kad’ai yasan abinda zaiyi mata, ahankali Zee ta mik’a zara_zaran hannunta ta ajiye nata book d’in, kallon hannun yayi sannan ya d’ago suka had’a ido ya sakar mata da killer smile nasa, wanda bata tab’a tunanin gani daga gareshi ba, da murna ta juya dan ko a d’azu bataji haushin abinda ya mata be cause even if he will be cutting off her flesh into pieces bazata ga laifin shi ba indai zaiyi accepting ta as his life partner, and his love will always be growing within her, she is blinded by his love, she don’t think she can do without him, tana masa ‘wani irin so” mai hana ganin laifi.

 • Tana taflya yaga wani reddish color love card a saman book d’in ta, bayan yayi packing books d’in ya fita saida ya tsaya ya d’auke card d’in sannan ya wuce kai books d’in. Yana zuwa office d’in teacher’n ya ajiye books d’in, yana niyar fita teacher’n yayi stopping shi amma kojuyowa baiyi ba balle yasa ran zai dawo.
 • Ran teacher’n yayi masifar b’aci inda nan take ya yanke hukuncin sai dai a zab’a ko shi ko Suwayd a school d’in. Lokacin dayaje gurin principal hak‘uri ya bashi yace zai kira Suwayd d’in ya sasanta su.
 • 2:00pm’ Akayi closing school d’in, suna fitowa suka hango driver’n su yazo, a nutse suka k’arasa suka shiga Pradojeep d’in tasu driver yaja suka tafi, suna tafe a hanya Suwayd da Haidar na fad’an da suka saba, shi kuwa Sayyid sai dai yayi tayi musu dariya idan abin yafi k’arfin sa, a haka har suka k’araso as always driver na parking ya fito ya bubbud’e musu.
 • Suwayd ne last d’in fltowa ganin bata gurin yaji wani iri dan sosai ya saba da ganin ta first thing idan sun dawo gida, ” ohhhh shittt ya fad’a ahankali da sauri ya d’ago dan jin . kamar lallausan hannun ta mai sending shivers down his vain ajikin sa.
 • Jin saukan swag bag d’in Haidar yayi a kafad‘an sa tsinkayar husky voice d’in Haidar yayi a kunnen sa ” idan kaga dama take it in men “
 • A tsiwace Suwayd ya juyo yace ” Wallahi Akheey ka fara kule ni bara tayi mana kyau ba idan na birkice ma so better think of another way ” ya gyada kai yayi site nasu, Allah sarki Mr cool bayan Suwayd kawai yabi suka shige, Haidar kuma ya nufi site na Ummy‘n shi dan dubojikin ‘yan biyun ta. 
 • Yana shiga ya gansu zaune a falour Safwah na wasa da bear’s d‘inta while Safwan is busy with his books, tana gano sa ta taso da gudu tai hugging sa tana welcoming nasa, d’agata sama yayi yaja hancin ta ” Baby har kin rame ” ya k’arashe kalamun sa yana kallan kyakkyawan fuskanta. 
 • Blue eye nata da suka ciko da kwalla ta aza akansa tace ” dax what Ummy said… ka siyamun sweets yau? ” 
 • Brightly smile nasa ya sake yasa kyawawan hannun sa a pocket ya ciro mata pack na melody kasantuwar she lyk it so damn much, ” oya go and share it with your twiny “ ya k’arisa kalamun sa yana dire ta a kusa da Safwan da tun d’azu yake kallon su with adoration how he wish haka Ya Suwayd yake treating masa one and only lovely sis. Sai alokacin ya kewayo yana kallon Ya Haidar cikin tattausan muryan sa yace ” welcome back Swtbro “. 
 • Shafa curly hair na Safwan yayi yace ” ya kake dan lukutin Ummy? ” 
 • Murmushi yayi yace ” as you can see am fine buh busy with my books “. 
 • ” you such a goodboi keep it up ehen ” ya fad’a yana nufan d’akin Ummy, ahankali ya murd’a handle na k’ofan yayi sallama Sai da tamasa izini sannan ya k’arisa ciki hugging ta yayi ta baya yana mata sannu da gida then ya shiga tayata shirya kayan da take acikin cupboard, sunayi suna Hiran su irin na d’a da uwa cike da nishad‘i har suka kammala. 
 • Sai sannan Ummy tace yaje ya huta mik‘ewa yayi cike da k’aunar ta ya tafi ya nufa site nasu. tana… 
 • ” Sis yau bakisan abinda guy na yamin a school ba ” Zee ta karisa kalamun ta tana cire uniform nata. Mik’ewa MieMie tayi tace ” mai kuma ya miki? ” 
 • Allah sarki  she has no option than ta fayyace wa ‘yar uwar ta duk abinda ya faru and yarda take nuna ma MieMie bataji wani haushi ba saima farin cikin da take ta samu albarkaci ya tab‘a handkerchief nata wanda scent of perfume na Suwayd take mak’ale ajiki. 
 • A masife MieMie ta mik’e daga kwanciyar da take idon ta ya cika da b’acin rai cikin rawan murya tace ” Sis for heaven’s sake yau shane zaki dena wahalar da kanki dama zuciyan ki baki d’aya since when kika zama low class haka ban sani ba? Wait ma kina nufin bawani action da kika d’auka? ” 
 • Murmusawa tayi tace ” MieMie kenan you will never understand, how on earth will you even think of nama Suwayd kallon banza bare something makamancin haka, you know ko wani naga zai masa sai inda k’arfl na ya k’are and you here saying wani action na d’auka, wani action kuwa zan d’auka bayan sansa da k’aunar sa da ya sake linkuwa acikin raina and please idan baraki na fad’ar good about him be let’s not even talk about him if not I might end of doing something stupid which at end we will all regret it “. 
 • Wasu zafafan hawaye ne suka kwarinyo wa MieMie da gaske take tausaya mawa ‘yar uwar ta a kullum addu’an ta bai wuce Allah ya yaye mawa yayarta wannan ‘MAKAHON SO’n’ da take wa Suwayd ba, dakyar ta numfasa tace ” but Sis at least you have to show him what he did is isn’t good, kinga nan gaba he might not think of doing such crazy act of his “. 
 • ” Kema dai kinsan that is impossible, dama dai ace kene yayi wa da I will gather all mah strange and talk to him buh ni ya yiwa l don’t see the reason why miji yayi ma matar sa hukunci ya zama big deal ” ta karisa kalamun ta tana kallon MieMie da ta sake baki da hanci tana kallon ta. 
 • ” Miji! Miji fa kika ce you bastard better go back to your normal sense cause her idan lna raye haka bazata tab‘a sab‘uwa ba “ MieMie ta fayyace mata iya gaskiyan ta tamik’e dan ma k’ar tacigaba da sauraron ‘yar uwar tata they might end of doing crazy act’s. 
 • Mummy da duk conversation d’insu a kunnen ta ya k’are ta share ‘yar kwallan daya taro mata a ido na tausayin Baby’n ta ta juya ta tafi ta sani Zee tun bata san kanta ba Allah ya jarabce ta da son Suwayd to why not shima ya tausayawa d’iyar ta ya sota ko kad‘anne? gashi tun tana abu na hankali ta fara wanda dole mutum yaji lallae ya fara tunanin she don’t have common sense. ” Ya Allah ka dubamun rayuwar ‘yata ” ta fad’a a zuciyan ta. 
 • Aranar kam saida ya kai ya kawo Zee da MieMie sun daina magana dan Zee ta kasa lamuntar tsanar da MieMie ke nunawa freely akan Suwaydi 
 • Ummy ce ta fito ta tarad da Safwah na shiriri tanta data saba ta ajiye teddy nata akan kujera ta d’aura mata littafi da biro a cinyan ta she is just acting as how Ya Suwayd act idan sunje assignment earpiece ce mekyan gaske a hannun ta sai tsule teddy’n take ita bata yarda ba tana mata hukunci a bisa ta kasa assignment d’in, sai tayi using voice nata tana apologizing sai kuma tayi copying na Ya Suwayd tana kalan masifan sa da yake musu. Juyowan da zatayi blue eyes nata ya sauka acikin na Ummy wanda ta kasa fassara a wani hali Ummy’n nata take, k’arisowa tayi gurin Ummy’n ta tsuguna ta kama kunnen ta dan inhar tayi laifi wannan hanyan take bi tayi apologizing koma waye ta b’atawa rai, ganin Ummy’n still ita take kallo kuma ta k’iyi mata magana yasa hawaye suka fara kwarinyo a kyawawan blue eye nata wanda zuwa lokacin suka fara chanza launi saboda tsabar rud’u, ahankali tasa hannu ta d’ago ta wanda har a lokacin ta Gaza furta ko wani irin kalamu sai kallon da take mata sending. 
 • Kuka sosai Safwah ta fashe dashi tayi hugging Ummy itama Ummy’n kawai hugging nata back tayi sun d‘au tsawon lokacin ahaka babu wanda yayi kwakkwaran motsi, sai can Ummy ta nisa tace ” d’auka earpiece d’in kije ki kaiwa Haidar ” wanga kalma kawai ta iya furtawa ta saki Safwah ta nufl bedroom d’in ta tayi locking ta fad‘a gado ta saki kuka mai 
 • tsuma zuciyan mai sauraro. Safwah kam umarnin Ummy tabi ta d’auka earpiece d’in ta fita, kunsan ance tsautsayi bata wuce ranar ta inda k’arfen k’ofar babban falourta sark‘e earpiece d’in hartayi sanadiyar rabewan sa biyu fad‘in irin rashin hankalin data shiga zan rage muku wani abun dan sai lokacin tayi realizing sam Ya Haidar ba ma’abocin earpiece bane does that mean na Ya Suwayd ne? ” No! No! It can‘t be ” tayi ex_claiming da k‘arfl sannan ta shiga girgiza kanta tanaso ta k‘aryata zargin da zuciyan ta keyi kan earpiced’in, faracin ta tafara ci tana surutai a zuciyan ta ” but what if na Ya Suwayd ne shikenan fa rayuwa na yazo k’arshe oh no I have to do something before everyone notice what is going on here, Ya Allah see me “ta k’arashe kalamun zucin nata tana hawaye. Da sauri ta tattara earpiece d’in tanason barin wurin, dai dai kuma lokacin Suwayd ya kunno kai ” ya Allah save me I know am already dead “ ta fada a zuciyan ta jikin ta na matuk’ar rawa as if disko aka kunna mata zata chashe. Kallo d‘aya Suwayd ya jefeta dashi ya fuskanci she is up to something dan inhar tayi wani evil act you must understand it by her action, ita kam duk k’ok‘arin ta bai wuce yadda zata b’oye earpiece d’in ba kafln ya k’ariso inda take hannayenta ta nannad’e a bayan ta tana k’ok’arin cusa wa a panties nata dan that is the only way ya rage mata tayi surviving. A yanda yake nufo ta ganin sa take kaman mayunwacin zakin dayajiyo k’amshin d’anyen nama, batasan how and when ba sai jin saukar numfashin sa tayi a fuskanta bugun zuciyan tane ya tsanan ta tayadda shi kanshi Suwayd d’in ya d’an razana amma ya faske ya finciko hannayen nata wanda hakan yasa shi kwalalo idanun sa waje dan ganin expensive earpiece nasa da yaci uban wuya kafin ya same ta. 
 • Safwah kuwa fitsari ne kawai bata sake ba saboda tsananin tsoro wani irin mugun damk’a dataji anyiwa curly hair nata yasata sakin razananniyar k’ara kafin ta rufe bakin Suwayd ya sauke mata gigitaccen mari gashi har a lokacin bai sake mata gashin ba, gaba d’aya ta rikid’e jijiyoyin kanta duk sun mimmik‘e fuskanta kuwa taryatsun sa ga face nata yayi wani irin ja blue eyes nata kuwa have now start becoming purple saboda tsabar azaba fitsarin kuwa she don’t know how sai ji tayi yana bin k‘afafun ta. 
 • Instead of ya sassauta mata ya cika gashin amma sai k’ara d’amk’ewa yayi yawa zai tsinke su daga jikin jijiyoyin kanta, zuwa lokacin ta gaza gane a duniya take ko a lahira. ” Uban waye ya baki right na tab’a min earpiece ” ta tsinkayi muryan sa sama_sama. 
 • Shirun datayi sosai ya k‘ara fusata sa wani mugunjifa yayi da ita wanda ko k’ato kaman sa akawa sai yaji jiki, sosai ta bugu da bangon wurin wani azababben ihu ta saki wanda ilahirin mutan gidan saida sukajuyo ihun nata and kowa ya shaida na Safwah ne shiko k0 nakan ta baiyi ba ya wucewar sa not minding halin da take ciki duk da k’aran nata shi kansa ya razana shi yasan acikin d’ayan biyu yayi d‘aya imma ya mata gocewan k‘ashi koya karya ta, Ummy dake kuka ko nakan ihun batai ba dan tasan labarin kizo baya wuce na k’ok’i. 
 • Ilahirin mutanen gidan kam fltowa sukai dan ganin meke faruwa bama kamar Mamy’n Suwayd data fi kowa shiga tashin hankali, k’arasowan su yayi dai_dai da k’arasowan Ya Sadeeyq da saukan sa kenan gidan ko parking dai_dai bai ida ba k’aran precious d’insa ta doki eardrum nasa, Aunty Zahra ma na biye dashi d’auk’e da two year kid nasu Amal. 
 • Anan suka taradda Safwah na shure_shure wane mai shirin tada aljanu hannu ta na dama kuwa gaba d’aya ta kasa motsa sa zuwa wani lokacin kuma gaba d’aya ilahirin jikin ta ya saki, ciccib’ar ta Ya Sadeeyq yayi ya nufi motar sa Mamy ko takan gyale batayi ba tafi bayan sun tafi asibiti da ita. 
 • Suwayd na shiga site nasu direct bedroom d’insu ya nufa yayi locking a bakin k’ofan ya zame ya saki kuka mai k’una had’e da cushewar numfashi ” Why? Why? Why Suwayd? Why am I acting in this way? Ya Allah ka duba rayuwata ana Asif ya Habibty I have no option than to treat you that way, you are the reason behind my happiness I don’t know what come to my cockroach like coconut head but definitely I know am ‘Blinded by your love’ come to think babe tun ranarda Ummy take fama da laulayi nake rainon sonki a zuciyana you are my first and last love, akanki nasan maiye so akanki na fara and akan ki zan k’are, please my flower girl don’t you ever think of Suwayd hate you idan hakan ta kasance barin tab’a iya yafewa kaina ba Sorrow is how we learn to love. Your heart isn’t breaking. It hurts because it’s getting larger. The larger it gets, the more love it holds…. ” k’arisa kalamun sa yayi had’e da fashewa da wani sabon kuka yana hargitsa curly hairstyles nasa da yayi styling yawa balarabe. ‘ Rigan sa ya cire ya rage daga shi sai singlet wanda hakan ya bayyana gigantic body structure nasa na cikakken d’a na miji, agefen hannun well heart design ne hakan ya tabbatar da lallai wanda akawa ba k’aramin azaba yasha ba dan ya tsaru iya tsaruwa, acikin heart d’in moon and star ne ak’asan moon d’in inyi designing letter S mai matuk’ar kyau haka ma star’n shafa gurin ya rik’ayi da d’ayan hannun sa ahankali sannan ya shiga furta kalamun sa na kullum” Safwah the moon that will never escape from the star, you are The Moon and I’m the star heart bearbeat please come back to me


 • Anya suwayd nada lfy kuwa

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]