[Advertisements⬇️]

FARHA CHAPTER 21 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

FARHA


CHAPTER 21Ajiyar numfashl tayi tare da murmushi me nuna farin cikin ta shima murmushln yayi ya sake ruqo hannunta yace “yanzu inane yake miki ciwo me kikeso kici?” Girglza masa kai tayi alamun babu komai ya sake matsawa jIkinta yace “ ok tashi muje Clki na sama miki abinda zakici bai ida rufe bakinsa ba ya dagota suka flta yana riqe da Ita har cikin parlour ta ya kwantar da Ita saman kujera ya nufi kitchen dauko mata cake da youghut ya dawo ya rinqa bata tanaci har taci ya isheta sannan ya dauketa suka shiga bathroom sukayi wanka ita ta kwanta shikuma ya dauki wayarsa ya fita dakinsa.
Tashin farko Abdallah ya kira ya fada masa ya bawa Momyn sa ajiyar qaninsa ya kuwa saki ihun murna yace “kayimin daidai Dad Ina Momyn take?” murmushl yayi yace tana daklnta tana bacci sai da safe kwa gaisa” sunayin sallama ya kira mutanen Kaduna ya fada musu suma sunyi murna sosai Maryam tace zatazo taga Farha da cikl itama ta rama tsiyar data dinga yi mata,
Sunayin sallama ya nufi dakinta lkcn hartayi nisa a baccinta ya haye gadon yajanyota jiklnsa ya rinqa shafata har saida yaji alamun ta tashi sannan ya fara aika mata saqonsa tureshi ta farayi tana qunquni yayi saurin hade bakinsu babu yanda ta iya hakanan ta saki jiklnta ya samu gamsuwa sosai sannan ya kyaleta sukayi wanka suka koma suka kwanta.
Sannu a hankali cikin Farha ya rinqa girma baya bata wuya amma BaCCI harda na hauka watan cikinta takwas wata ranar Iahadi suka wayi gari da mutuwar Hajiya Sogiji duk daba wata alaqa ce tsakanin Farha da Ita ba amma taji mutuwarta sosai shikuwa gogan yana daklnsa aka kirashi aka fada masa budar bakinsa cewa
yayi “ai gara hakan sun rage mugun iri a family dinsu” kallonsa Farha tayi tace “Haba Mai martaba baa haka fah duk wanda ya riga ya mutu addu’a kawai yake buqata balle ma
Hajlya kafin mutuwarta tayi nadama dagani har kai babu wanda bata nema ta roqi ya yafe mata ba kayi mata addu’a shine yafl alkhairi flye da komai” shafa kanta yayi yace “naji
sarkin iya bada haquri nidai ban yafe ba wlh badan darajar yan uwana ba Hasheem da Umaima da bazanje jana’azarta ba meye matarnan batayi min ba tun ina qarami nakeshan wahalar….”
Rufe masa baki tayi tace “najl don Allah mujeni kai wlh ka fiye qorafi to yanzun meye ribarka idan baka yafe mata ba haba Abban Sarki kada kabani kunya don Allah ita guga ko bata tsira dan komai ba ta tsira don igiya tunda bazaka yafe mata don kanta ba ka yafe mata saboda darajar yan uwannaka zasuji dadi sosai kuma kasan ko a lahira wani nacin arzukin wani wlh nldai na yafewa Hajiya duniya da lahira saboda nasan duk abinda ya faru
nufi ne na ubangiji kuma qaddarar mu ce sudai kawai sila sukayi”
Tana fadin haka tajuya ta nufi cikin gdan daqyar take daga qafarta saboda nauyin Clkin jikinta tana shiga Umalma ta nufota ta rungume ta tana kuka tace “Aunty Farha Hajiya da sunanki ta cika a
bakinta tana cewa a kiraki ta qara neman gafararki don Allah ki yafe mata Aunty pl…” rufe mata baki tayi itama tana hawaye ta qarasa gaban gawar ta tsugunna ta ruqo hannunta tana hawaye tana yi mata addu’a a haka King Hafeez yazo ya isheta ya girgiza kai Clke da mamakin irin zuciyar Farha me saurin yafiya da mantawa da abubuwan sharri tana tashi aka dauki gawar aka flta da Ita nan gdan ya rude da koke’ koke itadai gefeta koma ta zauna tana sharar kwallah ba komai take tunawa ba sai nasu qarshen a zuciyarta tace “Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe wanda zamu mutu ana tuna alkhairin mu tananan zaune har wajen la’asar Hasheem ya shigo yace taje inJi Mai martaba daqyar ta miqe wasu mata dake shigowa yanzu suka zuba mata ido suna kallonta itama dayar da tafi kowa Ialacewa take kallo wadda take tafiya a shaglde hanunta a karkace tanason tuna inda ta santa amma ta kasa da haka ta fice ta nufi part dlnta tana shiga ta tarar dashi a tsaye a parlourn tana shlgowa ya nufota ya hadeta da Jlkinsa yana sauke ajiyar zuCItya yace.
“Na gaji da kadaici inason kusanci da matata wlh” yana fadin haka ya dauketa cak ya nufl dakinsa da Ita ya kwantar da ita yana kissing dinta cuke da feeling lumshe idonta tayi tana kallonsa ta rasa Irin mijin nata da baya gajiya da sex murmushi yayi yace “na dameki k0? Haquri zakiyl dani kedln ce zaqinki yayi yawa duk inda nake Idan na tuna dake sai nagi Ina buqatarki” yana mgnr yana cire alqabbar jikinsa Janyewa tayi tace “to kuma idan akazo maka ta’aziyyah fah Abban Sarki?“ Murmushl yayi yace “yanzun ma wasu na taso na baro nidai ki bani abinci na naci don Allah wlh a matse nake” ajlya zuciya tayi ya hauro ya kamota yana shafa Clklnta yana zare mata daguwar rlgar jlkinta ya dora hanunsa saman big boobs dlnta yana shafawa da qwarewa yana zagaye baqin saman da bakinsa tare da tsotsa da sauri kamar meson zuqo ruwa rintse idonta tayi tace “ahhhh Abb…” bai bari ta qarasa ba ya fara aika mata da wani matsiyacin saqo daya rikita ta gaba daya ta zauce ta fara mayar masa da martani sosai suke tsotse junansu kafin harkarta kankama sun tarawajuna gajiya kam su hqr suyi wanka kayanta ta canza suka flto kanta na kafadarsa sunata dariyar su har parlourn ta turus tayi ta tsaya ganin matan data gani dazu a bangaren marigayya Sogiji shima kallon gurin da yaga tana kallo yayi zabura yayi yace “A‘uzublllahi minasshaidanir raJin.. Amnah me meya kawoki gdana me kikazo ki sake yiwa matata….” yana mgnr a mugun fusace, kuka ta fashe dashi ta miqe ta matso gabansu yayi saurin janye Farha ya turata bayansa ya nunata da yatsa yace “ki ficemln daga gda wlh wannan karon duk abinda yasami matata saiya shafi danginki gaba dayanku azzaluma butulu me saka khalri da sharrl…” Farha ce tasa hanunta daga bayansa ta rufe masa bakinsa ta zagayo gabansa duk da a mugun tsorace take da yanayln da taga Amnah a Clki tace “kayi hqr Abban Sarki muji Meye ya kawo ta ” saurin janye hanunta yayi daga bakinsa yace
“Yanzu ke har kinada lkcn sauraron wannan makirar azzalumar matar ” kuka ta kuma fashewa dashi tace “na roqeka don girman Allah ka tausayamin ka saurareni Allah ya talmakeka wlh haqqinku shine yake bibiyar rayuwata ku talmakeni ku yafemin kona samu salama nasan mun cutardaku nida Hajlya bakuji ba baku gani ba muka rabaku duk saboda son zuciyar da bata kaimu ga cimma nasara ba Farhanah badon nlba nasan kinajln zafina da haushina amma nasan zaki yafemin kamaryanda kika yafewa Hajiya saboda zuciyarki ba irin tamu bace ta rashln imani rankl ya dade ki taimakeni ki fltar dani daga qangin da nake ciki na bibiyar haqqinku dana danku da baiji ba bai gani ba ki yafemin kuma kisa mijinki ya yafemin sannan ki roqamin Yariman Bauchi shlma ya yafemin kona samu sauqi da sassauci a lahira domln nlma ina kusa da kabari na tabbas mutuwa zata riskeni bada dadewa ba Queen bayan nakasa ta zahiri dana hadu da ita sanadin hadarin mota a hanyata ta sake shiga tsakaninkl da mijinki bayan Allah ya sake hadaku mota tabi takan qafata hanuna ya shanye hakan yasani dawowa glda na zauna ina jinyar karaya ina warkewa na koma Lagos sabod acan nake zaune ina buga karuwanci na kwatsam na fara jinya Ina zuwa aSIbItI akace cuta me karya garkuwarjiki gareni ….. ” 
Tana fadin haka ta kuma rushewa da kuka gurgiza kai Farha takeyl tana zubar da hawaye cike da tausayln Amnah lallai tun a duniya ake ganin sakamako yanzu basai anje lahira ba shima jlkinsa yayi sanyi amma har yanzu zuciyarsa tafasa takeyi hakanne yasashl janye jIkinsa daga na Farha yajuya dakinsa ya barsu, matsawa tayi kusa da Amnah ta dagota tana hawaye tace “wlh nI dama ban riqeki a zuciyata ba saldai koshi Heart dln da lovely Son tabbas nasan su sunyi fushi dake amma Ina tabbar miki da zasu yafe miki suma kiyi hqr kowa da qaddararsa duk abinda ya faru na daukeshi a matsayin muqaddari na yafe miki Amnah Allah ya yafe mana baki daya” zubewa tayi a qasa ta rinqa kuka tana zubawa Farha gdy tace  babu komai tajuya ta shiga kitchen ta dauko musu ruwa da abinci da lemuka ta kawo musu suka rinqa Cl kamar mayunwata amma har lkcn Amnah hawaye take tana tunani dafa itace a cikin daular nan tayi wa kanta saboda son zuciyarta daqin Allah yanzu tanaji tana gani King Hafeez yafi qarfinta koda ma ace tanada lfy balle Ita yanzu da ciwo yayiwa rufd popugu. 
Suna cin abincin tana kuka tana qara bawa Farha lbrn rayuwarda ta shlga bayan Mai martaba ya koreta daga garin Bauchi tace “da farko da muka tafi sai muka nufl Kano acan Waziri lliyasu ya nema mana gda muke zaune zaman dadiro yaje yasha glyarsa ya dawo ya nadamin duka kuma ya nemeni ta qarfl idan naqi sai yayi sati bai bani abinci ba da haka na rinqa saida kayana da gwala gwalai na inacin abinci har Badl’a yarda muka halfa nida shi nace ta Mal martaba ce ta fare glrma sai komai ya fara sauqi Waziri Iliyasu zai dauketa ya flce da ita wani lkcn sal yamma zai dawo da ita kullum sai naga yarlnya tana kuka tana budemin pant dlnta tun bana lura harna gane ciwo gabanta yakeyi mata da farko na dauka ko rana ce na dage da nema mata maganin rana amma abu kamar turi abinda na fahimta kawai Badl’a tana tsoron Waziri sosai, wata rana Waziri yana kwance a daki na tashl nace zan shlga wanka ina shiga ya kamo Badl’a ya kwantarda ita tare dasa mata wuqa a wuyanta ya rinqa wasa da Ita haryakai da shlgarta ta qarfln gaske jin yarinyar nayi ta qwallah qara hakan yasani fitowa ko kaya babu ajlkina na tarar da uba dare dare akan yarsa da bata wucce shekara shlda ba hankali na ya tashi na rinqa zunduma Ihu hakan yajanyo hankalin mutane suka shigo gdan na rinqa nuna musu dakin suka shiga lkcn Waziri ya daga yarinyar tanata bleeding na jinI Idanunta sun qaqqafe daqyar nasa kayana na dauketa ina 
ihu na nufl chemist din dake kusa damu Ina zuwa ya dubata yace ta mutu. 
Haka na dauko ta Ina kuka ina ihu na nufo gdan ko gabana bana gani ina zuwa na tarar da Waziri kwance cikinjini matasan unguwar sunyi masa dukan mutuwa daqyar jaml’an tsaro suka kwaceshi aka tafl dashi asublti suna zuwa shima akace ya rasu aka dawomin dashi aka ajiye min mutanen unguwarsukaqi yimasa sallah suka barni da gawa blyu ranar naga tashin hankali daqyar na samu mai unguwar yasa akazo akayi musu wanka aka daukesu aka tafl dasu aka barni ni kadai hakanne yasa na nufi Lagos Nima na shlga bariki baji ba gani bayan tsayin shekaru ne nazo Bauchi aka sanardani baki mutu ba Mai martaba yaganki nan na qara bazama neman asiri a kan hanyata ta dawowa nayi hatsarinnan da yamai dani haka duk da haka ban hqr ba ina komawa na gamu da cutar HIV AIDS wadda nasan Itace ajalina” 
Kuka Farha takeyi sosai tana maimata kalmar “innanillahi wa innah Ilalhirrajl’un” a hankali nutsuwarta ta saitu tace “kin riga kInyI kuskure tun farko Aunty Amnah amma Insha Allahu zan taimaka mIkI zan doraki akan magunguna” tana fadm haka ta miqe ta shiga dakinta ta rinqa debo kayan sawanta tana zubawa a akwatu ta zuba sumfl kala ashirin sannan ta bude wata drowarta zaro kudi da batasan adadinsu ba ta fito ta miqa ma Amnah tace “ga wannan ki riqe kafln nayi shawara da mijina muji ta inda zamu talmakekl” gdy suka rinqa zuba mata tana murmushin tace “ai babu komai yiwa kaine” miqewa sukayi sukayi mata sallama suka tafi tablsu da kallo Itama Amnah hartaje bakln qofa tajuyo tayi murmushi tana dagawa Farha hannu fitowar King Hafeez ne da mugun kallon daya watsa matane yasa Amnah saurin ficewa ya rungumo Farha a jlklnta kuka ta saki masa tana shafa qirjlnsa tana cewa “plz Mai maraba ka yafe mata tana akin wani hali wlh Idan baka yafe mata ba bazata taba samun salama a rayuwarta ba haqqinka yake bibiyarta” 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]