[Advertisements⬇️]

BAƘIN DARE CHAPTER 2 - Bankinhausanovels
Sun. Mar 26th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

BAƘIN DARE
CHAPTER 2
Damkota yayi ya cilla ta wajen tsakiyar carpet din Hajiya Nafeesa kuwa ko faduwa bata yiba ta bishi wajen bandakin da gudu 
Adai dai lokacin da ogan ke tura kofar toilet din su Saiam kuwa sai ihu suke suna kiran Mummy Daddy 
Hajiya Nafeesa ihu kawai take tana cewa ya rabu da ‘ya’yanta yazo ya kasheta Ogansu ransa a bace ya wage murya dan Hajiya Nafeesa ta tunzura shi tunda yake fita operation babu Wanda ya taba bashi ciwon kai koda namijine ballantana mace Cikin wani irin murya yace “Lion Scorpion killer Ku lalata min kofar nan cikin minti biyu” Da sauri sukayi wajen bandakin Hajiya Nafeesa kuwa ta hau tsalle tana Ihu Dan suna tafe da kayan aikinsu na lalata duk abinda zai basu wahala Ogansu kuwa kan kujera ya koma yana huci yana tunanin irin azabar da zai ganawa Hajiya Nafeesa kafin ya kasheta jajayen idonsa kawai ya zuba mata yana kallon yanda take kuka tana kaiwa su lion duka akan karsu bude kofar bandakin wani murmushi yayi dayaga alamar Hajiya Nafeesa na masifarji da ‘ya’yanta tunda yaga yanda ta haukace akan za’a tabasu idan kuwa hakane sai ya yaga yaran agaban ta ya kuma kashesu inya so yaga yanda zatayi Wani mugun Ihu Hajiya Nafeesa tasa a lokacin da sukayi nassarar bude kofar suka ringa jawo su Saiam suna cilla su tsakiyar dakin sai ihu suke Hajiya Nafeesa da gudu taje ta shiga tsakiyarsu tana wani irin kuka ta jawosu dukansu ta rungume ta dago tana kallon ogansu dake karkada kafa yana murmushi Cikin muryarta dake sarkewa yana seizing tafara magana tana “wlh idan kukayi wa ‘yayana wani Abu Ku da kwanciyar hankali a duniya har abada Ku yimin komai Ku kasheni karku taba min yarana ina rokonku da girman Allah Ku kasheni karku taba min su idan kuka keta musu haddi na rantse da girman Allah sai inda karflna ya kare wala ina Raye k0 ina mace kunce mu Baku kudi mun Baku idan hudawar kukeso kuyi amfani da kudin kuje Ku nemi karuwai Dan Allah Ku rabu da ‘ya’yana karku manta mace ce ta haifeka idan baka da Kanne yan uwanka na dasu yaya zaka ji idan akayi musu haka idan kasan mace ce ta tsugunna ta haifeka ka kuma San soyayya dake tsakanin uwa da d’anta Dan Allah Karka taba min yarana ka fadi duk abinda kake so idan kud’in sun maka kadan zan baka ATM d’ina Dana yarana kaje ka cire duk kud’in dake ciki Dan Allah Dan annabi Ku kyalemu” Wani irin mahaukacin dariya Ogansu ya fashe dashi sai daya dauki minti biyar kafin ya gimtse dariyar da yake 
Mikewa yayi ya nufl wajensu Hajiya Nafeesa jikinsu Saiam kuwa sai rawa yake Samha kuwa kamar ta shige jikin Hajiya Nafeesa 
Ogansu durkusawa yayi agabansu yana wani lashe lebbe Dan cinyoyinsu duk awaje yake ga kirjinsu awaje hakan yasa suka fara kakare jikinsu Dan dukansu kamar hadin baki tsarabar kayan baccin da Daddynsu ya kawo musu daga China ne ajikinsu dukansu 
kayan baccin duwawu kawai ya rufe bai kai Rabin cinyarsu ba Samha ce kawai tasaka Riga da wando wandon ma iya cinya ce Hajiya Nafeesa kuwa kirjinta ne yaringa bugawa da wani mugun karfl data ga yanda yake bin surar jikinsu da kallo daya bayan daya 
A karshe Samha ya zubawa ido datafi su cikar kirji gabadaya da manyan cinya take yaji gabansa ya mike 
Akram kuwa suman tsaye yayi ganin ogansu ya zubawa Samha ido yasa yaji jikinsa ya dau rawa kirjinsa kuwa kamarya fado 
Ogansu dawo da kallonsa yayi kan Hajiya Nafeesa yace “Hajiya gaskiya babu abinda zan ce miki sai dai godiya Allah ya baki yara masu kyau da tada sha‘awa wanan yaran naki idan na kusance su zan Dade sha’awata bai motsa ba zan huta anan gaskiya idan uku kawai na iya ci na gaji zan tafi da sauran biyun idan na cisu sai na dawo dasu ni sai Dana gansu ma naji bana sha’awarki yarana zasu iya hutawa dake amma bazan bari su huta da wadanan damsels din ba dan gaskiya naga alamar dukansu fresh blood ne bazasu iyajurewa ba” Su Saiam wani irin ihu suka saka da sukaji mai yace Hajiya Nafeesa kuwa tace cikin karaji da ihu “wlh baka isa ba wlh kayi kadan baka isa ka lalata min yara agaban idona ba wlh azeem sai inda karfina ya kare haba zaluncin yayi yawa” Wani irin dariya Ogansu ya kwashe dashi yace “we shall see zakiga idan na isa idan ban isa ba sai na cisu kuma na kashesu agaban idonki tunda naga alamar sune rayuwarki tunda nake babu Wanda ya taba min kwatankwacin abinda kika min banzo nan Dan nayi kisa ba shegun Nazo na amsa na kuma ci abinci na koshi amma tunda kika min haka ke bazan kasheki ba amma zan kashe yaran da suka tunzuraki kika mana haka killer” 
Yace da karfl killer yaje gurinsa da sauri “D’auko min wancan yarinyar ka kai min ita kan gadon can” yace yana nuna Safna Safna wani mugun Ihu tasaka a lokacin data kankame Hajiya Nafeesa Hajiya Nafeesa kuwa tureta tayi cikin zafin nama ta tashi tsaye killer na isa wajensu ta zabga mishi wani mugun mari tace cikin wani irin lion voice “wlh ka taba ta sai na kasheka” Lion ko saurararta bai yi ba yafara kokarin kinkimar Safna 
Hajiya Nafeesa da gudu tayi hanyar bandaki taje ta dauko wani katon katako lokacin har killer ya kinkimi Safna yayi kan gadon da ita Ogansu ya cire wandonsa yana direta akan gado yaji saukar katako abayan kansa Wani irin razanannan ihu killer yayi takejini ya balle abayan keyarsa 
Ogansu baki a bude ya juyo yana kallon Hajiya Nafeesa ita kuwa sai huci take tana ” wlh ba zan bari Ku taba min yarana ba sai dai idan bana Raye Zuwa wanan lokacin ran Ogansu ya kai karshe wajen b’aci wani irin mari ya gaurawa Hajiya Nafeesa ya dauko bindiga yace “then zan kasheki na huta” biyowa ta hancinsa ko na menene oho tace “Alhaji idan ka bari suka yiwa yara na wani Abu wlh tallahi bazan yafe maka ba Ku kuma zaku je inda kuka aikani koman daren dadewa tunda duniyar bata uwarku bace da ubanku ina nan ina jiran zuwanku azzalumai iyayenku sunyi asarar haihuwarku kayi Sauri ka harbeni” Ta karasa maganar ta cikin ihu da kuka tana kallon Ogansu dake nunata da bindiga 
Wani irin dariya Ogansu ya kwashe dashi ya ajiye bindigar yana ” bazan kasheki ba nasan kina so in kasheki ne sabida karki ga yanda zan yaga yaranki ina ba yanzu zan kasheki ba sai kin ga yanda na yaga precious yaranki da kika gwammaci rayuwarsu akan naki rayuwan lion scorpion Ku rike min ita Lion da scorpion da sauri suka kamo hajiya Nafeesa suka mata wani irin mugun ruko Ogansu kuwa ya tube gajeran wandonsa yana wani irin dariya Alhaji Nazifl daji yake kamarya bar duniya ganin ya nufi wajen Safna dake tsalle tana 
zagaya dakin yana binta ne yasa yace “Dan Allah kayi hakuri karka lalata min rayuwar ‘yarana aurensu saura sati uku ka rufamin asiri ina rokonku da girman Allah dan” 
Wani razanan ihu yasa sakamakon gindin bindigar da Black ya buga masa akai dan yana kansa atsaye 
Akram kuwa tunda yaga take taken abinda Ogansu ke Sanyi yafara magana a zuciyarsa 
“I can’t just fold my hands and watch this innocent children rape I can’t dan inaso nasan secret din bala that does not mean in tsaya ayita robbing din dukiyar jama,a ana kashesu ana raping dinsu boss am sorry bazan iya completing mission dinnan ba innocent people are dying bazan iya ba” Akram yana nan a tsaye sai sake sake yake idonsa a lumshe yanajin yanda su Saiam ke ihu Safna kuwa ihu kawai take tana tsalle suna zagaya dakin Ogansu ya kasa kamota Hajiya Nafeesa kuwa hawaye tsere kawai yake a kumatunta tana taso ta kwace kanta daga rikon da suka mata amma ta kasa Ogansu dakyar ya kamo Safna ya gaura mata mari tare da cillata kan gado binta yayi kan gadon tana ta ihu ya jawo rigar baccin dakejikinta take ya rabe gida biyu Hajiya Nafeesa ta saki wani mugun Ihu daya kusa kashe musu dodon kunne Safna kuwa ta sume Samha aguje ta mike su Saiam suka Mara mata baya suka nufl kan gadon ‘ kamar hadin baki zagaye shi sukayi suka hau kai mai duka da hannu Suhaima har dasu takalmi 
Ogansu  kamosu ya ringa yi d’aya bayan daya yana wullar dasu amma kafin ya kuma kamo daya ya wullar sun kara dawowa hakan ne yasa ya duro daga kan gadon ya dauki bindigarsa ya harbata sama sau uku ransa a mutukar b’ace 
Su Saiam da gudu suka runguma juna suna ihu Ogansu ya dago cikin rinannun idonsa yace musu “naga alamar kun dauka toy gun ne ahanunmu duk wacce ta kara gigin zuwa kusa dani sai na harbeta wlh” 
tattashi cewa yayi 
“Ak this time around u have to do something pls kaga yanda yaran nan ke bani ciwon kai kar su bata mana lokaci time is going!i promise you daga wanan operation din babu 
abinda zansa ka kara min” 
Yanda yayi magana da Akram cikin sanyin murya tare da rarrashine ya daurewa su Saiam kai dukansu suka maida kallonsu kan Akram da har lokacin bai bude idonsa ba hatta Hajiya Nafeesa sai data ringa daga kai tana kallon Akram take suka fara tunanin ko shine ogansu idan Ba hakaba tunda suka zo yana tsaye abakin kofa babu lokacin da yayi magana Ogansu ma bai sa shi yayi wani Abu ba 
Ogansu ganin Akram bai bude idonsa ba yasa yaja wani mugun tsaki yace “you are lucky mai gida yace indaina forcing dinka kana min Abu if not wlh da yau sai na fasa kwakwalwar ka nonsense Ku kuma” 
Yajuya yana kallonsu Saiam yace “duk wacce ta kara attempting din zuwa kusa dani wlh sai na harbeta” daga haka ya ajiye bindigarsa ya Jawo Safnar dake sume yafara shafa mata kirji yana kai hannunsa kasanta Hajiya Nafeesa ihu ta ringa yi su lion suka ringa gaura mata mari Wani mugun karfi ne yazo wa hajiya Nafeesa ta kwace hannayenta daga rikon da suka mata kafin su Ankara ta dauko katakon dazu ta kwadawa lion da scorpion haka ma killer dake rike da kansa tunda zu kafin ya iso inda suke ta kwada mishi a Goshi 
Ogansu kuwa jikin Safna da boobs dinta ba karamin ruda shi yayi ba yanajin ihunsu lion ya kasa juyawa yaga abinda ke faruwa Hajiya Nafeesa kuwa wurgi tayi da katakon hannunta ta dauko wanan fashashen kwalbar humra data wurgawa killer dazu ta nufl wajen ogansu daya zaro gabansa yana kokarin shigar Safnar da bata San awacce duniyar take ba Hajiya Nafeesa sai data daga kwalban sosai ta caka mishi Abaya 
Ogansu ya saki wani razanannen ihu tare da gantsarewa Hajiya Nafeesa kuwa taja da baya tana huci tana 
tana fadin “Wlh na gaya maka baka isa ka lalata min yara agaban idona ba” Ogansu cikin zafin nama da radadin zafin dake ratsa kwakwalwarsa ya dauko bindigar dake gefensa ya saita hajiya Nafeesa Ya zuba mata harbi biyu a kirji Samha dasu Saiam wani irin ihu sukayi suna Mummmmmmmmy adai dai lokacin da Safna ta farka Hajiya Nafeesa ta fada jikinsu Alhaji Nazifl kuma ya suma 
Lion da scorpion kuwa suka nufi wajen ogansu suna kokarin cire mishi kwalbar data bari abayansa 
Safna itama durowa tayi daga kan gadon tana kiran sunan hajiya Nafeesa ta manta babu 
kaya a jikinta daga ita sai pant 
Hajiya Nafeesa da kirjinta ke Sama da kasa idonta yayi jajjawur murmushin karfin hali tayi musu tana dafe da kirjinta ahankali ta daga hannunta ta Ciro hular net din dake kanta ta saka a kirjinta ta inda jini ke bulbulowa sai da net d’in yajiku da jini ta dago ta jefawa Ogansu dake gefen gado a zaune su lion na daure mishi baya 
Sai akan fuskarsa dagowa yayi da sauri tare da kara daukar bindigarsa ya nufl wajensu 
ya turesu Saiam ya kara sakar mata bullet akai 
Hajiya Nafeesa bata karasa sallatin da take yi ba rai yayi halinsa ‘ 
Samha kuwa ta saki wani irin ihun daya sa dukansu suka toshe kunensu tana “mummmmy karki tafi ki barmu dan Allah” Su Saiam kuwa sai jijjigata suke suna kiran mummy Akram dake tsaye a bakin kofa hawaye ne ya hau tsare a kumatunsu zuciyarsa a karye wani mugun tausayinsu Saiam ya rufeshi sai yanzu yake daya sani ya kira oga dinsu tun lokacin da suka taho yana da right din da zai hana amma to have more prove and evidence against Alhaji Bala he have to pretend aringa komai dashi ana kashe innocent soul agaban idonsa enough is enough ya tausayawa hajiya Nafeesa kwarai she is one in a million samun uwa irinta ayanzu is difficult she try all her best to protect her children har sai da ya kaita ga rasa ranta amma babu komai he promise no harm would befall her children zai cika mata wanan alkawarin bazai kara bari wani Abu ya samesu ba 
Samha kuwa dasu ka tabbatar da Hajiya Nafeesa ta rasu wani irin zabura tayi ta nufl wajen 
Ogansu da har yanzu zafin kwalbar da aka caka masa bai bar ratsa kwakwalwarsa ba yana 
zaune yana tunanin tafiya dasu Saiam kawai shine zai sa ya daina jin radadin da yakeji a zuciyarsa dan Hajiya Nafeesa has done alot ba iya shi kadai ta taba ba har da yaransa ta faffasawa kai so for that zai dau fansa akan ‘ya’yanta yana cikin wanan tunanin yaji Samha ta cakume mishi Riga tana “ka kasheni yanda ka kashe min mummyna ka kasheni nace mugu azzalumi you would never go free Allah sai ya tsine maka spirit din mummyna would never rest she would continue to hunt you har ka koma ga Allah ka kasheni nace kake Sama da kasa take yaji wani mugun sha,awarta ya bijiro masa yace mata “don’t worry zan kasheki amma akan gado daga haka ya sungumeta cikin zafin nama ya kwantar da ita akan gado 
Saiam kuwa tunda Hajiya Nafeesa ta mutu ta zubawa jinin dake ta gudu atsakiyartiles din dake dakin ido bata San tunanin mai take ba bata ma San inda kanta yake ba su Safna kuwa duk suna kwance akan Hajiya Nafeesa kuka kawai suke bama su San mai Samha take ba ihun da Samha keyi ne yasa suka dago da sauri banda Saiam da still take kallon waje daya batare da ta motsa ba Kokawa ogansu da Samha keyi sosai Inda Akram yaji wani irin zufa na keto mishi sau hudu kenan ana fita dashi operation 
amma bai taba attempting din yin wani Abu ba amma ayau kam bazai iya cigaba da pretending ba taku uku ne ya kai shi gaban gadon da ogansu ya turmushe Samha yana koksrin rabata da kayanta ‘ 
Cikin muryarsa mai sanyi yace ” Stop ka bari ka tashi mu tafi ka rabu dasu haka we are here for money and we have it let’s go now is 4 o’clock gari ya kusa wayewa let’s go” Duk maganar nan da yake yana kallon wani wajen Ogansu kuwa ransa a mutukar bace yace “Ak u must be out of your senses ka taba ganin mun fita operation batare da naci abinci ba dis stupid girl here is just like her stubborn mother let me put senses into her head Ak kana min shishigi fa aikinmu babu tausayi babu imani no mercy so don’t even try and stop me badan mai gida dayace na bika ahankali ba wlh da tuni na FASA maka kwakwalwa” 
Akram bai ce mishi komai ba illa ma ransa daya cigaba da baci dan ji yake kamar ya harbeshi ya huta 
Ogansu kuwa kokawa suka cigaba dayi da Samha Akram ya daka mishi wani irin mugun tsawa yana “ka kyalleta nace” 
Ogansu dagowa yayi yana kallon Akram cikin tsananin mamaki dan bai taba mishi haka ba adai dai lokacin da wayar killer ke ringing yana dagawa yace OK OK 
Da sauri ya kalli ogansu da idonsa ya Rine sabida bacin rai yace “Boss fire ne ya kirani yace yan sanda sun taho inaga makota ne suka kirasu sabida sunji Harbin bindiga“ 
Ogansu da sauri ya duro daga kan gadon ya dauki bindingarsa yace “hurryy up let’s live park all our things” Da sauri su killer suka ringa daukar bindigarsu suna yin waje bayan ogansu ya dauki brief case da akwatin gold din yayi waje dukansu da sauri suka ringa ficewa daga dakin Akram ne a karshe sai da yaje bakin kofa yajuyo ya zubawa Samha ido dake wani irin kuka kamar ranta zai Fita tana kiran mummy Shima hawaye ne suka kara zubo mishi a lokacin da yaga Hajiya Nafeesa kwance cikin jini yace “Allah ya jikanki da rahama kannena kuyi hakuri” 
Atare suka dago suna kallonshi kafin su kai ga tunanin wani Abu ya fice daga dakin da 
Hmm

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]