[Advertisements⬇️]

BARIKI NA FITO CHAPTER 7 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

BARIKI NA FITO
CHAPTER 7
Washe gari Yarima Aliyu tunda yayi sallah asuba, bai koma bacci ba, karfe 8 ya shirya cikin manyan kaya Wanda yake kara mai kyau, ma yayi fadawa suka bishi, suna Mai kirari direct wajan mahaifinshi ya nufa, yana shiga zama yayi a kasa kaman yanda ya saba, gaida mahamn nashi yayi cikin girmamawa, amsawa mai martaba yayi cikin murmushi tare da fad‘in ya gajiyan hanya? Yace Alhmdlh Abba, d’an shuru sukayi su duka can Mai martaba ya kira sunanshi da Aliyu, amsawa yayi tare da fad’in Allah ya taimakeka, mai martaba yace Aliyu zaka ‘afl garin katsina zakai sati d‘aya a can danka saba da matarka da zaka aura,kaman yanda al’adan masarautar can take, sannan gobe nake son kayi tafiyar, Aliyu ranshi yaji ya baci amma babu yanda ya iya tunda umarnin Mai martaba ne bawai shawara ba, amma duk da haka saida yayi karfin halin fad‘in Abba mu irin namu al’adan naga bama haka, mai martaba yace eh hakane amma su irin tasu al‘adan kenan dole kuma mubi,Aliyu yace hakane Abba amma da naso in bud’e asibiti na a cikin satin nan, mai martaba yace maganan bude asibitin nan ka Bari sai Bayan aurenka, yace Toh Abba tashi yayi tare da fad’in Allah ya kara maka laflya, amsawa da Ameen Mai manaba yayi sannan Yarima Aliyu ya flta ranshi ajagule, koda ya fita gefenshi ya shiga inda yaga anjera Mai breakfast a dinning zama yayi kuyangi sukayi saving dinshi, tea ne da chips nd egg sai sandwich da meat ball, dasu pepper soup din kayan ciki, tea din kawai yasha sau d‘aya ya ajiye cup din tare da tashi yayi cikin bedroom dinshi, koda ya shiga kayanjikinsa ya canza zuwa Kananan kaya, wajan hotan bariki yaje daya zana, ya kafa Mata ido, jin son yarinyaryake har cikin ranshi, d’aukan wayanshi yayi ya d’auki hotan zanan, Flta yayi yana flta fadawa suka bishi dakatar dasu yayi tare da fad’in ku tsaya a nan ban son ku bini, key din mota ya amsa ya shiga gaba wajan mazaunin driveryaja motar ya ma, tuki yake yana sharara gudu akan titi, cikin minti 3o ya Iso inda yake son isa, a dai dai wajan da yaga bariki ya tsaya, kalIon mutane masu shiga da fita daka anguwar ya dingayi, shiga cikin anguwar yayi wanda farkon Layin da yabi ‘anan ne gidan dasu bariki suke gidan magajiya jummai, ganin mata marasa kamun kai suna shiga da fita daka gidan da yake hangowa yasa ya tsaida motarshi, matan ganin mot‘a kiran Prado yasa suka fara sintiri dan son ganin ko Waye yazo d’aukan mace ne, yana nan cikin mota abun yana bashi mamaki irin wa Innan matan marasa tarbiya, hango habib yayi yana shiga keke napep Yarima tunanin inda yasan yaron yake, lokaci d’aya ya tuna ai ranan da yaga yarinyar da yake tunanin gizau ce ya ganshi a gefenta, tada motarshi yayi dan ya tsayar da habib din amma su habib sun bace Mai dan bai San ko wace mota ya shiga ba tunda akwai masu keke napep da yawa a wajan, ganin Sun bace Mai yasa Yarima Aliyu bugun sitiyarin motar tare da fad’in shet, y’a dad’e a wajan lokaci d‘aya kuma ya fara tunani toh tunda na ganta tare da wannan yaron kuma kalli daka gidan daya fito Anya babu wani abu kuwa? Kai ya girgiza tare da fad’in Kai no Nasan ba haka take ba, ko daka yanayin shigana zai nuna maka yarinyar Kamila ce May be tazo gidan y’an uwanta ne koma a nan gidansu yake dan yaga akwai gidan mutane Sosai a anguwan, tada motar yayi ya kama hanyargida tunanin inda zaiga yarinyar yai tayi domin gaba d’aya bashi da wani burin daya wuce yau ace ya ganta sunyi magana, bayan ya shiga gida direct wajan limam yaje dan suyi magana, bayan yaje wajan limam sun gaisa yace Allah gafarta Malarn akwai wani abu da yake damuna, nan Mlm yace name fah yarima? Nan yarima ya fara bashi Labarin abunda yake faruwa dashi da irin mafarkin da yakeyi tare da fad’a ma Mlm tunda yaga yarinyar a zahiri bai kara mafarkin ba tun daka jiya amma koda baccin minti biyu zanyi saina ganta amma dakajiya ban kara ganinta ba, Mlm yace shikenan kaje zan nemeka, tashi Yarima yayi tare da fad’in ngd Malam. 
Washe gari Yarima ne cikin shiri, dan tafiya garin katsina, kallo d’aya zaka mishi ka gane yana fushi Sosai, fuskanshi a d’aure ya fito , karo yaci da Hafsat tace yauwa bros wajanka dama Zanzo naji ance yau zaka tafl katsina? Yace eh ya akayi? Ganin yanda ya Mata 
maganan tasan ranshi a hace yake, tace haba my bros zuwanka katsina bashi bane an d’aura auren ba, sannan ldan kayi auren bashi bane zaisa ace ba zaka kara aure ba, yace hakane lil sis, muje inma Abba sallama da mum, direct gefen iyayen nashi suka nufa inda ya gaidasu cikin girmamawa, nan sukai tasa Mai albarka, mai martaba yace tashi kuje ban son rana ya Fito baku tafi ba, tashi Aliyu yayi shida Hafsat suka fita, Hafsat itama sallama 
tamai sannan Aliyu ya wuce. 
Bariki ce zaune a wani dangareren falo Wanda fad‘an tsaruwan falon bata lokaci ne, tasa wani 3quater tare da wata top Shara Shara duk ana ganinjikinta tare da Kalan bra din da tasa, idonta a lumshe daka gani tana tunani ne,jin an tabata yasa ta bud‘e ido, ganin alh madu tayi da ayabar roba wajan Kala hudu, da Doguwa siririya da Doguwa Mai kauri, sai y‘an kanana guda biyu, amsa tayi tana dariya tare da fad’in wow, tashi tayi da sauri tayi cikin d’aki, tana shiga ta Fara cire kayanta Tana cikin cire kayan saiga Alh madu ya shigo yana murmushi yace Bari in farayi sai kiyi naki, d’an daure fuska tayi dan haushin ayaban alh madu takeji, ganin yanda tayi kicin kicin yasa yace haba bariki gafa ayabar roba na baki kince saina sai miki za muyi wani abu, tsaki tayi tare da karasa cire kayanta tahau kan gadon d’akin tace sai kazo kaci ai, da sauri ya tube kayanjikinshi yahau gadon kamo y‘ar karamar cillanshi yayi yana kokarin sa mata, tace dakata alh madu Wai kai baka san kayi romancing mace bane haba dan Allah, yace haba bariki Wlh ni duk ban iya wannan abun ha, bata lokaci ne kawai,dan Allah barni in shiga marana ya fara murd‘awa, bata kara magana ba sai fuska data tamke, haka yayi abunda zaiyi ya gama k0 minti hudu baiyi ba Ya fara sakin nishi, bariki kam saboda takaici ko ayabar roban batai amfani dashi ba, bayan ya gama tayi tsaki ta shiga toilet tayi wanka ta koma falo tana fad’in Wlh ita dole ma su rabu da wannan tsohon banzan dabai iya komai ba, kwata kwata abu kaman nasa yatsa na a ciki wlh na gaji, koya matanshi suke dashi oho, Suma Nasan shegun bawaijin dad‘in Abun nashi suke ba, kawai kwadayin dukiyarsa yasa suke zama wlh domin babu macen da zata ga ayabar alh madu ta zauna dashi Indai lafiyayyar mace ce, tsaki ta saki jin muryan alh madu tayi yana fad’in haba bariki wannan tsakin haka? Hararanshi tayi tare da fad’in gaskiya alh madu Wlh na gaji kai ayabarka karama gashi baka wasa da mace sai dai kasa ayaba kawai, nifa gskiya mutum ce ba dutse ba, inaga gwara mu hakura mu rabu kawai, murmushi yayi tare da fad’in bariki kenan Aida zan iya rabuwa dake da tuni nayi kodan cimin mutunci da kikeyi kina kiran ayabata karama, ke kina tunanin zan iya barinki ai cikin biyu za’ayi d’aya koki aureni ko in kinyi aure muci gaba da abunda muke, kuma wlh dole ki zabi d’aya, tashi tayi tana kallanshi …….. 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]