[Advertisements⬇️]

BARIKI NA FITO CHAPTER 6 - Bankinhausanovels
Tue. Mar 21st, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

BARIKI NA FITO
CHAPTER 6
Gabanshi yaji ya fad’i domin sak yarinyar da yake gani a mafarki, dan irin jikinta da yake gani, gashi yau dinma cikin hijab take bai san lokacin da yace ma driver dinshi su tsaya ba, driver din tsayawa yayi ganin motar da Yarima yake ciki ta tsaya yasa sauran motocin da suke binshi suma suka tsaya, bai jira Sun bud’e Mai motar ba dakanshi ya bud’e kofar, koda ya fita baiga bariki ba bai ga Mai kama da ita ba, d’an shuru yayi yana d’an tunani kodai imagination ne nakeyi, kai ya girgiza kai no ita 
na gani lumshe ido yayi yana ganin fuskanta tana murmushi, yayi wajan minti biyar a tsaye a waj an sannan ya shiga mota suka fara taflya, gaba d‘aya yarima Aliyu ya rasa mai yake mishi dadi toh mai yake damunshi? Kai Anya kuwa? Ban yarda ita bace gizau ne kawai inda itace sanda na fita Aida na ganta, wannan tunanin da yayi yasa yaji cewan ba ita bace kawai imagination ne 
GARIN ABUJA 
Magajiya jummai ce zaune a wani dangareren falo, da alama tana jiran mowan Mai gidan ne, tayi a kalla 30min tana jira saiga wata mata ta 
fito kallo d’aya zaka ma matan kasan babbace a kalla zata Kai 40yrs, matar cikin wata jallabiya mai shegen tsada ga hannunta sun sha zobunan zinari, ganin matan tana nufo ta yasa magajiya jummai ta mi’ke tsaye tana fadin Barka da fitowa hajiya matar murmushi tayi tare da fadin zauna mana magajiya, bayan magajiya ta zauna matar 
tace kwana da yawa? Magajiya tace hajia Habiba Wlh kuwa tun sanda mukai waya kika ce zaki nemeni, hajia Habiba tayi murmushi tace Wlh kuwa magajiya kin san kiran da nayi miki akan matsalata ne, magajiya tace har yanzu hajia habiba wannan matsalan bata kawar ba? Hajia habiba tace Hmmm kedai Bari Wlh abubuwa sun jagule, ina tsoran hulda da maza Wlh kwanaki saura kadan Asirina ya tanu, magajiya tace garin ya hakan ta faru? hajia habiba tace Wlh muna cikin daki nida yaron da kika hadani dashi muna tsaka 
da soyayya saiga Mai gidan ya dawo, kuma bai fadamin zai dawo ba ranan, jin kaman karan an rufe kofa yasa na tashi da sauri na bud’e kofa na hangoshi yana haurowa, da sauri na boye yaran cikin wardrobe, koda ya shigo ina mishi oyoyo kallona yayi yace lafiya kike zufa haka? Nace mishi banda lafiya ne bai san zufan cin ayaba bane, magajiya tace Kai kin tsallake Rijiya da baya, hajia Habiba tace Kedai bari, yanzu kiran da nayi miki na yanke hukunci zan daina mu’amala da maza dan wata kawata taban shawara akan in fara hulda da Mata, Kinga duk namijin da yaga mace bazai maka zargin komai ba, magajiya tace hakane hajia amma zaki ji dad’in macen kuwa? Naga da maza kika Fara, hajia habiba tace toh 
ya zanyi miji ne Allah ya baka ga tarin dukiya 
ga komai amma babu kayan aiki, ni kuma gani mabukaciya ce, magajiya tace gaskiya Indai miji baya gamsar dakai ai gara ka nema ma kanka mafita yanzu dai tunda kin bar harkan Maza zan had’aki da yarinya d’aya, inna koma yau gobe zata tawo, hajia habiba tace a’a yanzu driver zai tafi dake sai ya tawo min da ita, sannan dan Allah ban son kazama Mai tsafta nake so, magajiya tace 
karki samu damuwa zan baki Mai tsafta, bayan ta sallami magajiya da kudi mai yawa tare da atamfofi da less sannan tasa driver ya kaita, koda magajiya ta koma garin kaduna Haulat ta had’a driver dashi suka koma garin Abuja. 
Yarima Aliyu sun karasa cikin kaduna direct gate din gidansu sis dinshi suka nufa inda Mai gadi ya wangale gate, da gudu Hafsat ta fito ta rungume Yarima Aliyu tana fad’in wlcm bros, dariya yayi tare da fad’in thanks my lil sis, shiga cikin falon gidan sukayi, inda Hafsat take cemai yau dai Allah yayi zan bar gidan nan in koma wajan mum dina, yarima murmushi yayi tare da fad’in ina 
sis Fatima take? Kafm Hafsat tayi magana suka 
ji muryan Fatima Tana fad’in babu inda zaki, Yarima Aliyu yace karki zama mai son kanki mana, yau satinta nawa a nan? Yau kafata kafarta, dariya Fatima tayi tace ai nima na gaji da zama da ita, Hafsat ta zaro ido tare da fad’in bros ka zama shaida daka yau na daina zuwa gidan nan, dariya Yarima yayi yace Kunfi kusa ai, tace dagaske nake bros muje kaci abincin dana dafa maka sai mu wuce, daka Yarima har Fatima dariya suka saki dan jin yanda Hafsat ta d’auka da zafl, Yarima yace Kinga ni bana jin yunwa zomu wuce kawai dan zan biya hspt dina, fatima tace haba Aikam sai kaci abinci kiran masu aikinta tayi tace su d’iba abinci sukai ma fadawan Yarima amsawa sukayi da toh ranki ya dad’e, Hafsat jan hannun Yarima tayi sukai kan dinning abinci ta Fara zuba mai Chinese rice da pepper chicken, yarima ba 
wani abinci mai yawa yaci ba, ya tashi ya koma kujeran falon ya kalli Fatima yace Ina yaran ban gansu ba? Tace suna gidan kakarsu, yace 0k tace ya maganan bikin ka Wai? D’an tsaki yayi tace Yadai lafiya? Yace nifa wannan auren bawai Ina sonshi bane, fatima tace shine ka yarda har aka tsaida rana? Yace nifa bada yardana akai wannan abunba Mai martaba ne ya yanke hukunci, tace ikon Allah, ai tunda aka tsayar da komai hakuri za kayi musha biki jin Fatima nason damunshi akan maganan bikin yasa ya kalli Hafsat tare da fad’in tashi mu tafi, dariya Fatima tayi tare da fad’in au bazaka zauna mu tsara abunda za’ayi da bikin ba? Fita yayi daka falon ba tare da yace Mata komai ba Hafsat itama binshi tayi dan dama already ansa Mata kayanta a mota, sunyi sallama da Fatima sannan suka wuce, direct u/sarki suka nufa inda asibitin Yarima yake, ginin babbane gashi gidan sama Mai hawa biyu , duba asibitin suka farayi, saboda girmanshi Hafsat tace Kai bros na gaji Bari in huta, murmushi yayi tare da fad’in muje kawai tunda naga inda ya kamata 
in gani, tace bros yaushe zaka Fara aiki a hspt din? Yace nan da sati biyu insha Allah tace Kai gab da bikin ka? Ka Bari Bayan aurenka mana, yace N op saboda ban son zama da matar da ake kokarin li’kamin sai yasa nake son Fara aiki yanda bazan dinga ganinta kullum ba, Hafsat tayi dariya tare da fad’in ni Nasan Abba ma zaice ka tawo 
da matarka, murmushi yayi tare da fad’in ta ina zomu wuce Kar yamma yayi. Kama hanya sukayi koda sukaje wajan da yaga bariki dazu sai waige yake k0 zai ganta amma baiga koda Mai kama 
da ita ba, Sai wajan karfe shida suka shiga Gida, koda suka sauka gefenshi ya wuce direct, d’auko 
drawing dinshi yayi ya fara zana fuskan bariki a wajan fuskan jin ana kiran sallah magrib ne yasa ya dakata da zanan ya nufi masallaci bai dawo ba saida yayi sallah isha’i, koda ya dawo gefen mum dinshi yayi suka gaisa sannan ya Mata saida safe tare da fad’in ya gaji, tayi murmushi tare da fad‘in Allah ya kaimu, but kayi dinner Kafin ka kwanta. Yace Tom mum tare da ma, d’akinshi ya shige yaci gaba da tuna fuskan bariki yana zanawa cikin lokaci kad’an sai gashi ya zana fuskan bariki sak harda murmushin da takeyi da wayan data ri’ke tanayi, A hankali ya furta itace fuskan ya zauna 
a jikinta, d’aukan zanan yayi yasa ata wajan gadonshi inda zai dinga hango hotan, rataya zanen yayi tare dayin baya yana kallon hotan, shuru yayi na wani lokaci tare da fad’in she is d one, I have to find her, irinta nake son aure mace Mai suturta jikinta Mai kame kanta.. 
************
Bariki koda ta karasa guest house din alh madu baya nan, shiga falon tayi ta cire hijab din tare da fad’in kai kaman dole zafi duk yabi ya daman, kunna AC din falon tayi, bata dad’e da zuwa ba saiga Alh madu ya dawo, wajan bariki ya nufa yana dariya tare da fad’in Wlh duk wayan da mukeyi jinki kawai nakeyi ban yarda zaki zoba, tabe baki tayi tace bariki bata magana biyu, janyota yayi ya rungumeta tare da fad’in muje 
ki taimaka Kimin wanka, jan jikinta tayi daka nashi tare da fad’in a’a Kar muyi haka, gwara Kar kasa ma kanka komai dan babu abunda zai shiga tsakani na dakai har sai mun siya ayabar roba, 
dan Wlh na gaji kai inka biya taka bukatar Niko oho, kai ya girgiza tare da fad’in bariki bariki baki da dama baki tsoran fad’an abunda ke ranki, tace ai bazan cuci kaina ba, amfanin zunubi Romo, 
ciki yayi dan ya samu yayi wanka tace mutum sai jaraba shiba komai ya iya tsinanawa ba, k0 minti biyar bayayi yayi realise, yabar mutum da wahala tsaki tayi jin karan wayanta yasa ta nufi kujeran data ajiye jakanta, bud’e jakar tayi tare da d’auko wayan ganin Sunan Hon salis yasa tayi dan tsaki tare da fad’in daka wannan sai wancan, wayan tsinkewa tayi bata dad’e da tsinkewa ba saiga wata number ana kiranta dashi kaman Karta d‘auka sai kuma ta d’auka, tare da fad’in hello, daka can gefen akace haba bariki Wlh kinyi kuskure ni zaki wulakanta Wlh tunda na Kwadaita dake saina sha zumarki, dariya tayi tare da fad‘in kayi mistake babba na fad’amin wannan maganan zan nuna maka ni nawa barikin na fad’a da cikawa ne Wlh sai nasa an horar dakai, an gaya maka bariki 
k0 wani shege da d’an iska take bi, ai bariki tafi karfin d’an tasha irinka, wlh gindin bariki bako wani namiji ba, kashe wayar tayi tana huci alh madu daya fito duk yaji abunda take fad’a yasa yace bariki Wlh bakya ji, sau nawa nake fad’a miki kibar wannan gidan da kike kizo ki zauna 
a nan, tunda sai lokaci lokaci nake zuwa, kallon alh madu tayi tace zamana a inda nake yana da dalili wanda ba kowa zai san da hakan ba, kawai ka barni inda ka ganni, yace bariki in gida nane baki son zama zan kama miki wani gidan ki zauna koma in sai miki, tace Alh madu mubar wannan maganan dan Allah, yace shikenan kin dai shirya k0? Dan abuja zamu tafi yanzu tacan zamu tashi, tace eh a shirye nake, haka ta fita ba tare da tasa 
hijab dinba kanta babu d’an kwali, alh madu ne yake ja mata akwatin Bayan sun fita driver dinshi ya amsa yasa a mota suka kama hanyar abuja. 
Bayan su Haulat Sun isa abuja cikin dare, hajia habiba ta tarbi Haulat cikin girmamawa, domin taga Haulat babu laifi gaidata tayi ta amsa tare da fad’in muje kiyi wanka sai kizo kici abinci, Haulat tace toh, har toilet takai Haulat tare da fad’in k0 inyi miki wankan Haulat tace a’a na hutarshe ki, bari inyi dakai na sai inzo a Fara aiki, dariya hajia habiba tayi tare da shafa fuskan Haulat tace tunda na ganki naji ruwa ya fara zubar min domin kinyi min Ina fatan zaki ri’keni hannu biyu? Haulat tace karki samu damuwa, fIta hajia habiba tayi Haulat wanka tayi sannan ta fito tasa wata rigan bacci gaba d’aya jikinta ana gani, falo ta nufa inda hajoa habiba Ke zaune tana jiranta, ganin Haulat yasa hajia habiba ta Fara tsuma tashi tayi ta karasa wajan Haulat din tana zuwa tasa bakinta cikin na Haulat ta Fara kissing dinta itama Haulat din martani ta Fara mayar Mata tare da tsotsan harshenta, hajia habiba gaba d‘aya ta rud’e domin tana cikin muguwar sha’awa da bukata, hannunta tasa akan nonon Haulat Tana murza Mata su 
duk wannan abunda suke a tsaye suke dan jan jikinta Haulat tayi tare da fad’in yunwa nake ji hajia hajia habiba tace haba ya zaki min haka ki bari mu gama mana, Haulat tace Idan na koshi zaifl armashi dakyar hajia habiba ta Bari taci abincin, tace ma Haulat in kin gama ga d’aki na can ki sameni ciki, Haulat ta amsa da toh, koda hajja
habiba ta shiga d’aki tsirara tayi tare da d’aga kafa Tana jiran Shigowan Haulat …… 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]