[Advertisements⬇️]

BARIKI NA FITO CHAPTER 5 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

BARIKI NA FITO 
CHAPTER 5
]in an kashe wayan yasa abun ya bata mamaki tare dayin takaicin kiranshi, amma wata zuciyar tace kiyi mishi uzuri dan baisan number dinki bane, kara kira tayi harya tsinke bai d’auka ba, message ta mishi tare da fadin *slm Gimbiya zinatu ce N asan baka kusa ko kana wani uzuri nakira inji kun koma laiiya tunda ka dawo ba muyi waya ba, ni nace bari in kira* bayan ta tura sa’kon sai kuma ta tsinci kanta dajin haushin kanta kamanta ace tana kiran namiji bai d’auka ba harta wani tura mishi message, takaici duk ya cika ta, nikam nace aikin gama ya gama. 
Yau sati duk ranan sati gidan karuwan magajiya jumai dake maraban jos suke wasa, wanda karuwai ne harda na wani anguwanni suke zuwa aita kid’a ana shaye shaye masu cin ayaba nayi masu rawa Nayi, kaman yau wajan ya cika makjl da mata da maza, bariki kam tana d’akinta tana shiryawa dan ita a duniya Tana kaunar rawa, wata tsinanniyar riga tasa wanda ya tsaya mata dai dai cinyanta nononta tsun bullu’ko sun cika rigan dan dama Allah ya bata su, gashinta ta saki Dan batai kitso ba, inka ganta zaka d’auka aiswariya rai ce, tayi mugun kyau, kud’i ta d’auka y’an d’ari biyu biyu bandir uku, tasa a karaman jakarta ta fita, Karo sukaci da habib tace ah sai ina? Yace Wlh Wajanki zanje Kedai bariki baki da kirki, dama ij babba tasha fad’amin yanzu Hon salis ya kirani yace tunda kika taii kika daina d’aukar wayanshi, gaskiya kin iya rashin mutunci kinje kin d’ana mishi zuma sai ki gujeshi, murmushi 
tayi tana rawa dan kid’an ya fara tsumata tace habib ka ….. Yace dakata ban son rashin mutunci miye kuma wani habib y’ar A din kike kyashin karasawa Mai yakai mace jin sin maza gaskiya ban so, tace Habiba Ayi hakuri yanzu dai kin San babu inda zani dan yau ranan rawan gwatso ne, tabe baki yayi tare da fad’in arziki yana kiranki kina wani rawa kina bangare duwaiya, dariya tayi tace Aini bariki kud’in namiji baya rud’ata abunda har yau basu gane ba kenan, suna ganin in sun ban kud’i da yawa zai sa in koma, murmushi tayi tace ba kud’i na fito nema ba, bariki nazo Nayi danshi ya f1to dani, tana gama fad’in haka tayi gaba tabar habib baki sake, tabe baki yayi yace Kedai kika sani, mi in banda iskanci ai duk wacce ta Iito bariki kud’i take nema, Muma nan shiya mo damu neman kud’in, shima gaba yayi. Bariki tana zuwa ta shige iilin rawan tana kad’a duwawu tare da girgiza nonuwa, wasu maza dake zaune suka fara mata liki, sauran matan suka fara jin haushi dan da yawansu haushin bariki suke ji, domin ta had’u ga fatar jikinta fresh gwanin sha’awa, rawa takeyi nawakin ya fara mata kirari bariki in kin doso sauran mata matsawa suke, binki ake kina wulakanci bariki taii karlin k0 wani shege, bariki mai daukanki sai yayi Sa‘a bariki in Mata sun ganki kishi suke saboda kyanki… Iin dad’in kirarin da yake mata yasa ta Fara mishi liki tare da rawa tana wani karkad’a mai duwawu har tana dan tabo shi,jin ayabarsa kaman tana taba Mata duwawu yasa tayi gaba dashikad’an,1auratitama shiga tayi tana ma mawakin liki tare da bariki, gaba d’aya kudin da bariki ta d’auko ta like ma mawakin nan, iita tayi daka min rawan duk tayi 
zufa, zama tayi akan wani benci tana kallon masu 
rawa, wani ne yazo kusa da ita ya zauna tare da fad’in bariki kallonshi tayi sama da ‘kasa sannan tace Shina Iito, murmushi yayi yace hakane sai yasa nazo dan nima Shina fito, murmushi tayi tare da fad’in sai dai kuma kayi rashin Sa’a domin bariki bako wani namiji take biba, tana fad’in haka ta tashi ta koma lilin rawan tana karkad’a jiki tare da girgizawa sai wajan d’ayan dare bariki ta nuf1 d’akinta, koda ta koma wanka tayi tare dayin alwala dan yin sallah nafila bayan ta idar taji ana mata mocking, cikin siririyan muryanta tace Waye? Jin shuru yasa tayi tsaki tare da bud’e kofar, jamil ne abokin su ij babba shida Mai kid’an da yayi musu kid’a, bariki tace lafiya? Tabe baki jamil yayi tare da fad’in inda ba lafiya ba ai bazaki gammu ba, ba’ko na kawo miki yazo ya dibe miki kewa, yana maganan yana nuna mata Mai kid’an, kallon mai kid’an tayi sama da kasa shiko murmushi yayi tare da fad’in haba bariki kinzo kina goga mun duwawa kinsa ayabata ta tashi sai kuma ki gudu ai tunda kika tasar da ita yanzu saiki kwantar min da ita, jamil yace oh 
ni wannan zance yafi kariina zaku lalata ni y’ar karamar yarinya dani kunga taflya ta, gaba jamil yayi yana wani rangwada shi’a dole mace, bariki kallon mai kid’an tayi tace kalleni dakyau, yace Aina ganki sai yasa nazo, murmushi tayi tare da girgiza nononta tana kallon yanda bananarsa ke tashi ta cikin wando wani irin murmushi ta kuma saki tare dakai hannunta kan ayabar tasa, janta ta farayi har wani irin nishi yake tare da lumshe ido, tureshi da karfl bariki tayi tare da rufe kofarta tana dariya, shiko buga mata kofar ya farayi tare da ro’kanta akan dan Allah ta bud’e suyi Koba yawa, tana jinshi tayi banza dashi tana ta dariya 
ganin bazata budeba ga maranshi ya fara kullewa ruwan daya taru a wajan yana bukatar fita, yasa yaja kafa ya fad’a d’akin wata karuwan dan biyan bukatarsa, jin ya daina buga mata kofa ta kwashe da dariya tare da fad’in karamin d’an iska an gaya maka barikin y’an tasha nake, tashi tayi ta Fara had’a kayanta cikin akwati domin gobe zata gidan Alh madu jibi Monday zasu wuce. 
Koda Yarima Aliyu ya d’auki wayarsa yaga message din da aka masa, karantawa yayi tare da dan sakin tsaki a hankali ya furta Kalman 
I hate u, saboda ke yasa banga fuskan da nake burin gani ba, karan wayan me ya kara shigowa dubawa yayi yaga lil sis, d’auka yayi fuskanshi dauke da murmushi yace Hafsat how far? Tace not too far gani na dawo gida, yace haba 20 in ganki lil sis, dariya tayi tace bros ban dawo ba har yanzu Ina kaduna sis Fatima ta hanani dawowa, plz kazo gobe ka tawo dani bros, yace OK zan gani in zan iya zuwa, tace plz bros kaine kawai zaka zo ta yarda in dawo, murmushi yayi tare da fad’in ina nan tafe toh insha Allah, cikin jin dad’i tace that may bros I love you so much. Kashe wayan tayi tare da fad’in lil rigima, Aliyu yafi sabawa da Hafsat kaf cikin y’an uwanshi kodan ita kanwarshi ce oho, wanka yayi yasa kananan kaya yayi kyau Sosai Iita yayi fadawa suka bishi sashin mum dinshi ya nufa inda ya sameta ita da jakadiya suna magana kuma duk akan maganan bikin nashi ne, zama yayi akan kujeran falo din, 
yace Barka da wannan lokacin mum, tace yauwa my son, muna nan muna ta tsara yanda bikinka zai kasance, murmushin Ya’ke yayi, jakadiya tace gaisuwa Magajin sarki, kai ya d’aga mata alaman ya amsa, kallon mum yayi tare da fad’in mum ya kamata in fara aiki a hospital dina, mum tace toh kaine ai Aliyu babu abunda ba’a saba amma kaki bud’e asibitin, yace cikin week dinnan nake gani ya kamata in bud’e, mum tace k0 kaifa, yace gobe zani kaduna zanje d’auko lil sis, daka nan zan biya in ‘kara ganin hspt din, mum tace hakan yayi zadai kaima Fatima tsiya, zaka d’auke mata Hafsat, yace mum haba yau wajan satinta biyu a can fah aita Mata kokari, mum tace Kunii kusa Allah yasa ta yarda ku tawo taren dariya yayi wanda ya kara Iito mishi da kyanshi yace zan tawo da ita, mum tace toh yanzu Mai kake gani ya dace Ayi a bikin ka? Jin mum ta kawo maganan aurenshi yasa ya tashi tare da fad’in mum Inna dawo daka kaduna sai muyi maganan, mum tace toh shikenan fita yayi dan baya son wani maganan bikin shi. 
Washe gari wajan karfe 1 bariki ta f1to da d’an karamin akwatin ta, yau dressing din da bariki tayi yaba ma kowa mamaki domin wando tasa saita saka hijab, abunda basu taba ganinta dashi ba kenan hijab, habib ne yazo ya tare ta, yace Mai zan gani haka? Oh ikon Allah bariki wani ustazun kika samu haka? Hararanshi tayi tare da fad’in maika gani? Yace naga kinsa hijab kin rufe komai, tace naga tunda na fito ake ta kallo na ashe dan nasa hijab ne, kaida gulma take cinka a tsuliyarka 
shine saida ka fad’a abunda ke cikinka, yace Wlh bariki zan miki bura uba, damme zaki dinga kaini jinsin da ba nawa ba, Kina wani cemin kai y’ar 
ke dince ba zaki iya fad’a ba, tace ni ba wannan bane a gabana muje karaka ni bakin titi inhau mota, yace muj e mi’ka Mai akwatin tayi tace dan taimaka min mana, tsayawa tayi tare da fad’in taya ina mace zaki ban Abu Mai nauyi sallan in d’auka ya bud’ani in rasa d’an budurci na a’a bada niba, bariki dariya take Sosai tare da fad’in wani budurcin bayan an gama bulaki, habib yace wa Rufamin asiri in mutu maza su kaini, yace ni baki fad’amin inda zaki ba, tace Wlh zanje wajan wani saurayi nane gobe zamu bar kasar, habib yace shine babu sallama? Tace taflyan na sirri ne shiya sa, tabe baki yayi sukaci gaba da tafiya har bakin titi kiranta akayi a waya Wanda yasa ta d’auki wayan tana magana, dai dai lokacin motar su Yarima Aliyu tazo wucewa, baka jin karan komai saina jiniya ga fadawa sun ri’ke bulala, jin karan jiniya din yasa hankalin bariki yayi kan titi din, Yarima Aliyu yana mota yana karanta news paper kaman ance ya d’ago idonshi ya sauka akan bariki wacce take waya tana murmushi …… 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]