BARIKI NA FITO CHAPTER 48 THEND

Advertisements

_____

BARIKI NA FITO 
CHAPTER 48 THEND
ldo ya ‘kura mata yana kallonta, ganin yana kallonta ya’ki cewa komai yasa ta k’ara sakin wani ihun tana kuka, zama yayi akan kujeran bedroom din dake d’akin, yana kallonta yana murmushi. 
Ganin haka yasa ta Fara fad‘in bazaka bani hakuri ba? Bazaka ce inyi shuru ba‘! Sai kuma ta k’ara sakin kuka, ganin har yanzu bai taso ba yasa taci gaba da kukan tana fad’in Dad d‘ina zanbi in tafl tunda an gaji dani ….. Yarima ri’ke kirjinshi yayi tare da d’an sakin k‘ara, da sauri ta k‘arasa wajanshi cikin tashin hankali, tana fad’in Yarima maiya sameka? Har yanzu yana maka ciwo ne,? Gaba d‘aya ta rud’e Sosai, tace bari in kawo maka ruwa, tana k‘okarin tashi ya kamo hannunta, tare da janyota jikinshi ya kashe mata ido tare da fad’in how far?.. Dukan wasa takai Mai, a hankali yace ah banda lafiya fah. 
D’aure fuska tayi tare da fad’in Yarima Mai yasa kake min haka? Kaga yanda hankalina ya tashi kuwa? Nasha dagaske kanajin ciwon ne plz karka k’aramin irin wannan Wasan plz Yarima. Murmushi yayi tare da fad’in ina son sanin wani abu ne, and kuma na sani yanzu A hankali tace mai kake son sani?.. Murmushi yayi tare da fad’in kina tsoran kiganni cikin damuwa ko ciwo, taya zaki iya barina? Ai nasan bazaki iyawaba Murmushi tayi tare da fad‘in yarima koda na minti d’aya bazan iya barinka ba, sai dai Inba mutuwa bace ta rabamu ba ta k’arasa maganan tare da zubar da hawaye. Yarima Allyu goge mata fuska yayi tare da fad’in, koda mutuwa zata zo nafison ta Fara d’auka na 
Zalnab tace Yarima kana tunanin inka tafl niya Zan kasance,nafi son mu mutu tare, 
rungumeta yayi tare da fadin l love you 
Lokaci d’aya tace yarima Yace inaji my princess Tace maganan k’arin aurenka Wlh zuciya na zai buga Dariya yayi tare da fad’in inya buga zan baki magani Tace Yarima dagaske nake fah Yace keda Nasan ba wani sona kike ba, gwara in auro y’ar budurwa yar shekara Goma sha 
Kuka ta saki tare da fad’in dama Nasan abunda ke ranka, kana son samun budurwa, Yarima kaddara ce ta fad’amin, na rasa budurcina ba tare da sani naba dama Nasan dole kayi sha’aw ….. Hannunshi yasa ya toshe mata baki, idonshi na cikin nata yace kina magana ko tsayawa ki huta bakya yi, za tayi magana ya k‘ara rufe Mata baki are da fad’in dnt say anything my princess. ku biyu kun isheni rayuwa, ina dake wace mace Zan kalla balle inyi tunanin aurota, wasa nake miki Yarima naku ne ku biyu. 
Wani irin murmushi ta saki mai d’auke da farin cuki. Hancinta yaja tare da fad’in oya muje in miki wanka sai ki kwanta kin San yanzu an baki bed rest. so komai bazaki dinga yiba sai dai ayi miki, Kafin jikin ki yayi kwari, matsawa yayi kusa da kunnanta yace nima Ina bukatar matata but baby d‘ina ya hana, dole in hakura har sai kinyi sati biyu, amma gskya zan cutu da yawa. Zainab uhm kawai tace tare da nufa toilet da sauri yabi bayanta yana fad’in bazan bari kiyi wanka da kanki ba, kar a tabamin lafiyan baby. 
,,,,,,,,,,
Ranan da habib ya tafl duk inda yake tunanin Bariki zata je, yaje amma bai ganta ba, dan haka dole yasa ya koma domin yace May be bata shigo kaduna bane. amma yasan dole ta dawo tunda bata da kowa a zaria, tunda anyi mata saki uku, da sauri ya d’auki waya ya kira wanda ya bashi labari inda ya k‘ara shaida ma habib Zainab tabar gidan. Koda hjj Umaima ta kira ya fad’a mata bariki bata dawo kaduna ba, tace tana ganin zata shigo kaduna din da kanta sai su nemo ta, ikon Allah kunji jaraba.Hjj habiba tayi mugun shiga damuwa domin harta rame Sosai, d’anta gaba d‘aya ya tsaneta, wanda a halin yanzu ta gwammaci daya auro haulat wacce ta gama sanin sirrinta ta kuma ta cita, ace yau d’anta ya aurota wannan babban abun kunya da Tashin hankali da 
kwamacala Ina zata kaishi, dan haka ta yanke mijinta yana dawowa zata Sanar mishi. Kaman yanda hjy habiba ta yanke ranan da mijinta ya dawo daka taflya, saida ta Bari lokacin kwanciya ta shiga d’akin mijin Nata da rigan bacci inda ta sameshi yana danna 
system, zama tayi a kusa dashi. Yace laflya kuwa, yau naga gaba d’aya kaman baki da laflya, wai Mai ke faruwa ne? 
Hjj habiba hawaye ne ke zuban Mata a fuska tare da shesshe‘kar kuka, ta Fara fad’in dan Allah ka yafemin Wlh Ina tsoran Sanar dakai abunda na aikata, na cuci kaina da kaina 
Jin haka gaba d’aya hankalinshi ya dawo kanta, yana kallonta tare da fad’in habiba maiya faru? Tace ina son kamin kyakyawan fahimta, na kasance Ina cin amanarka cikin kuka take maganan 
Jin abunda ta fad’a da sauri yasa ya tashi yana mata wani irin kallo, cikin kuka taci gaba da fad‘a mishi irin abubuwan data aikata, tun sanda take neman maza harta dawo hulda da Mata. 
Innallllahi‘wa inna ilaihirajiun ya iya furtawa. zama yayi tare da zabga tagumi, alaman yama rasa abunda zaice mata, baka jin sautin komai saina ‘karan Ac da kuma sautin kukan hjy habiba, saida yayi wajan minti Goma Kafin ya d’ago ya fare magana kaman haka, lallai zina mugun alkaba’i ne daka shirka zina zai biyo baya cikin manyan laifuka, shi yasa Allah (S W A) Yace kada ku kusanceta, saboda munin laifinta, shi yasa akace ldan Matar aure tayi zina kona mijin auren da yayi zina hukuncin jifa ne a kansu, idan kuma saurayi ko budurwa tayi zina a musu bulala d’ari. Bayan kinyi zina kin had‘a da madigo, hard’anki ya kamaki, Innalillahi‘wa inna ilaihirajiun, kin aikata zunubi mafi girma y ……. Cikin kuka tace dan Allah Ka yafemin, k0 Allah ldan mukayi laifi muka tuba yana yafe mana. dan Allah ka yafemin Wlh na tuba, sannan ni mace ce ina da bukata tare da sha’awa, yau rabon daka kulani wani abu ya shiga tsakaninmu harna manta, burina bawai lnci abinci bane ko sutura a’a ina da bukatar hakki na, tunda Nima mutum ce, da farko Ina zaune dakai saboda kana da dukiya Kar ince ka rabu dani ban San wanda zan aura ba, ganin ban son in rasaka yasa na Fara aikata zina, ganin zaka iya kamani yasa na Fara neman mata yanda koda kazo Kaga mace bazaka zargeni ba Dan Allah ka yafemin. Jikinshi yayi sanyi lallai shima yana da lalfi Sosai, ko yace shine mai laifi ma gaba d’aya, yau zai iya cewa rabon da yayi wani abu da ita yakai wajan Wata biyu ko fiye da hakan ma, lallai shine mai laifi babba, bawai kaba mace kud’i ko waniAbunjin dad’in rayuwa ba, tana da bukata, babu abunda nasa sai business da neman kud’i, bani can k’asar yau bani can, bani da lokacin iyalina Kai gaba d‘aya nine ma Mai lalfin,jikinshi yayi sanyi Sosai, duk da yasan shi ba wani tabuka Abun arziki yake a gado ba, amma yasan inda yana biya mata bukata koda yaushe bazatai marmarin wani ba. k0 kad’an. Kallon hjy habiba yayi tare da fad’in na yafe miki duniya da lahira, sai kiyi tayin istigfari tare da neman gafaran uban giji, domin kofofln tuba a bud’e take ga wanda suka tuba, Allah mai gafara ne ga bayinsa Indai sunyi tuban tsakani da Allah. 
Sannan maganan auran farhan da haulat babu fashi sai ki Fara shiri, wannan shine 
hukuncin Mai sabon Allah, gashi Allah ya jarabci d’anki da yarinyar da kukai lalata da ita. Hjj habiba kuka take Sosai, lallai tasan wannan jarabta ne, da wani ido zasu dinga kallon juna ita da sirikar tata? Kai kai kai matar d’anta Innallllahi’wa inna ilalhirajiun, lallai taga ishara, amma babu yanda zanyi dole In amshi kaddara domin bijire ma Abun in Allah yasa akwai rabo Zan iya rasa raina akai, bai kamata inyi jayayya da abunda uban giji ya tsara ba. Hjj habiba ta amince Ayi auran farhan da haulat, Amma kullum tana cikin tunani irin kallon da zasu dinga yima juna 
Hjj Umaima ce kwance ita da jamcy, suna ta faman cin juna, tare da tsotse tsotsen iskancin su, Bayan sun gama ta kalli jamcy, tace Kai kin tsallake Rijiya da baya. jamcy tace ai yaron hjy habiba ko dan iska, shi yasa ni yanzu inba keba bana yarda Inbi ko wace mace gida, sai dai ta Kama mana hotel, wayan hjy Umaima ne yayi k’ara d’auka tayi taga habib ne, ban San mai yace mata ba, naji tace dagaske Bariki ta koma gidan mijinta? Ban San amsan daya bata ba, naji tace ka tabbata malamin aikinshi nayi? Toh karka damu gobe da safe zan tawo kaduna. Kaman yanda hjy Umaima ta tsara zuwa kaduna hakan ya faru, ita da jamcy suka Kama hanya, aiko suna gudu a mota wajan jere wata babban mota ta bugi nasu, nan motarsu ta Fara kifawa tana juyawa, motar ta bugi wani dutse ta tsaya a wajan, nan mutane aka taru tare da kiran 
police da ambulance, aka fara k’okarin ciro su hjy Umaima, amma koda aka Ciro su hiy Umaima rai yayi hallnshi, driver dinma shlma Allah ya mishi rasuwa, jamcy ce take numfashi itama rai a hannun Allah, ko Kafin su k’arasa asibitin itama Allah yayi mata rasuwa, Innalillahl’wa inna ilalhlrajiun, kai rayuwa ba komai bace, hjy Umaima ta fito da niyan shairi zata wajan boka, zata ta alkata shirka, gashi Allah ya amshi rayuwarta, ba tare data nemi gafaran Allah akan laifin data aikata ba, kai duniya ba komai bace, sai dai Allah gafurul rahim ne, ba’a shiga tsakaninshi da bayinshi, Allah kasa mu cika da imani yasa muyi kyakyawan karshe. 
Lokaci kad’an labarin rasuwan hjy Umaima ya bazu ko ina. hjy habiba taci kuka Sosai, koda labari ya riski habib budan bakinshi yace za’a sha guduma domin an aikata Abun tsiya, Hmmmm Allah ya kyauta. mutuwa dai ance wa’azi ce, Amma habib ko alaman nadama babu k0 tausayawa alaman yayi nisa. 
An fara hidiman bikin haulat da farhan, Zainab taso taje amma Yarima ya hanata, dole ta hakura, anyi bikin farhan da haulat laflya inda suka tare a sabon gidansu, haulat tana bama hjy habiba girma Sosai, hjy habiba tun tana d’ari d’ari harta dan saki jiki, sai dai abunda suka aikata kullum yana damunta Hmmmm Allah yasa mu dace, wannan abun kunyar har Ina 
,,,,,
Bayan wata shida Hafsat ta haifi d’anta namiji santalele Mai kyau, wani ikon Allah Sai yaron yayi sak babanshi Umar, ranan hafsat taci kuka sanda taga yaron, iyayen umar suma sunci kuka, nan aka ma yaro huduba da Umar sunan babanshi. 
Yarima Aliyu sun tare a gidansu na kaduna, Cikln Zainab yayi girma haiyuwa yau k0 gobe, tana zaune a falo daka ita sai wata doguwar riga irin ta roba dinnan domin kayanta basa shigarta, irin rigan da take sawa yanzu kenan, kanta babu d’ankwali, tasa kankana a gaba tana ta sha, daka gani cikinta ya cika amma sha takeyi tana nishi kaman dole, Yarima ne ya shigo cikin falon kallonta yayi ya girgiza kai yanda take tusa kankana din, d’auke plate dln 
yayi yana fad’in oh my princess ki barshi haka mana, 
Tace Yarima plz ka bani insha, yace Nop ya isa haka, d’agota yayi tare da fad’in bari in gaisa 
da baby d’ina, tsugunnawa yayi ‘tare dasa kunnenshi a cikinta, dariya ta saki Tana kallonshi Lokaci d’aya ya fara magana hello baby, is ur Dad, wen r you coming to d world? 
Bariki dariya tayi tare daja baya tana k’okarin zama, lokaci d’aya ta saki kara mai sauti tare da ri’ke cikinta, da sauri Yarima ya nufeta, ganin yanda takeyi yasa ya nufeta da sauri tare da ri’keta, kamata yayi suka fita yasa ta a mota, dai dai lokacin zinatu ta shigo gidan ganin haka itama ta flto daka mota ta bisu, direct asibitin Yarima suka nufa, suna zuwa akai labour room da ita, Yarima saboda sauri k0 kayan haiyuwa ba’a d’auko ba, dole zinatu ce ta koma ta d‘auko, Yarima shi kadai Ya shiga ansar haiyuwar Princess dinshi, ganin yanda take ihu da kuka ya kasa tabuka komai, dole fita yayi ya kira wata Dr akan ta amshi haiyuwar 
Zainab dinshi domin bazai iya juran ganinta Tana wannan halin ba,. 
Clkin mlnti 30 da tifan yarima bariki ta sintlbo d’anta namlji kyakyawa kaman Yarima Aliyu, sai dai farin na Bariki ya d’auko, nan aka gyara yaro da Maijego, Yarima tunda yaji Ihun jariri yasan ta haiyu amma ya kasa shiga saboda tsoro. hahahaha kunji Yarima fah shida 
yake ansan haiyuwar wasu amma ya kasa amsar na his princess saboda tausayi. 
Saida Dr ta fito tana fad’in congratulations Dr Aliyu matarka ta halfi baby boy, saboda murna da sauri zinatu ta rungume Yarima Aliyu, tare da sakinshi lokaci d’aya, tun Kafin yarima ya shiga zintau ta shlga Tana taya Zainab murna tare da d’aukan baby tace Kai lyk father lyk son, Shugowan Yarima Aliyu yasa ta ml’ka mlshi yaron tare da ma danta basu daman magana, Yarima kallon yaron yayi tare da fad’in Masha Allah, lokaci d’aya ya nufi: gadon da Bariki take kwance hannunta ya kamo tare da fad’in sannu my princess, ganin bata kulashi ba yasa ya tashi yaje ya kwantar da baby din, tare da dawowa, yace my princess talk to me, d’agota yayi tare da zaunar da ita hawaye ta Fara, ganin haka Yarima ya rud’e ya fara tambaya laflya? Tace Yarima gaskiya bazan kara haiyuwa ba, nasha wuya, maganan da tayi yaba yarima dariya, suna cikin haka saiga mum da hafsat Sun iso Yarima saida Ya gansu yama tuna bai kira ya fad’a musu ba, mum tace wato saida aka haiyu shine aka kiramu koh? Hafsat d’aukan baby din tayi tare da fad’in wow kaman bros, Zinatu ce ta kira su mum, nan itama mum ta d‘auki baby din, suna cikin haka saiga Fatima yayar Yarima tazo itama, Bariki kam kunya take taJi, yarima kam gashi Abu kad’an ya janyota jikinshi ga mum a wajan, ta rasa yanda zata mishi yabar tabata dariya Ya’ke kawai ga zinatu itama ta shigo, ganin babu wani matsala da yamma suka dawo gida, inda Mum tace a ZARIA za‘ayi taron suna, dan haka suka had’a kaya suka nufi Zaria 
Shirin suna akeyi Sosal inda ranan suna Yaro yaci Sunan Mai manaba Murtala, suna kiranshi da Anan, Zainab ta samu kyauta Sosai, ga wanda babanta yayi mata gana Mai martaba gana mum,ga Wanda matar babanta tayi mata domin ya auri kanwar waziri, Mai suna aysha matar Mai hankali dason addini ba irin Falmata ba, kuma har yanzu dad din Bariki yana ri’ke da yaran Falmata, domin yace uwarsu ce ta mlshi Abu basu ba, zinatu itama tayi ma bariki kyauta Sosai an kashe naira a sunan, saida Bariki tayi arba’in Kafin 
mum ta yarda ta koma kaduna, Bayan anyi mata gyara Sosai 
Bayan hafsat ta yaye d’anta iyayen umar suka ro’ka alfarman a basu ri‘kon Yaron, hafsat bata soba, amma mai martaba ya amlnce haka aka tafi da yaron, Mum kullum addu’arta Allah yaba hafsat mijin aure, ana cikin haka Usman yace yana son aurenta, wanda dama tun tuni yana Sonta, mum tafi kowa murna, haka aka fara hIdiman biki, inda y’an uwa da abokanan arziki suka hallara, gaba d’aya y’an uwan yarima Mata sun rukayya, salamatu, Fatima, inda suke ta gyara y’ar kanwar tasu, blki akeyi na Kece raini, Yarima ya hana bariki sakat dan haka ta kashe wayoyinta, gaba d’aya Yau za’ayi dinner din bikin hafsat Washe gari a d’aura aure, Bariki tayi mugun kyau, bata yarda tabl Yarima ba, dan gaba d‘aya boye boye ta dinga mlshi, domin kayanda tasa ta tabbata Inya ganta sai yace ta canza, saboda tsabagen kishi irin na Yarima, motar su Fatima ta shlga suka nufl hall din, inda an tsara hall din manyan mutane duk sun hallara, wayar Fatima ce tayi k‘ara ta d’auka, Bayan ta kashe ta kalli bariki da Anan yake ta faman Mata rigima Wanda tuni Bariki ta yaye shi saboda da kanshi ya daina shan nono,, tace Zainab Yarima yace kije waje yana jiranki, tashl tayi ita da d’anta suka flta, ganin mutum tayi a gabanta ba kowa bane sai Alh madu, da sauri tayi baya saboda tsoro, Alh madu yace Zainab nazo in tayaki murna sannan in gode mlki, wlh tun sanda kikai k’okarin cewa zaki watsa hotona, tun daka lokacin na tuba na daina abunda nake aikatawa na gane duniya ba 
komai bace. kuma naji tsoran Allah, mutum kaman ni yanzu babu abun daya dace dani sai dai inyi ta istigfari tare da gyara lahira ta, ngd miki Allah ya baki zaman lfya keda mijinki, mi’ko hannu yayi yana ma Anan wasa, shiko yaron dariya yayi tayi Alh madu wucewa yayi, Zainab hango motar Yarima tayi inda ta nufl motar koda taje bud’e gidan gaba tayi ta shlga, tana shiga yaja motar da gudu. bai tsaya ko inaba sai fada gefenshi Nada Wanda suke shida Zainab din ya shiga itama binshi tayi, suna shiga ya kalleta tare da fad’in har abada duk macen da tasan tayi rayuwar Bariki bazata taba canzawa ba, lallai yau kin nuna min koke wacece , muturnin dana ganshi tsirara yana manne dake shine kike magana dashi, Zainab why? Nayi hakuri na cire komai saboda ina sonki but what did you do now? Zainab gwara sonki ya kasheni da in zauna dake kina cin amana ta, amsan Yaronshi yayi tare da fad’in kije ki tafi bana bukatar ki a rayuwata 
Cikin kuka tace shikenan Yarima Zan tafu naji zan tafl, amma ina son kaji wannan Kafln in tafi recording din maganan alh madu tasa mishi, tare da fad’in sanda ya fara magana na kunna recording a wayana dan nayi tunanin kana kallon mu, amma babu damuwa tunda Yarima baka yarda dani ba, zan tafl Allah yasa wannan hukuncin daka yanke ya zama Alheri tsakanin mu flta tazo za tayi da sauri ya ru’ko hannunta tare da fad’in zaki iya tafIya ki barni? 
Kuka ta k’ara saki tare da fad’in ya zanyi Toh, dole in tafl tunda wanda nake so shida kanshi ya koreni sannan bai yarda dani ba ya d’au ….. Toshe mata baki yayi lokaci d’aya kuma ya saketa tare da kwantarda Anan daya Fara bacci, sannan ya saka ma kofar falon key, ya dawo yayi hugging dinta tare da fad’in Zainab sonki da kuma kishinki da nakeyi shine yasa nai haka, amma kin San koda kin tafi”: dakai na zan nemo ki, saboda you r my lyf tana k’okarin tayi kuka yasa bakinshi cikin nata ya fara kissing d‘inta Sosai. tun suna tsaye sukayi k’asa lokaci d’aya ya fara k’okarin cire mata kayan jikinta, gaba d’aya ya cire mata komai bakinshi yakai kan nononta ya fara sucking din su, lokaci d’aya ta saki wani k’ara tare da fad’in shhhhh ,Yarima sucking d’in nononta yake tana shafa mishi baya alaman tana jin dad’in haka din, sun dad’e a haka Kam ya cire bakinshi daka kan nononta yakai hq d’Inta yana sa mata harshe ta kankame shi tare da mi’ke kafafu alaman dad’in yayi yawa, Yarima sucking din hq d’inta yake tare da shafa mata nono, lokaci d’aya ta Fara tureshi alaman tayi realising, ganin haka ya barta sai saukar da numfashi take, lokaci d’aya itama ta tashi ta Fara sucking nononshi, tayi wajan minti Goma Tana mishi haka sannan ta kamo ayabar shi ta Fara tsotsa Note Mata shan ayabar namiji yana sa ya k’ara sonki sannan sperm yana sa mace tayi fresh. Yarima zaka ayabarshi yayi cikin hq d‘inta bakwajin karan komai saina nishi da gurnani Note yana dakyau Idan kuna sex keda mijinki ki dinga nuna mishi kinajin dad’i tare da nishi mai sauti hakan zai K’ara muku armashi, da son kasancewa tare. amma wasu matan 
sai suyi shuru kuma suna jin dad’in abun wai su kunya, sannan wata macen saita tsaya miji zaiyi ta sarrafata Kema ki dlnga sarrafashi maganan aure babu kunya, tunda ya tubeki ya miki zindir miye Abun kunya kuma? Sai miji ya k’ara aure ya auro wacce ta iya harka, sai ya nace mata, tunda tana mishi abunda kunya ya hanaki kiyi, saiki Fara kuka kina fad’in tayi mishi asiri ta mallakeshi, a’a kin manta ne, wlh in zaki zage ki zage , irin wannan matsalolin yana faruwa Sosai so y’ar uwa ki gyara. karki bari namiji yaita sarrafaki a shimfid‘a Kema ki dinga sarrafashi yanda zai san lallai yayi aure. 
Zainab style Kala Kala take ma Yarima, irinsu cat style, butterfly, doggy, bee style, banda tym da nayi bayani irin yanda akeyinsu…. 
BAYAN SHEKARA UKU 
Abubuwa da dama sun faru, habib ya had’u da mummunan ciwo shida jamil saboda cin juna da sukeyi ta baya, tun ana musu Flushing har Abun Yaci tura yanzu basa iya ri’ke Bayan gida. sunyi magani har Sun gaji, yanzu kawai ana jiran lokaci ne, Allah yasa mu dace ,hjy babba ganin abunda ya samu su habib ya daina alkin sabo dasu kawalcin da yakeyi ya daina ya koma namijin shi yana neman gafaran Allah ‘ Haulat ta haifi yara biyu duka mata, suna zaman lfya ita da surukarta, tana bata girma Hafsat ta haifi mace ita na
Zinatu kam tunda tayi Bari bata k’ara samun wani cikin ba, haryanzu sai dai ana 
fatan Allah ya kawo wani 
Zainab kam ta haifi y’an uku yaranta hud’u, yanzu Anan, sai yan uku da sukaci sunan mum Khadlja suna ce mata small mama, sai maza guda biyu Wanda sukaci sunan Dad d’in Zainab musa suna ce mishi Abba, d’ayan kuma yaci Sunan yarima Aliyu, Zainab na ce mishi my love 
Zainab da zinatu suna zaman lfya, kowa yasan sirrin kowa, babu Mai ma wani gori , her business sukeyi tare 
Tun sanda aka Kama zinatu da Amina, zinatu tabar hulda da ita, itama Amina din tayi aure domin mum d’inta ta kamata ita da wata, nan aka mata aure ita da d’aya daka cikin abokan babanta, tsoho ta aura 
Yarima Aliyu kam yanzu arziki yaci uban nada, ya k’ara gina asibiti wajan guda uku, akwai a Abuja, akwai a Lagos, sannan ko ina an sanshi saboda ya kware a aiki Sosai, lndai fannin matsalan mata ne, tunda abunda ya karanta kenan, 
Allah mai iko itama zinatu ta samu ciki inda ta haifi y’arta mace, taci sunan Fatima, suna ce mata zarah Yarima Aliyu yana 9k’okarin yima matanshi adalci duk da kowa yasan Zainab ce a zuciyarshi Zainab sun dawo daka gidan iyayenta na bariki domin suna zumunci har yanzu, tana faka 
mota yaranta suka ma sukai gefen zinatu dan tace zasu flta ta kalsu shopping 
Zainab kam dariya tayi ta nufi gefenta Tana shiga taga Yarima kwance akan kuJeran falon, nufanshi tayi tana fad’in Ashe kana gida, tashi yayi ya nufeta tare da fad’in tun dazu na dawo, yawon nan naku yayi yawa, dan Kinga yanzu baki da small baby to yau zan baki y’an biyar, dariya tayi tareda fad’in Rufamin asiri, so kake aita yayad’a ni ana cewa wata mata ta haifi y’an biyar, Aini na Gama haiyuwa, dariya yayi tare daja mata hanci yacé injiwa, dariya tayi suka had’a ido suna kallon juna, a hankali Yarima yace you r d only one in my heart,l love you so much my princess Rungumeshi tayi Sosai tana fad‘in Yarima you are my everything, am incomplete without you, you r my lyf, my happiness I can”t live without you shima k‘ara matseta yayi a jikinshi ……. 
ALHAMDULLILAH 
Littafin Bariki ya k’are ina ro’kan Allah zunuban dake ciki Allah ya yafe mana Ameen ?. 

Advertisements

_____

About Ismail

Check Also

BARIKI NA FITO CHAPTER 44

Advertisements _____ BARIKI NA FITO  CHAPTER 44 Shima dariyan yayi tare da fad‘in, ai nasan …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *