[Advertisements⬇️]

BARIKI NA FITO CHAPTER 29 - Bankinhausanovels
Sun. Mar 26th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

BARIKI NA FITO
CHAPTER 29
Habib salati ya saki tare da tafa hannu yana fad’in na shiga uku an fasa aurena, bariki mai zan gani haka??….. Oh ni habiba yau ga bariki na kuka akan namiji wanda maza ke binta Tana musu iskanci …… 
Amma dai gaskiya bokan yarima ya iya aiki ….. 
Bariki sauri tayi ta share hawayen fuskanta tare da fad’in babu wani boka, sone kawai Ina son Yarima, 
bazaka gane irin sonda nake mishi ba Wlh habib Ke dakata miye kuma wani habib y’ar A din da zaki sa kice habiba shine bazaki iya ba? Gskya banso Wlh bariki Ina miki kawaici ban son in nuna miki koni wacece kar nan gaba azo bincike zanyi aure ki fad’a mugun abu a kaina inda badan tunanin haka da nakeyi ba Aida na dad’e da Karta miki rashin mutunci Wlh, karki kara kirana da wani habib dan ba sunana bane in bazaki cemin habiba ba, kice min y’an mata ….. Bariki ta Katse shi tare da fad’in Allah ya kyauta ….. 
Habib yace na gaba…. Dan wannan ya riga ya faru ni Wlh kin bata min rai 
Bariki tace Allah ya baki hakuri Kinga tashi kije ki siyo mana abunda za muci yunwa nakeji…. 
Habib yace in zaki tashi ki tashi mu fita gaba d’aya 
zaifi mana Tace inna fita muka had’u da Yarima fah? Habib yace taya zaku had’u Bayan bai san gidan ba 
Bariki tace na tura mishi address ai, amma Bari in tashi muje sai muhau keke napep Kar muje a mota ya ganni Ina tuki 
Habib yace da an bani tashi muje 
Tashi tayi tasa hijab tare da kallon iyayenta na bariki tace ni zan fita sai mun dawo ga kayan abinci nan in zaku dafa, kud’i ta dauko ta basu sannan ta fita 
,,,,,,,,,,,,
Yarima bacci yake Sosai 
Gimbiya zinatu kam tunda ta fita falo taci abinci ta koshi ta kwanta akan kujeran falon ta Fara chatting ita da gimbiya Amina …Gimbiya Amina tace Kinga komai ya tafi dai dai dan haka saiki daina tsoro saiki cika alkawari koh? 
Gimbiya zinatu ta bata amsa da fad’in karki damu my love dole In cika miki alkawari ai kin nuna min kina sona tsakani da Allah, tunda gashi ta dalilinki ansa ana min kallon budurwa Wanda nida kaina na 
zubar da budurcina cikin rashin sani ….. 
Gimbiya Amina tace Kai zinatu ai kinfi kowa iya aikata barna, kawai ki sami yatsa ki dinga turawa cikin hq, da candle ai dole ki zubda budurci Gimbiya zinatu tace Kedai bari ai rashin sanin abunda zai jawo min yasa nayi hakan, kuma Wlh sha’awa yaja min, Wai ace aure da zakayi baka da zabi sai an zaba maka, ni duk cikin masu zuwa neman aurena babu wanda zan yarda in had’a jiki dashi dan basu min ba, shi yasa nake biya ma kaina bukata da yatsa ta ko Kindle da ayabar roba da naje China na siya karama a zato na babu abunda zaiyi ashe shine ma worst din zai kara budani, saida kuraje suka daman Dr tazo tana 
dubani tace infection ne nan na mata bayanin
komai tare daja mata kunne Kar inji a bakin kowa, na nuna mata ayabar roban, tace min wlh zai iya sa in rasa budurcina har ta tabbatar min a lokacin nama rasa domin saka Kindle da yatsa uwa uba ga ayabar roba, na tsorata Sosai a lokacin tun daka ranan na daina ashe ban tsira ba na riga na rasa har abada ba tare da wani namiji ya sanni ba …Gimbiya Amina ta bata amsa da fad’in Hmmm Allah ya kyauta, sai yasa ni nake Mai gaba d’ayan budurci dai Nasan na rasa gwara Inci gaba tunda bazai dawo ba 
Gimbiya zinatu tace my love yanzu in bikin ki yazo ya zakiyi? Koda yake Nasan zaki shirya komai tunda Nima gashi kin taimaka min Gimbiya Amina tace ai dole in taimaka miki tunda ina sonki, komai zan iyayi miki Gimbiya zinatu tace hakane nima very soon zan biyaki abunda kika min ….. Ltr Bari inje in duba Yarima inga ya yake ciki ….. Tana tura mata ta tashi tabar wajan dan zuwa d’aki taga wani hali Yarima ke ciki. 
Koda ta shiga bacci taga yanayi murmushi tayi tare da fita tabar d’akin Tana fad’in ai gwara kayi baccin Dan inka kira Dr zai gane kasha wani abu, shikenan 
asiri na ya taunu in shiga uku 
Yarima bashi ya farka ba sai wajan 5, da salati ya tashi, yaJi duk jikinshi yayi weak amma haka Ya daure yayi toilet yayi wanka, bayan yayi wanka yaji karfi a jikinshi, agogon dake manne a bangon d’akin ya kalla yaga 5:06 da sauri ya koma toilet yayi alwala tare da fad’in wani irin bacci nayi haka? 
Sallah Yarima yayi azahar da la’asar Bayan ya sallame yasa wata farar shadda tare dasa ba’kin hula yayi kyau Sosai sai gashi ya flto falo gimbiyar na kwance akan kujera tana danna waya…. 
Jin motsin mutum tare da kamshin Yarima yasa ta tashi da sauri ganinshi tayi cikin shiri ….. Kallonta yayi tare da fad’in where is my phone? 
Ganin jikin nashi ya watsake yasa tace Bari in d’auko maka, sama ta haura Jim kad’an sai gata da wayoyin yarima, bashi tayi ya amsa ….. 
Tare dayin gaba ya fara taflya… Da sauri tace Yarima Ina zaka? Ga abinci a dinning… Yace Nop am not hungry yana fad‘in haka yayi gaba abunshi domin babu inda yake son zuwa sai kaduna wajan Zainab domin yasan yanzu tana can tana tunanin ko lfya may be ma tayi fushi dashi koda ya flta fadawa suka zube suna Mai gaisuwa tare dayi mishi kirari, ganin yayi gaba yasa suka tashi suka bishi direct wajan motocinshi ya nufa tare da shiga wacce ake fita dashi in zasu amsan key din yayi tare da fad‘a ma fadawanshi bana 
bukatar ku biyoni yana fad’in haka ya tada motar yayi gaba abunshi 
Gimbiya kam ita a halin yanzu bata damu da fitan Yarima ba tunda bai gane ita ba virgin bace farin ciki ne fal cikinta kiran gimbiya Amina tayi tare da fad’a mata ta shigo dan Allah 
Yarima ya fita
…… 
Bariki na zaune ita da habib wajan cin abinci, bariki dai ci kawai take amma ba dad’in abincin takejiba, dan gaba d’aya bata jin dad’in komai a bakinta, burinta kawai taji yarima ya kirata……. 
Shi kam habib ci yake cikin jin dad’i da kwanciyan hankali, ganin bariki bata ci yasa ya tabe baki tare da fad’in iska na wahalar damai kayan kara, ni Wlh yanda nake dinnan banga saurayin da zaisa in dinga shiga wannan halin ba , haba bariki dan Allah kici abinci mu tashi 
mu tafi kin San yau akwai wasa zamu gwaggwaje duwai 
Bariki tace Kai gskya ba tare zamu koma ba, dan Yarima yace min zaizo kuma na tabbata zaizo… 
Habib yace kince wayarshi a kashe? Taya zaizo Kinga in zaki tashi ki tashi muje yanzu karfe nawa da har kike tunanin zai zo dan Allah tashi muje yau y’an nishad’i aka kira Wasan zaiyi dad’i yau. Bariki tace uhm nifa yanzu kasan ban cika ……. Habib yace miye wani ka? Waye ka Ina mace akan wani dalili zaki dinga kaini jinsin da ba nawa ba ? Gskya banso yana maganan yana bata fuska ….. Zatai magana karan da wayarta ya farayi yasa hankalinta yayi wajan wayar tare da d‘auka da sauri dan taga Sunan Yarima ne akan screen din wayar…. Tasa a kunnanta tare dayin sallama Amsawa yayi har tana jiyo ajiyan zuciyarshi alaman yaji dad’i data d’auka yace my princess Ina gab da gidanku plz ki zauna da Phone dinki dan bazan gane ba k0 kisa wani yazo bakin titi ya tawo dani 
Tace ok bari habib yazo muna tare shima yazo tayani murna mum dan fita amso Abu ne yanzu zamu dawo saiya tsaya ya jiraka yace 0K tare da fad’in saina karaso 
Bariki kallon habib tayi tace Yarima na hanya muyi sauri zaka tsaya a titi ku karaso gidan tare 
Habib yace oh ni habiba yanzu Ina gansamemiyar budurwa in tsaya a bakin titi sai kace na fito good evening, ‘tabe baki yayi tare da fad’in hakanan zanyi hakuri in tsaya tunda Yarima ne  zadai kisa y’an Maza suyi ta kallo na 
Bariki dai bata ce komai ba tayi gaba ganin haka shima ya bita kud’in abincin ta biya sannan suka flta suka hau keke napep direct u/kanawa sukayi inda aka sauke habib a bakin titi ita kuma aka karasa da ita Koda suka isa ta biya kud’in Keken tayi cikin gidan inda taci Sa’a duka iyayen bariki din data samo suna nan harda namijin yana zaune yana kallo zama tayi ta musu bayanin Yarima yana nan tafe, ta kalli mahaifin nata na Bariki Mlm musa tace dan Allah kayi komai 
yanda na fad’a ma ban son a sami matsala 
Mlm musa yace baki da damuwa zainabu daka yanzu Ina son ki dinga cemin Abba ita kuma ya nuna Uwar bariki ta Karya yace ita kuma ki dinga ce mata Umma dan Kar mutane su gane kin San Gidan akwai mutane, sannan Idan yarima dun yazo ya tarar? akwai wasu shawarwari da zan baki 
Bariki tace hakane Abba ngd ….. Suna cikin haka saiga habib ya shigo yana fad’in tashi kije yana waje yanajiranki 
Tashi bariki tayi ta feshe jlkinta da turare sannan ta kalli habib tace karka manta kayi komai 
yanda muka tsara Habib yace babu damuwa komai zai tafi dai dai amma ki daina cemin kai kice min ke
Bariki dai fita tayi tunda ta Fito idon Yarima Aliyu yake kanta ya rasa wani irin so yake mata da baya ji baya gani, tabbas yana son zainab wanda Abunda yasa yake kara Sonta harda irin shigar mutuncin da takeyi komai nata a rufe, ba irin y’an matan yanzu ba da suke nuna tsiraici a waje ba a ganinsu hakan shine Wayewa koyin haKan shi zaisa su sami mazajan aure,Wanda duk wani namiji mai kishi bazai auri macen dake flto da tsiraici waje ba sai dai yayi lalata da ita inma kikai shigan mutunci mutumin banza shakkar yi miki magana zaiyi dan baiga fuska ba domin yana yin shigarki zai bashi tsoro, duk namiji mai klshi bazai auri mace Mai fidda tsiraici waje ba, mace Mai tallan kanta waje ba ….. Zuwan bariki ne ya Katse mishi tunani 
Da sallama ta shigo cikin motar tare da rufe kofar motar, 
Amsawa Yarima yayi tare da fad’in my princess Barka da yamma? Ya taro? A hankali tace Alhmdlh tare da fad’in ya amarya? Murmushi yayi tare da fad’in amarya tana lafiya. 
Bariki ta d’anji haushi amma saita dake dan karya gane tana kishi 
Yace nasan my princess ta gaji yau Sosai 
Cikin ranta tace uhm maza kenan, Allah kadai yasan irin abunda yayi da matarshi Kafln yazo nan amma yazo yana mata dad’in baki yanzu ….. 
Karan wayanta ne ya Katseta kallon wayar tayi taga Alh madu ne da sauri ta kashe karan, tare da tunawa yace Mata yau zai zo, idon Yarima na kanta yace pick your call 
Kam tayi magana wani kiran ya shigo kallon Yarima tayi taga shima ita yake kallo, kara kashe wayan tayi karan ya d’auke ….. Hannu ya bata alaman ta bashi Phone din 
Gabanta taji ya fad’i, sai tayi kaman bata ga hannun ba Duk abunda takeyi idon Yarima na kanta murmushi yayi tare da fad’in Zainab mai kike boyewa ne nace ki bani phone dinki …… 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]