[Advertisements⬇️]

BARIKI NA FITO CHAPTER 23 - Bankinhausanovels
Fri. Mar 31st, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

BARIKI NA FITO 
CHAPTER23
Fita yayi ya bude kofarshi ganin fadawa a wajan yasa yayi tsaki, domin ya tabbata bazasu Bari ya fita shi d’aya ba and inya ma fita dasu akwai matsala, dan shuru yayi sannan ya dake tare da fitowa, 
nan suka zube suna gyara kimtsa Allah ya taimaki Yarima Mai jiran gado takawarka 
Dakatar dasu yayi alaman ya isa, gaba yayi suka tashi suna kokarin binshi ya dakatar dasu tare da fad’in bana bukatar ku bini. 
kansu na k’asa suka amsa da fad’in komai Yarima yace dole mubi 
Murmushi yayi cikinjin dad’i tare dayin gaba, mota ya shiga kiran VENZA gaba d‘aya motar tinted ne baka ganin wanda ke cikin motar saboda tinted din but na motar na ganinka, harya tada motar saiga 
Usman ne kaman daka sama bud’e motar yayi ya shiga, tare da fad‘in ina zaka? Gimbiya ta karaso kai ake jira 
Yarima Aliyu tsaki tayi tare da kashe motarya flta cikin takaici Ganin ya flta yasa usman binshi a baya 
Direct dakinshi ya shiga kayan da akace shi zaisa in gimbiya tazo shiya sa, sannan ya flto a falo yaga usman baiko kulashi ba yayi waje abunshi 
Ganin haka yasa usman ya bishi a baya yana murmushi. 
Koda Yarima ya fito fadawa suka bishi direct wajan motocinshi ya nufa suka bude Mai ya shiga, usman shima da sauri ya shige aka ja dan zuwa gidan sarkin katsina dake nan domin suje su tawo dasu. 
Koda suka karasa duka mutane suna mota, gimbiya ce ta fito fadawa suka mata Iso har motar da Yarima Aliyu  yake ta shiga ta zauna a baya, usman kuma ya koma wata motar
Gimbiya zinatu Bayan ta shiga ta kalli Yarima cikin murmushi tare da fadin wow my handsome…. 
ldo ya rufe cikin takaici, jin yanda take abu a gaban driver Jan motar akayi suka fara tafiya, hannunta tasa cikin na Yarima 
Kallon hannun yayi tare da kallonta ya watsa mata wani irin kallo da sauri ta cire hannunta ganin irin kallon da yayi mata, ganin yanda ya d’aure fuska yasa taji ya bata tsoro yasa ta kame bakinta tayi shuru 
Bayan sun karasa masarautar tasu, aka bud’e musu Mota suka flto, su mum ne a tsaye dasu fadawa domin tarban su, gimbiya da Yarima suka flto ‘ suke a tare har inda aka ware musu, wajan babba ne gefen gimbiya da kawayenta babba ne sannan gefen danginta 
shima daban, Bayan gimbiya zinatu ta shiga ciki zama tayi Yarima flta yazo…. Tayi caraf tace Yarima ba yanzu zaka fita ba sai wani ya shigo 
Yace Aiba gadinki aka bani ba yana fad’in haka yasa Kai ya fita a tsaye yaga su mum suna kokarin shigowa ciki 
Mum ganln ya ftio kamar wani wanda aka daka ranhi a Jagule dole ya Koma ciki tare suka shiga gimbiya zinatu gaida mum tayi cikin girmamawa 
Mum amsawa tayi tare da fad’in tubarkallah, su Hafsat zama sukayi suna dan Jan gimbiya da fira duk da tana yi tana d’an jin kunya kaman dagaske, mum ita da Yarima suka ma 
Mum d‘akin yarima sukayi tace Yarima Wai mai yake damunka ne? A haka kake son in bari ka kara auren jiba yanda kakema wannan ma Anya zakayi adalci kuwa?.. 
Da sauri yace mum kiyi hakuri, yau raina a bace yake amma ai kin San your son zaiyi adalci 
mum Murmushi tayi tace waya batama Yarima rai? 
Dan shuru yayi Karaf yace mum Zainab taki picking calls dina, wai sai Bayan biki na, gashi 
babu inda zani Har sai an d’aura aure 
Murmushi mum tayi danta gane itace wacce d‘an nata yake so, tace bani number dinta in kira maka ita.. 
Kaman yana jira da sauri ya karanto ma mum number din, dialing mum tayi ringin biyu bariki ta d’auka tare dayin sallama dan tunda taga number din take tunani dan taga special 
number ne shi yasa tayi sallama 
Amsawa mum tayi tare da fad’in my daughter, Yarima ya kawo karanki kinki d’aukan waya. Jin haka yasa ta gane mum dinshi ce, da sauri ta gaida mum cikin girmamawa. 
Amsawa mum tayi tare da bama Yarima wayan sannan tace
Yarima yace my princess do you know how worry I am right now? Wannan wani irin punishment ne haka? Kin San zan shiga damuwa Sosai na rashinjin muryanki 
Bariki tace shine kasa mum ta kirani koh? 
Murmushi yayi tare da fad’in Aida Nasan hakane dama tun dazu na fad’a mata, Zainab am 
so worried about you, harna flto Zanzo aka kirani…. Tace Yarima amma kace bazaka flta ba sai Bayan aure koka manta kace haka al’adan yake’! 
Yace ban manta ba, dama Nasan saboda kina tunanin bazan zoba yasa kika ‘ki d’aukan wayana, ai inda Banyi magana dake ba yau Toh da komin dare sai nazo na ganki 
Murmushi tayi 
Yace I miss you my princess, ya shirye shiryen Walima? 
Tace Alhamdullilah muna tayi, ga Kai yayi zafi, sai naga anyi an gama Kafin in huta. yarima yace Allah ya taimaka, gaskiya Kina bukatar hutu
Tace hakane idan muka gama zanyi tayin bacci har na sati d’aya in kashe wayana in hutaYarima Aliyu yace joking, ban yarda da kashe waya ba 
Murmushi tayi tare da fad‘in ina amaryan mu? 
Yace Tana nan yanzu ma zani in ganta. 
Bariki kace uhm toh sai ka dawo Tana kokarin kashe wayan..,. 
Yace karki kashe min waya ban gama magana dake ba.. Tace yarima amarya najiranka fah 
Yace I know ita da zamu kwana gida d’aya 
Bariki wani abu taji ya tokare mata a rai, amma saita dake tace uhm 
Yarima jin tayi shuru yasa ya canza maganan da fad’in my princess very soon za’a turo
gidanku so plz next ganin da zan miki a gidanku nake son in ganki, tunda harkin amince min inaga dan nazo babu wani laif‘l, sannan a ranan da Zanzo Zan nemi izini wajan baba 
Tace Allah ya kaimu lokacin da zaka zo
Ya amsa da Ameen tare da fad’in my wife to be insha Allah 
Murmushi tayi cikin jin dad’i 
Sun dad’e suna flra cikin so da k’auna Kafin sukai sallama, tare da fad’in inya kirata ta d’auka k0 ya fad’ama mum, dariya tayi tare da fad‘in zan d’auka nun” 
Hjj habiba ce zaune daka ita sai rigan bacci haulat kuma na kwance akan cinyarta tana danna waya 
Wayan hjy habiba dake ajiye kusa da ita ya fara kara, d’auka tayi taga son da sauri ‘a d’auka tare da fad’in ya naga number dinka na Nigeria? 
Dariya yayi tare da fad’in mum Ina airport plz turo a d’auko ni. 
Hjj habiba tace what a surprise, Bari in turo yanzu tashi tayi tana fad‘in haulat tashi kisa kayan mutunci d’ana ya dawo yanzu za’a daukn shi a airport 
Haulat tace wow mum kice bros dina, tashi tayi itama ta nufl ‘toilet dan tayi wanka dan basu dad’e da gama she’ke ayarsu ba suka zauna a nan 
hjj habiba tasa aje a d’auko mata gudan d’an nata dafa airport inda itama tayi wanka tasa riga da zani na atamfa ya Mata kyau dan dama tana da kyan jiki, zama tayi a parlour tana 
jiran zuwan d’an nata… 
Haulat ce tazo itama cikin wata doguwar rigan less dinkin yayi mata d’as ajiki tayi kyau Sosai nufan hjy habiba tay’l tare da manna mata kiss a baki 
Hjj habiba tana baya tare da fad‘in a‘ah dakata mubar wannan abun sai a cikin d’aki any moment d’ana zai iya fadowa so ya kamata mu dinga taka tsan tsan 
Haulat tace Kai mum naga kin min kyau ne dana ganki harna Fara sha’awanki so nake muyi love plz mum 
Hjj habiba ‘ace sorry my daughter Bari farhan yazo inya shiga d’akinsa sai muje muyi abunda za muyi 
Haulat tace 0k mum 
Suna cikin flra saiga wani saurayi ya shigo falon 
Da sauri hjy habiba ta tash’l ta nufeshi tare da rungume shi tana fad’in welcome son Yace mum I really miss you tare da kara rungumeta 
ldonshi ya sauka akan haulat dake tsaye tana ta murmushi, ido ya kura mata na wani lokaci sannan ya d’an saki mum dinshi tare da fad‘in mum Bakuwa kikayi? Hjjj habiba tace eh sun tare da fad’in haulat ga farhan 
Haulat tace sannu da zuwa 
Murmushl ya sakan mata tare da fad’ln yauwa nagode 
hjj habiba janshi tayi sukai sama direct d’akinshi suka nufa, suna shiga yace Kai mum wannan yarinyar tana da kyau Sosai 
hjj habiba bata fuska tayi tare da fad‘in toh inma kana tunanin wani abu ka Bari domin bikinta ya kusa 
Dariya kawai yayi sannan ya shiga toilet dan yayi wanka Ganin ya shiga toilet yasa hjj habiba fita danta jirashi a dinning yazo yaci abinci, 
A falo taga Haulat tana waya tana murmushi tun Kafln ta karasa ta d‘aure fuska domin ganin yanda ‘take wani murmushi, kusa da haulat taje tana fad‘in ke dawa kike waya? 
Kashe wayan tayi tare da fad’in mum nida wani guy dina ne 
Hjj habiba tace OK dan a zaton ta haulat na waya da wata mace ne shi yasa take wani kanne murya 
Farhan ne yazo cikin Kananan kaya yayi kyau Sosai dan dama babu Iaif yana da kyau dogo ne bashi da jiki Sosal ga idonshi manya …… “ 
Kallon haulat yayi wacce take danna waya yace Mata haulat come let eat together Tashi tayi suka nuf’I dinning din Wanda hjy habiba ke zaune najiran fitowan nashi 
Hjj habiba ce ta zuba mai abinci, Fara ci yayi yana yi yana kallon haulat duk hjy habiba na Lura da hakan wanda take ganin ya kamata ta d‘auki mataki tun da wuri…. Hmmm muje zuwa dai 
“nan 
Yau ake shirya mothers day Wanda mum din Yarima ce ta had’a, a cikin masaramar za’ayi, karfe biyu na rana aka saka mutane har Sun Fara hallara 
Amarya ce cikin wani shegen less Wanda kallo d’aya zaka masa kasan Mai shegen ‘sada ne. anyi mata kwalliya na Kece raini babu laifl tayi kyau Sosai, bayan an gama shiryata da zata Fita aka saka mata wata alkyabba akan kayanta nan kawayenta sukajeru gaba kuyangi 
baya ma kuyangi harwajan da aka tanada dan zaman amarya. 
Yarima Aliyu kam yana gefenshi cikin bedroom dinshi shida usman falon abokananshi ne, Usman dake zaune a gefe yace plz Yarima ka tashi ka shirya mana kasan zamu je muyi  koda 5mnt ne sai mubar wajan plz ka tashi ka shirya K …… Kiran mum din Yarima cikin wayar usman shine ya Katse Mai magana tare da fad’in Kaga mum ce ka tashi muje 
D’auka usman yayi ban San mai mum tace ba naji yana fad’in ga munan ranki ya dad’e Usman kallon Yarima yayi yace mum tace maza maza muzo yanzu Tashi yayi rai a jagule ganin ya tashi yasa usman fita danya bashiwaje ya shirya 
Yayi wajan 30mm sannan ya fito cikin wata Shegiyar shadda tare da malin malin ba karamin kyau Yarima Aliyu yayi ba kamshi kawai ke tashi ganin fitowanshi yasa abokananshi suka tashi dan taflya wajan mothers day din tun a nan wasu suka fata d’aukanshi hoto, suna fita fadawa suka fara kirari har wajan mothers day din suka je, inda Yarima ya zauna kusa da amarya wato gimbiya zinatu, sunyi matukar kyau Sosai ana ta d’aukansu hoto 
Nan aka saka wa’ka inda aka bu’kaci amarya da ango su fito, Yarima tashi yayi inda suka jero tare gimbiya ta sa‘kale hannunta cikin na Yarima har fllin inda za suyi ranan inda suka 
fara rawa tana manne a iikinsa. duk da Yarima yana dan basarwa bata son yi. nan 
abokananshi suka flto suna musu spraying, kawayenta ma Suma sukazo suna musu Iiki, abun dai gwanin sha‘awa ana ta d‘auka videi hardan gidan tvsuma sun zo suna dauka, 
Anata watsi da naira kaman ba gobe 
Yarima k0 1hr baiyi ba yabar wajan ya samu ya silale ango ya gudu sai a bokanan ango kawai, ganin Yarima baya wajan yasa Suma suka bar wajan 
Yarima d‘akinshi ya shiga inda ya kira bariki har sau uku batai picking ba, yace where did she keep her phone? ’ 
K‘ara kira yayi amma still batai picking ba jin karan bud’e kofarshi yasa bai kara kira ba friends dinshi ne suka shigo suna fad’in saika tafl babu wanda ya Sani 
Shuru yayi ba tare daya tanka musu ba danshi rashin d’aukan wayan zainab yana sashi 
cikin wani hali 
Bariki kam tana kallon kiranshi taki d‘auka domin wani irin azabban kishi takeji, danya fad’a mata yau za suyi mothers day tasan muddin ta d‘auka sai taji wani abunta rasa mai yasa ta kasa controlling kanta tana matukar kishin yarima, wani hawaye ne ya zubo mata tare da fargaban duk ranan da Yarima yasan tana bin maza ta shiga uku, kirgawa ta farayi rabonta dana miji tace dole ina garna istabra ‘| muyi aure karyaja wani lokaci Kafln a sami masu bakin jaba su fad’a rna Yarima ya fasa auranta, tunawa tayi sanda yake fad‘a mata zina kawai zaki aikata in fasa auranki…. Lallai Yarima in yasan nabi maza bazai aureni ba, dole insa Ayi bikin da wun in yasa Bayan bikin zan fad‘a mishi komai da baki na tabbas dole auran ya zama na sirri ba kowa zai san da auran ba sai an d‘aura a hankali ta iurta karuwanci baiyi ba yaune rana ta farko da tayi data Sani tare da biye ma zuciyarta data ingizata tace mai yasa na yanke hukunci cikin fushi kuka ta saki mai taba zuciya 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]