[Advertisements⬇️]

BARIKI NA FITO CHAPTER 20 - Bankinhausanovels
Tue. Mar 21st, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

BARIKI NA FITO 
CHAPTER 20
Bariki ce zaune idonta duk sun kumbura alaman taci kuka, sannan kallo d’aya zaka mata ka gane tana bukatar bacci Sosai, amma saboda damuwa yasa kwata kwata bata ji, domin burinta shine anjima Yarima yazo, ta fad’a mishi komai taga yanda zasu kaya, wani hawaye ne ya silalo mata Mai zafi, tunawa da mafarkin da tayijiya tayi wanda tsoro ya kamata take ganin kuma kaman hakan ne zai faru inta fad’a mishi, kaita girgiza alaman bazan iyajuran rasaka ba Yarima, tashi tayi dakyar tayi toilet dan tayi wanka ko zata ji dad’i tun tana toilet takejin nocking sauri tayi ta gama wankan ta fito daka ita sai towel ta nufi kofar Tana fad’in Waye ne? 
Muryan hjy babba ne yace nice 
Bud’e kofar bariki tayi tana fad’in hjyta wannan 
uban nocking haka kaman zaki ballamin kofar 
ij babba yace kedai bariki kin iya iskanci dama kina jin…. Bai karasa ba yayi shuru yana kallon 
fuskanta hannu ya fara tafawa tare da fad’in mai zan gani haka? a 
Tace maika gani? 
Yace kodai alh madu ne ya kuma marinki? Ji yanda 
Bariki ce zaune idonta duk sun kumbura alaman taci kuka, sannan kallo d’aya zaka mata ka gane tana bukatar bacci Sosai, amma saboda damuwa yasa kwata kwata bata ji, domin burinta shine anjima Yarima yazo, ta fad’a mishi komai taga yanda zasu kaya, wani hawaye ne ya silalo mata Mai zafi, tunawa da mafarkin da tayijiya tayi wanda tsoro ya kamata take ganin kuma kaman hakan ne zai faru inta fad’a mishi, kaita girgiza alaman bazan iyajuran rasaka ba Yarima, tashi tayi dakyar tayi toilet dan tayi wanka ko zata ji dad’i tun tana toilet takejin nocking sauri tayi ta gama wankan ta fito daka ita sai towel ta nufi kofar Tana fad’in Waye ne? 
Muryan hjy babba ne yace nice 
Bud’e kofar bariki tayi tana fad’in hjyta wannan 
uban nocking haka kaman zaki ballamin kofar 
ij babba yace kedai bariki kin iya iskanci dama kina jin…. Bai karasa ba yayi shuru yana kallon 
fuskanta hannu ya fara tafawa tare da fad’in mai zan gani haka? a 
Tace maika gani? 
Yace kodai alh madu ne ya kuma marinki? Ji yanda 
Fuskanki yayi sintin kaman biredi bugun k’ato. 
Bariki tace Wlh babu abunda ya faru kawai bacci ne da Banyi ba, shi yasa fuskan ta kumbura. 
ij babba tabe baki yayi tare da fad’in baki kwana wajan alh madu din ba kenan? u 
Tace ko d’aya ban kwana ba, tunda period nake 
inna zauna uban Mai zan masa…. ij babba yace kyasha masa ayaba mana 
Bariki dariyar da batai niya ba tayi tare da fad’in wace ayaban zansha? Dariya ta kuma saki tare da fad’in dan Allah hjyta kibar maza suyi magana alh madu ai baida ayaba sai tsinke Abu yanda kasan ayaban yara, ni Wlh matarshi ma take ban tausayi, koya take dashi oho. 
ij babba yace haka zatai ta cinye kayanta tana jin 
dad’i AI abincin wani guban wani. 
Bariki tace tab aiko lndai ayaban alh madu ne toh Wlh babu mace Mai lafiya da zataji dad’inta hjyta Kinga ayaban ne kuwa? Niko damai zanyi miki kwatance ….. Dariya bariki ta saki tace Wlh Kaga karamin yatsa ta? Toh da kad’an ayaban alh madu 
ya fishi. 
Dariya ij babba ya saki tare da fad’in na shiga uku Nayi gamo, kice ba banza ba kike gudunsa? 
Bariki tace Ashe kin gane gashi babu y’an shafe shafe da tsotse tsotse sai dai kawai ya kamo y’ar ayabarsa yasa yanda kasan ya sami kayan wanki dan iskan tsoho 
Dariya ij babba yayi yace ah toh wannan ai iskanci ne, taya yasan sarai abunshi karami ne,, kuma bazai dinga shafaki da tsotse kiba sai kawai ya Saka miki ayaba gskya da sake an Kama ango da Uwaramarya. 
Bariki dariya tayi tare da cewa Toh hjyta ai na dad’e Ina fad’a miki ni yanzu aure ma zanyi in huta 
ij babba salati ya saki tare da tafa hannu yace 
bariki aure dai? 
Tace shifa 
Yace keda alh madu din? 
Tsaki tayi tace koma da Waye zaki ji hjyta lokaci nayi 
ij babba yace adai gama rufa rufa din zai fito kuma zamuji. 
Bariki tace toh sai a Bari lokacin yayi …… 
Habib ne ya fad’o d’akin ganin hjy babba da bariki suna fira, yace wace wainar kuke toyawa ne haka 
kuke k’asa k’asa da murya 
ij babba ya kalli habib yace Wlh dad’i na dake habiba kin cika zargi, shikenan babu daman aga 
mutane suna fira sai a fara zargin su. 
Tabe baki habib yayi tare da gwale kafa ya zauna yana fad’in kwaji dashi, kallon bariki yayi wacce fuska take a kumbure ga ido yayija, yace Mai zan 
gani dambe kikayi da wani? 
Tace Ya’ki Nayi ba dambe ba. 
Habib yace ah daka tambaya? Ke kika sani ina Fata 
dai kin San yau kina da ba’ko saiki tashi ki shirya 
muje inda zamu tun Kafin lokaci ya kure, ni Mai 
kika dafa ne yunwa nakeji wlh. ” 
Tace ban dafa komai ba, nima saida kayi m ….. 
Yace dakata Mlm ban son iskanci miye wani kayi? 
Mai ya had’ani da wannan Kalman ina mace Bariki tace Kai Allah ya kyauta Habib da hjy babba suka amsa da Ameen 
Habib yace dan Allah tashi kisa kaya mu fita daka 
nan maci abinci dan y’ay’an hanjina har kugi suke 
Kaya ta d’auka tayi toilet tasa sannan ta d’auki Wanda zata canza anjima tasa a akwati karami 
sukafha 
Bayan sun fita ij babba yaga mota sabuwa fil 
tana walkiya yace oh ji wannan motar Mai Kyau 
Bariki kallon motartayi ita harga Allah ma ta 
manta da ita…. Tace Alh madu ya bani ita jiya ….. 
ij babba yace shine baki fad’a mana ba amma dai baki da hali 
Tace ni nama manta da ita Wlh sai yanzu dana 
ganta na tuna 
Habib yace bariki Anya Kema baki Fara d’an taba shaye shayen nan ba? Taya zaki ce kin manta da motar da aka baki? 
Tabe baki tayi tare da fad’in saboda ban d’auki 
kyautar da wani muhimmanci ba S ……. 
ij babba ne ya Katseta da fad’in amma dai gaskiya bariki baki da mutunci, wannan motar Mai Kyau matrix cefa, gata Sabuwa fil da ita, mutumin 
nan yana sonki amma kina mishi tsiya…. 
Tace hjyta yanzu saboda yaban mota kike wannan abun? Bayan kin San matsalan. 
Tabe baki hjy babba yayi tare da fad’in lndai da kud’i ai sai Ayi hakuri haka…. 
Bariki tace bashi bane damuwa ta, hjyta inna dawo za muyi magana …… Gaba sukayi ita da habib 
Habib yace bariki Wai wani tsohon ne ya baki mota 
kike kushewa? 
Tace wani Sanata ne, mai karamin ayaba kaman na 
jarirai yaban. 
Habib yace na shiga uku Nayi gamo karamin ayaba? Kuma kaman na jarirai Toh ya yake cinki da ita?oh ni habiba 
Bariki tace ci kodai gogawa dan banjinta ako ina 
Habib yace tunda ya baki mota ai Kinji dad’i yanzu dai kin San yakamata kiyi taka tsan tsan dan Kar Yarima ya gane wani abu, in kuma sanatan zaki aura Toh yana kaiwa nan ya sake shewa tare da fad’in sai kuje kuyi ta gogejuna, tunda baida abun 
kwarai 
Bariki duka takai ma habib tare da fad‘in Rufamin asiri, in aureshi ince ma mutane Nayi me? Wai dana bani miji babu kayan harka 
Habib ya saki shewa tare da fad‘in shi Yarima yana dashi? 
Duka takai ma habib tare da fad’in ban son iskanci 
Habib yace karki kassarani, ai gaskiya ne shi yana dashi Mai girma ko ya Kar sai Kinje kiga wacce bata 
Kai ta jarirai ba 
D’aure fuska tayi tare da fad’in habib Wlh ka daina dan ban son ana kushe min Yarima I ……. n 
Habib yace ke zance ma ki daina miye kuma wani habib Toh Waye habib din? Taya zaki dinga kirana da Sunan maza Ina mace karki kuma in ba zaki cemin habiba Toh ki bari ban son iskanci yana 
maganan ne yana bud’e hanci alaman yayi fushi 
Bariki gaba tayi tana fad’in ni Nayi gaba in Kaga dama ka zauna a nan 
Binta yayi yana fad’in Wai bariki Mai kike nufi dani ne wai? Kalleni sama da k’asa miye a jikin ki wanda 
babu a nawa? 
Dariyan da bariki batai niya ba ta saki tare da fad’in 
taya zan sani tunda kaya Sun boye muje kowa yay’l 
tsirara sai a gani 
Habib yace Aini ba y’ar iska bace in zaki zo muje kizo muje dan zaki iya ganin yarima ya fad‘o koda 
yaushe 
Gaba sukayi Dan zuwa gidan y’an uwan bariki na 
ka rya£$ 
******** 
Karfe hudu da wasu mintinoni motocin Yarima suka tsaya a kofar gidan su zainab wato bariki, 
message ya Mata tare da fad’in ina kofar gida 
Bariki dake kwance akan tabarma taji wayanta yayi kara, d’auka tayi ta duba ganin sa’kon Wanda tun dazu takejira yasa ta tashi da sauri ta kara feshe 
jikinta da turare tare da shafa powder, fita tayi 
Tunda ta fito idonshi ke kanta harta karaso 
matsowa yayi ya bud’e Mata kofar ta ciki 
Tana kokarin bud’ewa taga an bud’e murmushi tayi sannan ta shiga da sallama tare da rufo kofar dan AC a kunne yake 
Amsawa Yarima yayi tare da fad‘in maiya sameki? 
Kina ciwon ido ne? Kai ta girgiza alaman a’a 
Yace Toh maiya sami idonki naga kaman sun kumbura? Ko kuma kikayi? 
Tace Yarima wani mafarki nayi Wanda Yaban tsoro cikin mafarkin Wai nida kai muna fad’a har kace bazaka aureni ba saboda an fad’a maka mugayen 
Abu a Kai na kum …….. 
Hannunta ya ri’ke Wanda yasa tayi shuru daka abunda tayi niyan fad’a, yace my princess bana tunanin akwai abunda wani zaice a kanki in fasa auranki Abu d’aya za kiyi wanda ko a masarautar mu babban laifi ne kuma yana d’aya daka cikin laifin Wanda ldan ka aikata dole kabar masarautar shine zina, wannan abun ne kad’ai zaki aikata na fasa auranki domin ni namiji ne mai kishi Sosai ina da kishin abunda nake so, wanda na tabbata ke bakya d’aya daka cikin masu aikata alfasha sai yasa a kullum nake kara sonki, ban kasance mazina ciba sai yasa a kullum nake ro’kan Allah ya bani mace tagari wacce ta tsare kanta daka rudin 
zamani Wani hawaye ne ya silalo daka fuskan bariki wanda 
bata san sun zubo ba ….. 
Jin hannun Yarima tayi akan fuskanta yana share mata hawayen tare da fad’in baby maiya faru?? Ki daina wani tunani ina tare dake nazojin amsa 
kona karbu Ashe an dad’e dayin accepting dina. 
Murmushi tayi cikin sanyin jiki ba tare da tace 
komai ba, domin gaba d’aya maganan Yarima yasa 
ta fita hayyacinta tare da neman hanyan mafita, tabbas Idan Yarima yasan ita wacece bazai taba auranta ba, kenan mafarkinta gaskiya ne? ….. p 
Katse mata tunani yayi da fad’in my princess tell 
me Mai kikeji a kaina? Murmushi tayi tare da fad’in ai kace ka sami amsa Yace eh but Ina son in kara tabbatarwa 
Tace Yarima tabbatarwa ya wuce yardan da nayi za muyi aure Tana maganan ne tana rufe fuska 
alaman kunya takeji 
Matsawa yayi kusa da kunnenta ya fara mata magana cikin rad ‘a tare da fad’in I need my kiss… 
Tana jin haka tayi saurin matsar da kunnenta Tana fad’in zan koma Gida 
Murmushi yayi tare da fad’in yau babu inda zani har sai anyi min abunda nake so, sannan kema kina nan babu inda zaki 
Tace Yarima ko gaisawa ba muyi ba. 
Murmushi yayi dan yasan Tana son su canza zancen ne sai yasa tace basu gaisa ba , yace oh hakane fah bamu gaisa ba 
Tace eh Ina wuni? Da fatan kazo lafiya 
Murmushi yayi tare da fad’in lafiya qalau, toh mun 
gaisa yanzu koh? 
Tace eh cikin murmushi Yace Toh am waiting for it Tace what??? 
Yace kiss 
Ido ta lumshe ba tare da tace komai ba, wani irin son Yarima yake fusganta sai yau ta kara tabbatarwa da tana sonshi tunda ta ganshi taji 
wani irin sonshi na fusganta 
Shima haka ta gefenshi wani irin sonta yakeji har cikin ranshiji yake kaman ya tafi da ita ace yau mallakinshi ce da vafi kowa murna, dava nuna 
mata so Wanda bazata taba samun wanda zai Mata shiba, amma dai a kwana a tashi burinshi insha Allah zai ciki, ya tsara musu abubuwa da dama shida ita ya tanadar mata soyayya tsantsa Wanda 
zai nuna mata inya mallaketa ‘ 
Bariki ido ta bud’e ta kalleshi ta gefen ido taga ita yake kallo, da sauri ta kara lumshe ido, tare da tunanin abubuwa da dama, lallai ldan Yarima yasan wacece ni Toh daka ranan na rasa shi, maiya 
kamata inyi? Hawaye ne ya silalo mata a fuska …… 
Janyota yayi jikinsa tare da share mata hawayen 
yace mai yake damunki ne yau my princess? 
Tunda yajanyota jikinshi ya saka mata kanta a kirjinshi ta lumshe ido domin gaba d’aya jikinta ya mutu ga kamshin turarenshi dake dad’a tayar mata da hankali, yau ce rana ta farko da namiji ya Mata haka taji hartana sha’awa da sauri ta Fara kokarin Jan jikinta daka nashi amma saiya kara manneta dakyau 
Ta gefen Yarima kam shima jinshi yake wani iri, ya rasa wani irin so yake mata, kwata kwata baya son ganinta cikin damuwa k0 kad‘an baya son yin nesa da ita akan dole yake tafiya ya barta, yau ne rana .na farko dava kosa avi bakinshi da gimbiva zinatu 
dan Ayi maganan auranshi da zainab dinshi…. 
Bariki ce ta katse shi da fad’in Yarima wayanka na 
wuta kaman ana kira. 
D’aukan wayan yayi yaga gimbiya zinatu ce, murmushi yayi tare da d’auka haryanzu bariki na manne dashi yaki sakinta. Yace gimbiya Barka da yamma… Yana maganan ne yana Satan kallon bariki dake manne ajikinsa ban San mai gimbiya tace mishi ba naji yana fad’in saura kwana nawa a kawo ki kaman jibi ne koh? Tunda anan za’ayi 
komai ….. 
Bariki dake kwance a kirjinshi taja jikinta da karfi har wayan tayi kasa ta silale daka hannunshi, kallonta yake tayi yanda yaga ta murtuke fuska abun yaso ya bashi dariya amma saiya dake dama da biyu yayi hakan, wayan yake kokarin d’auka bariki kuma tana kokarin bud’e kofar, hannunta ya ri’ke Bayan ya d’auko wayan kashe wayan yayi gaba d’aya, ya kalli zainab dinshi yace Ina zaki? 
Tace zani gida in d’auko Abu ne tunda naga kana 
waya Yace Toh yanzu na gama 
Tace ina zuwa yanzu zan dawo yace ok tare da sakar mata hannu
Fita tayi tana shiga cikin gidan ta fashe da kuka, yanzu dan wacce zai aura ta kirashi nake wannan kishin shifa ldan yaji na bayar da mutunci na ga wasu mazan ya zaiyi? Kuka ta kuma saki Sosai tare da fargaban abunda zai faru in Yarima yaji wannan 
zancen ……. 

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]