[Advertisements⬇️]

BARIKI NA FITO CHAPTER 19 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

BARIKI NA FITO 
CHAPTER 19
Ta dad’e tana kallon wayan tare da tunanin mai yake nufl? Mai yasa zaice bazai zo gobe ba? 
Tsinta kanta tayi da kiranshi ….. 
Yana ganin kiranta ya kashe tare da kiranta baiyi magana ba ….. Tace yarima lafiya kuwa? 
Yace kaman ya? 
Tace naga yanda kake magana yau, kaman kana fushi, dani kuma ni naga Banyi maka laifi ba 
akan maganan Walima ne K ….. 
Ya Katseta tare da fad‘in wannan shine laifinki,you know what? Tunda nake ban taba cewa Ina son ayi abuba ace min a’ah ba, duk abunda na fad’a hakan akeyi but I don‘t know why ke kike cemin a’ah…. 
Tace Yarima kayi hakuri dama naga…. Shuru tayi ta kasa magana 
Yace Ina jinki . 
Tace babu komai zanyi abunda kace tunda kana so inyi. 
Murmushi yayi tare da fadin good haka nake so, in nace abu a amsa min, ban son musu, ni mutum ne wanda ban cika son Ayi ta magana akan Abu d’aya ba, so plz my princess komai 
nace zan miki just accept it plz Tace insha Allah daka yau komai kace lndai bai sabama Shari’a ba zanyi na’am dashi yaji dad’in maganan ta, yace my princess na kosa In ganki goce I really miss you alot 
Wani irin dad’i taji, tunda goben zai zo, amma saita ce cikin murya kaman namai son yin 
kuka ba kace baka son ganina ba 
Murmushi yayi tare da fad‘in ni na isa, ai bazan iyaba dole inzo inga my princess. Tace Allah ya kaimu goben laflya. 
Ya amsa da Ameen tare da fad’in gobe a ina zan ganki? Gidanku? 
Tace a’a inda ka ganni nan zamu sake had’uwa. 
Yace but gobe akwai islamiya right? Har zaki iya zuwa ki koma? 
Tace insha Allah, gobe ma ba zani islamiyya ba, sabada bama komai sai shirye shiryen Walima. Yace 0k Allah ya taimaka 
Ta amsa da Ameen Yace Mai za’a tanadar min? 
Murmushi tayi  da fad’in mai kake bukata? Yace kiss ….. 
Kit Ta kashe wayan tana dariya tare da fad’in lallai yarima kace wani abu, ai bazan taba nuna maka yanda nake ba…. Kiranshi ne ya kara shigowa wayanta murmushi tayi tare da 
dauka Yace haba my princess ya zaki kashe without giving me answer? 
Tace yarima banda wannan Mai kake so inyi maka? 
Murmushi yayi tare da fad’in for now only kiss nake bukata sauran sai an bani ke. Bariki tace nifa maganan abinci nake maka Tana maganan ne a shagwabance Yace Indai na sami kiss from you am 0K bana bukatar komai. 
Tace Yarima good night inajin bacci. 
Dariya yayi cikin ranshi ya gane bata son yana mata maganan kiss dinne shi yasa tace Tana jln bacci, yace ck baby get ready 2moro insha Allah if I came I will get my kiss take care yana fadin haka ya kashe wayan ba tare dajin Mai zata ce ba, bayan ya kashe wayan hotanta ya d’auko dake manne a d‘akinshi yana ta Kare ma fuskanta kallo hannunshi yasa wajan lips dinta wanda ya zana shafawa yayi tare da fad’in sonki ya kamani da yawa, my princess I really love you so much you are my happiness. your love change me, sonki yasa na Fara magana Sosai how I wish Kema kl soni haka, da nace am d luckiest guy in the world. 
Barlki kam tunda ta kashe wayan take wani irin murmushi Mai cike da nishad‘i wanda gaba d’aya abunda yarima yace yake sata nishad‘i dajin dad’i, lokaci d’aya kuma ta gimtse fuska tare da fad’in kodai dagaske ina son Yarima ne? Kai Anya a’a kawai dai shi yasan yanda ake magana da mace ne kuma shi ba d’an iska bane, tunda yau yace Mata yana son kiss shl kawai yake bu kata, sauran kuma sal an bashi ita…. Ido ta lumshe tare da fad’ln yarima na yarda da son da kake min, amma ina tsoran kasan koni wacece na tabbala bazaka aureni ba…. 
Dan shuru tayi tana nazari Mai yasa zan boye ma Yarima gaskiya?Anya nayi mishi adalci kuwa? Gaskiya gobe ldan yazo zan fad’a mishi gaskiya koda zai barni zan jure duk da kuwa bana son ya barni, gwara in fad’a mishi tun Kafln lokaci ya k’ure da wannan tunanin barci yayi awon gaba da ita ……. 
’Yarima ne tsaye cikin fushi, bariki kuma tana tsaye ta bayanshl ya juya mata baya, tana kuka tana fad’in dan Allah Yarima kar kace ka fasa aurena danna fad’a maka koni wacece dan Allah Yarima Wlh na kamu da Sonka shi yasa na fad‘a maka koni wacece Nasan zaka fahimce….. Daka mata tsawa tayi tare da fad’in keep quiet, macuciya fasi’ka,Allah na gode maka da kasa ban auri mace mazinaciya ba wacce k0 wani dan iska ya gama da ita, tir da irin halinki Wlh I never hate someone in my life kaman yanda na tsaneki yanzu, I hate you bana son ganinki tafi kiban waje…. Nufanshi tayi tare da ri’ke Mal hannu tana kuka tare da fad’in dan Allah Yarima kayi hakuri Wlh bazan iya rayuwa be tare dakai ba nas …… Tas ya 
sakar mata wani mari…….‘ 
Da sauri bariki ta tashi duk ta had’a zufa, Kalle Kalle ta farayi da sauri ta tashi ta d’au ko ruwa cikin karamin fridge din d‘akin tasha Tana sauke numfashi dakyar tare da fad’in Allah na godema da kasa mafarki ne ba gaskiya ba …… Lokacl d’aya kuma ta fashe da kuka mai ban tausayi,Yarima Ina son fad’a maka koni wacece amma yanzu tsoro ya kara kamanl na tabbata bazaka iya aurena a haka ba kuka take Sosai Mai cin rai lokaci d’aya kuma ta share hawayenta tare da fad’in bazan iyajuran rashinka ba Yarima kaman yanda ralna yake fad’amin in fad‘a maka gaskiyan wacece niba, dole cikin biyu inyi d‘aya ….. Ranan dai barlkl kasa bacci tayi kawai burinta gari Ya Waye Yarima yazo suyi magana duk da tana fargaba akan abunda zata fad’a Mai a halin yanzu tasan tabbas tana son Yarima tunda har ta tabbata bazata iya juran rasa shiba, haka kuma tana son ta fad’a mishi wacece ita dan tana 
son tayi aure tsarkakakke. 
“”””””””””””””””””
Hjj Umaima ce zaune a falon hjy habiba Tana fadin habiba Wlh bazan iya rabuwa da barikl ba
kuke ce mata k0 wa’! Wlh Ina son yarlnyar zan nema mata maganin al janu IndaI ta warke ai Kinga ni shar, Kai yarinyar tana dajiki Mai Kyau ga nonuwa a tsaye. 
hjj habiba dake zaune akan kujera haulat na kwance akan kujeran Kasa kanta a cinyar hjj habiba, hjj habiba na wasa da gashin Haulat, tace lallai Umaima yanzu duk abunda ya faru baki daddara ba. 
hjj Umaimatace naji tsoro amma duk matan da nayi hulda dasu ban taba ganin wacce naji Ina Sonta ba har nake burin muyi soyayya kaman bariki ba, wlh ko nawa zan kashe zan kashe in nema Mata magani sannan in biya bukata ta; 
Hjj habiba tace toh Idan aljanun suka ki fita fah? 
Hjj Umaima tace dan Allah bar min mugun baki malamai manya zan samu, suyi mata addu’a, nasan komai zai wuce Kinga daka nan saita dawo gidana inda zata yarda Aida na biya sadaki ma munyi aure…. 
Hjj habiba tace aure? Ke kina da miji ita inta sami mijin fah? 
Hjj Umaima tace AI shi yasa nace zan aureta Kinga bata ba bu namiji saini daya zata zauna a gida na kaman y’ata nifa Wlh Kinga habiba koda asiri saina mallaki yarinyar nan Wlh dan tayi min 
Haulat dai tana kwance tanajinsu bata ce musu komai ba 
Hjj Habiba tace gaskiya In kikai haka baki kyauta ba, taya zaki hanata aure Bayan ke kina gidan mijinki? 
Hjj Umaima tace Santa da kuma kishinta shi zaisa inyi haka, Dan bazan ‘Iya juran inga wani yazo inda take ba da Sunan love… 
ij habiba tace lallai kam amma duk maganan da hjj Umaima take haushi takeji dan itama son bariki take tunda ta ganta kuma itama tayi alwashin saita cita, tunda haulat ta fad’a mata bata da wasu aljanu, sonda take ma bariki shiya hanata fadama hjj Umaima cewa bariki bata da wasu aljanu, dan ta tabbata Indai hjj Umaimata sani Wlh sai tasa an kawo mata bariki kuma sai tayi abunda takeso yanzu tana d’an tsoro ne sgu yasa take cewa zata nema Mata magani, kuma tasan hjy Umaima dabin bokaye koda ba’a d’auko mata bariki ba ita da kanta barikin zata kawo kanta dan tana hulda da malamai na fitan hankali 
Haulat dai shuru ta musu amma cikin ranta tana fad‘in Indai bariki ce maganin ki za tayi dan ta wuce yanda kike zato, nima kaina inda naga dama zan nemeta amma sanin halinta yasa na boye maita ta, in takamarki kud’i bariki bashi bane a gabanta …… 
hjj Umaima tashi tayi tana fad’in bari inje gida inada Bakuwa tazo daga Lagos 
Hjj habiba tace kuma? Wai ke Mai yasa baki zama da mace d’aya yau kici wancan gobe kici wancan? 
Hjj Umaima tace ai shine yanzu nake son in zauna da mace d’aya inna sami bariki aita isheni 
Hjj habiba tace adai rage cin mata Kala Kala Kar ki d’auko Mai warin hq. 
Dariya hjj Umaima ta saki tace haba ai Kema kin San irin wanda nake ci fita tayi tana fad’in Kinga Bari inyi sauri. 
Bayan ta flta haulat ta kalli hjy habiba,tace mum Mai yasa baki fad’a mata cewa bariki karya take ba, Aida kin fad’a mata bariki bata da aljanu hjjj habiba tace kyaleta bata da alkibila 
Haulat cikin ranta tace nikam zan fad’a mata danna tabbata zata bani kud’i Sosai dan naga bata da rowa, numberdinta yanzu zan nema amma bazan bari mumta sani ba…. 
Hmm hajj umaima dai tace koda asiri saita samu bariki muje zuwa maga ya zata kaya

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]