[Advertisements⬇️]

BARIKI NA FITO CHAPTER 13 - Bankinhausanovels
Fri. Mar 31st, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

BARIKI NA FITO 
CHAPTER 13
Bariki kallon Hon salis tayi tace oh, toh na kashe wayan, sai kuma me? Dariya yayi tare da fadin ai kin San abunda nake so. Kallonshi tayi tare da fad’in yaushe muka gama? Bamu dade da gamawa ba fah, gskya a’a. 
Janyota yayi jikinsa tare da fad’in come on, bariki na rasa mai yasa Idan ina sex dake daka 
nayi realising sai inji Ina son in kara 
Bariki tace uhm, kawai dai kace kana dajaraba, ai bazan iya zama dakai har ran alhamis ba 
Wlh gobe zan koma. Yace haba bariki taya zaki koma gobe Bayan ba haka mukayi ba? 
Tace bazan iya da jarabanka ba, kana da naci, kafi son kaita cin mutum kaman tuwo, a’ah 
gskiya gobe zan tafi ina da abunda zanyi ma inna koma. Hancinta yaja tare da fad’in babu damuwa, tunda hakan kike so. Bariki fuskarshi ta shafa tare da fad’in ina son mutum Mai fahimta. 
Haka sukai ta shan love ranan, Washe gari wajan 12 bariki ta gama shiri duk yanda Hon salis yaso tayi hakuri amma taki, kiran haulat tayi akan zata zo inda take Kafin ta wuce. 
Haulat tace sai tazo, Bayan sun gama wayan haulat dake mannejikin hajia habiba ta kalleta tare da fadin kawata zata zo yanzu, hajia habiba tace Allah ya kawo ta, wayan hjy habiba ne yayi ringing dauka tayi naji tace shigo mana hjy Umaima, tana fadin haka ta kashe wayan. 
Bariki shiryawa tayi cikin wata blackjallabiya, tare da yafa gyalen jallabiyan, zo kuga kyau iya kyau. 
Hon salis janta yayi jikinshi tare da fad‘in you are so cute, kin ganki kaman balarabiya, d’aukansu hoto ya farayi, bariki na manne akan kirjinshi yake d‘aukan hotan, ya d’auka da yawa sannan suka fita dan ya kaita inda ta fada wai zata. 
Bayan Hon salis ya Kai bariki ya sallameta, da kudi masu yawa tare da fad’in zai shigo 
kaduna next week, ina fatan zan ganki? Tace in kazo muyi waya kawai, tare da fita daka motar, kiran haulat tayi akan ta fito. 
Bayan haulat ta Fito, suka rungume juna, sannan haulat ta amshi akwatin bariki tace muje tare da fad’in bariki Kinga yanda jallabiyan nan tayi miki kyau kuwa? Ni dama ki bani ita. 
Bariki murmushi tayi tare da fad’in ngd, inna cire zan baki. 
Haulat tace Kai ngd gskiya Sosai. 
Bayan sun shiga dangareren falon gidan, haulat ke gaba bariki na binta a baya, direct wajan dinning suka nufa inda ij habiba da kawarta suke zaune suke cin lunch 
Gaba d’aya idon su hjy habiba dana hjy Umaima yana kan bariki. 
ij Umaima cikin ranta tace Masha Allah, harwani lashe baki take kaman tsohuwar mayya. 
Bariki gaidasu tayi suka amsa cikin murmushi, hjy habiba tace sannu da zuwa, zoki zauna 
mana tare da nuna mata kujeran dinning din. 
Bariki zama tayi tare da fad’in ngd. 
ij Umaima ta kalli Haulat tace wannan kawartaki kyakyawa kaman balarabiya. Murmushi bariki tayi tare da fad’in ngd, inda ni balarabiya ce Aida naji dad’i. 
Hajia habiba tace bariki tasa abinci mana. 
Bariki Fara zuba abincib tayi,. 
hajia Umaima tace haulat ya Sunan kawartaki? 
Haulat tace Zainab zee. 
Da sauri bariki ta dago tace haulat miye haka? Taya zaki canza min suna? Kallon hajia Umaima tayi tace sunana bariki, domin tunda na fito bariki na canza ma kaina suna zuwa bariki. 
hajia Umaima murmushi ta saki domin taga yarinyar yar hannu ce, zata samu abunda take so, Jan bariki tayi tayi da fira, inda daga karshetace bariki ta bita gidanta ta kwana mana gobe saita wuce. 
Bariki tace yau take son taf’lya kaduna. hajia Umaima taita bata baki haba bariki kwana d’aya dai. Bariki tace shikenan na yarda. 
Jin bariki tace ta yarda yasa hajia Umaima fad’in Toh tashi muje dan dama yanzu nake son taflya. 
Bariki tashi tayi suka ma hajia habiba sallama ita da haulat sukai waje. 
hajia Umaima ta kalli hjy habiba tare da fad’in Kai yarinyar tayi, duk yaran da nake love dasu kawai Inayi ne, amma wannan daka ganinta naji Ina Sonta. 
Hajia habiba dariya tayi amma bawai takai zuci ba, domin dai itama haka dinneta gefenta domin bariki ta Mata amma tunda tana da haulat zata hakura, Bawai hakura da bariki ba, a’ah sai tasa sunyi love koda sau d’aya ne, domin nonon bariki yayi matukar burgeta abu a tsaye kyam. 
hajia Umaima tace kawata na tafl na kosa muje Gida. 
Fita sukayi inda driver din hjy Umaima yasa ma bariki akwatinta cikin booth din motar hjy Umaima Mai kirar jeep. 
lta da bariki suka shiga baya driver yaja sukai gaba. 
Bayan sun karasa dangareren gidan hajia Umaima, sai taga gidan hajia habiba ma ba wani had’uwa yayi ba, domin gidan hajia Umaima yaci uban na hjy habiba had’uwa nesa ba kusa ba. 
Kamo hannun bariki ‘tayi tace muje in kaiki dakinki. 
Binta bariki tayi, inda ta kaita wani hadaddan bedroom, Wanda gado ne .3 ciki sai wardrobe da AC da kujeru guda biyu sai karamin table a tsakiyan kujerun kaman dai d‘akin hotel. 
Hajia Umaima flta tayi tare da fad’in saiki huta ga tv nan in zakiyi kallo ga system can ma. Bariki tace ok. 
Wayan bariki ne ya fara kara bude jakarta tayi ta d’auka, ganin Sunan Yarima ne, yasa tayi murmushi domin ita dai ta rasa mai yasa Yarima yake bata dariya tare da sata nishad’i 
tunda taji irin kallon da yake mata ba yanda sauran mutane ke mata ba, shine mutun na 
farko da yake mata kallon Kamila Bayan ba haka take ba,jin wani kiran ya kuma shigowa 
yasa ta d‘auka tare dayin sallama. Amsawa yarima yayi tare da fad’in gimbiya Zainab Anya ba zaki bari in ganki ba yau? 
Murmushi tayi tare da fad‘in saurin Mai kakeyi haka? Zaka ganni insha Allah kaman yanda nace maka, so nake ranan da bamu da islamiya inzo marabanjos gidan yan uwan 
mamana sai mu hadu. Yarima yace ok, izu nawa kike? 
Murmushi tayi tace ka Bari Idan muka hadu sai kayimin tambayoyi. 
Murmushi yayi tare da fad’in hakane, tunda gimbiya ta Mlm ce daka yanzu zaki fara 
koyamin karatu. 
Dariya tayi tare da fad’in ni kuma? Yace eh ke mana. 
Tace taya zan koyama yarima karatu? 
Murmushi yayi tare da fad’in da inje in koya a wani waje ai gwara gimbiya ta, ta koyamin, 
yace Zainab ku y’an wani gari ne Dam taji gabanta ya fad’i domin batai expecting zai Mata wannan tambayar ba,. 
Yace hello Zainab ya kikai shuru? Jin murya yayi kaman ana mata magana, yace I will call 
you later. 
hajj Umaima ce ta shigo mata da akwatin ta tare da fad’in gashi kin barshi a mota,jin 
muryanta yasa Yarima ya kashe, Bayan hjy Umaima ta ajiye mata akwatin fita tayi. 
Bariki ajiye wayar tayi ta Fara kuka domin tambayar da Yarima yayi mata Wanda batai tunanin zai Mata shiba, ido ta lumshe tare da fargaban had’uwa da Yarima dan taga Idan harta bari suka had‘u ko taci gaba da mu’amala dashi zaisa ta tuna baya saita canza ra’ayi akan abunda zuciyarta ta kudiran Mata, a hankali ta bude ido tare da fad’in no it will not happen, I have to stop all dis thing zan had’u da Yarima zan nuna mishi koni wacece Indai badan hannu bane zai rabu dani inko dan hannu ne bazan bashi fuskan yasan daka inda na 
fito ba, sannan daka ranan zan rabu dashi. 
Bariki dai haka taita zama a d’aki sai dai in taji kiran sallah tayi, koda dare yayi Bayan sunyi dinner Sun gama duk ta Lura da hjy Umaima tasan abunda take nufi, kallonta kawai take, koda bariki ta koma daki wanka tayi tasa night gown dai dai giwarta komai najikinta ana gani, gadon dakin ta hau Bayan ta kunna AC,jin an shigo d’akin yasa tayi kaman tana 
bacci. 
hjy Umaima ce ta shigo itama gadon tahau tare da rungumo bariki ta baya, hannunta tasa akan nonon bariki tana shafawa tare da murza Mata su, wani irin ajiyan zuciya take saukewa
tare da kara kankame bariki. 
Bariki ganin tana son wuce gona da iri yasa ‘ta saki ihu mai karfi tare da fisgejikinta ta Fara surutai, kaman mai aljanu tayi baza baza da gashin kanta tana ihu. 
hajia Umaima wacce cikinta ya diba ruwa dan tsoro ta tashi zata gudu 
Bariki kamota tayi tare da Jefata kan gadon, tace ‘Ina zaki? Tana mata maganan ne da tsawa, ‘nace nace ina zaki? Tunda kika tada mu sai kinyi abunda kike son yi, amma bada bariki za kiyi ba, damu za kiyi, dariya bariki ta saki mai sauti. 
Iya tsoro hjy Umaima ta tsorata domin ta gene ba bariki bace aljanu ne suke maka magana, hjy Umaima harda sakin fitsari dan tsoro, tare da hawaye tana bama bariki hakuri akan tayi Mata afuwa . 
Ganin ta saki fitsari yasa bariki ta waiga tana dan dariya Don Abun yayi mugun bata dariya, ganin tajuya baya yasa hajj Umaima tayi dakinta da gudu tare dasa key. 
Bariki kam ganin ta fita ta kwanta tana ka dariya tare da fad’in tsohuwar banza har abada bariki bazata aikata lesbians ba, wani hawaye ne mai zafi ya zuban Mata tare da fad’in na tsani wannan abun, kuka take Sosai tare da burin Safiya yayi tabar garin ta koma inda ta fito. 
Washe gari koh hjy Umaima batajira fitowanta ba bariki tabar gidan, dan bata ma tunanin zata flto Indai har tana cikin gidan dan ta tsorata Sosai da bariki, bariki drove din mota ta d’auka har kaduna karfe Goma da wani abu bariki takai gida d’akinta tayi direct dan tana bukatar hutu. 
Saida dare bariki ta fito shima dan taji yunwa na kokarin kasheta ne, direct shagon Gama tayi ta siya madara dan nata ya Kare, dasu bread, tare da had’awa da sigari, tazo zatai cikin gidan su kaci karo da hjy babba. 
hjj babba yace lah na shiga uku wani gardin neyake kokarin hadajikinshi da nawa? Bariki tace Kai hjyta ta. 
Yace au dama Kece ai nasha ko y’an mazan nan ne, kin San haka suke sai su bugeka da gangan dan kawai Su taba jikinka. 
Bariki dariya tayi tace Allah ya kyauca musu. yace Ameen tare da fad‘in jibi fah mutumin ki zaizo kuma yace ranan yake son ganinki. Bariki tace hjyta babba nafa fad’a miki bazan ganshi ba. 
Baki hjy babba ya saki tare da fad’in OH ni, bariki amma baki da mutunci wlh, Bayan na fad’a mishi zaki ganshi sai ki watsa min kasa a ido kisa ya dinga min kallon karaman mace, da mutunci na kisa ya daina gani. 
Bariki tace naji Toh zan ganshi saboda ke amma fah Indai dan yazo ne yasa wannan karaman ayabar tasa cikin gindina karma ya fara. 
Hjj babba yace oh ni zata lalatani Kinga Bari inyi gaba tunda sauran mutunci na, gaba yayi yana rangwada. 
Bariki dariya tayi can kuma tayi shuru tace gobe alhamis jibi jumma’a alh madu zai zojibi, gobe Ya kamata inga Yarima, Tana shiga d’akinta ta doka ma habib kira tare da fad’in kawata zo d’akina dan Allah tare da kashe wayan. 
Ba‘a wani dade ba saiga habib yazo yana fad’in lafiya wannan kiran kaman na kashe miki wani. 
Bariki tsaki ‘tayi tare da fad’in kawata kina da matsala Habib yace baki yayi tare da fad’in tsaka ma da tayi Allah tsine Mata yayi. 
Bariki tace Ka dai ji dashi. 
Tashi yayi tare da ri’ke kugu yace bariki Wlh kina kaini bango zan miki tujara a cikin d’akin nan, yana maganan ne tare da hararan bariki 
Bariki tace sorry kawata zauna kiji abunda yasa na kiraki, 
Zama yayi tare da fad’in wlh bariki Kar ki bari in miki tujara dan banda mutunci, akan wani dalili zaki dinga had’ani da y’an maza Ina mace na. 
Bariki tace Kedai baki da hakuri Yace zawo ne ni. 
Tace ni bari kiji kiran da nayi miki akan maganan Yarima ne, ina son gobe mu had’u a wani 
Gida zamu hadu? 
Habib yace ah Allah sarki kice dan mutunci, karki damu kawai goben ki bashi dama zan 
shirya komai 
Tace an gama, message tayi ma Yarima tare da fad’in gobe insha Allah zamu hadu da yamma. 
Habib yace bariki harna kosa goben yayi ki ganshi kiga yanda ya hadu kai inama ni yace yake so Aida na aureshi da yaga yanda ake zuba soyayyah. 
Bariki dariya take Sosai har tanayin kasa dan dariya. 
Hmm

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By Ismail

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]