[Advertisements⬇️]

MARAICIN RAHMA6 - Bankinhausanovels
Fri. Mar 31st, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Hausa novels
MARAICIN RAHMA

                   Chapter 6

www.littafanhausane.com.ng
Haushi ya ahmad ke ji
sosai na rashin zaman
rahma a part dinsa,wai har
tafi son su Mimi da ammar
a kansa,shi za ayi bikinsa
ma ko ta tayashi jaje
amma  shagalin bikin
take…ni kuwa nace dan
ma ahmad baka ga gyaran
da sukayi ba lol.abinda
ahmad bai sani ba rahma
kullum sai tayi kuka da
dare za a kwace mata
ahmad dinta,kawai
daurewa takeyi, amarya
kuwa anci attach tayi kyau
kuwa,dama tana da dan
kyau kadan dan dangin su
ahmad kaf ba baqi sai dai
amrata kadan ta kwaso
farin fatar.amma akwai
wanka da iya kwalliya,shi
yasa bariki ta amsheta,
Yau ta kama Thursday
yaune kuma za aje dinner
ta farko by 7pm,da kyar
aka shawo kan ahmad
shima sabo da mimi ya
yarda zaije,amrata amarya
ko kallo bata ishi ango ba
ko magana bata hada
su,yau angoma akwatuna
Biyar ya hadawa
kansa,dan yace bazai siya
mata ba shi kuma ya
zauna da Tsoffi ba,ahmad
lefe ya hadawa Kansa na
akwatuna biyar na
kayansa,Inda ya kwashe
wasu a kayansa duk ya
bayar.baba driver ma ya
samu kala 5 a ciki.
Yan mata na hango birjik
tsakar gida kowacce ta
dau karshen wanka,yayin
da amarya da ta hade
cikin dark pink din
gaunt,ga wani arnen
gwagwaro golden,takalmi,
jaka duk golden masu
mugun tsada,gaskia
amarya ta kai karshe
kowa kallonta yakeyi,iya
kyau tayi har ta gaji,sai
wani yanga take tana
yauki.kawayenta duk sun
shirya har an fara kai wasu
wasu kuma can za a hadu da wasu
Ina mimi wai mimi har tafi
amrata kyau dan ita red
material tasa da ratsin
arsh,dan haka takalmi jaka
pose gwagwaro ya zama
arsh,gata dama da gashi
ba laifi,ta dau wanka
karshe,mimi na fitowa ta
dishashe kyan
amrata,amrata da
ragowar frnds sai harare
harare sukeyi,haka har aka
kwashe su tas,saura
amare,angon mimi yasha
arsh din kaya yayi kyau
kamar a gudu dashi,ga
Hutu dama ya ratsa
shi,haka su biyu bayan
mota ango da amarya,frnd
din ango driver,suka tafi
saura amrata da ango ahmad
yaki zuwa su tafi,ba yanda
ba ayi ba yace bai gama
shiri ba suje ya taho,haka
shaheed ya sa amarya da
momi mota ya tafi da su,
An kwashe kowa,su husna
duk suna can, dole momi
ta zaunar da amarya a
mota suna jiran
ahmad,ahmad kuwa yana
can yana shiri,sai da ya
San kayan da amarya
amrata tasa sabo da baya
son suyi iri daya.
Wai ina rahma ne tana can
room dinta dan ita ta
dauka ma har su ya
ahmad suna can,su husna
ana ta mata waya,dama ta mata waya,dan
haka ta gama shiri
gwagwaro dan karami ta
dauko,ta rasa wanne kaya
zata sa ma,wani dakakken
material ta dauko cikin
akwatunan da ahmad ya
bata,light blue doguwar
rigace fasalin dinkin amare
dan daga bayanta an zobe
Kasan yana Jan kasa
sosai,tana sharar titi,irin
na turawa,saman kuma ya
dameta zuwa cikinta daga
hips ya bude,gwagwaro
tasa dark blue,shoe bag da
wata arniyar pose duk tafi
ta amaren kyau dark blue
suma,tawa gashinta style
ta baya har tsakiyar
bayanta ya sauka,powder
ta kara shafawa da red
jambaki sosai,ta dan gyara
gira kadan batayi haukar
kwalliyaba,kowa ya
ganta yasan tafi duk
amaren wohoho,inda
kamar balarabiya,tasha
turare sai kamshi ke
tashi,ga hips yayi
dambas,na shanu
tamtsam masha’allah,
Takalmin hill tasa sai kas
kas takeyi,ahmad kuwa ya
hade cikin lightblue
shadda,ya dau hula,da
takalmi,Ku kunsan
tsayawa fadan na ahmad
bata lokaci ne,dama
mutum kamar bature ga
komai ya hada,momi ce ta
dameshi yayi sauri,su
husnama sun dami rahma
da waya,ahmad ya kunna
wata arniyar mota kenan
ya hango wata daga part
Dinsa,suman zaune yayi da
ya tabbatar rahmansace,ai
ya shagala da kallonta don
da ace bai Santa ba zaice
bakuwar balarabiyace,horn ya mata tun kan ta
karaso take kallon
ahmad,salati kawai takeyi
saboda tsananin kyan da
yayi.
Murmushi take masa
shima yana sakar mata
nasa me tsada.baba driver
ya kira yace ya tuka su,shi
da rahma suka kame a
bayan motar.sai kallon
juna suke kamar su cinye
juna,kamshi da kamshi ke
tashi yayin da kowa ke
cike da nishadi suna
tare.gashi basu sani ba
sunyi anko,za asha gulma
fa yau
Direct hotel suka nufa inda
suka tarar da jama’a
dandazo a ciki ga police
gawace kwance a bed a
room din yayin da amrata
take durkushe a kasa ta
Dora hannu aka tana
kuka,mutane kuwa a
kanta ana bawa ido
abincinsa,su dady ne suka
karasa wajen,
Wa zasu gani in ba amrata
ba duk cikinsu mamaki
sukeyi me ya kawo
amarya hotel.nan masu
hotel suka kwararo bayani
da time din da amrata ta
shigo da alhajinta jiya,
Yan uwan amrata na jiki
dady ya kara kira suka zo
wajen subhannallah nan
suka ba da shedar dama
amrata yar duniya ce bata
jin magana ko kadan,gashi
nan asiri ya Tonu nan fa
aka fara caka kai caka kai
akanta,
Amrata tsabar kunya da
bacin rai yasa ta kasa
kallon kowa,ahmad ne ya
bawa police damar tafiya
da amrata,gawar ALHAJI
kuma akayi mutuwarkuma akayi mutuware da
ita domin gudanar da
bincike akan case din,
dady kuwa tsananin
mamaki ne ya lullubeshi
da Dana sani da tuni dansa
ya auri fasika,take ya
godewa Allah, ahmad
kuwa dadi ne ya kamashi
kamar ya sheka lahira dan
murna.
Yanzu case da amrata na
hanun police sai an gano
gaskiar lamarin.labari
kuwa yaje kunnen yan biki
da dama,dady ya dawo ya
bada damar a auren
mimi da angonta,
Ahmad yaja gefe yace
ahmad munga abinda ya
faru ba time ko kana da
wacce kake so a daura ma
da ita nan da 2months,a
nutse ahmad yace dady a
yanzu za a daura fa,yace
baka da hankali ne wace
aka taba wa aure ba
danginta?yace dady
rahma ce fa kawai da muji
kunya ai gwara a daura da
ita kawai,ba wai sonta
nake ba kawai dai ayi ko
dan mutane,kaga nine
komai nata ina da iko da
ita,daria ahmad ya bawa
dady, a take aka bada
sanarwa an daura auren
RAHMA ABUBAKAR da
AHMAD
ammar wani ihu ya buga
dan murna,su momi lbr ya
kai gidan bikin du family
basu ji haushi ba sai ma
masu murna ma,kawaye
da yan uwan amratane
kawai ke cikin kunci da
kunyar abinda tayi,nan fa
su shaheed da Hussain
suka farawa ahmad tsiya
haka har taron maza sukayi
taxi reception, anci ansha
an gwangwaje,ango sai
dadi yakeji bai San dalili
ba,rahma bata da lbrn
komai dan tana part dinsu
ita da husna suna
kwalliya,cike take da bacin
rai yau za a daurawa
ahmad aure kwalliyar ma
tata taki zama sabo da
kukan da takeyi,sanye
take cikin shadda
dakakkiya fara kal tasha
aiki da bakin zare,
Da kyar husna ta lallasheta
har aka samu kwalliya ta
zauna.a part din ta zauna
taki fita dan kar taga abin
haushi,angwaye ana gama
reception gidan su ahmad
suka dawo,su mum suka
gaisar tuni angon mimi da
frnds nasa suka fara pics
mimi ma na manne da
angonta,ammar ma
husnansa ya nemo suka
fara pics,
Mimi ce ta duba bata ga
rahma amaryar tasu ba
ana ta pics da ango ba
rahma,salma ta tura kan
ta taho da rahma ayi da
ita,da kyar rahma ta dakko
jaka da takalmi baki tasa
ko mayafi bata dauka ba
tunda tasan bikine ba
wani sawa ake ba dan
haka a hannu ta rike
abinta gashi a gida suke.
Part din su momi suka
nufa yan mata da samari
ne cike da part din,rahma
bata dauka haka sukeba ahmad ne ya fara ganin
amaryar tasa fiskar nan ba
alamar fara’a bare
walwala ciki.yau ma anko
sukayi da ango
ahmad,tuni rahma ta
haskake taron da
kyanta,ga dressing wow
kowa dake wajen sai da
ya yaba tare da
kokawa.kamar tasa kuka.kamar tasan da
ita aka daura wajen
yayanta ta wuce ta zauna
kusa da shi ga hips nata
ga nasa,
Duk tayi ne dan ta nuna
ahmad fa natane kowa ya
sani,su kuwa yan wajen
sai tafi da ihu ta birgesu
wato angonta kawai ta
sani,
Ina kwana yaya,ya
hidima,Allah Sanya
alkhairi,tunda yaji haka
yasan tabbas bata sani
ba,to in ta sani ma ai ba
lallai tana sonaba kamar
yanda nima ba wani sone
yasa na auretaba ahmad
Ke fadi cikin ransa,amma
zai daure ya sanar mata
koma me zai faru ya faru.
Janta yayi aka dinga zuba
musu ruwan pics da
frnds,mamakin rahma wai
ina amrata ne? Ita ake ta
pics da ita, ana gama pics
ahmad ya mike zasu fita
zai raka frnds,da sauri
rahma ta damko damtsen
hannunsa,dage tayi ta
kama masa rada a kunne
yaya wai ina amaryar
takane?shima rada ya
mata gaki nan kece ai da
ke aka daura wlh am
serious ba wasa tambayi
mimi.ihu aka dauka maza
da mata wasu na I can see
luv in the air.du anzata
maganganun luv suke,
wasu na lallai wannan
ma’aurata basu data ido
Sam.
Rahma kanta ya daure
tam da maganar
ahmad,batayi kasa a
gwiwa ba ta ja mimi gefe,
tas mimi ta zayyane mata
komai. Ai rahma tana
tabbatarwa da gaske ne
tace ina zuwa.su mimi sun
tsorata ganin ta fisge ta
ruga dakin mimi da gudu,
rahma na shiga dakirahma na shiga dakin ta
dinga taka rawa ko
shigowar mimi da salma
bata ji ba,ba kalar rawar
da batayi ba kida ba
komai, daga nan ta fada
gadon mimi ta dinga tsalle
da birgima hade da
burburwar dadi.
Daga nan ta dage ta kwala
wani dogon ihu tace sai ni
wlh Allah na gode ma nice
matar yayana,nan ta fara
kirari kamar yar tauri kirari kamar yar tauri sai
ni amaryar yayana,ya
ahmad dina ne, wai Allah
na nan to wa ya isa ya ja
da ikon Allah.tuni ta sauko
kasa ta fara sujjada tana
godewa Allah tare da
adduar zaman lfy.
Su salma da mimi tun da
rahma ta fara haukar
murnarta suka dakko
waya suka mata video waya suka mata video.da
kyar ta lallabasu suka
yarda baza su nunawa
kowa ba.su kadai zasu
dinga gani.ammafa sunsha
daria yau.
Basu San rahma haka take
son ya ahmad ba sai
yau,su husna ma taji
komai wajen ammar ta
taya kawarta murna,ai
rahma bargo ta shige ta
rufe kanta tana ta mutsu
mutsun dadi,har mamakin
kanta takeyi wai dama
haka so yake ita Ashe
hauka takeyi da take cewa
baza tayi aureba da kuwa
ta cuci kanta.
Su amrata ana can a kulle
ana ta bincike kan case
nata,duk da haka taci
duka.jikinta du yayi
Kunburi,yau kowa ya watse
daga biki baki na nesa ma
duk sun tafi,ankai amarya
mimi hadadden gidanta
dake wuse zone11,
ma’aikata sun gyara gidan
fes komai ya dawo
normal.yanzu rahma da
ahmad ake shiryawa
gidansu da zasu zauna
gidan ahmad a maitama
dady ya kera masa basu
da nisa sosai.
Momi da dady ne suka kira
ahmad zaune yake
gabansu momi ce ta nisa
tace lallai munyi kuskure
na kin karbar yarinyar nan
rahma,ana zaton wuta a
makera sai aka jita a
masaka,dady yace ni
kunyar yarinyar ma
nakeji.so nake a gama
shirya gidan Ku tare nan
da 2weeks,momi ce ta
umarci ilham da taje part
din ahmad ta kira rahma,
A nutse tayi sallama gaban
su dady ta zauna,ahmad
kallonta yakeyi sosai
rabon da ya ganta tun
ranar daurin aure, nasiha
suka musu sosai tare da
neman gafarar rahma,
Haba momi ai dama ni
banji komai ba banji komai ba Ku ai
iyayenaa ne Ku daina ma
bani hakuri dan Allah dan
kun cancanci komai tunda
kuka bari ya ahmad ya
rikeni ai kamar kune
cewar rahma.dadi kowa
dake wajen yaji da
maganganun rahma.momi
ce tace rahma ki debo
kayanki ki koma part din
su salma ki dinga kwana
can kafin a kaiki garinku a
sanar da yan uwanki.dadi
rahma taji tare da cewar
to momi insha’allah.kafin
rahma ta rufe baki ahmad
yayi tsalle ya dire wlh
momi Sam bazai yiwu ba
a part dina zata ci gaba da
zama,me yasa tun farkon
kawota bakuyi tunanin ba
muharrama ta bace,bakuyi
tunanin shedan ba idanku
ya rufe akan zargi kuka
barni daga ni sai ita a part
daya ba sai yanzu da na
aureta ta zama
muharramata za kuce ta
dawo nan nikam ban
amimce ba.
Kunyace ta kama rahma
harma da su momi,dady
ne yayi murmushi yace
hakane ahmad tabbas
munyi kuskure babba kuje
kuci gaba da zamanku nan
da 2weeks Ku koma gidanku.
Momi Jan hannun rahma
tayi zo muje to room na
baki sako,ahmad yace ke
kiyi sauri ina jiranki,kai
momi ta girgiza lallai
ahmad bashi da kunya ko
Kadan.wasu magun guna
momi ta nunawa rahma
tace kullumm tazo tana
sha a dakinta,kuma ta biya
me gyaran jiki kullum za
azo ayi mata in ta dawo
daga schl har lokacin
tarewarta,godiya tayi
sosai.momi huduba ta
karawa rahma kan kar ta
bawa ahmad kanta har sai
sun tare.
Fitowa sukayi da momi
rahma ana ta sunne kai,ita
a dole kunya.yanzu kunyar
ahmad da su momi takeyi
sosai.taso ahmad ya barta
part din salma da ta huta
da kunyarsa,tashi yayi ta
bi bayansa har part dinsa
ahmad yana kallonta
yanda take wani kunya.a
hankali ta durkussa kasa
tace yaya dan Allah ka
barni na zauna a part din
su salma…tsawa ya daka
zan kwada miki mari
stupid cinyeki zanyi dan
kinga na aureki zaki fara
rainani ko ance miki a son
raina na aureki.inma wani
abu kike tunani zan miki
to ki cire,ban son ina
magana kina canjamin am
I clear kai ta daga hade da
cewa yessssss sir .
A cikin fushi yake amma ta
bashi daria sosai yanda
rahma ke birgeshi
comedian ce dole sai ta
saka nishadi.mikewa tayi
ta fara tafiya yace kin san
fa baki bani abinci ba tun
safe banci komai ba,ko so
kike na dinga zuwa wajen
momi haka akeyin mata
da miji.daria ya bata yaya
ai baka fada min ba,sai na
koya miki ma abinda ya
kamaceki.batayi magana
ba ta wuce kitchen tana
 ya ahmad kwai fadan
tsiya ni bana son fada da
tashin hankali.
Miyar jajjage tayi tasha kifi
da farar shinkafa,ta hada
salat sai kunun aya da tayi
yasha madara bata ganshi
a palon kasa ba hakan ya
tabbatar mata ya fita yin
sallar isha tasan ya Ahmad
akwai zuwa masallaci,part
din ta kuma gyarawa fes
ta fesa roomfreshna kala
biyu ga turaren wuta na
steamer ta kunna tiririn
kamshi na tashi,zuge
labilen ko ina tayi domin
ya rufe ko ina ruf,sai da ta
tabbatar ko ina ya kama
kamshin sannan ta fesa
wanka dan rahma ta
ajiyewa kanta baza ta bari
a kwace mata dan ahmad
dinta ba,
Akwatuna ta bude so
takeyi ta kure wanka
fa,dama tuni take so ta
dinga sa English wears
amma ba dama sabo da
ahmad ba muharraminta
bane to yau ga rana ta
samu sai shanya.bayan ta
gama shafa lotion dinta
Maganganunta take ita
kadai tana duba kayakadai tana duba kayan ai
bazan ma fara sa ma
tsinanu ba sai nan gaba
zan gigita tunaninka ya
ahmad.amma me tana
gwadawa ta kasa sawa
sabo da kunya,nan gaba
zan sa ne ai cewar
rahma,akwatin atamfa ta
bude ta dakko wata Riga
da skert rigar me tattara
black ce sosai da zanen
ganye green,tayi kyau
atamfar inner wears tasa
sannan ta sa
kayanta,powder ta shafa
sai kwalli da ta sa,girarta
kuwa sabo da yawanta
bata zanawa kawai da
brush take dan
gyarata,red JanBaki ta
shafa sosai daurin
dankwali ta tsantsara
kamar zata party. Turare
ta fesa kala 3 ta shafa
humra me kamshin gaske
wacce mimi ta dibar mata.
Fitowa tayi Palo baya nan
abincin ta kwashe ta wuce
turakar me gida lol kaji fa
amarya da iyayi.
A yanzu amrata an yi
bincike a gawar ALHAJI ba
ita ta kasheshi ba zuciarsa
ce ta buga,Ashe yana da
ciwon zucia dan haka tayi
karfi ba tare da ya sani ba
zuciarsa ta buga lokaci
daya.wa’iyazu billah
alhajiji me zai cewa Allah,
yana halin zina sai dai
Allah. Ya masa rahma
dama ita mutuwa bata
jira,bata sallama shi yasa
ake so har kullum ka
kasance me aikata alheri
dan baka San aya zata
riskeka ba,Allah sa mu cika
da imani.me makon
amrata ta saduda ta koma
ga Allah ina Sam tana
komawa nijar da ta
tabbatar ta warke daga
raunikan da police suka ji
mata, tajita dam taci ta
koshi,ga lafiya a jikinta
kamar ta rungumi zaki sai
tace Sam sai tasan yanda
tayi ko da tsafi ahmad sai
ya aureta sannan tana
shiga zata kawar da daga doron
kasa,har tawa wasu
tsofafin mazan harkarta
waya inda taci gaba da
duniancinta, tare da
bazama wajen bokaye.
Dama wani iya shegen du
lafiya ce ke sa mutane
yinsa .
Shigowa Palo ahmad yayi
wani arnen kamshi ne ya
dakeshi ido ya lumshe ko
ina sheki da kamshi yakeyi
alhmdllh ya firta yasan
wannan aiki sai
rahmansa,ita kuwa
amarya tana palon ahmad
a sama ta shirya
abinci,sannu da zuwa tace
shi kuwa gogan naka kallo
yake kare mata kyau
kamar aljana ga iya
kwalliya da dressing,sai da
ta maimaita sannu da
zuwa sannan ya dawo
cikin hankalinsa,daya daga
cikin kujerun ya zauna
tare da kafe rahma da ido
ta masa kyau,abinci ta
shiga zuba masa shi kuwa
santala santalan hannun
Wanda suke dauke da
zanen lalle yake ta kallo,
Mika masa tayi yaya
gashi,abincin ya fara ci a
nutse ita kuma ta juya
kallonsa take tayi yanda
yake motsa dan bakinsa
komai nasa me
kyaune,gajiya yayi da
kallon yace lfy ba tare da
ya kalleta ba kuma bai
tsaya da cin abincin ba a
daina kallona haka kamar
yau kika taba
ganina,fuskarta ta dauke
gefe yace ko kefa yar fillo
wannan irin kallo
haka,mikewa tayi a
kunyace zata tafi yace
dawo ki zauna inda ta
tashi ta koma ta zauna har
ya gama cin
abincinsa,sannan ya tallafe
fuskarsa da hannu biyun
ya matso da fuskar saitin
fuskar rahma yace kiyi ta
kallo sai kin gaji kar kice
na tauye miki hakki,daria
tayi tace ai na gaji ma tun
dazu no sai kin koshi yau
da kallonta,abinda rahma
bata sani ba wayo ya
mata dan yafi kallonta da
yawa amma bata gane
ba..kasa kallonsa tayi sabo
da kwarjini yake mata
tana jin wani iri a
jikinta,idon Ahmad har ya
fara canja kala,ganin in ya
ci gaba zai iya zubar da
mutuncinsa yasa ya janye
fuskarsa ya wayance da
kin kasa kallo to daga yau
kar ki kara kallona a sace
ki dinga fadamin zan
kalleka sai na zauna ki
tayi.
Murmushi rahma tayi ta
cuno baki cike da
shagwaba to ai kaima ka
kalleni da yawa, dazu ma a
gaban su momi ai ka
kalleni,yace to ba kin rama
ba ai shi yasa na baki ki
rama,dalilin da yasa na
kalleki gani nayi kinyi
muni yau kwata kwata
naga dan kyan da amare
ke yi ke bakiyi ba
Sam,kumbura baki tayi to
yaya ai baka fada min ni
zaka aura ba ko taya zanyi
kyau din,daria ya gumtse
ganin ta yarda da
gaske,lallai yarinya ce
tahma,to ke ai bakya so
kiyi kyau ai da na koya
miki da sauri tace ina so
mana ,yace to daga yau a
room dina zamuna kwana
amma fa kwanciyar kai da
kafa,kaina a sama naki a
kasa,amma da sharadi ba
me taba wani ko da yatsa
ne,
Da farko rahma ta tsorata
amma tunda taji yace
bame taba wani yasa taji
sanyi dan tana so tayi
kyau,har ga Allah tasakyau,har ga Allah tasan in
mata sukayi aure mata sukayi aure suna
kara kyau da kiba Ashe
idan ana kwancia bed
daya da mijin akeyin
kyau.ahmad ne ya katseta
tunanin me kikeyi in
bakya so kiyi kyau no
need ki damu kanki kije da
muninki ke za a tawa
daria.kwancia rahma tayi
a doguwar kujera tare da
fadin yaya ai nafi kowa
bukatar nayi kyau so
nakefa na kara girma da
kyau da wuri dan naje
kauyenmu su me gari
suga naci gaba.
Murmushi ahmad ya saki
yace yasan rahma da son
tayi kyau ga son a birge
Wanda ake so,yace to
kuwa ki dage dan nan da
1week zamu je
kauyen.zumbur ta mike
yaya bacci nakeji ni bari na
dawo.
Tana fita ahmad ya dinga
daria lallai rahma
yarinyace bata da wayo ko
kadan gata ta girma
amma ba wayo,ko da yake
rashin muamula da frnds
ne yasa,dan da tanayi da
yanzu sun gama Wayar da
ita.
Ita rahma kamar yanda
tasan tana tare da ahmad
ko hannu baya rike mata
sai da dalili tofa har yanzu
ma da ya aureta haka take
daukansa dan ita ta manta
ma ana wani abu a aure
ita gani take ko anayi to fa
banda ahmad dan bazaiyi
da ita ba ko rungumeta
bazai ba bare wani
abu,dan haka wanka ta
sakeyi tasa wata night
gaunt dinta pink iya Rabin
cinya da wata top ta sama
ta Dora ta ko dankwali
bata sa ba ta tufke
gashinta har baya jelar na
kwance tana baza kamshi
ta fito dauke da hijab a
hannunta hade da
doguwar Riga domin
sallah.
Bed room din ya ahmad ta
shiga hade da sallama
karar ruwa taji ta gane
wanka yakeyi,bata jima ba
ya fito daure da towel a
kugu da karami yana goge
jikinsa,nan rahma taga
baiwar kyan fata,diri,da
sura.dauke kanta tayi gefe
kar ya ganta,burinta ma
taji yayi hugging nata a
wannan skin din nasa me
kyau,a gabanta ya shirya
wando short kawai wando short kawai yasa
ba Riga,jikinsa yabi da
turare rahma tana jinjina
tsabtar ya
ahmad,karasowa yayi
gabanta yan mata lallai
kina so kiyi kyau da
wuri,farrrrrr tayi da ido
Wanda ya bawa ahmad
daria ita dole yan
mata.hijab da doguwar
rigar ya karfa ya ajiye
mata a sip.
Cak ya dauketa ya cire
mata rigar saman to fa
rahma ido ya fara kawo
ruwa jiki ya fara rawa kar
kar,hankalinta bai kwanta
ba sai da taga ya kwantar
da ita kanta yana wajen
kafarsa kwanciyar dai kai
da kafa.dadi taji a ranta
tana kuri haba ai ni nasan
yaya na ba dan iska
bane,me zaimin ma to ina
karamata.
Addua yayi yawa rahma
ma nanfa kowa yana sake
sake a haka har rahma
tayi bacci amma ahmad ya
kasa bacci so yakeyi ko
hugging rahma yayi don
rage zafi,rahma kam
Tayi bacci fa,ta gangara
jikin kafar ahmad,jikin kafar ahmad,hannu
tasa ta rungume kafar a
kirjinta, wani laushi
ahmad yaji Wanda ya kara
gigita tunaninsa.
Hankalin ahmad ya tashi
sosai ya rasa me yasa tun
farkon ganin sa da rahma
a kauye yake shiga wani
yanayi a jikinsa bare
yanzu da suke ma’aurata
kuma a gida daya bed
daya,baccinta take sosai
hankali kwance,a hankali
ahmad ya zare kafafunsa
ya sadada ya juyo da
rahma ta dawo kwancia
dai dai dashi ba wacce
suke kai da kafa ba,
Hugging dinta yayi sosai
zuciarsa na bugawa sai
numfashi yake fitarwa ga
fitinan nan kamshinta na
fisgarsa,rahma bacci takeyi
tukuru musamman da ta
jita jikin ahmad ga dumi
ga laushi da kamshi kara
lafewa tayi luf tare da kara
kanannadeshi ba tare da
ta sani ba,
Dauriya kawai ahmad
yake yana dana sanin
hada gado da ita gashi ya
shiga wani hali ba magani
kuma,gashinta ya shiga
shafawa a hankali gudun
kar ta tashi ta farka
shi,wuyanta ya gangaro
yaji wani laushi kamar
flour,cinyarta da tasa ya
hade yana gogawa,wani
haukacewa ya karayi bai
San sanda ya zame
hannun rigarta ba bra
na shanu sun bayyana ya
kai hannu kai gaba daya
ya fita a tunaninsa,ya
rude ya gigice,mutsu
mitsu rahma ta fara zata
farka,da sauri ya mayar
mata da hannun rigar
yanda suke a hankali ya
kwanta luf kamar me
bacci,farkawa tayi tace
innalillahi wa inna
ilayhirrajiun mikewa tayi
zaune tana mamakin
ganinta a jikin ya
ahmad,kuma tabbas taji
kamar ana shafata a
mafarki,lekawa tayi taga
ahmad baccinsa ma yake
ita bata San na karya bane
yana kallonta,daria ma
yakeyi a boye,
Wayyo kar dai aljanune na
shiga uku ta fada a fili,a
hankali kamar rada ta fara
yaya…yaya..ya ahma,
muryar masu bacci yayi
kamar ta mashayan giya
lfy menene cikin dare zaki
fara surutunki,,kaga kamar
a mafarki naji ana shafa
min jiki,hamdala ahmad
yayi rahma bata kamashi
ba,a fili yace waye to ba
kowa maybe shedanun
dare ne ko mafarki kika
fara yi kwanciarki kinji ba
kowa fa,ai tsoro ne ya
kara shigarta harfa
wajenka na dawo kawai
na ganni a jikinka.jinki
kawai nayi kin fado kaina
da karfi kashina har kara
yayi cewar ahmad,rahma
mamaki tayi ko tana da
aljanu suna tashi in tayi
bacci ne bata sani ba,dama
ita rahma ba matsoraciya
bace bata cika tsoro ba,
Ahmad ne ya nuna mata
kan pillonsa dawo nan ki
kwanta kar a sami matsala
ko,kwancia sukayi a pilo
daya,kowa na jin
numfashin kowa, kowa,rahma
jiki har rawa yake ga
kunya gashi gabanta na
faduwa,hugging dinta
ahmad yayi wani zarrr ahmad yayi wani zarrrrrrrr
rahma taji kamar ta
sume,shi kuwa gogan
yama kasa tantance
yanayin da yake.
Sosai yake mutsu mutsu
da goge goge a jikin
rahma dan ya rage
zafi,sleep…baby
okey…yana ta lallabata
tare da shafeta da
dawo,rahma kuwa kara
narkewa tayi taji ta dawo
jaririya ma kawai,sai
shagwaba take zubawa
tana zamewa yana
manneta yana lallashi,ita a
dunia tana so taga ana
lallabata,ana ji da ita,ana
lilitata,kuma a nuna an
damu da ita ka nuna tana
birgeka,to yanzu zata
narkema tana zuba ma
shagwaba.
Shi kuwa ango Ahmad Shi
yana son shagwaba shi
yasa yake kara rudewa
kan rahmansa,suna haka
har sai daya yi releasing
ya rage zafinsa,hakan ya
masa dadi,rahma kuwa
taji yana shidewa amma
bata je gano ba,
A ranta cewa ma takeyi ai
na fada ahmad dina ba
abinda zai min,shi ba irin
mayun maza bane gashi
ko tabani bayayi sai dai ya
dinga lallabani ma,sai
daya huta yaje toilet yayi
wankan tsarki ya wanke
wandonsa ya
shanya,alwala ya dauro,
gani yayi rahma batayi
bacci ba ya umarceta da
tayi alwala suyi
nafila,tsaiwar dare sukayi
sosai suka dinga zabga
adduoi sannan suka
kwanta, ya manne abarsa
a jikinsa suka Lula bacci.
Da kyar sukayi sallar asuba
suka sake komawa bacci
sai 11am ahmad ya tashi
ya shiga wanka, farkawa
rahma tayi da sauri ta fice
daga dakin kafin ya daga dakin kafin ya fito
daga wanka,kitchen ta
fada da rigar baccinta tana
girki tana gyara part din
haka ta gama gida ya
dauki kamshin gyara Dana girki,sakkowar ahmad taji
kafin yazo ta gudu room
dinta dan karma yaganta
batayi wanka ba ta
makara a bacci,
Part din momi ya nufa
sannan ta fito,sama ta hau
ta gyara bangarensa yayi kamshin ni,ima, dining
ta shirya ta gyara kitchen
sannan ta fada
wanka,kwalliya tayi da
wani hadadden Riga da
skert na India red har
karar karafuna yake in tayi
motsi yau kyau kam ta
shashi kamar a gudu da
ita,
Ahmad na shigowa tana
fitowa alhmdllh ya furta a
hankali kullum ganinta
yake kamar sabuwa
kamar wankin
inji,durkusawa tayi ina
kwana yaya lfy alhmdllh
haba ko kefa kinga yanda
kika fara kyau irin na
amarya, Allah yaya cike da
murna, yace tab ai nan
gaba ma ba a San ya zaki
koma ba,sai ma gobe in
kinje school zakiji yanda
frnds zasu fada miki,tun
yauma su salma zasu fara
in kinje, wow cewar
rahma ana washe baki,kin
San matar Frnd dina sabo
da kyar mijinta ya mata
kishiya kuma kar tayi
muni kin San me take
mass?kai rahma ta kada
alamar a’a,bude kunnenki
kiji.
Ahmad yace ai kula sukeyi
da mazajensu Abinci ma a
baki suke bawa mijinsu
kuma kullum a jikin
mazajensu suke
zama,kullum suna
manne,daria rahma tayi ta
fara gano me ahmad ke
nufi, shi kuwa yayi ne don
rahma ta saki jiki dashi su
saba sosai dan yasan tana
tsoronsa da kunyarsa,ita
kuwa rahma a ranta cewa
tayi af ka kwantar da
hankalinka zan fara
gudanar da duty na one
by one,dan bana so ma
wata ta dinga kawowa
mijina hari,nafi so ko da ta
Allah ta kasance ka kara
aure to na zama nice on
top,babu wani abu da
nakeyi marar kyau da
zaisa amin kishiya ko zaisa amin kishiya ko idan
anmin ta zo ta fini wajen
miji ehe.
A dining ahmad ya zauna
ya kwashi girkin rahma
me sashi santi yayin da
rahma ke zaune a dining
itama tana tsallake
haba,yana gamawa ta
dauko tissue ta mike tsaye
ta tallafe keyar ya ahmad
ta goge masa baki tana
me cewa yaya gobe akwai
schl fa kasani,kuma gashi
ka maida baba driver wani
gidan yana ma aiki wa zai
kaini,
Tsananin daria da
mamakin rahma ahmad
yakkeyi yanda. Take masa
abu kamar wani dantabu kamar wani danta
dan rainin hankali bata
bashi abinci a baki ba tazo
tana goge masa lips kuma
in tana abu ko a jikinta
tsakani da Allah taketsakani da Allah takeyi ba
wasa.
Kwace kansa yayi yace ki
shirya mana goben ki gani
zaki rasa me kaiki schl ko
kin taba shiri kinga ba a
kaiki ba,Allah kaimu tace
ta kwashe kwanikan ta
gyara wajen,kitchen taje
ta wanke komai ta koma
daki ta kara gyara fuska ta
fito da mayafinta a hannu.
A Palo ta ganshi yaya
zanje wurin su mom
no…no ba inda zakije,pls
yaya ta shagwabe masa
kar ma ki fara wai ma me
zaki je yi,yaya gaisar dasu
zanje kuma zan karbi sako
wurin mum,wanne sako
ne haka tun jiya ake cewa
sako sako sai kuma ki fito
hannu ba komai,ban gane
muku ba ke da momi,to
nidai ka barni naje pls,how
many minute
zakiyi,minute fa kace yaya
just a minutes wurin mum
guda,
30minutes na baki ina nan
ina jiranki kizo ki gyaran
farce da wankin kafa,kai
yaya kamar mace harda
wankin kafa,ke kika sani je
ki dawo da sauri,kina kara
minute akan Wanda na
baki baza ki kara zuwa ba
try me kika gani.
Daria ta kyalkyale da ita
rahma badai son
murmushi da daria ba
bata fushi Sam,shi ko
ahmad kamar ya samu TV
sabo da daria na mata
kyau.
Ficewa tayi sai da ta fita
daga palon ta leko daga palon ta leko tace
yaya sai 4pm zan dawo
wooooo……na masa
wayo,ta masa gwalo ta
kulle kofar garam ta
tafi,me ahmad zaiyi in ba
daria ba.
Back to amrata tana can ta
fada malaman tsibbu ta
buga ta buga yaki cin
ahmad,tawa rahma ma
taga shuru,sai da ta hada
malamai sunkai 20 lokaci
daya, ita yawo kauyuka
kauyuka,ta kurbe rubutun
wannan,ta shanye na
wancen,tayi turare,ta
hadiye layoyi,ta karbe
jikon kazamin wani bokan
na kauye ta shanye,tana ta
durawa cikinta ruwan
kauyuka kala kala,na
tabbata da za abude cikin
amrata za a ga kayan
08035453572
cikinta sun rine sun koma
baki sabo da shan
rubutu.amma Sam aikinta
yaki ci,kuma taki hakura
Sam kara kaimi ma take
tana ta binne binne hhhh
amrata anji jiki.
Momi ta tarar a Palo tana
kallo ammar na gefenta
kirari ya fara mata sai
amaryar yaya,amarya
bakya laifi ko kin kashe
ilham,fakar idon mum
rahma tayi ta dagawa
08055613891
ammar babban yatsa ta
jinjina, daria ammar keyi
sosai,ya kara da mata a
gidan ahmad me daya
kwal daga ke ba kari,fakar
idon mum ta kumayi ta
masa alamar tafawa wai
ta tafa masa,momi na
kallonsu abin na rahma ya
bata daria,ammar zai kara
magana momi ta makeshi,
rahma durkusawa tayi
suka gaisa da momi,ta
gaisar da ammar
ma,salma da ilham ne
suka shigo nan suka dasa
hira,
Momi tace salma raka
rahma room dina ki  bata
sakon nan,anjima kuma
me gyaran jiki zata zo ki
zama ready.. To tace tare
da mikewa suka shige room
din momi ita da
salma.kwankwade
tsuminta tayi kala kala ta
Debi na dare ta fito dasu,sai
hira sukeyi da salma tana
bata labarin irin yanda
taga mimi suna zuba luv
ita da angonta da ta kai
musu ziyara murmushi
rahma keyi tana kara
daukan darasi.
tunani takeyi itama ya
zatawa dan ahmad
dinta,momi rahma na
birgeta yanda take son
dangin mijinta da fara’arta
ba duhun kai,kuma bata
kasa magana gaban
mutane,tana murna ta
sami suruka ta gari,dady
rahma taje ta gaisar yasa
mata albarka,fitowa tayi
zata koma part din su dan
har ta kwashi 50min tasan
ahmad sarai da fada,momi
ce tace rahma zauna mana
zaki koma da wuri haka
me kikeyi ke kadai,momi
ai bai fita ba yau cewa
yayi 30min zanyi nan
wajen,hmm sai ki koma ai
kar kiyi laifi naga ke
tsoronsa kike kamar
mala’ikan mutuwa ki dai
dage sosai wajen karbar
kanki kin San maza in suka
ga kana tsoronsu ba
sauki,momi ai wasu daban
suke naga ya ahmad ba
haka yake ba,momi gani
tayi rahma ta dage tana
yabon mijinta,daria momi
tayi tare da jin dadi jeki to
masu miji,a kunyace
rahma ta fice bayan ta
gama rashin kunyarta
gaban momi.
A kwance ta ganshi ya
mike a 3seater yana ta aiki
a system,sallama tayi ta
wuce dakinta da sauri
kamar walkiya dan kar
yaga tsumin data dauko
roba biyu wajen momi,sai
da ta boyesu,ta fito
kitchen
www.littafanhausane.com.ng

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By AIS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]