[Advertisements⬇️]

Birnin gayu 27 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

birnin. gayu🏢

chapter27

“Me y faru da Shi?”- .farida ce ta iso tana ~ tambaya,._ ‘ jUyawa tayi suka bi ta a baya, _ . _ Ganin halin da yake yasa duka suka juyo suna mata kallon tambaya. hannun rigarta ‘ta ja ta- nuna musu yadda hannunta yayi; Ta fashe da kuka, ta ce.
tace in banda fuskata duk jikina haka

ya koma a dare daya, jiya har nayi bacci jikina lafiya, amma yau da .safe…”. .Ta fashe da kuka. ‘ ‘ – . Farida ta ja” ta suka-fita,yayin.da Ibrahim ya mai da hankalin sa kan ‘ Sabeér Daga shi yayi ya mai da shi kan gado, ya- dauki Aruwa yana zuba masa kadan—kadan “a fuska,‘har ya farfado,‘ Ya A tashi‘a firgice; ya fada- jikin Ibrahim a ‘tsora’ce,,yace. ” ”
. _ “Déeda ba mutum bace,za ta kashe: ni’, karka bari‘ta shigo, kar‘ ka barni a _ nan-,ina tsoron ta”..
.Ya— fashe da kuka, “Uncle Ib, me ke faruWa dani? Me ya faru‘?” ‘ ‘
“Ta tafi Sabeer, kar‘ka damu ba zata sake dawoWa ba”.
Nan ,ya dinga tofa masa addu’a har bacciya ,dauke shi, ya fito falo ya same Su ya ce ‘ .‘ “Sabeer ya ‘farfado. har ya samu
bacci”. .
‘ Ya mai da. kallon sa kan Deeda yana‘ nazarin- ciwon nata, yayin da kukan ta ke daga masa .hankali. Yaja Farida géfe,-ya ce. ‘ , , ’ “Ina so ki tafi da ita ,‘ki mata wasu. tambayoyi, me ya faru? aka yi jikinta ya dawo haka lokaci daya?”
Faeida. ta ce,'”wannan tambayar ta riga- da ta amsa maka, da akwai; wani- abu daban da ta fada’maka?”
Shiru yayi yana nazarin maganarta’, har ‘yanzu bai samu amsarda yasoba; amma zai dauke ta su je asibiti. su’ hadu tare da sauran abokan aikinsa wadanda Kwararru ne a fannin fata. Zai gayyace su, gobe su yi’ mata; gwaji da gano’ ‘ ainihin matsalar. “
‘Ya kalli Farida, ya ce. – – “‘Ki-‘ tafi da ita gida, ,tana buKatar lallashi da Karfin gwiwa. Karki barta da
Sabeer, a halin yanzu ba za su .iya zama da juna ba. Lokaci ya yi da zai fuskanci gaskiya, dolene a_ gare shi, ko ya amince da Deeda a yadda take, k0 ya hakura da
ita har abada”. – ‘ . Farida ta kalle shi hankalinta tashe,
tacw – “Me kake nufi? Ka san Sabeer ba zai iya rayuwa- ba Deeda‘ baa, kasan irin son ‘da yake mata“:. . ” Ibrahim yace‘; yadda ba zai iya rayuwa’ ba ita ba, haka ba zai iya‘ rayuwa da itaba Yana gama fadl ya juya, ta sha ‘ gabansa. ‘”Me: kake nufi?” ’ . ; ‘Zan- miki bayani gobe in Allah Ya kaimu, in. na tabbatar da. zatonda. nake“; Nan ya .fice yayin da ta. juya gun. Deeda taga bata wurin . . Daki ta nufa ta durkusa‘ a gaban
sabeer a gaban saber dake barci tana zabga kuka Farida ta jata kiyi haquri deeda Ki fuskanci gaskia dolene ayi Daya cikin biyu KO zama DA sabeer KO rabuwa ba har abada in kun zauna tare cutar Da juna zakuyi don ba zaku taba samun kwanciyar hankali ba sannan idan kun rabu zaku kasance cikin kunci DA kewar juna saidai ya zama dole Ku zabi Daya
deeda ta fashe DA kuka tace sister na yarda Zan zauna saber cutar Dani Farida tace Amman aishi sabeer din bai amince DA hakanba don daya amince DA hakan DA yau abinda ya faru bai yishiba DA bai kasance cikin wannan halin DA yake ciki yanxuba deeda ta fashe DA kuka tace sister niban yarda sabeer zaiqi
zama dani ba. Sabeer na so na, damu’ zauna ba juna gara mu zauna mu mutu tare. Ni zan cirewa Sabeer tsoro ‘na da
yake, Sister za mu rayu tare a- haka”;
Farida ta ce, “Haka kike gani? To shi kenan, bari mu gani”.
’ Nanta sa hannu ‘ta girgiza Sabeer tana kiran sunansa; yatashi ‘a hankali ya bude idanun nasa Yana hango su~ dishi- dishi, ‘har ya ware idanun nasa sosai. – Yana ,ganin Deeda kuwa ya dauko filo ya
dame fuskar sa yana Bari. . ‘ ‘
“Sister,ki fita da ita”: ‘
Ya cusa’fuskar.sa a cikin katifa,‘ ya dunKule’ guri guda yana kyarma.
Farida ke shafa’ ’shi, “Ba komai Sabéer,  bude idon ka, ba abinda zai’ faru -, da_ kai. Déedn.ka ce, matar ka Deeda da * kake matukar so, bazata taBa cutar’da.
kai ba”. ‘ ~”bana son .ganinta’ Sister, ki ce ta
flta”. _ ~da gudu Deeda ta bar dakin ta’na-
tsananin kuka. . A waje ta tarar’ da ., Ibrahim yana tsaye ya_ kasa barin_wurin, ,ganin} yanayin da.-take ya matuqar daga masa hankali‘.‘ _ ,_ “Ki yi hakuri Deeda,-kar kiyi kuka, -ki dauka wata jarrabawa ce da Allah” Ya dora muku ke’ da Sabeer, Alkawari_ na yiwa Inna zan kula~ dake,’ zan miki maganin .dukkan wata matsalarki, ,zan zame miki dangi me share miki hawaye”. Ta Kara fashewa .da kuka, ta rasa me ke mata’dadi, ‘ “Deeda, a halin yanzu» ya zama dole‘ kiyi haKuri da Sabeer”.  ‘ Farida- ke magana- lokacin da take Karasowa kusa da. su, ta ce._  “Na samu. ya .koma ‘ bacci, ina ga. rashin‘zuwa gabansa a. halin yanzu shi ya
fi alkhairi”.
Ibrahim yace hakane deeda a halin yanxu Ki koma gidanmu DA zama wurin Farida
ya juya ya tafi yayinda Farida taja hannunta tace su tafi ido cike DA hawaye deeda ta kalleta tace sister sabeer wazai kula dashi?
deeda zai kula DA kanshi lokaci yayi DA sabeer zai koyi zama DA kula DA kansa har yaushe zai dinga dogara Dani dake Wanda bamu DA tabbas a rayuwarsa ?
Jan hannunta tayi suka wuce nasu bangaren haka deeda ta wuni kuka KO abincin kirki ta kasaci duk inda ta zauna saber takeji a jiki DA zuciyarta tsananin sonsa DA kewarsa suka dinga shigarta duniyar tai mata zafi ta rasa meke mata dadi daga qarshe runtse
ido tayi tana addu’a, wanda shi ne kadai mafita a tare ‘da ita a wannan lokaCin. , Can bayan isha Sabeer ya farka
daga nannauyan bacci da ya dauke shi, ya »miqe ya: wuce ya je yayi.- wanka, yayi ‘ alwala, Ya kalli agogo yana ,mamakin wane irin bacci yayi? ‘
‘ Bayan ya rama dukkan sallolin sa, ya zauna kan sallayar yana‘ tunanin me ya ‘ ‘faru shin wai ina Deeda ne bai ganta ba? ‘ ‘ deeda Ya kira sunanta .da karfi
– Ras‘ Ya ji gabansa ya :fadi, sunanta da yayi ya dinga tuno masa’ da abinda ya faru.
. Tsoei ya ji ya soma kama shi, ya =- nufl kan gado ya ja bargo ya;lullube ya rintse ido; Lokaci guda tunaninta ya ‘ fado- masa, tsananin – sonta ya dinga takurawa zuciyar sa, Ya tsinci kansa cikin keWa. .. .‘ Ya mike da : sauri, “Deeda ‘ina
kike?” .
Cikin sa ya ji ya murda da yunwa, ‘ ya mike jikinsa ba Kwari, da kyar ya iya tafiya, ya flta ya nufi gdan sister yana kwala mata kira. ‘
“Sister, Ina Deeda?”
A falon ‘qasa ya same ta ita‘ da. Ibrahim, Farida ta kalle shi’duk ya fita hayyacin sa rana daya, ta‘ce. ” . .
“Me zaka yiwa:.Deedan? Kai da, kake‘ tsoron ta, ‘ka kOre ta, me za ka mata?” Fuska-daure take maganar. ‘
Murya kamar Zai yi kuka, ,ya ce. ‘
, “(Please) Sister, kar kice .haka, kin san ina son Deeda, kawai Wani abu da tasa a jikinta da yake ban tsorone
_ ” Hawaye ya gangaro’masa, ya ce.
“(Please) Sister, ‘kice ta cire ta’zo mu ‘tafi gida, Sister ba ‘zan. iya ‘zama a. gidan ni ‘daya‘ ba‘, Sister (i. need her, please)
Deeda na IaBe tana jinsa, ta fashe da kuka,~ daga Karshe‘ta kasa jurewa ta . fito da sauri tana kiran sunansa. – .”Sabeer ga’ Deedan ka nan, ka daina gudu na, nima ba zan iya rayuwa, ba kai ba”. Da ~sauri ya ~ mike .ya nufl inda take ga gudu, sai» kuma‘ ya tsaya cak! Ya soma- ja da b‘aya, ’tuni ya ga ta soma  juye masa zuwa watahalitta ta .daban, tana razana shi. Da gudu ya ya fita ya’bar’ ‘ falon, a tsorace< ya je inda .ake ajiyar ’ .‘motoci ya” tSugunna, ya dunkule a -a wurin ‘yana zufa, zuciyar Sa na bugawa da
karfl. . – . . ‘ . Deeda ta tsuguna a ‘wurin ‘tana‘kuka, kuka ‘ .sosai. ‘ . Farida ‘ta‘ mike ta nufi inda take ranta a, Bace, tace
Deed’a; ina . fada miki ki ._.rabu ‘ ‘da . Sabeer; (stay away from’ him), .so ‘kike ki‘
kashe shi? Me yasa kin cika son kai? Don kina son sa ba za ki iya rayuwa ba shi ba sai ki nemi ki haukata shi? Kinga halin da ki ka sa“ shi, yanzu in ya mutu sai, ki huta. Bari in fada miki, Sabeer shi ne komén mu, Sabeer shi ne ZUCIYAR. BIRNIN GAYU idan kika sake zuw‘a‘ gaban sa kika sa ya samu wani (attack) ba zan yafe miki ba ya’ zame miki dole rabuWa da shi. Inhar kina son’ zama a birnin  GAYu’ keda sabeer saidai ki hange shi daga nesa, kina jina k0?”
‘ murya na rawa ta tsuguna tana kuka. “‘Na ji‘ Sister, kiyi hakuri ba zan ’ sake ba
Nan ta fita  ta bi Sabeer tana kira, ‘tana tambayar (securities) din ‘ sun ganshi?
‘ Deeda ta kama-kai ta‘na kuka da Karfinta, Ibrahim na kallonta .ya’ rasa meke masa dadi, ya rasa kalmar lallashinta, Sam
bai ji dadin abinda Farida tayi’ mata ba, Ya matsa gare ta, ya ce.
, – “‘Deeda, ina fatan abinda ya faru yau. ya ishe ki darasi? Ki yi hakuri ki kyale Sabeer ‘a halin,‘ yanzu, sai mun samu maganin matsalar, nan”. .
Ta tsuguna a gabansa tana’ kuka, ta. ce. . ~ ‘ibrahim ka taimake” ni, ka ,sama min magani. Ibrahim: .da rayuwa._ ba Sabeer :gwamma mutuWa a gurina, ka – taimake ni Naji Deeda’ zan taimake ki, ‘
Wannan alkawari’ ne amma~ kafin nan sai kin. min alqawarin zaki rabu da »Sabeer,_ki bar
.zuwa gabansa”. Ta girgiza kai, “Naji, nayi alkawari’ _’Da kyau, .sannan kici gaba da jurewa. Kici gaba da addU’a, sannan gobe da safe
ki shirya ‘zamu flta asibiti’ tare”. ‘
“Na ji, .na gode”. . ,
Ta amsa cikin. -sanyin mueya, sannan ta mike ta’ shige ciki ta bude sabon babin kuka
.”Inna, ina kike? Yau ina jin kewar ’ ki da rashin ki ‘sosai”, _
A cikin gida, Farida da ‘sauran ma’aikatan ‘gidan ‘suka yi ta neman Sabeer, har Allah Yasa wani (security) ya ganshi, yana taBa shi kuwa ya sa ‘ihu Wanda‘ya ja
‘hankalin’ Su Farida da sauran. jama’a.ihu yake  .yana tisge-flsge, da“ kyar Farida ta iya rike shi, ta sa shi a jikinta tana masa ”
addu’a tana lallashinsa yana firgicewa
. Hayaniyar ‘ su‘ ce ta ja hankalin, .‘
Mami; ta :tambayi me ke faruWa? ‘Aka ce’ . mata sabeer ke ta ihu yana‘ ta tisge-fisge, ‘ haka yaSa ta flto da ta, zo ‘inda suke. ‘ Farida na kokarin ‘jan ‘shi, ‘Momi ta kalle ,su
‘ “Laflyar sa kuwa’? K0 shaye-shaye
ya fara ne? Ya za’a yi‘ mutum da girman Sa kamar’Sabeer ya.tsaya yana tisge-tisge yana ihu? Duk abinda za ka sha ka sha dai dai Wanda Kwakwalwar ka zai iya dauka, ba ka sha’ abinda yafi qarfin ka ba ka zo kana mana hauka, kana zubar mana da’mutunci a gaban ‘yan‘aiki…”. Ya ishe ki‘Momi”. .., Farida ta fada- ranta‘ Bace, inba za ki fadi Alkhairi ‘ba kiyi‘ shiru, baki da (right) din da zaki Yiwa Sabeer ~ wannan Kazafin? Nan gidan uban Sabeer ne,ba Wanda ya isa ya hana shi abinda ya ga damar yi k0 da ,kuwa kece”. ‘ , . . Ta yi tsaki ta ja Sabeer: ta yi (side) dinshi, Momi’ ta~ biyota da fad’a da zage‘-zage .har suka shige ,ciki.- Ta ‘sa
Sabeer a gaba‘tana kuka.
.. =(PleaSe) ‘Sabeer, :kar. ka
zama mahaukaci bayan ,da hankalin ka. . _. (Why‘are you like that?)”
Ya bUde ido ya kalleta, “Sister deeda… Sister ina jin yunwa, ki kira deeda ta ban abinci, Sister yunwa nake ji
“Na sani Sabeer, baei in kawo maka
abinCi “Sister Deeda…”. _
“Kar ka damu,‘ itama za ta zi Ta fada kamar zata yi kuka.
Nan ya- runtse ido- yana ~tuno Deedan .da ‘yan’ayin jikinta. Da ‘sauri ya bude ido, ya mike da sauri- ya nufl inda take,  Ya riko ta
“Sister, kar ki’kira ta; Sister, bana. son ganinta’  Ya fashe da kuka. ‘
Itama tsugunnawa tayi a gabansa tana kukan, ta rasa abindake mata dadl, ta rasa ya; zata yi da al’amarin Sabeer.
Nan-ta; mike ta je kaWO masa_ abinci. tare da ruWa, ta kawo masa. Bai Bata .lokaCi ba ya hau ci ba ji ba gani, alamar
yana tattare da yunwa mai tsanani. Bayan _ ya gama ya kwanta a wurin, yana.
“Sister, ki kira min Deeda”. – _ Can kuma sai ya bude ido da sauri,
~ ‘yace. “Karki kira ta, bana son’ ganinta, tana ban tsoro. Sister, Deeda;.” Har bacci ya dauke shi Yana fadin abu’ guda. . , Farida ta sa shi a gaba tayi kuka har ta. ji» ba dadi, a haka suka kwana. ‘ ‘ ‘Deeda a’gidan Ibrahim da Farida ta rufe kanta a daki ta sha kukanta ta koshi, in ta gaji sai’ tayi ta. sallah’ tana addu’a. Yayin. da Ibrahim  ya kwana a. asibiti bincike game da’ ciwon Deeda tare da Ciwon Sabeer din ‘mai kama ‘da tabin hankali, haka yayi ta Kokari.
Sauran likitocin sun zo- a gobe da safe, ’da Kyar. ya yi nasarar shawo kansu suka amince.; A wannan dare sun . yi kwanan wahala, baeci cikin, bacin rai da
kuma kewa tare da dacin zuciya.
Haka jita-jita ya bazu a BIRNIN GAYU cewa Sabeer ya ‘samu taBin‘ hankali, k0 shaye-shaye. Haka yan gulma‘ da tSegumi’da .kuma Wasu ,‘yan uwan ‘suka ‘ , dinga zarya a‘gidan, ‘inda Farida tayi ta ‘ fama dasu‘,’ Sabeer kuwa~ ba ta bari Sun ganshiba, – ‘ ‘ « – Haka Momi ta fadawa Daddy Karya da gaskiya, a“: take _ ya kira, ‘Farida da Ibrahim don jin’ me ke faruwa? Nan dai
suka- dinga Kokarin karé Sabeer, da’
Boyewa Daddy gaskiyar Al,amarin, don matSala ceda ba kowa- zai fahimta ba. » Deeda ta yi. nasarar ” ganin
– Kwararrun .likitocin da. Ibrahim ya gayyato
daga gari .daban-daban, tare da .neman
,shawarwarin,’sauran likitocin-da ke qetare. ya
dauki’ dukkab‘ wani- kulawar’ sa- da lokacin ’sa ya mayar akan; rashin lafiyar
Deeda’, wanda hakan- ya jaWO mummunar;
Bacin rai da rashin fahimta tsakanin sa da Farida, ta dinga ganin a‘i yayi banza da su   Kulawa da sabeer ‘da take yi ba dare ba rana‘ yasa ta manta da kanta, . sam ta manta da maganar shan magani’da kuma (chemotherepy) da’ také yi, saboda tsananin tsoro da fargabar kar Sabeer ‘ya haukace, don yanzu ma ya zama tamkar taBaBBe, kullum’ yana  kukan son .Deeda da ganinta, amma’daga ~Farida tace zata kira ta sai, ya birkice. ‘Hakan ce ta kasance da Deeda, tana Son ‘ganin Sabeer, amma-ba hali. Kullum tana cikin kuka da tunani, lokaci “guda ta ’ rame, tayi duhu, ta fita hayyacinta.‘ . ‘ ‘ Bayan gwajin‘ da Iikitoci suka yiwa Deeda da sati guda (result) ‘dinta ya flto, sun .barshi. ya’ dau .lokaci ne saboda tabbatar» da amsar da zai’ basu dai. dai ne.’ Sun yi sun’sake duka abu’guda yake ba su, nan‘ Ibrahim ya fahimci komai.
Farida ya kira tare da_ Deedan ‘ya soma yi musu bayanin abinda ya fahimta.
Ya kalle su duka, yace. “Ina fata za ku- fahimci abinda zan
fada tare da neman – mafita? Deeda, wannan abu da ya. fito ya Bata mata .jiki ba komai bane sai (Allergy)”. Farida. ta. kalle -shi ‘tana kokarin ’fahimtar? mé yake fadi? Ta ce. ; -“(Allergy) ne? Dama mun‘jima da – sanin’ wannan, ‘amma me ya jawo shi‘? Tunda yanzu ta bar’ kauyen? Mé yasa‘ya  fito lokaci guda?” . Ibrahim :yace,, ‘ “Kinyi tambaya ‘mai kyau. _Jikinta kamar yadda taba fada miki ‘ ba komai’ yake karBa ba, in ‘ta ci abinci da bata so ko’ ruwa: zai fito,‘ .haka ‘ nan k0 kaya ne da jikinta’bai .so ta Sa Zasu _‘fito, tohaka nan’ ko ~jikin da bai karBi jikin’ta ba yanataBa ta zasu fito.‘ Kowanne da Yadda zai. fitO a jikinta; “Wanda. ya’fito
mata da farko na Kauyen su ne wanda ya flto mata kwanaki‘ kuma’ ya hadu ‘ da zaman Kauyen su. da kuma jikin da ya dinga taBa ta samu, (body contact) da Wanda jikinta da fatar ta bai so, wanda shi a hankali ya dinga ‘fita. Sannan_ na uku shi ne Wanda ya fito mata yanZu, Wanda muke. kira’ (Sperm Allergy) seminal plasma hypersentivity”. –
.Farida ta zaro ido tana kallon shi, yayin da Deeda ta ji hankalin ta ya tashi.
Farida (ta ‘ce, “Kana ,nufin Deeda tana da (Allergy) da Sabeer?“
Ya girgiza mata kai, “Kwarai, ‘duk lokacin da Deeda ta samu gogayya da jikin Sabeer, wato (body contact) za su fito mata. Haka a duk lokacin da (sperm) din Sabeer ya shiga jikinta, za su’ fito mata a tsakanin lOkaci, .wanda idan haka ya‘ ci gaba,‘ za ta -iya rasa ranta (each—drop of sperm from Sabeer means her death)
zai zama tamkar (slow poisoning) a gare ta,ne wanda zai kashe ta a hankali”. Farida ta mike hankalin ta yai
mummunan tashi.  “Kana. nufin ya zama dole rabuwar
Deeda da Sabeer?” ,.
(File) din ya mika mata wanda yake Kunshe da (result) din gWajin da suka yiwa Deeda, ya cé, ‘ ‘ ”
“Komai na‘ .ciki”.
Ta kalle» shi, “‘Meye mafita? Meye maganin sa?” ‘.
“Har yanzu muna- kan binciken mafltar.’ Akwai wani babban likita da muka ‘ yi (appOintment) da shi, insha . Allah zai nema mana maganin matsalar. – Kafin nan ya. zama dole su rabu”.
Ta fashe da kuka‘,‘ ta ce.”Ka Ce kafin nan qanina ya ‘karasa
haukacewa. .kawai Nan ta juya tayi ciki yana kiranta
ma ba ta saurare Shi ba.
Deeda, kam tuni ta ~yi mutuwar tsaye a wurin, ta _fadi,’_ damuwa da tashin hankali ya_ mata ‘yawa; Ibrahim  din ya rasa me ke masa dadi? A dole .ya taimaka ya daga ta ya. kaita ciki ba don ya’ so hakan ba, ya kwantar da ita akan gado har ta farfado. Tana ‘ganinsa ta juya kai, tana wani irin kuka wanda ba zai’jure ji ba.
Tashi yayi ya‘ fita; ya-nufi falOn sa, . ya kife kai, komai’ ya masa zafi, ya rasa me ‘ke masa dadi, Wani irin ‘radadin SOnta_ ya ji tare da jin takaicin yadda abubuwa ke tafiya tSakanin sa da Farida. Nan ya zaro ‘waya ya budo hotonta yana kallo,» Wanda ‘kullum ‘a “nan yake’ samun Karfin ‘zuciya da ‘sanyin rai yana samun duk wani (comfort)‘a hoton. .
. Kallon ta. yake yana jin sanyi‘ da ‘
saukin zuciyar .Sa,_ ‘a _dai . dai :Wannan- lokacin . Sabeer ya ‘shigo da fada da
masifa, a zuciye yace
“Na ji me ka’je kana cewa, Sister ta fada min kana son raba ‘ni da Deeda ko? Kana son raba ni da mata ta, to ba ka isa ba. Na san‘ dama duk munafurCin ka ne, ka sa jikinta ya dawo haka don ka cuce ni ka raba. mu. To bari in fada maka, ba wanda ya isa ya’ raba ni da‘ Deeda sai Allah, da‘ga kai ‘ har sauran likitocin makaryata ‘yan “uwanka ba- ku isa ba. Dama a can na” san kana son rabani da Deedana, kana auren‘ Sister amma. ka Sawa mata ta ido. T0” bari in fada’ maka, Deeda‘taWa ce, (she is not urs)”.
“Sabeer
Ibrahim ya fada cikin tsawa tare nuna shi da yatsa, ya ce.
“Ya ishe ka (enough of your accusation). Ina iya dukkan kokarina akan-ka amma ba ka gani, Deeda matar‘ kace, kayi alkawarin zama da ita, amma
me kayi yanxu? Gudun ta kake, – maimakon ka zauna ka néma .muku ’ mafita Sai ka Kara; lalata» alamarin, ka Kara mana wahala. da‘tashin ’ hankali. In kai’ ‘ mijinta ba. ka‘ damu da neman lafiyar taba, ya zama, dole ni  in nema mata. In har ka manta da alqaWarinka akan deeda ni ban manta ba, zan taimaki’ Deeda ‘iya karfina,‘ kana jina ko? Ka je kai duk abinda zakayi, ka fadi‘ duk abinda.‘ zaka fadi
MikeWa yayi zai dita’Wayar sa ‘ta fadi” wanda yaja’hankalin’ ‘Farida da sabeer din ‘faduwar da wayar tayi haske ya bayyana saiga kyakkyawan hoton deeda baro baro a fuskar wayar (screen)
Dam!‘ Gaban sa ya buga ‘da qarfl, lokaci na fark0 .kenan da ya ‘tsinci kansa ‘cikin mummunan- fargaba“ ‘ da matsananciyar kunya.
Sabeer yasa. hannu. ya’dauki Wayar. cikin zafin zuCiya DA bacin rai  ya ce

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

wohoho rikita rikita
akwai wasu report na document DA nake aiki akansu kuma ran Monday ake buqatansu wlh shiyasa vanajin Zan Iya muku alqawarin yin post gobe Amman me I promise idan na kammala DA wuri  the did will done trust me

* 🍀 ☀
*🍀🍀 * *
🍀🍀🍀 **
🍀🍀🍀🍀
🎁 “Have a
* Nice weekend CREW”

naku har kullum

www.facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By AIS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]