[Advertisements⬇️]

Birnin gayu3 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

                 birnin gayu🏘️

                 chapter3⃣

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

Ibrahim” ya bishi da kallo yana nazarin’ kalamansa hankalinsa Yayi matukar tashi; Shin ta yaya zai soma gyara Sabeer ‘ne? dan yayi nisa, ya tashi a wata irin aqida da da‘bi‘a kuma lallai akwai aiki  agabansa, don  ya yiwa Yayarsa alqawarin zai gyara Sabeer zai nunA masa hanyar gaskiya duk‘da baisan “ta ina zai faraba Allah Ya taiméke ni”. Ya fada a ransa’ya“ ‘ bude wadrof ya ciro masa kayan da zai ‘sa,”ya‘ ajiye A gadon  sannan ya fita don ganin an shirya masa‘break abin karyawa. ‘ James! James! james!!!”’ ” .,kiran sunansa yake da karfi Cikin hasala ‘ransa ya gama baci lbrahim din ne ya shigo yace lfy
. ‘ .Watsi yayi do Kayan yace, “‘Yau zan kori “James a Gidan nan; ba shi, da hankali ne koshi  Mahaukaci ne da zai ciro min wannan  kayan?
Ibrahim ya daure fuska,
. Yace, -“Ni ne Mahaukacin Ba James ba! K0 nima korata za kayi  mr Sabeer?“ Sabeer ya turo ,baki irin na shagwababbun yaran; masu kudinnan, ya bata fuska yace “Haba Uncle IB, ni ba zansa wannan kayan ba gaskiya (Coat) Kwat din nan ta min nauyi a ciro min kaya’mara nauyi, ka san qasar nan da zafin tsiya, .yanzu muna fita zakaji Wani irin ‘ zafi Ibrahim ya Bata rai yace Asibiti za ‘ kaje kuma aiki zaka jeyi ba wasa k0 yawon shan ‘ iska ba, dole kasa (Decent) kaya masu mutunci. in yaso in ka dawo kasa duk irin kayan da ka kesO. Bari in fada‘ maka, ba za kayi yadda ka so a nan ba (You bave’to behave your Self) kuma daga yau ba james da John nine zan‘ dinga; maka komai ya Daure fuska  ya nunashi da yatsa yace: ’ ” “Kanajina?” Kansa a sunkuye baice komai ba. Ibrahim ya dauko kayan ya ajiye masa yace, “Masa ka shirya ka fito, yanzu ina jiranka zamuje wurin Daddy a . falo yanajiranmu”
Yana gama fada ‘bai sauraresa ba ya fice Sabeer yaji hankalinsa ya tashi. Shifa ba zai iya wannan takuran‘ba.
Nan da nan yaji ya quntata, ya tsinCi kansa a cikin qunci  bai taBa ganin Uncle IB haka ba sai yau Hawaye ya ciko masa ido. A cikin wannan yanayin ya sa kayan  ‘ sai‘dai bai fita ba ya nemi wuri ya zauna ransa Bace, ; bakin ciki ya ishe shi ansa shi abin da baya so. Ibrahim kuwa
Ganin halin da yake ciki ya tausaya masa’ ‘ saboda har yanzu bai san halin rayuwa ba. Ya rayu a wata duniya ta daban, wacce bata da alaqa da (Reality) ya matsa gefensa,“ ya kallesa yayi’ saurin juya fuska alamar fushi yake
Ibrahim din yayi murmushi gami da kama Kunne yace, “Sorry Sabeer, Uncle 1B yayi laifi a yafe masa.”
Ya. jima yana magiya kafin ya juyo da idonsa daya ,kada saura Kiris ya zubar da hawaye Yace ba kaike min tsawa ba, ba ruwana da kai, kuma saina fadawa Sister abin da kamin, zan ce mata Uncle lb baya sona yanzu ita kadai ce mai sona”;”Yi haquri Sabeer, Uncle 1b na sonka”. “Baka sona”. Ya fada cikin _ hasala. ‘ ‘ “Kuma don kaga Sister bata nan ne shi yasa kowa‘ ya tsaneni daga kai har Daddy”. . ‘ ‘ ‘ ‘ya jawOsa jikinsa don ya kula daya tsinci kansa cikin kewa, musamman na  Yayarsa don haka ya-zama masa dole ya lallashesa.
‘ ” “Sabeer kwantar da hankalinka bawanda ya tsaneka duk muna sonka.  ancle ib ba zai sake maka .tsawa ba
” . Ya‘dagoshi. ‘. Sabeer yace kayi alqawari👉”Nayi alkawari ba zan sake maka tsawa‘ ba (Now smile)”. Hakan ya masa dadi  Wanda yasa ya saki lallausan murmushin data qarawa fuskarsa kaur ji ni
Ibrahim yayi‘dariya, suka mike yace
“Ka ganka kuwa (Very Handsome)a cikin (Suit)
‘yan Matan Kano za suyi kallo”. . Dariya sukayi a tare suka fito zuwa falo; Riqe yake’ da ‘yar karamar ‘ Jakar saka  qananan Takardu a hannunsa._
Sanye yake cikin Kananan ‘Kayan Turawa da‘
ake musu lakabi da (Suit), Kansa ba Hula, dan
qaramin Sankon da ya shata tsakiyar Kanshi shi zai
tabbatar maka da ‘cewa lallai Dr. Sulaiman rikakken dan Boko ne mai ji da ilimi; ‘
Shigowarsu Falon yasa ya dago kai ya mai da
hankalinsa kansu
‘Ya dan kalli dansa Sabeer cikin tsananin Rauni
ya sakar masa ‘murmushi yace “Lallai na gai da‘
Ibrahim, kayi qokarin taso Sabeer karfe Tara na . Safe ‘na ganshi ya shirya tsab, ~yau da alamar Asibiti’
za suyi babban bako”
Ibrahim ya sunkuyar da kai yana murmushi,
ya yin da Sabeer ya bata fuska. Cikin muryar qasa qasa yace, “(Good ” moming Dad)”. Wato ina  kwana?”
. Ya fada  da murmushinsa ya amsa da‘, “(Morning Son). Naji dadin ganinka kWarai;da alamar ’ dai baka son in auro maka ‘yar Kauyen mu”..
Sabeer ya Kara bata fuska ya dauki. Coffée din da aka riga aka hada masa yana kokarin kaiwa Baki yace “Ni dai an takura min‘kawai, lokacin dana ke Medicine munyi da kai
da sharadin ba. zaka sani yin aiki dole ba, kace min ilimi kawai ka keso nayi, kanaso in cika maka burinka in zama Likita,’ duk da bana so sabo da kai  na daure na jure wahalarsa nayi ta karatu baji ba gani na takura kaina, amma shine yanzu ka Bullo mintanan. . Gaskiya Daddy baka min adalci ba, ni gaskiya bana son wani wahalar aiki”. Kalamansa sun ‘Batawa Mahaifinsa ,rai sun ‘ kuma kufulashi. Ya matsa kusada shi yace, “Inbakayi aiki ba. me zakayi?”Ya fada cikin’ basala. ‘ . .koso “Kake  ka kare rayuwarka a haka ba zakayi  . komai,ba‘ baka da experience) baka da wata dabara‘, . inna mutu wazai kula Ma da dukiyar? . Ka san yadda zuciyata kemin inna . ganka haka baka komai sai Sakarci kuwa? ‘ ‘ Lokaci yayi da zaka nitsu kasan Ciwon kanka Sabir ya kufula shima ya hau dokin zuciya yace, “Me yasa zanyi aikin wahala in nemi > kudi tunda Mahaifina nada kudi, ‘yan uwana na dashi
Sabo da me zan nemi kudin yanzu ba lokaci  bane da zan nemi kudi, lokaci ne da zan more . rayuwata, inji dadina Haka kawai rana tsaka kace zaka shiga tsakanina da jin dadina ka zama , kana so ka doramin nauyin da, ba naWa ba, in ka takura min da maganar aure da aiki Daddy bazamu‘ _ _,shiryaba,mezakayi? ‘Mezakayi me  zaka iya yi- inji Daddyn ya…” Ya fada ‘ cikin zafin rai. . . “Bari in fada maka, kudin da kake gani kake gadara dasu nawa ne nina nemesu da gumina da
wahalata ba zan bari ka Barnatar dasu a banza ba, idan zaka  nutsu ka san me kakeyi, ka nutsi, inba hakaba kuwa za kasha mamaki.” ‘
Wane mamaki zan sha? Nima bana bukatar kudinka, nima ina da nawa kudin, kudin da Mahaifiyata ta mutu ta bar min,
“Sabir
ibrahim. ya kirashi cikin tsawa. Yayin da ‘
Mahaifinsa ya wanke shi da mari.
Tsananin Bacin rai bakinciki ‘ya hanasa magana. Ya yin da Sabir din ya juya rike da fuska zai tafi
Ibrahim! ya tsai da shi. Sabir ya jawo  hannunsa zuwa gaban Mahaifin nasa yace”Maza ka bashi haKuri,‘ kar ka kuskura ka. sake yiwa Mahaifinka irin wannan maganar inhar kana so ka gama da duniyar nan lafiya.’
Ba Mahaifinka. kadai .ba, ka koyi girmama manyanka ‘na gaba ‘ da kai, kuruciya da iskar samartaka’ ba. hauka bane, kowa ma yayi Wannan lokacin ya wuce, meye laifin Mahaifinka don yana nuna maka Kauna,’ ya damu da’rayuwarka, yana so kasan ciwon kanka da zafin kanka shine zaka dinga yi masa magana cikin wannan harshen?
Ka yi hankali da duniya, maza. ka bawa Mahaifinka hakuri”.
Kansa sunkuye idonsa yayi ja zuciyarsa kamar zata kashe shi ya bawa Mahaifinsa haquri (Sorry
‘ Daddy Ya kama kunne. Ba zan sake ba, kayi hakuri
Daddy ka yafe min» ‘ Tausayinsa da Kaunarsa ne suka shige shi lokaci guda. , ‘
Ya dafa kafadarsa yace “Na yafe maka Sabir.
Inaso ka sani Babanka na sonka sosai (Just)‘ now that i love you) girgiza masa kai yayi ya fita ya bar falon, Babansa ya bishi da kallo cikin tsananin son dansa da kuma tausaya masa…in akwai abin daya tsana bai wuce Bacin ran dansa ba.  Bayan fitarsa ya mai da kallonsa kan Ibrahim?  cikin damuwa yace, “Ibrahim nayi kuskure, nayi. “ babban kUSkure-~iyayena sun min ‘gata amma’ ba  kamar yadda na yiwa dana ba, son dana yasa nayi . ~ babban kuskure na Bata masa rayuwa, ban san ta yaya zan soma‘ gyara wannan kuskuren da nayi ba, soyayyata gareshi ya: Bata tarbiyyarsa. ’
_ Ibrahim ya kallesa cikin tausayawa yace
Kwarai Daddy kayi .kuskure sosai wurin tarbiyyar ‘ ~ Sabir,‘ yanzu gyarashi ta hanyar tsawa ko fada ba zaiyi gareshi ba, don ba zai taBa fahimta ba
Yace yayi nisa canja tunaninsa zai yi wuya sai anbi Wasu hanyoyi cikin dabara da. kuma masa adddu’a harmu cimmasa
Karka damu Daddy inshal Allahu Sabir Zai fahimta‘ a hankali ya isa garesa ya ,zaunar da shi Daddy ka kwantar da hankalinka, kar
ciwon hawan jininka Wanda bayason yawan tunani ya tashi na san ma dai baka sha magani ba,
nan ya’dauko maganinsa tare’da‘ruwa ya mika masa
_ ya sha sannan ya rakashi daki ya kwantar’da shi yace daddy ka kwanta ’ka huta kadan kafin ka fita office
, . Sabir ne zaune a karamin falonsa’cikin  idonsa jawur kamar zai zubar da hawaye. ‘ Ya dauko Wayarsa don ya kira ‘wacce ke kwantar masa da hankali. Sister ya kira sunanta’cikin.., muryar kuka. Sister please ki dawo ki zoki daukeni ina: missing dinki’ sosai, Daddy baya sona, yanzu quntata min yake sonyi. Sister bana son zama a Nigeria ki dawo please, Daddy da Uncle IB fada suke min, basasona. Yi‘ shiru Sabir takatseshi.“Kayi hakuri .ka ga duk hankalina yatashi, waya fada maka Daddy baya sonka, .ka san Daddy yafi sonka akan kowa, kuma Sister na sonka, « yanzu- kaifa ba yaro bane, ‘Sabir dina‘yanzu babban .
mutum ne ka manta~ ‘ .alkawarin da ka yiwa Sister dinkane…ka manta kace ‘ min zaka nunaWa Daddy cewa ka girma kaima zaka ‘ iya daukar nauyin Asibiti da kulada Business dinsa ne? .me yasa tun daga yanzu ka soma nunamin kasawarka? Sabir dine yanzu, zaka iya komai, ‘ ga Uncle IB yana tare da‘ kai, zai taimaka maka Sabir  ka san‘. Sister na sonka sosai, damuwarka ‘zai daga min‘ hankali har in kasa mai‘da hankali akan abin da- ya kawoni inyi a nan Sabir kayi kokari ka daure kayi abin da Daddy keso..kanajina “Eh inaji Sister”. Ya fada cikin sanyin murya. ‘ . . zan yi kokarin danne  zuciyata , nan gaba. Ki; kula da kanki Sister (l lové you) tayi ‘ dariya‘ tace ka kula da kanka da Daddy da Uncle IB ‘ zan yi duk abin da kika ce Sister nasan Sabir dama ‘ yana jin maganata yanzu zan shiga Asibiti kai ma ka tashi ku shiga Asibiti’“To Sister sai an jima”Nan sukai,sallama ya dago .kai’ gami da -jan:dogon numfashi.
“Kaje ka tabbatar .masa da kaima’ kana
kaunarsa, kuma za ka yi duk abin da ya‘ keso Bata fUSka yayi” ‘ Uncle lb kaima ka san abu mai wuya ne yin abin da Daddy yake so”.
“Na sani Sabir”. Ibrahim ya katseshi. Amma duk da hakan kaje ka fada mai  don kWanciyar hankalinsa”. ‘ Ba‘don yaso ba ya mike yanufi falon Dadin‘ ya ’sameshi kwance rufe a gadonsa da hannunsa.
daya…  Sabeer ya durkusa gabansa ya jawo hannunsa yace am “sorry dadi. Ya fada murya kasa-kasa.”Daddy ka yafe min ba .zan sake ba,  Mahaifin‘ nasa ya yi murmushin’jin dadi, duk“ da yasan ba har‘ zuci yake fada ba, ganin kulawarsa garesa ya faranta ransa. Yace”Allah Ya taimaka Sabir Yau zaka’ fara xuwa Asibiti da Ibrahim, ina fatan zaka ba da himma da kOkari Wurin duba marasa lafiya Kar kasa wasa k0 sakaci da rayukan al’umma” Ya kau da kai alamar bai son maganar yace”Daddy zan je dai in fara koyon aiki ba in kai ga duba mara lafiya bs,,,
‘ “Sabir abin daka‘karantane sannan da ka gama  kayi (Service) wane koyon aiki yayi maka saura?” .
Ibrahim neya shiga tsakani yace “Daddy ka san ya jima dayi, kuma ba (Practics) yake yi ba, amma dai a hankali zai gane ai muna tare yanzu, dolensa zai koya sabo da Daddy da kuma gujewa auren ‘YAR KAUYE!” Ya fada cikin” tsokana. .Sabeer ya qufula ya- fisge Key din Mota. a hannun Ibrahim din ya fita tare da fadin, “Ina mota zan jiraka‘in ‘ka gama da Daddy din”. ‘ .
Suka bishi da kallo har ya fice. Daddy ya mai
da kallonsa kan Ibrahim yace”Na rasa me ke damun Sabir, wace irin rayuwa ’yake sowa kansa, yana girma amma yana gudun (Responsibilities) dinsa Ibrahim don Allah ina so ka taimaki Sabir ya ‘‘san me yake yi, ya zama (Serious). Ibrahim ina
.kishi da kyashinka, ina kyashin me yasa Sabir ba kamarka bane?
Ina kishin me yasa dana ba irinka bane? Me yasa jinina ba zai zama irin kaba sai dan riko? Ibrahim kullum kana cewa na don haka komai zaka iya mana muddin bai sabawa‘ Shari’ah ba, ka‘tuno kalamanka Ibrahim
Dr. Sulaiman ya fada yana kallonsa ido cikin ido. Ibrahim ya girgiza kai tare‘ da fadin, “Eh Daddy na tuno komai ban manta ba, banda kalamai nama harda irin taimakonku da alkhairinku  kun kyautatama rayuwata, kun min duk abin da iyaye zasu yiwa dansu, don haka na yiwa kaina alkawarin yi muku biyayya da yi muku duk wani abu da da nagari dan halal zai yiwa iyayensa da zuciya daya ba cuta ba cutarwa”.
Dr. Sulaiman yayi ajiyar zuciya yace, “Naji dadin haka. Ibrahim lokaci ya yi da muma zaka mana (Favour) taimako kamar yadda muka yi maka, a matsayina na uba na yi kuskure nayi kokarin gyara’ kuskurena ,amma hakan ya gagara
sabo da rashin’ fahimtar da ke tsakaninmu da dana Sabir.
Ibrahim ina so ka mai da sabir  kamarka, ina so Sabir ya zama kaman. Ibrahim  (Smart, intelligent) mutum mai kwazo, hikima da dabara wanda ya san ciwon kansa,. za ka iya Ibrahim?”
“zanyi iya dukkan qokarina Daddy k0 ba ka ‘
fada ba Daddy dama wannan ita ce niyyata na taimakawa, Sabir ya samu ingantacciyar rayuwa kuma ya samu tsira har a gobe Kiyama, ba duniya kadai nake so in taimakawa Sabir ya samu ba, har da Lahira wanda ita ce Matabbata.
Kafin kai na yima wata wannan alkawari kuma na yiwa kaina.
Sai dai dama tuni kaine ka shiga tsakanina da ’cika wannan alkawarin sabo da k0 yaya baka so a batawa Sabir k0 a cusguna masa, kai ka kyale Sabir ya yi duk abin da ya keso yayi duk abin da yaga dama, wani bai isa ya hanashi k0 ya sa shi ba, don haka wannan magana da ka fada min yanzu ya kawo
min sauki sosai, kuma na ji dadin  hakan, Sai ka’bimu‘
da addu’a’da fatan Allah Ya bamu ikon inganta masa
rayuwa. . Sabir ina jin’sa tamkar‘ Kanina na jini, ina
matuqar kaunarsa kamar yadda kake kaunarsa, don
haka zan bada karfina da kokarina dari bisa dari ; wurin inganta masa rayuwa da fatan zaka bani  hadin kai sosai.”  Dr. Sulaiman ya fada, “Zan baka dukkan wani hadin kai. Sai dai don Allah ka bishi a hankali ‘ kar a Bata masa rai Ibrahim ya yi murmushi yaCe, “Daddy  sai ka kau da kai”. ‘ Dr. Sulaiman yace, “Ba zan iya ganin Sabir cikin bacin rai ba, sai dai ina ga zan yi tafiya ma‘ sabo da kar ma inga wani hali da zai shiga, zan barshi (In your care) ka kula da shi, duk da zan yi kewarsa -‘ gara inyi kewarsa da in ganshi cikin yanayi na. quntata ko na takura.” ‘ ‘ Ibrahim yace”Duk yadda ka yi daidai ne ‘ Daddy. Bari muje Asibitin”.To Allah Ya taimaka, Ya bada’sa’a”. ‘ Nan sukai sallama Ibrahim ya fita, ya yin da Dr. Sulaiman ya kwanta yana tunanin dansa a ransa da yadda rayuwarsa za ta kasance
                      sabir
ya fito daga zuriar ALHAJI BALA-RABE ABUBAKAR Wanda ake_ma Zuri’ar lakani da BIRNIN GAYU. Ba don arzikinsu kadai ba, har da shaharar da suka yi da ilimin zamani wanda a wannan lokaci ba kowa keyi ba. ‘ Alhaji Balarabe Kaka ne ga Mahaifin Sabir Dr. Sulaiman. Yayi zamani da’ Turawa, kuma ya yi rayuwa ~dasu, ya yi zama da su a England ‘ Asalinsu mutanen Kano ne. Sunada
‘ zuriarsu a gauraye suke Hausa-Fulani
Lokacin da Alhaji Balarabe ya dawo daga
ingila ne bayan yayi karatu kuma ya yi aiki da
su harna tsawon shekaru ya dawo Kano tare da Matarsa da ‘ya’yansa. .
‘ Ya dawo da kudi maSu yawan gaske, ya sayi makeken Fili ya ‘ gina gida Estate guda Wanda a wannan lokaci ya zamana abin kallo da ‘sha’awa sabo da gini ne irin na kasar waje’ da
da yawan mutane akan gidan suke fara ganin ‘irin wanna“ gidan…  Wannan yasa -‘ akai  ma gidan lakabi’ ‘da BIRNIN gAYU saboda irin yanayin’ ginin, da tsarinsa da kyansa da .kuma yadda‘ ~’ suke  rayuwarsu irin na Turawa’ne tamkar ba Hausawaba”
‘Tsarin ° rayuwarsu ba irin
. tsarin rayuwar Bahaushe, bane haka dabi’unsu da ; akidarsu.
A hankali zuri’ar Alhaji Balarabe ta cika” da yara ‘maZa da mata, shi da qannensa da sauran danginsa sukai ta hayayyafa, Zuri’a ta girma ta
‘cika, ta batsu kota ina,rasuwarsa, ‘ya’yansa ,
‘ ,suka ci gaba da tafiyar da ,tsarin rayuwars kan
yadda ya‘bari.
Zuri’a ce mai cike da ‘yan: Boko, ‘yan
Kasuwa, ‘yan Siyasa. Ba dai kalar da babu.‘ Hatta
masu (Uniform) akwai a zuriyar, wato manyan
Sojoji; ‘yan Sandadasauransu
A hankali Suka dinga fita daga BIRNIN GAYU, wato gidansu na gado, kowa’ya kama gabansa yaje yayi irin kalar gininsa da yake so.  Amma sai ya dora BIRNIN GAYUN dan sbd  sunan laqani ne da shaida na zuriyar
Yawancin auren gida suka dinga yi, wato, AURE‘N DANGI, shi’yasa kusan kowa dan uwan kowanene azuriyar.
Dr. .Sulaiman ‘ya kasance babba a cikin gidansu, wurin nasu‘ Mahaifin su”uku, ne da- qannensa duka maza. . ”
lyayensu duka sun’ rasu; saidai kafin su rasu kowa‘ ya kama gabansa  dukkansu kowanne- da matarsa suna da yara suna zumunci ta hanyar ziyartar’ juna in Sun .samu‘”. lokaci daga harkokinsu sai dai gaskiya ba wani shaquwa a tsakanin yaransu, in an yi la’akari irin akidar da suka tashi da ita ba ruwan koWa da kowa ba mai shiga harkar wani sai-ta kama, don haka Dr Sulaiman yake nasa rayuwar daban da
yaransa
Dr. Sulaiman- ya riqe manya-manyam mukaman Gwamnati a cikin tarihin rayuwarsa. Bayan ya kammala karatun Digirinsa na uku ne a kasar Sweesland ya cancanci zama (Doctor  sai ya dawo qasarsa Nigeria. da zama inda nan ya gina wani qaton Asibiti da yayi masa lakabi da sunan Mahaifiyarsa HAJIYA RABI HOSPITAL sabo da sha’awarsa‘. ga taimakawa qasarsa. Ya riqé mukamin comisionan ilimi na Jiha har tsawon‘ ‘ shekara takwas. Bayan shudewar Gwamnatin ne sabuWar gwamnati ta sake nadashi a matsayin kWamishinan lafiya, inda bai dade ba da wannan mukamin Sunansa ya fito cikin jerin mutanen da ; ‘Fadar Shu‘gaban Kasa ta lissafa a matsayin .Ministoci. ‘ ‘ Anan ma dai Gwamnatin Tarayya ta sake : nadashi ;Ministan Ilimi na qasa gaba daya har  zuwa qarshen zangin Mulkin na’ wannan qarnin
Alhaji Dr. Sulaiman ya mallaki manya~ manyan Kamfanunnuwan da akeji dasu a kasarnan. , ._dr Sulaiman ya yi matan aure uku. ‘ Matarsa ta farko ita ce Hajiya Saude wacce ‘yar uwarsace; Ita ta°fara haifa masa ‘ya Mace mai suna ‘ Farida, wacce Dr. Sulaiman keji da ita sosai. Tana da shekara biyar a duniya Allah Ya yi mata rasuwa, ba tare da ta sake haihuwa ba. Anan’ Dr. Sulaiman ya sake auren Hajiya Amina. .
’wannan karon ba’ ‘yar— uwarsa bane, ‘yar aminin Mahaifinsa ne ya bashi ita. . . Bayan Hajiya Amina ta haifa  yaran ne Zulaiha da Rufaida rikon Fadila ya gagareta, _. rainonta ya Kare ahannun ‘yan aiki. ‘
farida ta kasance cikin kewa da kadaici sabo ba mai janta a jiki’ sai Mahaifinta wanda kullum baya nan, harkokin gabansa basa bari ya ‘ kusanta da ita, ’
Zuwan Ibrahim ‘gidan ya dan kawo ma ta sassauci. Wanda dane. ga abokin Dr. ‘Sulaiman
wanda ya samu hatsarin Mota shi da Matarsa suka- rasu a.take.
A cikin zuriyarsu ‘akai’ ta kame-kamen mai rikonsa, don haka Dr. Sulaimanya daukoshi ya kawoshi. gidansa ya bawa Hajiya Amina amana
don shi bai san‘ma irin rikon da ake yiwa yarsa
ba.  Farida na da shekara bakwai,‘ Ibrahim nada shekara hudu
Shi ya zame mata abokin ‘wasanta, yana” debe mata kewa, har goyo tana masa, ta bashi abinci suje Ma‘karanta tare, yana rabin Aji .itakuma tana Aji uku, ya yin da kulawarsu,-kayan sawarsu da kOmai na hannun masu Aiki. ‘
. Wata Kanwar Dr. Sulaiman neta~zo gidan  taga irin halin‘ da suke ciki,”tayi saurin sanar _ shi, sai» suyi ciwo su kwanta ma Hajiya’ Amina .bata da labari,‘ ita da yaranta kuwa basuma cika zama qasarba yarda take ta naci da‘ qokarin samun da namiji, amma ikon Allah k0 Ciki bata
– sake yiba.
Bayan Dr. Sulaiman ya samu labarin abin da ke faruwa, ranshi ya baci, ya yi niyyar yin maganin Hajiya Amina, tana qasar waje k0 sai ji tayi ya yi aure, ya _auro Hajiya Fatima ‘yar hamshakin mai kudi Bafillatana”fara sol, kyakkyawa mai ilimi’, ga Wayewa
_Riqon ‘Farida da ‘Ibrahim ya”—koma hannunta ta rungumesu. ko— hannu ~biyu  kamar yayanta
So, “Kauna’ da — Kulawa da ‘Gata ba Wanda bata‘ nuna musU’ har suka manta da rayuwar ‘ kadaicinsu.
Hakan ya jefa soyayyarta ‘a’Zuciyar Dr: Sulaiman sosai. Suka yi wata irin shakuwa.
Dr Sulaiman ganin ya» gama .sauka a Mukamansa, kuma ya tara dukiya .mai-dumbin: ‘_ yawa, ga kuma._ manyan – Kamfanoninsa‘ da Asibitinsa na aiki yadda ya kamata, hakan ya tattara Yaransa da Matansa Hajiya. Fatima da Kasuwancinsa ya ‘koma kasar Canada, yayin da‘ ya bar Hajiya Amina a Nigeria da Yaranta.
shi kansa Dr. Sulaiman sai dai -wayewar ta ratsashi sosai, haka bokon ya shigesa sosai akan addini. Tana burin gyara rayuwar gidan ‘ Wannan magana na Hajiya  Fatima» ya shiga kwakwalwarSu sosai, musamman Farida da takeda’wayo so Saidai burin Hajiya Fatima bai kai ga cikaba Allah Ya karBi ranta ta hanyar haihuwar  Sabir Kwarai – Fatima da Ibrahim sunyi kuka”
Sun yi rashin Uwa’ mai .sonsu da qaunarsu  Haka suka ’shiga’halin MARAICi da shi ’” da yaransa dukda Yana da‘ wata-Matar, amman
” jinta yake ba kamar Hajiya Fatima,ba
‘ Rainon Sabir ‘ya koma hannun‘ farida
Dr. Sulaiman,ya dauko qanuwarsa ‘ta dawo Canada’sabo da rainon Sabir, don kuwa bata da aure, tana gida ta samu saBani da Mijinta
har auren ya mutu. Tare suka zaune su Farida da

Hmmm da alamun book din bai kawo light ko?

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By AIS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]