[Advertisements⬇️]

Birnin gayu14 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

birnin.         gayu

             chapter14

deeda la kalleshi cikin mamaki.
“baba” Ta fada cikin mamaki.
Inna ko kasa magana ta.yi tsabar kaduwa. Du kyar ta ce,‘ “Wai meke faruWa ne, me ka keyi yaushe ka shigo Kano kuma‘?
“Ku iso ciki zan mukubayani
Kamar za su shiga kamar bazasu shiga ba, haka suka shiga. .
Nan ya fara, yi musu bayani, ya~ kare da kwantar da murya yana neman gafara da rokon su yafe masa kan abin da ya musu tun shekaru masu. tsawo da suka shige
Anan fa idon Inna ya kada,ta hau bala’i ta inda take shiga ba ta nan take. fita ba.
Ta zageshi tas taci masa mutunCi tace yanzu ma nadamar ba har zuci bane ‘ganin abin duniya- ne yasa ya nemeta. ‘
Ta ce, “Kuma duk bala’insa Deeda ba zata auri wanda’ bata soba”. ‘ ‘
Nan fa eikici ya kaure yace, “inba ta auri
Sabeer ta dadi ba za ta aureshi’ dan dole, gara ma su‘
sani aure daram’ba fa shi”. . ‘
Ran Inna ya” Baci, ‘suka dinga sa’insa ya’yin da aka bar Deeda da kuka kamar ranta zai fita’ “Wannan wane irin tashin hankali ne?
‘ Sabeer Ubansa ya saya masa farin cikinsa, ya yin da ita nata Uban ya siyar da na ta farin‘ cikin.‘
’ Wannan shi ne. abin da ya ke faruwa a “rayuwarmu na yau, a .duniya yanzu masu kudi da Mulki suna amfani da talaucinmu da rashinmu suna sayan abin da sukc so wurin‘ Talakawa. ‘ .
Ta Tashi tasa kuka. ‘ ” ‘ “Shi’ kenan Alhaji ya gama da ita, ya gama
’nasara Akanta tun da ya hadata da Mahaifinta”.
. _‘ “Inna ki ‘rabu da shi, ba yadda na iya”.
Deeda ta fada Cikin muryar kuka. .deeda ba zan bari ya yi miki auren dole-ba akan .abin duniya”.
‘ “Idan ki ka nemi _shiga tsakanina da ‘yata k0 hanata abin. da na keso ta yi Zan rabakida ita, zan kwace’yata”. Mallam Audu ‘ya fada cikin halin  ko in kula. ‘ .. ‘

Wanda wannan. maganar ya .Sa.Inna  ,tace zata  tafi ta bar masa ‘yarSa.
Deedan ne ta durkusa har ‘kasa tana ROkona akan kar ta tafi ta barta. ‘
’ Ba yadda ta iya don koba komai, bazata iya lafiya ta kyaleta ba, haka’ suka shige cikin gidan zuciyarsu cike da baqin ciki da’.baci.rai.
. Mallam Audu yayi dariyar “samun nasara ’gami dasa mata albarka. -shikam rayuwa sabuwa a wajensa
**** ** .
‘bayan Sallar azahar Mahaifin Sabeer da
abokansa sun hadu yaje ya kai masa manyan Kaya _- .masu kyau’da tsadar gaske; .ya bashi yace yasa
’ . Shi ’da Ibrahim suka. taimaka‘ .masa ya- shirya, ya yi matukar kyau; dama can shi mai .kyau ne
’ Sabeer ya ‘fito Ango ‘sak  Mahaifinsa ya masa albishir dacewa yau daurin aurensa Deeda ta“ amince da aurensa. ‘
Wani irin‘ ihun murna yasa Ya rungume
Ubansa cikin tsananin farinci’ki.
“Na gOde daddy  thanks YOU So much ka min “albiShir din da baka taba minba  a duniYa  da ‘gudu’ ya rungUme yayarsa .yana
.murna- ’ «sister Deeda ta amince da auréna”. . ” Ya fada kan Ibrahim
_ “Uncle iB’Deeda tana-‘sona yanzu ta amince da aurena. ‘Yanzu ni Deeda keso Saboda ta. san nafi kowa Sonta, Allah: Ya amsa‘ Addu’ata Allah- na gode maka
hawayen ‘farin ciki ne ‘ya zubo ma Mahaifinsa ganin farinciki da kwanciyar hankali ~a tare da Sabeer‘ yafi kOmai‘ dadi a wurinSa.
‘Ya kamo hannunSa
zo muje inda za ka ga cikar bUrinka”.
Mota daya suka zauna tare da Baban naSa, suna baya Ibrahin na’gaba, Driver na tukawa. ‘
Sabeer ne keta Waya  yana fadawa ‘Abokansa ’yan. uwansa na‘wurin Uwa da Uba, har. ya .rasa’ inda zai’sa kansa don murna, sai kwanciya? yayi a jikin Uban yana daria yana masa godiya.
Ba Shi “da ‘wani buri k0 ab‘
in da .ya keSo illa ya ganshi a jikin Deeda, ya ganshi tare da ila.
Karfe uku dai-dai aka daura auren Dccda a cikin gidangsu Wanda dr. Sulaiman- ya’. bawa Mahaifinta, kasancewar ba ayi shiri, ba mutane ba yawa  Abokan kasuwancinsa. da wasu kusoshin Gwamnati da ‘yan uwansa na kusane kawai
Bangaren Dccda kuwa, Mahaifintane kawai~ sai wasu ‘yan uwansa guda biyu suka shaida daurin auren Dccda da Sabccr.
Jama’a da dama suna mamaki, sai dai basu- da damar magana, abin ka da masu Mulki da Naira, kafin ka ankara manema Labarai sun cika kofar gidan kowa da irin famhimtarsa da fatan alkhairi .da taya murna da suke musu. _ .
haka Sabccr ya dinga jin wani irin farin ciki tamkar ya .mallaki duniya da’ abin da ke cikinta,- gaba . kana ganinsa ,ka san yana cikin tsananin farinciki da jin dadi
Nan ya hadu dasu Nura da Salim suna. ta masa tsiya sabo da tuna yadda suka hadu da Dccda da irin tsanar daya mata ada.
Ya yi murmushi
yau zan ga Dccda a matsayin Matata: Shin taya ma fara zuwa wajenla? :
Me zan fara ce mata? Kuka zany‘i k0 dariya‘?’ ” .
Suka kwashe da dariya.
Nura ya ce “Runguméta zakayi tun da yanzu Matarka ce” .
haka sukai ta wasa da dariya, ya yin da Alhaji ya-kasa daga idonsa akan dansa ganin ,yadda ya ke,tsananin mamaki, dun haka ya‘ yi niyyar‘kara masa akan‘wanda ya‘ ke ‘ ‘ .
Sai da Sukayi sallar la’asar sannan jama’a suka watse su kuma suka nufi Birnin Gayu,‘ inda. Alhaji ya cewa Sabeer‘kae ya damu, zai.samu Deedansa a gidansa da ya shirya’muSu a nan cikin Bienin Gayu; , ‘ ‘ ‘ ‘
Gida ya cika da ‘yan’Uwan  dr SuIaiman anata  taya Sabeer: murna‘yayinda wasu ke mamakin‘ aurensa ‘lokaci‘ guda, da irin tsananin ‘son da ya‘ke yiwa matar‘ wanda har ya kasa boye.shi ya fito karara a fuskarsa. ‘ _ V
‘ farida ce ta nufi gidansu Dccda kamar
yadda Daddy ya ,umarce ta, taje ta. shirya Dccda tayi  kyau fiye da ko wacce amaryah
Tare da masu kwalliya da kuma dressing ta tadi Inna ta tarbesu ba yabo ba fallasa, duk da Dccda batason .auren. a zuciyarta, taji dadin ganin ranar daurin auren Dccda, wanda ‘shine burinta a zahiri‘.
‘ Aurcn Deeda’yaxo, “abazatar da batai tsammanintaba’tun kafin a daura auren Deeda ‘ke kuka har aka gama daurin auren.
Inna keta faman  yimata nasiha da nuna mata‘
. ya “zama’dole ta dau kaddara ta rungumi mijinta hannu bibbiyu, ta rungumi aurenta, ta yi :sa’ar mijin dake matukar sonta
Ta fashe da kuka’ tana’fadin “Inna ya za,ai na Iya zaman aure DA wanda banaso
A wannan hali farida ta’shigo ta same su, ta fahimci halin da Dccda ke ciki, kuma abin da- ya faru ba mai sauki’ne a gare taba’,‘amma sai ta daure taci‘ gaba da yin abin da ya kawo ta, tamkar- ba ta san meke faruwa ba ’ .
‘gyara saka yiwa’deeda sosai, tun daga kan Jiki, gashi, har Sutura zuwa Takalma‘
Ta fito marya sak Ta yi wani irin haske da kyau,’ duk da k0 Fuskarta ba a shafa’mata komai ba, saboda hawaye dake zuba mata ”
Nan Farida ta sallame su, sannan taja ta gefe guda cikin sanyin murya ta dinga ba ta haquri da nuna mata cewa, ta san ba ai mata dai-dai ba.
Ta kalle ta da kyau taga irin kukan da take, “Na‘ fahimci irin halin da kike ciki deeda,_na san ba a miki adalci ba_, amma Dccda abin da ya faru ya faru, ba mai canja shi. ‘ , ,
Deeda na ‘ san bakya’ son ‘Sabeer, amma Sabeee na sonki tsakani da Allah da zuciya daya he is innocent, ba shi da laifi, abin daya faru Daddy ne ya miki, Sébeer bai‘ San dole aka miki ba
. halayyar Sabeer na san za su dame: ,ki‘, litinannéne a kan abin da yake so. ‘ ‘
Dccda ba Ashi‘da laili, haka ya’ girma ya’ taso, « bai san’ya‘ nemi abu ‘ya rasa ba, ’bai san wahalar” neman abu ba. .
Saboda ni Daddy da Ibrahim muna nema ‘masa duk abin da yakeso, ’kece abu na farko da ya nema ‘bai. samu a dadi ba. ‘
Deeda dan Allah ki kula da Sabccr, karki hUkuta shi a kan laifin da banasa ba,na san na zama mai-son kai, ~ba’ yadda zan yi Deeda, sabccr shine rayuwarmu, farin cikin mu— ni da Daddy da sauran family dinmu. Ya yin da ke kece rayuwar Sabeer- . ‘“
Dccda’ ta dago jajayen idanunta ta kalle ta, tace “Ni kuma na wa rayuwar fa? ‘ . Ya ki‘
keso  in yi da ‘shi? Ya kuke so in yi da na wa rayuwar da farin cikina‘?(l‘am not that great) da ‘zan sadaukar da rayuwata na‘ba da farin cikina. akan naku in tambayeki
Zaki iya bani Mijinki, ‘ za ki iya bani Ibrahim?” ‘ ‘
falida ta zaro idanu tana kallonta.
‘ “bani amsa”.
Rana ta farko kenan ‘da Farida ta nemi amsar wani abu da ta rasa. ‘hankalinta ya tashi fiye dana da
Ta kau da kai tace, Lokaci yayi da  zamu wuce, na ‘lura. hawayen- idonki sun daina zuba, idonki ya bushe don haka zan gyara miki fuska mu wuce” ‘ ‘ .
“Gyara mu wuce kun. ‘riga da kun busar min da‘hawayena ldona daga yau, daga’yanzun nan ba za ki. sake ganin hawaye a idon Dccda ba
_ Ku shirya’ zubda hawayenku dukkanku ~kamar yadda ku ka sani’ zubda‘ hawaye, yanzu lokacinku ne, nawa ya wuce za ku ‘ga ,yadda xan sa ku zubda hawaye zakuga yadda_ zan kuntata rayuwar wanda- ya kuntata rayuwata
Yi min kwalliya da kyau Sister‘mu wuce Birnin gayu, ina matukar sauri da zumudin ganin Mijina Sabccr”. ‘
Kalaman Dccda suka sa jikin Farida ya soma bari, kamanninta sun razanata, yanayin Dccda ya bata tsoro. ‘
Cikin sanyin jiki da tunani ta karaSa ma ta gyaran suka tafi hankalin farida a tashe, ya yin~ da inna mai fura tayi kuka, ta yi- kuka har ta gode Allah.
Ta bi Dccda da addu’a’da fatan alkhairi, ya yin da tayi niyyar komawa Kauye‘washe gari.
Kai tsaye suka wuce gidan da Daddy ya‘ shiryawa saber a BIRNIN GAYU,‘gidan da babu irinsa’ kaf BlRNlN GAYU.
‘ faridan tayi mata rakiya bar cikin daki sannan ta filo, k0 sallamar kirki ba su yi ba. ‘
Deeda ta tsaya tana kallon tsarin gidan da dakin da irin dukiyar da_ aka kashewa’ gidan da yadda aka tsarashi very classic.
Nan ta kifa kai ta fara  tunani. . .
Bayan lssha,i Daddy da kansa ya jaWO
Sabccr ya rakoshi har kofar gidansa, farida tana son

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

yi maSa magana amma ba hali sabo da yadda ta ga yana tsananin muena da dokin zuwa ya ga Dccda.
Ciki ta koma tana neman Ibrahim don fada: masa abin da ya faru, amma ta nemeshi ta’rasa a Gidan. ‘
Kofar Gidan Sabeer, Daddy ya kalleshi ya ce, “Ga gidanka Sabccr, ga Dccdanka, ga farincikinka goto ur happyness
Sabccr ya rungume Daddy yana dariya. “Na gude Daddy, Allah Ya barni da kai Daddy”.
“Amin”. Daddy ya fada yana dariya.
Yace “Jeka (g0 and injouy ur self
Nan Sabccr. ya sakeshi ya yi ciki da gudu. Daddyn ya bi shi da kallo yana dariya.
A lokacin yaji kewar Mahaifiyar Sabccr ya ce “Allah Yaji kanki Fatima.”
Nan ya juya ya tafi yana jin wani ‘irin nutsuwa da kwanciyar hankali ya bawa Sabccr abin da ya’keso‘ .

*v* *9* *9*
tun daga falo yaji wani irin kamshi‘mai dadin gaske mai tada hankali da kashe
‘ciki  Tafiya yake yana lumshe ido yana jin son Dccda a ransa. .
Kai ‘tsaye.ya wuce. dakinda ya san zai sameta. ” . ” Can koya hangota a tsakiyar Gado tana zaune Deeda ya kira sunanta cikin rudani da SHAUKTN SO. ‘ ‘
Ta dago kai ta kalleshi. ‘Ido ya sama ta ya ga tayi masa wani .irin kyau da kWarjini ya kara jin ta shiga ransa ya Kara jin wani irin sonta na shigarsa yana tsumashi.
Da .gudu ya isa gareta ya fada jikinta, yana” hawayen farinciki yana shaKar Kamshinta yana jin sonta na‘taBa ruhinsa, ya‘ dinga ji tana taBa masa ‘ zuciya da sonta da kaunarta;
,Deeda’ ina sonki? Deeda kece rayuwata”: ‘ Ya fada cikin. murya kasaskasa
Ya kai Bakinsa dab da Kunnenta yana fada ma ta Maganganu masu’ ratsa zuciya da kashe jiki yana sauke numfashi a ‘hankali.
Ya sumbaceta a Kunne. Tsigar jikinta taji yana tashi, kamshin Turarensa mai Ramshi da dadin tsiya ya soma kashe mata jiki.
Bata ankara ba taji yana shafarta yayi kokarin kai Bakinsa’kan nata,_ a take taji wani hanzari ya Zo mata,ta tureshi da’Karfi ta mike.
Ya tashi a rude hankalinsa a tashe kamar zaiyi kuka yace menene meya faru deeda?” tace”Bana‘son abin da ka kemin”. Ta fada cikin Bacin rai
.Bana son kana taBa min jiki’ “Deéda yanzu munyi aure, ba kamar ‘da ba Deeda’ke, Matata ce”; ‘ .. , Ta kalleshi ta yi’ fnurmushin takaici  tace”Ni Matarka ce, amma bana sonka kana ji k0?” , i . “Please Dceda, karki yi min haka Deeda! Kece rayuwata Idan’ ba kya‘ son’ in taBa ki ba‘ zan sake ba I Promise ba zan sake ba, kar kice ba kyaa sona”Gaba daya ya‘ rude ya rikice. ‘kada ki~tafi ki barni”.
Tausayinsa_ta ji sosai,har taji ba zata Iya aiwatar DA niyyarta akansa ba
Ta kalleshi lokaci ‘gUda har fuskarsa tayi ja, Ta jawo hannunsa.
“zo :Sabéer zoka. kwanta”. ‘
Nan ta dora kansa akan Cinyarta tana shafar gashinsa, ya yin da’ya damke (daya hannunta ya hada da nasa ya manna a fuskarsa. ‘
Tausayin‘sa taji kamar ta masa kuka, a hakan‘ har Bacci mai nauyi’ ya daukeshi tana kallonsa tana tunani. ‘
‘ *v* *v* *v* ‘
bayan Farida ta gama duba duk inda ta take tsammani-sai dabara ta fado mata, da sauri ta nufi Side dinsa‘ Anan ta yi ‘ sa’ar samunsa yana kwance ya ‘
dukunkune’ guei’ guda yana wani irin kuka mai tada hankali.
A rude ta isa gareShi.
“Ibrahim!
Ta fashe da kuka ta dafashi. Ya juyo da sauri, ya rungumeta. .
“Ibrahim yaushe ka fara boye min hawayenka? Yuushe muka’ fara haka da kai‘?” ‘
‘ “Bai ce mata komai ba, sai dai ta fahimci
komai ta ce, .”Na gane Ibrahim, .na zama .mai son’ kai akan Sabeer. ‘
Ka san najima .ina‘addu’ar“ Allah ‘Ya kawo Yarinyarda zaka so‘, ban taBa zata abin zai zo a haka ba, na so kwarai kafin inbar duniya in ga ka samu yarinyar da ka ke ‘so’ka aura”;
.. Ya kankameta ‘ gami ~da cewa,’; “Ya isa Yayata Kin san inasonki, kuma ban taba yarda wai. don bakida lafiya‘, za kira‘su ki barba, ai- rayuwa’ a hannun Allah ya ke ‘duk da kina _da kansa ban taBa’kawo miki mutuwa ba,‘ na san jinyar da ki ka tsaya ki kayi _a Canada kin samu ‘lafiya,‘ na ‘san- ‘zamu rayu cikin farinciki, yayata ban taBa‘tunanin dan kin girmeni da shekaru‘uku zan sowata ,wai in .Aure ta don kin girmeni ba Farida, ina sonki amma abin‘ da ya faru ban s0 ya’faru ‘ba, ban san‘ yaushe son Deeda ya shigeni ba, ban San ‘yaUShe na fara sonta ba, ta zo cikin rayuwata-tamin baZata;
  ba zan -iya Avoiding din ‘soyayyarta. ba, ‘ban san yaushe hakan ya faru ba, na san na fara Santa tun kafin’Sabeer’ ya soma sonta,amm dana fahimci ‘yana Sonta ‘na. danne ‘zuciyata na Boye soyayyarta na yi kokarin .mantawa da ita da _soyayyarta; _na yi kokarin‘Boy m’iki da Boyewa kaina, amma yau na kasa
,da ldAnuwanta masu cike da‘ dimbin so da kauna, idanuwanta masu cike da tambaya da tsana a gareni suna bina sun hanani sakat
Yayata zuciyata .ta cika da nauyin sonta da nauyin laifin da nayi mata da nauyin rashin kunyar‘ son-Matar-kanina
Yayata ya .zan’yi in rayu da wannan’nauyin a kaina kayi kuka Ibrahim Ta fada cikin muryar kuka
“Kayi kuka Ibrahim ba zan hanaka ba. Ka yi kuka nima zan tayaka
‘ Nan suka rungume .juna suna wani ‘irin kukan bakinciki da tashin hankali. ‘ ‘
tun yana jin motsin Farida har yaji shiru,ya dago kai da sauri. ‘
farida’ Ya fada da karfi yana girgizata. Ya daga’ hannunta gami da gwadawa yaji. Sakin hannun yayi hankalinsa ya yi mummunan _tashi; “Ya kira Sunanta da karfi faridaaaaaaaaa!!!” . ya rude ya fila hayyacinsa daga karshe ya fadi Sumamme
deeda k0 data samu Sabccr ya yi Bacci a hankali ta zame jikinta ta’ sulale ta~ bar ‘Sabccr din, ta sauko falon kasa ta dauki’wata takarda ta masa guntuwar wasika ta ajiye masa a inda zai gani. ‘ _ ‘ A Daren ta sulale tabar’BlRNIN GAYU!
Ina ta tafi?yaya sabeer zaiyi idan ya tashi bai gantabA? shin meke faruwa DA Farida DA Ibrahim ne?yaya zasu kare DA wannan cakudaddiy kuma rudaddiyar DANGANTAKA?

mu hadu a BIRNIN GAYU BOO3

naku har kullum Abdallah

WhatsApp me@08035453572

www.Facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By AIS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]