[Advertisements⬇️]

Birnin gayu12 - Bankinhausanovels
Thu. Jun 8th, 2023

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

                 birnin gayu🏘️

                   chapter12

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

hankalin Deeeda ya kara‘tashi ganin‘ ibrahim bai dauki . Wayarta ~ba_ .har’ ta‘ ” tsinke.‘ “Ibrahim ka’dauki wayata, please inason magana da kai”.
Ta fada cikin. damuwa.. ‘
Data sake bugawa sai ta‘ji an kashe gaba daya, ta ‘wuce kai tsaye ta cewa lnna zata. wuce gidan’Tabawa kar ta. fadawa Sabeer inda take
“lfy yadai Deeda‘?” lnna_ta luraDA irin  yanayin da take ciki na damuWa. _
“Inna zan fada—miki. komai idan‘ na dawo yanxu  bana son Sabeer ya sameni ne”. AI ‘ Bata jira tasake jin’ wani abuba ta fice’daga dakin ta bar Inna a tsaye cikin  damuwa da- tunani
‘deeda na fita ta tari taxi tace ya kaita ‘Asibiti haka nan bata fasa kiran Wayar Ibrahim ba Amman a kashe har ta iSa ‘ ASibitin,akace mata ‘baya nan,ta jira’shi na tsawon lokaci
wata Nurse take fada‘mata cewa’
yau fa Ibrahim ba zai dawo ba sai dai gobe. zai dawo
hawaye ya zobo mata
“Ina zan Sameka Ibrahim?
Ya zama dole ka’san’meke faruwa,.ka Sani bana son Sabeer  Ban ‘taba son Sabeer ba, kai; -nake so
Ibrahim ‘tun farkon haduwata da kai ban san lokacin da ‘zuciyata ta. kamu da sonka ba, duk abin’ da na yiwa Sabeer na yi ne sabo da- kai, na jure dukkan wahala da Wulakanci sbd kai. . :
Bana Son Sabeer, kai’ nake: “so.” ,
Ta fada hawAye na zubo mata a idanunta.
“Ina ka ke Ibrahim?” ‘
Nan ta mike cikin Bacin rai ta bar Asibilin ta sake; hawa Taxi ta nufi gidan Tabawa.
Ibrahim kuwa, sai daya tabbalar da deeda”ta bar Asibitin “Sannan ya fito daga ‘office dinsa ya‘
yiwa-wannan nurse din godia sannan
ya juya ya koma office din ya kulle kansa, ya :‘fara tunani ya mike a-‘doguwar kujera gamida dafa kai ya rasa ‘mekeyi-masa dadi
Ya tsinci kansa cikin wani irin yanayi mara dadi kwakwalwarsa ta ‘tsaya,.»ya rasa ta ina zai .fara tunkarar matsalar, .komai yayi masa zafi.
-A Mota deeda ta sake kiran layin’ Ibrahim ba ‘iyaka amma’ har yanzu a kashe Wayar’taga Wayar Sabeer sai shigowa take ta kasa dagawa, bata
da~ abin da  zata iya fada masa; karshema’ kashe Wayar tayi ta fashe da kuka~ -a haka ta isa gidan Tabawa. , ganin yanayin DA take ciki  Tabawa ta matsa mata da tambaya. . . ‘ –
              +++++++++++++++
A BIRNIN gAYU kuwa tuni Sabeer ya
haukace musu da_neman_ Deeda, yaje wajen lnna’ yana ‘mata kuka akan ta .fada masa ina Deeda Take
‘lnna dai abin kallo ya ‘zame mata, tawani Bangaren ’kuma tana mamaki, tana kuma godewa allah
Ashe; akwai namijin da ‘zai nunawa Deeda irin wannan soyayyah Lallai Wani jinkirin alkhairi ne
A yadda ta ga Sabeer tamkar’ wanda Aka ce ya rasa komai  a duniya, .har side din Momi yaje neman Deeda, daga karshe yama fita ya fara zagaye ‘unguwar yana nemanta amma bai ganta ba‘
wajen Inna ya koma yana mata magiya gamida kuka akan ta nuna masa inda deeda take inna taji tausayinsa tace”Sabeer kwantar da hankalinka deeda ta’na lafiya, taje gidan Wata gwaggonta ne bata da lafiya‘zata kwana da-ita gobe zata  dawo
. “‘lnna Inane gidan? sabeer dare yayi gObe deeda zata dawo in allah ‘Ya kaimu”. . . ‘ ‘ “Inna  deeda fishi. take da ni”:
‘ “A’a Sabeer na gaya maka- zata kula da gWaggontane shi yasa bata dau Wayarka‘ba. Ka kwanta ka huta, inta daWo ta ganka cikin damuwa ba zataji dadiba
‘ Da .kyar “ta lallasheshi ya hakura ya, ’bar side dinSu ya kWanta, ko ruwa ya kasa sha balle Abinci
haka nan da kayan’ jikinsa ya‘Akwanta yana tunanin  deeda, haduwarsu‘ da rayuwar da sukayi a tare. ‘
Wani .lokacin ya yi dariya, wani ‘ lokaci yayi hawaye. a haka har bacci ya daukeshi.
, wannan dare .yafi ko wanne  dare wahala da kunci a wurin deeda, ibrahim da ‘Sabeer-
                      *,*‘ ** **‘
‘ . tun da sasSafe Ibrahim ‘ya bar Asibiti ya
. daWo gida ya yi Wanka ya shirya. Nan
. » ya leka daya dakin yaga Sabeer.na
kwance”rabin jikinSa~ a gado rabi a kasa; dagaganin
yanayinsa ya San shima ya fuskanci daren jiya
“Ya tausaya masa sosai, sabo. da Sabeer bashi da dauriya da‘ juriya akan’ wahala ko kunci’, duk ‘girma ko kankantar‘abu bai Wuce yasa‘ masa kuka ba
Ya’: matsa dafda shi yana shafa kansa yana‘ ‘kallon yadda ya hargitse dare daya, ‘ . “Sabeer‘ ya zama. dole ka jure ka- fuskanci KALUBALEN RAYUWA. , Rayuwa ba yadda ka dauketA, takeba,
”  sannan ya tashe shi, baiso katse masa baccin ba sai dai ya San sarai Sabeer bai yi: sallah» ba, sannan karfe goma zasu je dauko Farida a Air Port. ‘ ‘
Cikin nutsuwa ya tashe shi ‘ya bude ido a firgice ya tashi da sauri ‘daga ganin yadda .ya tashi ka san bacCi ‘saceShi ya yi. haka; ya bude baki zaiyi magana sai kuma ya >fasa, ya nufi Toilet Ibrahim bai ce maSa k0mai ba har sai da ’yayi wanka hade _da Alwala ya‘yi sallah ‘ ya shirya Zai fita. . “sabeer”. Ibrahim ya kiraShi._ . Ya juyo, Ibrahim ya matsa  gareshi ya dafashi yace,’ “Kayi hakuri na San kana fushi ‘da ni jiya kakira wayata ban dauka ba, daga qarshena kashe Wayar, “Sabeer ina da abin yi a Asibiti ne”; ” Ba komai”Ya fada kansa a sunkuye. ‘ Ibrahim ya kalleshi yace, “Yau ina-Sabeer , dina zai tafi, ba magana ba great smile, me ya faru?”  Fadawa jikinsa ya yi ya fashe da kuka. . Me yasa na kasa jure rashinta Uncle ib ,’ Me ta dauki ‘kanta,’ ~za ta tafi ta bar ni?‘Waye’ya ba ta-damar bata min rai- (Who is she to Spoil my ‘ night)? – Ibrahim ya tausaya‘ masa, sai ~ya daure ya ‘ ’ kau da, maganar
“Ya isa haka Sabeer. Oya shanye Tea dinka, zan kai ka inda zaisa ‘ka manta damuWarka, inda Zai saka murmusbi”. ‘ ‘
Ya mike tsaye cikin sauri, “Da gaske’ Uncle 1B? Na koshi,tashi mu tafi (I really need to be happy
‘- Nan ya.jashi suka fita, idonsa na kan side din ,su Deedi ko’ zaiga’ Wucewarta ko giftawarta amman babu k0 al‘amarta. Nan ya kau da kai cikin “rashin jin dadi Ibrahim na lura da’ shi amma Sai‘ya share. ‘. Sabeer ya kalleshi’ yace Wai ina zamu je?”
kaikam ka jira za-ka gani”; ‘ Wayar Deeda ne ‘ta shigo ‘Wayar Ibrahim
.amma-sai ya :katse ya saka Wayar  Silent. ‘ Ta yi ta kira’ har ta ji  ranta ya yi dubu ya ‘ Baci,’ta rasa me ya ke yi- mata dadi. Ta fashe da kuka’ ta kwanta da alama’ ba za‘ ta fita aiki ba, kuma baZa ta koma BIRNIN GAYU ba. Haka Sabeer; yayita KOkarin kauda tunani  a zuciyarsa amma ya kasa. Ya dauki Waya ya yi ta kiranta amma kamar jiya yau ma taqi dauka.
Yaja Tsaki ya jifar da Wayar ya kwantar dakai dan site gami da rufe fuskarsa da hannunsa
yana tunani
ko’wanne motsi ita yakeji, ita ya ke gani.‘
Ibrahin na’ kallonsa amma bai. ce masa komai ba don ya san ba shi da maganin matsalarsa a yanzu. ..
Tsaki ya ‘yi ya naushi gaban- motar yaji kamar ya fashe da kuka… ‘
’ “Yi’hakuri ‘Mallam sabeer karka fasamin  Mota”. ‘ – ’ Lokacinne ya bude-idonsa ya gansu  Airport, Wani irin kara Sabeer ya saka, ya kalleshi. ‘ “Sister ta iso?”  – . Ibrahim ya. yi daria yace Aina .fada maka you Will bé happy”. WayyO Sister”. ~ Tun kafin Ibrahim ya karasa yin parking din Motar Sabeer ya bude murfin Motar ya fita da sauri ya nufi inda . zai sameta. Shima Ibrahim bayan ya yi parking ya kulle Motar ya biyoshi a baya, ya riskeshi a hanya. . ‘ to, “Mallam’ basu- sauko..ba tukunna sarkin sauri. sai mun jira”. ”
haka Sabeer ya ‘dinga kaiwa da kawowa cikin kosawa, ya yin da tunanin .deeda~“ya cika zuciyarsa da kwakwalwarsa’ ba,a jimaba jirgin ya sauka Sabeer sai raba idanu yake‘ Can k0 ya hangota, tsananin murna: ya .rufesu, ya saka dariya mai hade da irin’ihunnan yana”kira Sister OyoyO!! itama Adariyar take tsananin murnar ganinsu,  dariya,. “Sabeer. yake yace sistér zomuje Mota, sai’ muyi magana a can hannunta yaja suka bar gun, Ibrahim ne ya‘ “tsaya yayi (Clearing) din Kayansu sannan ya taho yana kallonsu yana murmushi. koba komai Sabeer ya dan sake” ‘ “A baya suka zauna tare, Ibrahim na tuqawa yace Yau dai na zama Drive”; Suka‘ yi, dariya. Sabeer dai kwanciya-ya yi, a Cinyar farida..Sister nayi missing dinka, sai dai kin dawo lokacin dana ke buqatarki”.Sister zaki taimaka min k0?”  Ba ta. ankara. ba -sai ji tayi hawayensa na jika‘ta. ‘Ta’ dago shi da sauri hankalinta a tashe. ‘
“Saber menene?”
Bai iya cewa komai ba, sai kuka.
‘ Nan Suka hada ‘ido da’ lbrahim ta Madubi
Ya’ girgiza mata kai alamar ‘kar ta yi masa wani tambaya.
hakan‘ yasa ta fara: lallashinsa kamar wani_qaramin Yaro har suka iso gida. ‘ ‘
Daddy ya fito dakansa ya tari ‘yarsa farida tare da Momi da sauran ‘yan uwansu’ yana- mai  ‘murnar ganin ‘yarsa.
Sun kasance tare daSu lbrahim ,da sauran family,
Sun sha ‘hira sosai tare-da labarai da ya shafi Asibiti da’ kuma sauran .harkokin rayuwa na‘yau da kullum.
. Sabeer dai ‘na manne da”farida har
La’asar lis‘ Sannan suka Watse kowa ya kama ‘gabansa, lokacinne lbrahim ya samu damar kiran’deeda a Waya, duk’da tana . cikin fishi da shi amma‘ .tana “matukar son magana dashi don maganar Sabéer na cinta har yanzu
‘ibrahim ina‘son’ magana da kai”..Ta fada cikin damuwa
‘ “Me yasa ka ke min -haka, baka daukar Wayata kuma ba ka kirani ‘ba, mena yi maka Ibrahim?” ‘
Sorry Deeda ina da abin yi da yawane ‘amma dai yanzu  zaki iya samuna ‘a ,BIRNIN ‘ GAYU a Side dina saiki fadamin abinda kikeson fadamin din
“ina nan zuwa‘ yanzu”.‘ Ta fada cikin zumudi’da murna. _ .
A cikin ‘minti kadan ta shirya tana ‘ Allah-Allah ta isa. . Sabeer ,ya kasa zaune ya tashi ya nufi
Bangéren su Deeda’ amma har yanxu. bata dawoba; ” Inna ranta bai mata dadi ba
‘ mai yasa Deeda ke gudun Sabeer? ya Fita ya nemi’ wani  Wuri inda ba jama’a . ‘ya je ya zauna ya hada kai da guiwa, duniyar tai masa zafi ya rasa me ya ke masa dadi, zuciyarsa ta dinga yi masa kuna
“ a wannan halin Farida ta sameshi. Sabeer ya dago kai’.
‘”Meke faruWa’da kai haka?” , . ‘ Ya girgiza mata‘kai”Ba komai”. , ‘ ‘ Taja hannunsa. . TaShi Sabeer’mu shiga ciki ka’fada min méye matsalar, ka Sister dinka‘ cefa ‘har daki suka shiga Ibrahim .na jinsu, ta ~dago kansa.‘ . ~ “Fada min me nene damuwarka?” ., hawaye’ya’gangaro masa ya‘ ce “Sister, “deeda Sister nayi kokarin in’mantata na kasa”. -deeda” Farida ta maimaita’ sunan _‘ Ta ‘ yi murmushi ta kalleshi ta -ce “Kyakkyawa ce?”Ya girgiza mata kai alamar. a’a.‘ classy ce” Yasake girgiza mata kai. , , . ,Tayi. masa kallon mamaki
” ya tsuke fuska’yace”No Sister, amma duk da hakan  Sister, deeda ce  rayuwata
Sister ki taimaka min tun jiya ban ganta ba.
duk da inason‘ ganinki da
dokin son ganinki amma da ki ka zo na kasa murna ‘ . na‘kasa control din ‘kwakwalwata
Shiru tayi’ tana ‘kallon yadda Sabeer din yayi nisa cikin soyayya, gaba daya ya canja mata kamar ba Sabeer din data sani ba
“Deeda”; Ta fada sunan a ranta
Ta mai da~ kallonta kan lbrahim,_‘data lura
. shima yana cikin damuwa da matsala. Ta sake kallon ‘Sabeér. ‘ _in . Deeda ce damuwar Sabeer, to shi kuma Ibrahim fa? :sister Sabeer ya katse mata , tunani. “Siste  zaki bani deeda‘?” Ta yi murmush. – . . ,”Saheer Deeda mutum ce ba Kaya ba ita keda ikon. bawa’kanta-abinda ta ga dama” ‘ ‘ “
tana ‘kula da ni,‘ kayana, .Side dina, ta dafa min Abinci.
Sister har Karatu tana koya min, tare muke karatu a wurin Mallam. .
Sister ko a office ita ke,kula dani,-‘.she take care of my world everything; Sister- dole in so .deeda.’ Sister Deeda abar‘ so ce.
Sister, kullum ina Cikin farin ciki bani, da matsala, (she made my: world beautiful) yanzu _ kuma ta gudu ta bar ni.‘ SiSter ya zan yi‘?” zata daWo Sabeer, kar ka damu, zanje inga Deeda, Zan  fada mata irin sonda kanina ke mata,  zan‘iya yimaka komai,‘ donka samu abinda ka keso,zaka sameta Na. gode Sister”; Ya fada cikin tsananin murna. ‘ Tayi’masa murmushi. ~ “Kwanta’ ka huta donka gaji da, yawa”.; Nanta dinga, lal‘laBashi tana kwantar masa da hankali har ‘Bacci ya daukeshi, sannan ta fito daga dakin ta samu .lbrahim a falo yana Waya, deeda ya ke ,fadawa’«inda ya ‘ke ta sameshi. ‘ “Ibrahim”. Takira sunansa. . ‘”
Ya juyo dasauri ya‘ nufota tare da Bata kyakkyawar runguma ba tare da yace .komai ba‘ itama rungumeshin .tayi sOsai. na tsawon lokaci sannan yace, “Yayata nayi ‘ mising dinki sosai’
‘  Ta’ qara bashi kyakkyawan hug tace Ni kuma nayi
‘missing din mijina sosai, ‘sannan kanina”. . YaYi murmughi ‘yace.”Nima na yi rashin‘ yayata- kuma matata.  Baki san‘irin rayuwar kewa da kadaicin da nayi ba tare da keba, ’baki san .yadda rayuwa tayi min wahala da? kunci a kwanakin nan ba, rashinki kusa dani ba qaramin wahalar dani yayiba  tunda kika zo na ke son kebancewa dake in jiki ajikina amma jama’a sun hana’ yanzu na‘samu. Dan Gidan Sister yayi bacci‘?” ‘ Murmushi ta yi tace ‘Yanzu dai gani’ kwance ‘jikin kanina Mijina, gaya min dukkan matsalarka ina‘ tare’da kai yace
: abinda zan fada miki shine ina’ sonki Yayata  Dagake ba.wata,a zuciyar ,Ibrahim wani kyakkyawan kiss ta Kai masa sumba
‘ kafin tai sa,ar hada bakinta da nashi sukaji karan faduwar tire a tare suka juya don  ganin mene ne.
Deeda ce tsaye a wurin ta zaro ido baki bude  jikinta ‘ya‘.hau‘ rawa. Wayar hannunta ya fadi ‘gumi Mai zafi ya_‘dinga tsiyaya a fuskarta, numfashinta ya soma neman daukewa; ‘ .wayyohhhh Allahna ni deeda na shiga uku na lalace
“Wai dama Ibrahim na da aure, kuma dama farida yayarsa ita ce Matarsa‘? Wayyo ni deeda dame zanji
Wani irin sonshi ‘da tsananin kiShin Farida taji sun lulluBeta,~ lokaci guda’ taji wani abu ya tokare mata zuciya, idanunta suka kada sukai jajir
deeda Ibrahim-ya kirata. “

Hmmmmmmmmmmmmmm

yau ya kamata ace na kammala muku book2 dinnan Amman me?kunqi ban hadin kai DA comment

www.facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

[Advertisements⬇️]

[Continue Reading⬇️]

By AIS

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

[Advertisements⬇️]